Khaulat
koma fiye dashi they have sit together fadila na sake Kara Mata kaimi “ a gsky khaulat I will not hide it to u farkon shigarmu level one ba irin sunan da wasu daga cikin iyan class dinmu Basu kiraki dashi ba ansha samuna ana min korafi a kanki na bakya kula kowa ba Kya mgn da kowa seni ka dei suna ganin kamar kina kallan su a hula kancene sede ni na Riga Dana fahince ki kina da saukin hali Dana zuciya ga kyan hali suma da sun zauna dake sun fahince ki da sun cire tarin kokon tansu akanki wlh khaulat ba ganin ido ba the most valuable nd enocent female da maza ke bukata irin kine haka wani lkcn ina sha awar dabiun ki kiji kamar baki jiba ki gani kamar baki ganiba let’s salute the all introverted female around the world duk Dani bana jikin su Amma ban Raina suba gsky “ ta fada tana me yi a aikace bata san kara karaya Mata da zuciya take ba lkc guda taji kwalla ta taru a idanta da ace yadda fadila ta fahin ceta all the closet people around her haka zasu fahinceta data ji dadi Zama a tare dasu , ahaka har la asar tayi bayan fitowarsu daga masallaci fadila ta dubi khaulat “ Kinga nayi mantuwa wlh barin karfi book dina a hannun safna “ khaulat ta girgiza Kai “ pls karki zauna Dan yusuf na hanya isowa zan jiraki a inda muke jiran Yusuf” daga haka fadila ta huce with lack of alacrity take tfy Dede Nan taji footstep na going beside her Bata juya ba Sema cigaba da tfy ta da take viocelessly take Jin ana Mata mgn da muryar da Sam Bata ra a yinta harma da mamallakinta tayi kokarin amsa sallama domin ita din ce wajib a musulunci baya ga haka Bata da ra ayin sake furta Koda kalma daya ce “ Amma Kya saurarara kiji da abinda naxo ko” still batai mgn ba Sema zaguwa da Tai ga jinkirin zuwan fadila Wanda harta gaji da tsayuwa a wajen da suka Saba tsayawar ya cigaba da cewa”khaulat kin sande daraja da daukaka da Allah SWA yay wa Dan Adam amma ke Sam hakan be damunki wajen gainin kin hofantar da shi” the most peircing words da suka ja hankalinta har seda ta daga Kai ta dube sa dry ya Soma yi sede besan dryarsa wani useless thing ba ne dake Kona Mata Rai “unclassic guy” ta fada murya a dakushe hakan yasa ya daka ta Hadi da sauyawar yanayin face dinsa ta kauda kanta ba tare da yin nadamar furucin nata ba zuciyarta Kuna take Da ammar ze fahinci Bata da ra ayinsa tsahon lkc daya dauka Yana bibiyarta daya sa marma kansa sauki ta maida hankali tana hangen inda tasan fadila zata billo Dede Nan Yusuf ya karaso ya faka a gabanta ammar ya dubeta a tsanake Yana cewa “khaulat u can call me whatever mAh na yarda Amma ki aminta Dani pls “ ta dubesa a karo na biyu why some people demanding for luv she doen’t know why lkc guda abdul ya Fado mata arai for the first time daya zo palourn Abba take tunawa se asanna Tai mgn “ ammar na baka wata shawara “ ya girgiza Kai cike da zumudin jin abunda zata fada “dan Allah ka rabu Dani domin ni matar aure ce tun Ina biyema har kasa Sena furta tukunna kar ka jawo min misunderstanding btwn me nd my husband plss” with serious tone tayi mgn Amma hakan be hana sa kin gaskata abinda ta Fadi dinba ta zabi yin karya danta kaucewa takurar sa Dede nan fadila ta is wajen tana cewa “let’s go in sorry kinta jirana da kyar Naga safna wlh nasan kin zagu” ta fada Dede sanda ta lura da ammar dake wajen tace “ sannu fah” yace Yana dubanta “ yauwa sannuki ya karatu” sosai taji dadin zuwan fadila a wanna lkc itace hanya mafi sauki wajen kaucewa wanna forcing conversation din suka shige napep tana me Masa sallama he colded here nd start working with