17 Nikaah marriage for rent
by @hanaady
NIKAAH
( Marriage for Rent )
By
HANAADY
Rahama Aminu Bala
HE HAD THE COURAGE
TO REMARRY.
WILL HE FIND THE COURAGE TO
LOVE AGAIN?
Page 17
Baya bukatar shiga bedroom d'insa a yanzu because tunda month d'in Sa'ada ya fara shiga tabbas yasan ikon Allah kadai zai iya taimakon sa,and baya son biyewa zuciyar sa,dafe kansa yayi he needs to do something da zaya dauke masa hankali.
Room d'in Karime ya nufa , zaune ya tarar da ita,karatu take hankali kwance,Mijin Sa'ada barka da zuwa magana take hankalin ta na kan handout din gaban ta ,zama yayi daf da ita,hular kanta ya zare d'ago kai tayi tana mai bin sa da kallo , after some sec saurin janye idanuwan ta tayi had'i da d'aukar hular ta k'okarin sakawa take ri'ke hannun yayi tareda janta zuwa jikinsa, rungume ta yayi babu mai magana cikin su ringing d'in wayar Karime ne yasa Ramadan d'ago kansa d'an zare ta daga jikinsa yayi tareda d'aukar wayar kasancewar yafi kuda da ita
sauka tayi tareda d'aga,kiran,shuru Jummai tayi na wasu y'an sec sannan tace Baba ya kirani akan matar da suka buga deal akan auren ki ta kirasa ,yana buk'atar ki nemi saki wajen Ramadan daga yau zuwa gobe dafe saitin zuciyar ta tana mai jin yanda zuciyar take tsalle kaman ta fito daga cage d'inta, in sha Allah Jummai zan aikata hakan,nayi tunanin hakan daga gareka cewar Jummai,ki bud'e kunnuwan ki ki saurareni wallahi idan nice bazan aikata hakan ba Jummai bani da za'bi daya wuce nabi umarnin Baban Jummai,bayan haka shi kansa bana tunanin inada wani matsi a rayuwar sa in sha Allah zan aikata abunda yake so tunda dama yarjejeniya su kayi da Baba,lokaci yayi katse kiran Karime tayi had'i da fashewa da kuka, tunda ta fara wayar ya kasa samun sukuni , kasancewar nesa dashi take yasa sam baiji me take cewa ba ganin tana kuka ne yasa ya taso k'okarin ri'ke ta yake rugawa tayi zuwa toilet rufe k'ofar toilet d'in tayi had'i da sakin wani marayan kuka,
Bin bayan ta yayi saidai me tuni tayi nasarar rufe k'ofar, kiran sunan ta yake cikin alamun rarrashi k'ara volume d'in kukanta tayi tana matuk'ar kaunar Mijin Sa'ada sai dai me dole tabi umarnin Baban Jummai,ya dad'e bak'in k'ofar yana mata magiya akan ta bud'e k'ofar, after some minutes fitowa tayi da sauri ya nufe ta , rungume ta yayi wani sabon kukan ne yazo mata d'ago kanta tayi tana mai kallon Ramadan kallon so da kuma kauna ,sosai wani side na zuciyar ta ke taba shawara akan ta fad'a masa matsayin sa a cikin zuciyar ta ma'ana ta fad'a masa how much she loves him ,but wani side d'in gargadin ta yake akan tayi shuru.
Meya faru kike kuka Karima?mijin Sa'ada ta fad'a tana mai kallon sa yes matata, ina son ta furta cikin dashewar murya, ringing d'in phone d'inta ne ya hanata magana ,phone d'in ta nufa , picking call d'in tayi cikin dashewar murya ta fara magana ,da fatan baki fad'a masa ba? Yanzu dai nake kokari cewar Karime tana magana tana satar kallon sa ,ana shi bangaren ido ya zuba mata baya jin me suke cewa ya dai fahimci tabbas akwai abunda ke faruwa.
