Fuska Biyu: Angel & Boss

Fuska biyu: Angel and Boss

by @angelbossauthor


FUSKA BIYU ANGEL AND BOSS 

Chapter2️⃣

Sosai garin Abuja ta dau zafi ta ko ina ka kifta sojoji ne da Yan sanda babu Shiga babu fita inde aka ganka da wani abin zargi yanzu za a kama ka binchike ake sosai a kan kisan governor wanda ya Bama kowa mamaki 

Cikin mintuna talatin a kakai gawarsa matuwari saboda a kwai binchiken da za a gudanar,

Parking sukayi a compound din tangamemen gidan Wanda ya kasance tamkar bila Bude Mata akayi tafito fuska babu walwala tamkar bata San wani abu waishi dariya ba,
Zara ne take tura wheelchair da Zayyat yake Kai da kallo ta bisu har suka shige parlour cike da takun kasaita take tafiya tamkar hawainiya da sallama ta shiga kayataccen parlour tana me lumshe Dara daran idanuwan ta saboda kamshin da ya daki hancinta.

Zara ki Kai zayyatt wancan daki tafada tana Mata point dakin okay Boss tafada 

Zanshiga ciki Zan Dan watsa ruwa ki Kira doctor seef yazo ya Kara dubashi okay Boss a fito lafiya insha'Allah tafada tana me hawa upstairs din da kallo ya bita har ta bacema ganinsa sannan ya sauke nannauyar ajiyar zuchiya da sauri Zara ta lalle Shi Sir are you okay 

Yeah I'm okay kaini na huta okay Sir tafada tana me turashi dakin da Zara ta nunaata te maka mishi tayi yayi alwala ya gabatar da sallolin da be yiba sannan ta sake temakamin ya kwanta wayarta ta dauka tana darling din number doctor seef 

Hello sir Boss tace kazo gida Ka duba sir Zayat okay se kazo,
Takatse wayan tana me yima zayyat salama.

Tana Shiga tun a parlour tafara rage kayan jikinta Wanda yarage daga ita se shotneker da bra Wanda ya fito da asalin surarta Zara duguwace Amma duk da tsayinta Zayyat yafita tsawo sosai kasan cewar ita macece Shep din ta ya dauke tsayinta Kai tsaye toilet ta nufa cikin tafiyar ta me firgita Yan Maza,

Sosai tai wanka da ruwa masu dumi saboda tayi muguwar gajiya daure da towel tafito Wanda da Kadan ya rufe bombom dinta se wani a hannunta tana tsane sumar kanta stool din ganan mirrow ta jawo tana mai Zama a Kai busar da sumarta dake da mugun yawa ga kuma tsawo tafara yi wacce ya dauke ta wajen mintuna 15.

Mayukan ta masu bala'in kamshi sosai tafara shafawa nan danan sumarta tafara kyalkyali da saukar ido a haka tabarahi batare da ta daure ba ta fara shafa body lotion dinta masu masifar dadi kamshi,


Kasancewar ta ba ma’abuciyar kwaliya na hakan yasa ta mike tana Bude drower ta dauko wata Riga marar bamuyi hannu one gareta Amma tana da tsawo har kasa sanyawa tayi sosai rigar ta amsheta kasancewar rigar red colour ne se ya haskaka fatar ta.

Kuyi hakuri da wanna wllh bacci nakeji gobe se muci gaba insha'Allah 

Taku har kullum 

MISS NASIR♥️🖋️

BYEE MU HADE A NEXT CHAPTER