Khaulat
fadilan na murmushi “ kawata gsky kin sake min kyau sosai kamar wata moon meye sirin ne? Don’t mind dat pls wani refreshing nayi aha Kan? “ ta fada tana duban kanta “ainke bazaki ganiba Amma kin ganki kuwa dat milky eyes sun yi fresh sun Kara girma ga face dinki tayi lublub da ita zaman gd ya karfe ki “ khaualat dake jinta ta kaima lap dinta bugun wasa fadila tai hanzarin zamewa tana dry “ kinganki Koh Tsokana de tsokana de “ sosai suke ta zuba Hira Dan ko iyan gdn nasu sun sheda fadila ta zo domin Bata fiya Wal Wala like she is doing ba ayanzu,daga karshede ta kaita wajen Inna sosai inan taji dadi n zuwa gaisheta da fadila Tai dako zata tafi ta dauko Mata dabino saudia da aka Bata shi amatsayin tsaraba da Baga ruwa fadila taita godia har suka baro sashen tsohuwar Wanda yake da intercome da nasu khaualat din “ gsky Inna nada kirki ki duba fah kamar irin ta sanni “ khaulat tace “ Wei Inna to ba lefe Amma fitunannar tsohuce Nan da kike ganinta Bata da dadi “ haka mama ma ta hada provision tace ta kaima yara sanna ta cire babban detergent tace na momyn tane fadila Kam ta rasa da wani baki zata gode musu umma ma ta Bata kudi tahau napep taji dadin karamcin su matuka Kuma a yau de taga kulu iyar masifah sede babu wani attractive things da ze burgeka da ita Sam illah ta ganta messively mah . Khaulat Tai Mata rakia har titi ta hau napep sanna ta dawo gd haka rayuwa ta cigaba da wakana kowa da abinda ya damesa cikin wanna satin ranar laraba da yamma Hassan babban yayanta ya dawo daga service Wanda yayi shi a chan haji Kam gaba daya gdn nasu ya cika da murna khaulat tabbatar da cewa Husain shine Wanda umman tafi so da riritawa domin gaba daya murnarta taki boyuwa tana lura da Yana yinta tun ba yauba ba bashi ya samu kansa ba se wajen karfe bakwei at night ana ta samu chance na kasance da Dan uwan nata Wanda yafi ji da ita tun tana iyar mitsistiyarta Husain zuwa yanzu shekarunsa ashirin da bakwei ya sake kyau duk dacewa dama chan shidin kyakyawa ne kaf yaran umma babu Wanda zaka kallanka kushe haka suke mix wani fari wani baki Husain da khaulat fara rene sun kwaso farin Abba ne Amma Husain nashi yafi fita Dan har ya zarta na Abba domin shi yanzu girma ya cimma sa na khaulat kuwa irin farin nan ne mara daukar idanu but look stunningly amma yay Mata kyau da dedetuwa da fasalin kyakyawa fuskarta mara cika yayinda faruq Wanda khaulat din ke bi ya kwaso kalar fatar umma bakar bafullatana husna u can just call her chocolate in complexion khaulat it ce ke kama da umma very resemble even their body appearance look alike hatta da kashin Kan umma sak kalan nata so softly nd long , ta zauna beside him but there is space btw a Nan dakin samarin dake cikin gdn zaune yake Yana ware clothes nasa da wasu manyan books da kayan shafa Yana ware ko wanna a gefe da ban , ita Kuma na kallansa Dan zuwa lkcn sun taba Hira yaushe rabo” ya Husain Wei har achan dinma wa inanna amfani kake dasu kamar wani mace to ni ko schll zanje vaceline kadei nake rubbing after dat bama ni da time din wani shafe shafe Amma close mate dinka suna ganin alajabi” Husain dake saurara ranta tun farkon dauko zanchan nata shi dry ma ta basa azahiri Kuma he look at her glancely Yana me zuge zip din katuwar jakar sa ta goyo” to dama ummi mutunce kamar kowa aike dama tun kina iyar dima dimarki Al amarinki ya ban banta Dana kowa yarinya da idan aka yi jallof din shinkafa