his fingers like he is extimating sth cikin napep fadila take tanbayarta me take tsaye da ammar ?ta ya mutsa face kana tace “nothing Mana u know yanda yake San Bata ma kansa time wlh fadila bama Shiba a yanzu Duk namijin da kesan sabga Dani to ya dauka wa kansa aiki ba iya ammar ba fadila I hate any kind of men bana san kowa Kuma nima bana so kowa ya Soni ban taba demanding luv to any person bah Kuma bana ma kaina fatan nayi hakan Amma me yasa wasu suke rokon soyayya nifa fadila tunda nai kuruciya ta har zuwa girmana ban taba San wani bah har nai rayuwa da y Abdul Kuma ban taba nadamar yin hakan ba wasu na expecting aljanu sun shigeni Wanda azahiri ba haka abin yakeba” fadila dai Tai shiru tana dubantaa Hadi da yarda da kalaman nata tasan kawartata sede a yanxu duk bayanin daze fito daga bakin ta to khaulat din baxata fahince sa ba,Ta Isa gd like the ragowan days din ganin babu kowa a sashen nasu yasa ta huce dakinta Kai tsaye aje jakar ta tai sanna ta fito kitchen ta Shiga tana dube dubenta sede da dukkan alamu su maman basa gdn dan tabbas da zata gantan a gdn koma wa dakin nata Tai ta Soma cin abinci ahaka husna kanwatar ta fado dakin, ta daga Kai tana dubanta “ addah ummi kin dawo Ashe “ khaulat ta amsa Mata kafin ta Dora dacewa” Ina mama da umma naji gdn tsit futa suka yine ?” husna na duban yayar tata tace “ mama ta Shiga gdn suna makofta umma Kuma yanzu Tai alwala la asar ta shige daki”la sar Kuma futa taine see the time fah within four minute six za ta yi” husna zuwa lkcn ta karasa ciki ta zauna cike da nuna damuwa tace” addah yau umma bataji dadi bane tun safe nake ganin ta nata amei yanzuma a kwance take Bata Jin dadi “ khaualat ta jinjina Kai sanna tace ayya “ let me check on her” “ kusan a tare suka Shiga dakin Bata mparlor n ta tana bedroom ta lulluba da duvet for the second time after she strunggle to give birth to husna taji wani emotionality na melting a xuciyarta ta tuna irin bakar wahala da mama take fada Mata umman nasha aduk sanda ta dauki ciki har zuwa haihuwarsa,ta Kuma tabbatar da faruwar hakan Dan akwei interval tsaka nin ta da husna tausayi ya kama ta se ganinta Tai zaune saman bed din umman tana me yaye bargon ahankali “ umma Ashe baki Jin dadi sannu ya saukin jikin ?” Ta fada lkc guda tana me Jin wani irin Abu “ ba tareda tada tashiba sede idanta abude yake tana me iya tabbatar da hakan ta amsa Mata” da sauki “ batasan iya jimawa da taiba a zaune still umma taki Koda kallan inda take Nan take taji wani irin ya yanayi da yakan faru da ita abaya ya sake dawowa Wanda rabonta dashi shekarune masu dama ta Mike jiki a sabule Tai waje duk da husna mgn take Mata Amma Sam Bata jinta tana Shiga dakinsu ta rushe da kuka me tsuma zuciya ta taba tanbayr abbanta shin mama ce ta haifeta ko umma domin duk wata kulawa da uwa take baiwa danta to tabbasa mama ta Bata Kuma har zuwa yanzu Bata janye caring dinta Akan taba Jin sallamar mama yasa ta saurin fadawa toilet dinta na dakin ta wanke face dinta sanna ta fito Zama Tai saman medium bed size dinta tana me tunanika kala da ban daban adede Nan Tai hanzarij mikewa tunawa da Tai da tsohuwar ajiyar laptop dinta dake cikin drower ta Mike ta nufeta ta fiddo ta tana me shafe kuru dake jikinta bude sede babu chaji seta Shiga kokarin jonawa a solar su ahaka mamanta yaye labulen dakin sanye da mayafi ruwan kasa hannuta rike da jaka alamun dawowarta kenan murmushi ta Dan saki tana me mikewa tare da Mata sannu da dawowa” husnah ke cemin kin futa sanda na dawo bangan kiba ” mama ta karaso