Apologies
by @maidambu41
Assalamun Alaikum, ina mai baku hakuri da ku yi hakuri muna fama da rashin wuta, wanda ya janyo min rashin cika alkawari akan lokaci don Allah ku yi hakuri in sha Allah zuwa gobe zaku ji ni wallahi bana jin dadin haka kowa yasan yadda nake rubutu gashi ko nisa ba ayi ba amma ana ta samun matsala don Allah ku yi hakuri 🙏😭