Abunda nake son ce miki shine kada ki kuskura ki masa magana har sai lokacin da shi Baban da kansa ya miki magana ,ni kuma zan kira na fad'awa Baba number ki bata shiga ,kada kiyi mun kaddama just kiyi abunda nake ko kin shirya barma Alia Mijin ki , d'an satar kallon sa tayi hankalin sa na kanta shirt d'in jikinsa ta kalla,ya d'an fara cire botrin d'in shirt d'in zaka iya hango white singlet d'in jikinsa Aaaaa tayi saurin fad'i
Then just go with the plan,ki san abunda zaki fad'a masa if ya tambayi dalilin kukan ki , me zan ce?Kice masa nice bana lafiya zaifi yadda da hakan nasan halinki ba k'arya kika iya ba,katse kiran Jumma tayi ganin ta idar da wayar yasa yayi saurin nufo ta jikinsa ya sakata rungume yayi sosai ,fashewa da wani sabon kuka tayi sosai take jin soyayyar sa cikin jinin jikinta,'kara matse ta yayi sun dau wasu lokutta a haka ta daina kukan iya ajiyar zuciya take lokaci zuwa lokaci.
"Zare ta daga jikinsa yayi had'i da kama hannun ta zuwa bathroom,wanke mata fuska yayi ,cikin sanyin murya yace everything will be ok, da haka daukar ta yayi zuwa bed kwantar da ita yayi had'i da zaunawa kallon juna suke murmushi ya saki tareda cewa come here cinyar sa ya nuna mata "kwantar da kanta tayi saman cinyar sa shafa gashin kanta ya shiga yi babu mai magana cikin su ji tayi yace,do you want to talk about?
About cewar Karime?
Meya saka ki kuka ?
Jummai ce ba lafiya ,hope is not that serious,ya fad'a with concern,da farko nayi tunanin rashin lafiyar mai tsananin ce ,sai daga baya take fad'a mun da sauki sosai,Allah ya bata lafiya ,Ameen ta bashi ansa shuru suka kuma yi, thanks for the food,kinyi kokari sosai kokarin dagowa take domin yi masa magana hanata yayi ta hanyar mayar da kanta saman cinyar sa please idan akwai gyara ka fad'a mun,daina shafa kan nata yayi hakan yasa tayi saurin tashi akwai gyara koh?
Ta fad'a tana mai tsare shi da ido, d'an murmushi yayi sannan yace naga kokarin ki Karima please ka fad'a mun cikin shagwaba tayi maganar "Wani irin kallo ya bita dashi kasa kallon sa tayi saurin kasa tayi da kanta because gani take zai iya gane sirrukan zuciyar ta ,gyaran murya yayi had'i da cewa ok zan fad'a miki , just a wajen nama ne kike da y'ar matsala,duk time d'in da za kiyi amfani da nama after kin tafasa shi kiyi kokarin soyawa kafun ki saka a stew,soup ko jallof,in sha Allah zan yi kokarin hakan thank you ta fad'a tana mai kwantar da kanta saman cinyar sa.
Me za kaci na dafa maka?.
Bana jin yunwa Karima, please ta fad'a cikin yanayin shagwaba ok zan sha tea da bread hakan ya miki idasa maganar yayi yana shafa gashin kanta,eh ta bashi ansa tana mai tashi zaune ,bari na had'o maka ,rike hannunta yayi zan had'a da kaina ,ma'ke kafada tayi tareda saurin sauka da ido ya bita gown d'in jikinta bata kai gwuiwa ba sosai mazaunnan ta ke juyawa ,janye idanuwan sa yayi had'i da kwanciya.
A gurguje ta kammala komai kaman yanda Rumaisa ta koyar da ita ,da sallama ta shiga bedroom d'in,ganinsa kwance yasa ta ajiye flask d'in hannunta kitchen ta koma domin dauko abunda ya rage time d'in data dawo eyes d'insa a rufe suke a tunanin ta bacci yake, handout d'inta da dauka tareda ficewa .