ciki fuskarta yalwace da fara a “” eh fita nayi kinsan kubra ce iyarta ta haihu yau ake suna “ khaulat ta girgiza Kai tana cewa” masha Allah “ kin ci abinci ki kuwa?” eh mama naci . Nan take tanbayar maman jikin umma sede itama se lkcn take ji Bata saniba taku mayi mamaki duk dacewa ba abin mamaki bane Amina mutunce me boye damuwarta tafi gane ta bar duk wani Abu dake damunta acikinta without sharing it with anyone Dan haka yasa idan tana chuta se ta cita sosai take fitowa ta fada wani lkcn ma sede idan an lura da rashin walwalarta Abba yayi fadan harya gaji. A washe garin ranar ta dawo gd she look poopedly bcouse the weather is so hot ga appetite dake kwakulan Mata intestine taci karo da lamra sede bata xaci komaiba harse bayan data dawo gdn ne suna tare da mama a palor take sheda Mata ai auren lamran ya mutu taji Babu dadi matuka aranta takuma tausaya Mata Jin cewa tana tare da juna biyu Tai Allah ya kyauta sanna ta Mike ta nufi kitchen dinsu Dan ajiye robar gishrin da maman ta juye aciki , Dede Nan ta tsinkayi sallamar mama kulu Bata iya amsawaba Sema binta da kallo da take da tsananin mamaki ganin a yanda ta shigo musu sashen nasu daga ita se daurin girji ko kunya Bata ji gashi jiki duk kasusuwa, a irin wanna lkcn Abba Kan iya shigowa ta katse Mata tunaninta.da cewa” Ina tsoffin gdn ko basa nanne fitowar mama ya sa khaulat ba ta Kai ga bata amsaba sede tsayuwa da Tai tana me sansanin abinda ya kawo kulu domin in har ka ganta acikin gdn to tabbasa akwei manufar data shigo da ita suna lura da yanda take yatsine ya tsine Dan haka jikin khaulat ya Bata tabbacin akwei matsala muryar tace ta daki kunannta “ ga fara kude matan gdn Nan”mama take tsaye tana sauraranta tace” Allah yay Mana aikin gafara” kulu ta gyara tsayuwarta Dede tana me sake kusa hular kanta cikin kannata sanna tacigaba da cewa” yauwa dama abinda ya kawo ni kashe mama “ da mamaki mama ta maimata “ kashedi Kuma”? kulu ta turo baki gaba “ abinda kunnenki ya jiye Miki shina fada ba Wei naji ana gulmar zuwa yimin jaje bah Dan babu wani nawa daya mutu na jiki har yanzu uwata da ubana suna raye kinga ko jaje se gdn mutuwa Dan haka Ina me gargadi da karwacce ta sake shigo min gd da sunan jaje Dan kowa da kashinsa a jikinsa kowa mAh abin ajajanta Masa neh kusan zance mAh kun fini bukatar hakan tabbas auren lamra ya mutu sede hakan baya nufin zaman dabaro zatai ba da zarar mijin ya bayyan tofa ba jira Dan ni kam bazan bar iyata ta kare kuruciyar ta agd ba dan haka Kar matar data sake shigomin gd fatan tana jina” daga mama har khaulat sun San dawa take da Kuma game zallar fitu nace ta kawota Dan haka mama Tai murmushi gajere sanna tace “ kin Fadi sakonki Kuma ya iske kunnuwanmu sede inaso kisani damu daku da yaran kowacce daga cikin ahalin gdn Nan duk iya iya muka dauke ko wanna Dan haka damuwar daya daga cikin mu tabbasa damuwar muce Amma ba damuwa Dan kin fito kin nuna ba kyaso a nuna damuwa Akan iya iyanki toba komai bane insha Allah Kuma inde sashin kune mude munbar zuwa Amma yaran mu zasu je Dan darajar zumunci dake tsakani ba zamu Hana suba” kulu Tai shewa tana tafa hannu “au haba maji ma gani tou “ daga haka taja dogan tsaki tana maganganu ta fuce “ iyakar ta kaici mama ta kunsa Kuma kulu ta Mata abinda yafi komai Bata ranta wato gorin haihuwa sede kulu ta mance Abu daya ta Haifa Amma Kuma rayayube babu ciki Dan haka Tai guntun murmushi tana girgiza kai “ Allah ya shirya ki da wanna dabiun naki “ khaulat Kam koba komai da rage takaici dan mama ba kanwar lasa bace Dade umma ce