FreeArewaPen original
Fuska Biyu: Angel & Boss
- 1views
- 35chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
🔥💋 DUNIYAR BARIKI 💋🔥 Daniel Khalid attajiri ne mai shekara 42, wanda ya shahara a Najeriya saboda kuɗinsa, kasuwancinsa da matsayinsa a cikin manyan mutane. Duk da dukiyarsa da ɗaukakarsa, bai taɓa yin aure ba. Wannan al’amari ya daɗe yana damun mahaifiyarsa, Hajiya Mariya, ...
Sample · Fuska biyu angel and Boss
chapter 1️⃣tsaye take tana amsa waya tamkar wacce anayima dole kasancewar ta ba mace maisan yawan magana ba,Boss,juyowa tayi tana karema Zara kallo wato sakatariyar ta cikin husky and cool voice dinta tace please just one minute batare da ta Jira mai za a ceba ta yi rejected call din Zara what happened Boss akwai matsa tame fa tafada tana karema Zara kallo ZAYYAT Yana hospital whatt me ya sameshi Boss ba wai babban ciwo bane no Zara kinsan dacewa Zayyat bayada cikekiyar lafiya ko haka Amma ay ba babba problem bane naji Zara yanzu a wanne hospital aka kaishi AMCE okay muje tafada tana me dauka handbag dinta da phone dinta kirar goggle pixel duk yanda ta kifta haka zakaga ana zubewa ana kwasar gaisuwa cike da girmamawa take amsawa tun kafin ta karasa bodyguard dinta sun Bude Mata mota Shiga tayi Zara ma ta shiga suka bar company Zara Zayyat Yana problem seda nace yabar su Jawat suje aikin nan Amma yaki come down mana Boss ai komai ya tafi Yadda aka tsara really yes Boos okay tafada tana me daukan phone dinta tafara latsawa cikin Yan mintuna suka karasa hospital,Barka da yamma madam yawwa a wanne Room yake okay Bari na hada Ku da nurse ta kaiku wajen shi Yana VIP okay Jagura nurse din tamusu yar dakin da Zayyat yake kwance kwafar sa nade da bandeji kyakyawan saurayi ne maji karfi gashi da murdadan jiki tamkar da restyling fari ne tass fuska sa zagaye za saje da ya kwanta yay luf se Dan madedetan lips dinsa dake da yakasance pink yarrrrr ga cikekiyar gira tamkar mace ga zara’zara eyelash dinsa masu tsawo kujera Zara ta ajiye mata Boss please have a sit Thanks tafada tana zama.A hankali ya fara Bude Lulu eyes dinta masu masifar daukan hankali musamma idan na narkar dasu da sauri SABREEN ta janye idanuwan ta daga kallon sa saboda Jin Yadda zuchiyarta take bara zanar fashewa 🤔 Cikin Cool voice tamkar ba itaba tace Zara please kudan bamu waje okay Boss ta fada tana juyawa Cikin nutsuwarsa ya karasa Bude idanuwan sa wa inda suka taru da ruwa tamkar me Shirin fashewa da kuka Ganin bata da niyyar magana yasa cikin sweet voice dinsa yace ANGEL!rintse idanuwan ta tayi tana me juyawa ahankali ta Kare masa kallo kokarin tashi yake Amma Jin Yadda kafarsa ke masa ciwo yasa ya koma ya kwanta How are you feeling now Yaji saukar cool voice dinta I'm okay now yafada Yana sakin murmushi ohh my god tafada a zuchiyarta saboda Yadda yakeji a jiki da kuma zuchiya,A Karo na biyu yayi yunkurin mikewa Amma ina Auchhhh taji saukar sautin ya daki dodon kunnuwan ta ohh my god stop this Zayyat dole seka tashine Ka hakura mana ganin Yadda ta firgice a Dan kakanin lokacine yasa yayi murmushi Yana komawa ya kwanta Zayyatt yaji saukar cool voice dinta Me ya faru har Ka samu injuryZayyatt Ka renani Zayyatt seda nace Kar kaje aikin nan k...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.