Bud'e idanuwan sa yayi had'i da sauka,tea ya hadawa kansa ,bai wani sha da yawa ba tattara kayan yayi zuwa kitchen a living room ya wuce ta ,bayan ya ajiye kayan a kitchen falo ya dawo zama yayi gefen ta murmushi ta sakar masa sannan tace course d'in yana tada mun hankali ne that's why nake karatun sa before a fara exams wane course ne magana yake dukkan attention d'insa,akanta,sosai yake daurewa domin wani irin abu yake ji yana masa yawo cikin brain,medical pathology ta fad'a tana mai nuna masa handout d'in.
Ayi karatu lafiya ya fad'a yana kokarin tashi rike hannunsa tayi "I thought zaka taimaka mun ,fasa tashi yayi ,kaga kai d'in d'an boko ne magana take tana mai daura masa handout saman cinyar sa"duba handout d'in ya shiga yi,ita kuwa ido ta saka masa I'm a builder Karima , i don't have any idea akan lafiya ,kukan shagwaba ta saka masa ga mamakin ta tafiyar sa yayi zuwa bedroom.
Da ido ta raka shi ,me hakan ke nufi,kasa bin bayan sa tayi because ji tayi ba tada courage d'in aikata hakan"ana shi bangaren kuwa bedroom d'insa ya fad'a direct bathroom ya shige ,wanka ya watsa had'i da daura alwala ,yin jikinsa yake kaman ba nasa ba a haka ya daure ya shirya ,Sallah ya kabbara ,iya raka'a 2 ya iya yi , kwanciya yayi tareda lumshe idanuwan sa maganganun Abba yake tunawa,akan yayi kokarin daukar kaddarar da Allah ya daura masa ta rashin matar sa , maganar aminin sa Dr Fadil ya tuna "Ramadan a wasu lukuttan brain d'inka bata aikin masu hankali all because of rashin Sa'ada, ajiyar zuciya yayi saki had'i da bud'e idanuwan sa ,Sa'ada ya furta yana mai dafe saitin zuciyar sa, ringing d'in phone d'insa ne yasa ya tashi zaune Alia ya furta time ya duba 10:30 picking call d'in yayi ba tareda yayi magana ba love ta furta cikin sanyin murya ,hope kin isa gida lafiya ?
Yes love , Alhamdulillah ya fad'a in a lowe tone,bai kuma magana ba hakanne yasa Alia cewa hope ban takura maka ba d'an ta'be baki yayi kaman tana gaban sa sannan yace not at all, murmushi tayi sosai taji dadi'n furucin sa gyara kwanciya tayi tareda rungume pillow,lumshe idanuwan ta tayi sannan tace zan so ace kana tare dani a wannan lokacin,bai bata ansa ba illa cewa yayi if you don't mind mu kwana lafiya saurin katse shi tayi please don't hang up to me,I really need to talk to you fasa katse kiran yayi
Jin ta fara masa surutai yasa yace good night katse kiran yayi had'i da kwanciya
bangaren Karime kuwa ta dad'e zaune tana faman jiran fitowar sa ganin ya share wasu mintuna yasa jiki a mace ta nufi bedroom d'inta kasancewar dama tayi wanka bathroom ta shiga iya brush tayi , addu'a tayi based on illimin ta kwanciya tayi after ta kashe hasken room d'in.
Kasa bacci tayi hakan yasa ta nufi bedroom d'insa,hasken room d'in a kunne yake ,kashe hasken tayi cikin yanayin sand'o ta isa bakin bed d'in, kwanciya tayi nesa dashi tareda lumshe idanuwan ta ,cikin ikon Allah bata wani dad'e ba bacci yayi awon gaba da ita
Around 2:30 firgigi ya tashi dafe kansa yayi jikinsa ji'ke da zufa duk da na'urar AC dake faman aiki sauka yayi daga saman bed d'in,saman carpet ya zauna had'i da dafe kansa at the same time hawaye yake ji yake kaman ya cire zuciyar sa ya huta because of tsananin zafin da take masa da ,rerefe ya nufi kofar,a haka ya fice had'i banko kafar bedroom d'in da karfi "saurin bud'e idanuwan ta tayi had'i da shafa gefen sa jin wayam alamun bayanan yasa tayi saurin dirowa daga bed , bathroom ta nufa a tunanin yana can ,ta dad'e tsaye bakin kofar bathroom d'in,daga bisani ranta ne ya bata baya ciki kasancewar ba taji motsi ba.