ta iya bata hakurima duk Dan Neman zaman lfy Wanda Sam kulu Bata San kulla alaka dashi “mama Wei me yafaru neh har take fadan wanna maganganun“? Ummi kinsan de kulu Sam Bata kaunar zaman lfy a gdn Nan da safe ne fa abbanku ke sheda Mana lamra ta dawo gd zanchan de da na miki dazu shine yace mushiga mu musu jaje shine fah Dan umma taje a safiyar yau shine dalili sababin nata” nan danan khaulat din ta tuna safiyar yau din lkn da umma ke nufar bangaren nasu tasan za Aruna Dole ta fuzar da iska kafin tace” Anya kuwa mama kulu Bata da aljanu “ ? “ Bazan musaba idan ance ma akwei Amma kalou take zallar iya shege ne da gabar data daura akanmu na rasa wanna da Lili muba kishiyoyi ba balle nace muje ne ya hadamu da ita” shigowa Abba yay cutting conversation din khaulat Tai Masa sannu da dawowa sanna ta koma dakin mama wayrta ta dauka ta huce nata room din ta hau online tana checking sakonni sun taru Amma Mata mgn sosai Nan ta iske sakonni biyu da suka fi attracting dinta sakon fadila da na mama nafeesa yayar Abba Tai murmushi tasan tuni neh akan zuwanta abuja gashi shirye shirye fara exam suke Dan haka ta shirya abinda xata fada Mata Kai tsaye sakon fadila ta fara Shiga ta kunna voice message din da tai mata, ta Gama saurare tsaf karshede dry ma tayi nan tai pressing green din wajen da ze Nadi muryarta ta Soma Mata mgn” oh fadila ikon Allah wlh bawei in sneaking bane nd I promise to continue from where I stopped Amma kina complain to yanzude open ur ear to listen attentively” she send it nd press it again she kept quiet bfore she start talking, “Bayan dawowata kano fadila na tsinci kaina cikin tsananin damuwa ko yaushe nakan yini tunani Wanda rabinsa na ya Abdul neh mutumin da na fara kauna na kuma shir ya rayuwa dashi irin ko wacce Diya mace idan Tai aure take tsarawa kanta Amma Kash Allah be tsara ruyinan mu zasu rayu guri daya bah , komai nawa ya tsaya chak na tsahon lkc da temakon Allah da temakon mlmai da rubututtuka aka samu na samu nutsuwa har zuwa lkcn Dana fara zuwa mkrnta Wanda a wanna lkcn Kuma komai ya fara sauyawa domin nayi nasara ganina acikin schll din Dana fi kauna sede Kash Mark din da nai scored yasa nake karatu under diploma kamar de yanda Kika sani fadila wanna shine de karshen lbrn Amma tabbas Ina San ya Abdul har yanzu Kuma baxan yi aure da wani ba zan jira Nima lkcn yayi inje in taddashi in yaso mayi rayuwa me dorewa achan “ sosai jikinta ya mutu Tai shiru ba tare da Tai pause din recording din ba few minutes after ta cigaba dacewa “hope yanzu bazaki cigaba da complaining akan kin amsar soyayya kowa ba domin har yanzu Ina San Abdul duk da ya mutu bana Jin Zan iya kasancewa dawani namijin Baya shi wlh ban Sha awar sake kula kowa badan Kar nayi sabo ba da zance mutuwar Abdul Sam Bata daukesa a lkcn daya Dace bah, ta zomasa a lkcn daya kamata ya fara rayuwa ne cikakken matashi me jini a jiki astagfirullah Allah ka yafeni tabbasa ya finu sannin daide da akasin haka ta iya yuhuwa da Abdul na Raye tabbas daya fada rayuwa mara armashi domin mama kulu asirin da Tai Masa ze iya kamasa bazanso ace ya fada halakaba “ batare da ta saniba hawaye suka fara saukar Mata ta koresu ta hayar sharesu da hannun ta sanna ta tura sakon ga fadila , sosai khaulat ta bama fadila tausayi ita ma kanta Bata San sanda hawaye ya zubar Mata bah,khaulat ta bude sakon murya da fadila ta turo Mata” a gsky khaulat rayuwar ki abar a tausaya wace early marriage nd at the end u lost ur husband Amma komai na rayuwa mu Allah na sane dashi calm Dawn pls Allah Yana