Angel a rana Boss a dare
tsaye take tana amsa waya tamkar wacce anayima dole kasancewar ta ba mace maisan yawan magana ba,
Boss,
juyowa tayi tana karema Zara kallo wato sakatariyar ta cikin husky and cool voice dinta tace please just one minute batare da ta Jira mai za a ceba ta yi rejected call din