ruwan ya kame ajikinta take debo na sanyi Tai pouring ta Kuma cinye Kazan tarta alalle se taci ta ruwa ruwanta Kinga ko Ina zata San amfanin kayan ado na maza” tuni facial expression dinta yayi converting Yana tuno Mata da lokacin kuruciyar ta ita kanta tasan tayi wawta wato ma iyar Duma Duma yanzu Kuma seya kirata da pencil kenan shine ma anar mgnr tasa ta shagwabe fuska kamar iyar thirteen years “ na gode da chin fuska ai gsky na fada ina akasan na Miji da wa inna expensive product din ji bifah lotion na palm da ban na fuska da bodyma da ban ga wani softening hair ga dyen nail brush nail file comb oh God ta fada tana daga kowanne tana mentioning kode bleacher ne bansani b “ ya dubeta Yana me daka tawa da abinda yake sanna yace” haule abarni na huta haka Nan duk wlh kin bi kin Dame Nima yaushe ma bakinki ya bude haka Ni nema bleacher din “? Yana sane da Bata San Akira ta da haule duk yanda kuke da ita yanzun nan zata sauya wa ma mutun Inna cede ta zame Mata ciwan ido Dan tayi tayi da ita akan ta Dena kiranta da haule Amma fir taki tece sede idan bazata amsaba “ ta Mike tsam ba tare data sake mgn ba ta fuce fuuuuh Husain ya bi bayanda da kallo khaulat din fevorite sitern sace da yake matukar sonta duk dama kowa Al amuran gabanshi sun sha kansa yasan hake kadei zeye ya koreta to Amma akwei kura wajen ganin shawo kanta ya Shiga aje kayan a drower su dake makale jikin bango very fastly sanna ya biyo bayan ta ya Shiga tanbayan mama dake na zaune saman plastic chair tana bin hasken globe din tsakar gdn tana karatun wani littafin addini ta daga Kai tana dubansa “ kaida mutuniyar ne kenan Ina ganinta nasan ran Babu dadi ?Husain na kallanta Yace” mama aitayi fushi zan yo lallashi ne tun kafin lkcn cin awara da Miya yayi “ mama Tai dry “ ai ko gara ka fara tun yanzu Dan ummi ko zaka ci babu idan kace tayi baza taiba” Yana dry shikansa na rigimar kanwar tasa ya huce parlour mama Dan Nan tashiga inji maman she sitted in one of the parlor sofa ka Fanta daya na lilo akan daya rungume da system a Kan kafartata tana jin shigowar tasa Amma ta barsa taci gaba da abinda take yi” ummi diyar Abba Kuma diyar mama ta gaban goshin Husain “ Jin yan da yake ranking dinta yasa ta sakin dry Batare data shiryaba Nan de ya zauna Shima Yana rarrashi har seda yaga ta saki tu kunna, another morning ta Shiga gaida Abba da Masa sannu da zuwa Dan kwana sa hudu kenan baya garin Yana chan kaduna comference, sfy ce lkc Yana breakfast da kukun gyada da kosai “ ummi ke kinyi breakfast din ne”? Ya tanbaya ganin tayi shiru kamar me nazari ta dubesa ta girgiza Kai” Abba zanyi se anjima zuwa nayi dama na ganka kwana biu gdn duk Babu dadi sbd baka Nan” Yana yin mgnr tata ya san yasa shi murmushi sannan yace” wato ummi se ina Nan gdn yake dadi aini na dauka idan nai Nisa kunfi sakewa?” no…. Abba wlh gaba daya gdn ba dadi Dan ma yanzu ya Husain ya dawo ne idan ya shigo se muga kamar kai” ya sake murmusawa a karo na biu “ kice yanzude iyar gdn abba tayi missing din abbanta “ Abba sosai mah kuwa” ta fada da sauri, Husain ya shigo parlour nasu duk suka bisa da kallo Kara sowa yay yazauna suna masu amsa slm sa “ Ina kwana Abba ka tashi lfy”? “lfy kalou Husain “ ya fada Yana kallan sa” ya gajiyar ka da tfy “ “ Abba gajiya tabi jiki ai “ “ to Masha Allah , Allah ya temaka Kuna waya da Dan uwa naka de ko kasan shi be fiya Neman mutaneba idan har ya tsalla ya tafi “ Husain yace” Aiko Abba ni nake nemansa time to time Dan a yanzu haka ma yace sun kusa kammala exam abasu hutu” “ eh yasanar min daya ke yakira ni jiya ya gaisheni Nan nace Masa Nima bana gari,yauwa ummi ke ma mamanki nafeesa ta Kira ni jiya Wei na barki kije ki mata huta nace mata to zan maki mgn idan na dawo bcouse nasan diyar Abba batasan yin Nisa da abbanta Amma ya Kika gani” she feel like kamar kadan take jira Amma seta boye murnan ta Dan she already settled yanda zata je Abuja Amma Bata San wani response zata samu bah “ Abba nima tun kwanaki take mun zanchen nace sede ta tanbayeka tukunna” anyway inde zakije babu damuwa seki fara shiri yaushene hutun naku ze Kare”?” three months de suka bamu yanzu munci three week “ to kinfara shiri kafin hutun naku yakere se ki Mata achan” tayi farin ciki aranta matuka ta Mike ta barsu Nan suna tattauna wa Akan karatun Husain din with her excitement take sanar da mama zuwanta abuja cikin satin Nan,”ah lallai kuwa inde mama nafee ce tsab zata rike ki ma gaba daya Dan tun ba yauba take naci Amma Abba ya ki “ khaulat ta langwabe murya” but mama I can’t leave without u for so long kawei de Ina San na na ziyarce sune “ kinga daga Nan seki samo Mana siriki achan “ khaulat ta zaro ido tana cewaa Siri ki Kuma karatunfa “ ta fadin hakan ne sbd mama ta hanata fadan ita fah ba zatai aureba “ eh Mana ummi ko kin fuso Kita Zama anan batare da imagining future dinki bah ni zanfi murna Naga kinyi aure ko Naga iyan jikokina na yawo suna barna Ina bari bari, lallai Kam aure manya Wei haihuwa ita sam Bata ma kanta wanna tunani ba bama ta hangi kanta da mijin balle Kuma haihuwa, cikin iyan kwanakin da suka rage Mata kafin zuwan ranar zata tafi Abuja ta shiga hada kayanta mama nafeesa nada kirki tana matukar santa dasan kasancewar da ita sede ita din bame Sha awar yawan yawo bace gdjen siblings din suba wanna karon ma taba San matsawane kodan ta rage cece kucen kulu wacce kulun abin nata yake sake gaba expecially mAh by now dat she is not going anywhere Dan ma yanzu tayi sauki ba ajin duriyarta sede iyan habaice habaice da suke iya jiyowa ta katangar su tayi iya yinta ta Hana su kausara zuwa wajen nasu Amma yaran sunki wani lkcn ma they spend the hole day expecially mAh ranar weekend kwanci tashi tafiyar ta na sake kusan towa ta Shiga arranging kayanta cikin daya daga cikin extensive trolley dinta Batai sanyaba wajen hada wa da books dinta Dan Bata sake dasu Abba ya Shiga kokarin Husain ya raka ta domin tfy akwei Nisa Amma da yamma cin ranar Abba yay kiranta yake ce Mata ta “ mamanki ta turo min kudi asamar Miki visa Dan tfy a mota it’s riskfullnes bcouse there is insecurities da yay infested a manyan hanyoyi “ poped eyeded take kallan Abba sanda yake fada Mata” Abba the journey would take me to enter flight? “ I have never presume It Nima sede Allah ya saka Mata da alkhairi seki Kira ta ki Mata gdy “ insha Allah Abba “ hakan kuwa akayi ya Husain ne ya dauketa a motar abban they start with NIPSS office dat are nearest to them situated at farm centre off maiduguri road to start her passport preparation all wat they need sun Isa dashi like birth cert,ID Dade sauransu the preparation bai dau time bah couse akwei idan sani few days Husain din yasake accompanying dinta cikin ikon Allah tfy yanta ya kama ranar talata za tabi jirgin karfe biyun rana abinda ya Bata mamaki shine haduwarta da mama kulu a