tare da me hakuri Kuma insha allah wata rana Nina fada Miki zakiyi farinciki Amma mgnr bazaki aureba be taso bah ko ba ammar ba koba sammaniba idan wani ya fito Kuma kinji ya kwanta Miki accept him Kinga we are female our life will never conclude without men sanna kinsan iya yenmu bazasu so ace sun Haifa yara su Kare rayuwarsu a gd bah bcouse distriction dinsu ze nayi kowacce uwa zataso diyarta Tai aure nd even umma dat ure thinking she doesn’t mind with u its usual khaulat she luv u more than wat u think nd kinsan Fulani like ur mom showing their caring is suffer Dan haka umma na sanki Kuma na tabbatar babu Wanda ze kaita San da take Miki she just dare on it neh for Kara da kawaici tunda kinji Abba yace ya marmata ke ga mama doleta karanta mata sanna banji kin ce ga action din da aka dauka akan mama kulu ba ya kamata ace ta girba abinda ta shuka “ khaulat din ta Shiga girgiza Kai Jin abinda ta fada Dan haka ba tai jinkiri ba ta ai kamata da answer ta “ babu wani reaction daya biyo sbd mun dade da sanin kahu shuaibu ta shanyesa se abinda ta tsara masa zeyi wasu fituntu Nune suka ringa biyo baya karshede aka zauna aka sulhunta juna “ but why khaulat u mean All those hardest threatening ya tashi a banza kenan Amma banji dadi bah kamata yay ace a koreta a gdn koma a kaita wajen police“ Khaulat Bata San yanda zatai Mata explaining irin rayuwar gdn suba ne Amma ta horu da kin family house Dan babu wani alkhairi sa komai ya fuce Mata akai fadila Kam mamaki ne ya isheta taso ace an tauna tsakuwa dan tsorata aya amma ina ta lura da irin bond din dake twisting a tsakanin Dan uwa da Dan uwan with their bloods,They have starting their exam cikin ikon Allah har sunyi two papers sosai take Mata karatu duk da some people they took it like a sth dat doesn’t have value to focuse or is a simple course Amma abin ba haka yake bah domin yare ne me zaman kansa Wanda seka zauna ka fahin cesa bcouse is not ur mother tongue dole Yana bukatar nazari,Koda tana gd lkcn ta ragagene tana focusing to peruses even writing English novel dinta data dauko zata cigaba she just kept it aside Dan yanzu tana research neh for sth different else, yau kam Bata da exam course akwei interval a tsakankani Kuma a yau dinne grandma dinta zata dawo daga kauye yayarta me suna aishatu a Zaria tana daki yauma kamarde sauran lokuta domin Bata fiya zaman tsakar gdan suba in kuma ka ganta a waje to tabbas aikene Shima sede in ba yara Dan ba a fiya Aiken taba free time ta ware tana duba system dinta Jin haya Niya yara a tsakar gdn nasu ya Bata tabbacin dawowar kakar tata wacce suke kiranta da inna se bayan da kowa ya watse iyan welcoming dinta sanna ta Shiga tare ta isketa da matar ya aminu ancle dinta saudat suka gaisa tana me cewa” Adda ana ganinki Ashe ai na mance rabon Dana saki a idanuna “ Inna dake kwance daurin dake Dan kwalinta ta Soma fadin” yooh Ina Zaki ganta daddawa daka aita fi gane ta dukufa taita karance karance ko gajiya ma batayi kamar jikar mangofak” khaulat dake kallanta ta zunburo baki gaba Jin abinda ta fada” Kai Inna nifah ba karatu nake ba a kwance ma nake na taso” oho Miki dei ke Kika sani” saudat tace “ Allah addah kin boye ko Dan leko Mana ma da kike time to time u refuse to do , khaulat Tai murmushi tana me wasa da hannun Dan anty saudat din Wanda tun shigowa yake Kan cinyar mamin nasa tace” exam fa muke Banda lkc wlh Amma ai mayi missing aslam ko? tafada tana me kallan yaron da yake ta Mata dry” saudat tace ehh gsky Kam musamman mah schll dinku me wahalar Sha ani sede Allah ya temaka kawei “ Inna dake sauraransu tace” Kinga karbi Nan haule Kai wa gyatumarki sakon tane data bani mazar kweilace, wanna Kuma na asmau neh ta fada tana me nuna Mata dauri a bakar ledder “ ji Tai kamar ta soketa da mashi tsabar ta kaici “ kaini gsky kidena kirana da wanna sunan se kace wata tsohuwa “ “ yo mecece ai tunda aka Sa Miki sunan tsofi Aiko dole mu kiraki da haule in bandama kakale ka kale ai haule shine asalin sunan ki Dan ni ubana haule ya samun Kuma indan Allah ne ai balarabe sunana ya sa miki “ chab dijam to ni bana so Allah ya kiyaye wlh “ ta fada tana mikewa” ni bani Aiken base ma na sake shigowa sashen naki bah kin ganni” kaji ja ira yo kin Dade baki shigoba ai in baki shigoba tsohonki xe shigo ya gaisheni tunda ni dolen sace” khaulat na jinta har ta fita Bata ko wai waya ba anty saudat kuwa se dry take musu inde suka hadu ita da grandma din tata se kaji kansu , har takai kofar dakin umma kenan zata Shiga se Kuma ta dakata ganin husna na kokarin shigowa hannuta rike da bucket na markade ta yafito ta da hannu husnanta karaso tana cewa” adda gani!” Ta Mika Mata ledan hand dinta “ give dis to umma “ husnanta karfa tana cewa To addah “ “ inji Inna zakice Mata daga haka ta nufi dakin mama , mama dake tsaye at the kitchen door Tai murmushi tana girgiza kai, ranar wata laraba after she came back home lkcn biyar ta gota bcouse paper su nayau da huri suka fito ta shigo gd a Dede tanan garage din gdn ta iske lamra but she didn’t even recognize her with all her heart sbd tasan yanzuma iddah take Amma a binda ya Bata mamaki shine ganin ta tare da wani Dan Bata mAh ganetaba har seda ta zo gab da su mamaki daure Kan fuskarta take binta da kallo taci ado se yauki take Wanda har hakan yasa lamrah watsa Mata wata uwar harara sede haka ta shige gd tana me alajabin abinda idanta ya gane mata na farkode ga ciki data ji ance lamra na dauke dashi Amma meya Bata damar tsayawa da wani suna Hira cikin kauna har haka da wanna alajabi ta Shiga gdn Bata iya shiru bah ganin mama daketa shige da fice btwn tsakar gd da kitchen khaulat ta shige kitchen din wanda shigar maman kenan like ana pushining dinta yanayinta na nuni da kidima” mama…mamah ? Ta Shiga Kiran sunan ta mama ta fuskanceta a rude Dan seda gabnta ya Fadi ma “ummi lfy ki kuwa kike keda wa ” ta Fadi a kideme tana bin hanyar da khaulat din ta shigo ganin hakan yasa khaulat din Soma mgn” mama ba fa biyoni akayiba shin Kinga meke faruwa a haraba gdn Nan “ Tai shiru tana me mamaki a cikin ranta “me ya faru fada min Mana kinyi shiru ni duk kin tsoratani ta fada tana me kokarin fitowa daga kitchen din Dan nufa ga inda khaulat din ta baro “ a ah mama karki futa Mana” cewar khaulat lkc data biyo bayanta Dan harta Kai ga hanyar futa lamra ce fa ke zance a garage shine nake mamaki Ina indar ta be kareba? Dede sanda mama ta bude baki zatai mgn a Dede nan din taji an dakile tata “ eeh uwar kininbibi se akayi yaya nace se akayi yaya Kinga walh inbaki kiyayeniba zan ci maki mutunci ki futa sabgata Dani da iyaiyana tun ba yauba wlh ummi Ina raba ki da kyalla kina kyalla ta haihu ke idan akwei abinda za a kallah ayi gulma ai kece domin koba komai nasan Nan da wani kan kanin lkc lamra zata sauke abinda ke cikinta Kinga kuwa ba zama zatai tayi ba kamar yanda ke kika gagara auruwa lamra zata auri Wanda takeso Kuma asanda takeso tunda tun yanzu Kinga misali ” da Suri suka Kai duba kanta duk dinsu sunyi sororo Dan Koda wasa basuji shigo war taba...
khaulat is free share nd repost domin Allah 🙏