harabar gdn nasu take maida Mata da mgn Kan tafiyar tata Hadi da ha baici sede ayanzu babu gurbin da hakan ze sata bacin Rai tunda ta Dade da gane akwei tsantsar hassada da bakin ciki a lamarin nata dan haka ta share ta cigaba da sabgoginta a Daren washe garin ranar da zata tafi dakin Inna ta tare Wei acewar innar tazo ta kwashi tabarakin me shirin hawa jirgi khaulat Kam ta Dade tana Mata dry kamar cikinta zeyi ciwo” Wei Inna kamar wacce nace Miki saudia zanje a Nigeria fah Abuja take ba wata kasace daban ba” Inna ta kada Kai tana cewa” ai haule Shiga jirgi wata ni imace ta daban ni na hau naji Kuma Ina sake fatan Hawa karo na biyu ,sede ma na fara fitar da Rai Dan sonai ace tare zamu runguda mu tafi Amma ido da kunya zuwa gdn siriki “ “ to meye Inna kefa iyar Zama nice bakiga daurin Dan kwalinkiba mAh irin na matar president” haule waye Kuma firside? Inna ta fada tana ware idanu “ dry ta Shiga Mata har se do innar ta fusata ta daka Mata duka a gadan baya Dan lkcn kwance take saman kujerar parlon innar ita kuma ta Mike kafafu a saman rug din dakin tace” oohhshhh gsky Inna kina da zafin hannu” iskanci banza Kya cemun daurin kallabina irin na firside Kuma na tanbayeka waye ki fara Muni dry “ khaulat zuwa lkc ta sau sauta dryn ta sanna ta cigaba dacewa” Inna ba fah firside bah Ina nufin matar shugaba kasa me ci ayanzu” “ ke raba ni wanna bayar biyar Allah ya sitiri bikwei inji kishiya me Doro meya hadani da ita” “ eh Mana Inna ai idan Zaki hau jirgin muddin ma baki irin daurin kantaba u re so sorry “ Inna ta Galla Mata wata uwar harara” ke ga fara chan da zani Saudi Arabia hijabina na zunbula har kas na Kara wa sauna sauri se yanzu Dan kini bibin tsiya “ khaulat still she is loughing at her old grandma , har seda dare yayi sosai ke meme innar ta hanata tfy Wei lalle seta tayata kwana Bata kiba ita dinma Amma duk wani internet connection da takesan Yi Inna ba zata bariba seta Shiga fadin duk mutane sun lalace da kalle kallan wayoyi su Hana kansu nutsuwa ta kwanta haka Nan tai bacci ita da takeda tfy a gabanta, washe garin da safe ta tashi ta Shiga gyara dakin innar daga bedroom har parlor ta wanda yeke me kyau Dan Abba ya zuba Mata expensive furniture irin na su mama da umma sede banbanci color , ko Ina yay neat sanna ta huce ban garensu ta karbo abincin innar Wanda dama daga gdnsu ake kawo mata nan din itama Tai Karin nata tare da innar suna Nan zaune anty saudat ta shigo itama hannunta rike da food plaks Dede sanda khaulat din ke kwashe targacen da sukai amfani dasu, Inna gashi Dan wake ne nasan kina so “ cewar saudat tana aje plaks din a gefan Inna” Aiko kin kyauta diyar arziki irin albarka ai ni kinsan Ladana wlh yau namu matan gdn burodi da shayi suka kawo ni dande Kar ace ka rainane Amma wlh ba so nake bah” khaulat data ta shigo ta zauna nan kusa da saudat din ta kwabe baki “ Amma kuma ai kincin ye bah” “ eh na cinye se akayi yaya cewa nai ni beda menba Kar a kaini bakin duniya” “aike sei arasa me kike so kice tuwo akawo Miki ki kici ,wlh anty saudat bari kiga Dan waken Nan ma Allah yasa ta iya ci bakinta fa dadi yake so” Inna ta Suri plaks din da saudat ta ajiye Mata tana budewa” to haule bari kiga yanzuma zan cinye shi” suka kalli juna da anty saudat ko wanna na dry ciki ciki Dan Kar taji har tayi spoon biyu sai ta dubi khaulat din” haulatu zomuci keda Zaki tfy yafi rike Miki ciki” saurin toshe baki khaulat din tayi kamar me yungurin yin amei” Inna nida bana cin Dan wake karkisa ni nai amei Mana Inna” “ka jifa dora wa Kai to se me? Madara da kayan kwadayi Kya karaci kini binbinki na tsiya saudatu ni kamde na gode wlh Allah yayi albarka kinga nida na sake neman wani abinci daga nan har rana Zama Tai kallan innar ita seta ke mamakin ma wainda suke san Dan wake mAh domin Sam Bata sonsa,karfe daya lkcn da tayi Abba yasata fito da kayanta sosai gdn suka firfito zuciyar mama ba dadi Dan Bata San khaulat din Tai nesa da ita mama kulu ta fito lamra na biye da ita se alkcn ma take Jin Wei ajirgi khaulat din zata tfyr lamra ta zunguri kulu tana mgn kasa kasa” gsky Ina bakin ciki da ummi Kinga yanda take wani farin ciki “ kulu Tai kwafa itama tana mgn kasa kasa Dan Kar hankalinsu y akai kansu” humm ji nake kamar na shage shegiya ta mutu wlh na tsaneta tsana me tsananin gaske “ lamra ta girgiza Kai twicely tana banka wa khaulat din harara wacce Sam Bata masan sunayiba se mgn ma da take da faruq daya dawo a yau din da safe “ insha allahu kema Zaki hau jirgin nan ki kwantar da hankalinki” ta fada tana rubbing din bayanta ita kuma se girgiza Kai take kamar wata lizard “itama zata dawo duk ma inda zata je ni takai cina ma daya wlh yanda har take da kusanci da nafeesa dama ita din iyar uwar muce da ko chan zan kaiki gaba daya ki tare “ “ wlh kuwa umma nadade Ina saka yanda zanje Abu janan Nima Amma ba komei tana dawowa ki fadawa kahu mukhtar wato Abba kenan kice Masa Nima zanje gaisheta idan da Kara umma ai muma iyar uwar muce ko?”ta karashe mgnr cike da dolanci” kwarei kuwa lamra iyar uwar muce Mana abinda yay Inna haule aishi yay jumah,wato mahaifiyarta shuaibu dayake uba daya suka hada da abban, to Kinga bah hakan ma za ayi ai Dole ne kema kije abujanan kiji abinda ake ji “nan de sukaita iyan gulmace gulmace su khaulat ta bi bayan abban lkcn ya Shiga motar ya Husain shiya karbi makullin hannun Abba Wanda shi Kuma abban ya zauna a dayan side din ita Kuma ta shige back sit tana dago musu Inna mAh dake wajen ta Shiga daga hannu tana fadin” allah ya ki yay hanya haule jikar Inna ya kaiki lfy “hakan ce ta kasance da mama ma taita Mata adduar Kan Allah ya sauketa lfy idanuntane suka Kai Kan na ummanta ta Dan saki murmushi sede batai wani reacting bah ta juya zuwa gd a haka har Husain ya tada motar suka fara tfy Abba na cewa” yau de kuwa ummi Zaki bar mamanki da kewa kin taba tfy me Nisa haka kuwa” khaulat ta share kwallar data taru Mata a ido” eh Mana Abba ka manta sanda tazo lkcn haihuwa husna ai Dani ta tafi ” eh kwarei kuwa haka akayi Husain ya Dan gyara glass din dake bada direction to able to see backward Yana kallan khaulat din ta cikin mirror din “ lahhh Abba diyar mama kuka take kokarin fashewa dashi” jin hakan yasa Abba Wei qawa da sauri Yana kallan fuakar khaulat din Wanda ta Shiga dedeta kanta Dan karma abban yaga kwallan dazu” Abba wlh ba kuka zanyiba kajika ya Husain “ sosai shagwaban nata ya Basu dry Abba ya Shiga fadin” to dama Mana ummina wani kuka ai ke yanzu kin girma Dade Dane “ in fews time suka Isa airport din late mlm aminu kano domin gudu Husain din yake sosai ya samu guri yay parking kana ya fito ya budema Abba kofan a hankali ta sauko tana cigaba da kallon filin jirgin zuciyarta fa Dade take da farinciki gefe guda Kuma tana mamaki Wei itace zata hau jirgi Ina ma ace daga Nan kasa me tsarki zata...
share Domin Allah 🙏