Jiki na kyarma ta nufi upstairs for sure ta san yana can ,cikin yanayin tsoro ta tura kofar , babu haske ,hakan yasa ta fara lalubar switch , after some sec hasken ta kunna after tayi nasarar gano shi ga mamakin ta baya dakin bathroom d'in dakin ta nufa , knocking kofar tayi had'i da cewa Mijin Sa'ada still shuru ,banka kofar tayi wayam babu kowa "cikin tsananin tashin hankali ta fice , kitchen ta nufa baya nan living room ta dawo ,kiran sunan sa ta shigayi jin shuru yasa ta nufi upstairs stairs,lungu da sako ta duba babu Ramadan babu dalilinsa , down stairs ta dawo zama tayi darshan tareda kasa kuka ,cikin ikon Rabbi kaman ance ta tashi ,tashi tayi tareda nufar wani lobby wanda zai sadaka da garden kofar a bud'e take hakan yasa ta saki wata irin ajiyar zuciya had'i da sakin murmushi .
Da mugun gudu ta nufi garden d'in nesa da ita ta hango shi tafiya yake kaman wani sabon kamu,domin murmushi yake tareda kafe wani wuri da ido haka yake tafiya ko kyaftawa ba yayi , Sa'ada yake gane a zahiri murmushi take masa had'i da miko masa hannu alamun yazo gareta,dagewa tayi tareda tsulawa da gudu shan gabansa tayi tareda saurin rike rigarsa Mijin Sa'ada ta fad'a cikin yanayin haki ,janye jikinsa yayi had'i da ture ta da karfi,ja da baya baya tayi kaman zata fad'i,why? Ya fad'a cikin yanayin shouting ,kasa magana iya Why ?
Kika bayyana akan wannan lokacin why kika mun bakincikin haduwa da Sa'adana Why ?ya fad'a yana mai kusanto ta jada baya baya ta fara domin wani irin tsoronsa ya shige ta ,fizgo ta yayi had'i da sauke mata lafiyeyyen mari ,dafe kuncin ta tayi had'i da sakin kuka mai k'ara hakan ba k'aramin tunzura shi yayi ba "Dukan ta ya shiga yi kaman ya sabu kayan banza Saida ya tabbatar data daku sannan ya cicci'be ta sai cikin swimming pool ji kake kacaf alamun fad'awar wani abu , saurin barin wurin yayi kaman wani zararre .
Dakyal ta samu ta fito daga swimming pool d'in hamdala tayi ,ashe zuwa rafi da wankan rafi da suke a kauyen su zai mata rana,bata dukan daya mata take ba, hankalin ta kacoko ya kuma wurin sa ,jan jikinta tayi zuwa cikin gidan , bedroom d'insa ta nufa sai faman d'igar ruwa take baya can , upstairs ta nufa da saurin ta ,a bud'e ta tarar da kofar sabida haka fad'awa tayi without tunanin abunda zata taras ,kwance ta tarar dashi saman carpet rungume yake da picture d'in Sa'ada,kuka yake kaman k'aramim yaro,ganin sa kwance yasa tayi saurin nufar bed duvet ta dauko tareda rufe masa jiki ,jiki a mace ta nufi bedroom d'inta,a gurguje ta cire kayan jikinta zani ta daura tareda ajiye kayan data cire bathroom,iya humra ta shafa,riga da wando ta fido domin canzaba,jin kara alamun fashewar yasa tayi saurin nufar upstairs,batareda shakkar komai ba ta nufe sa ,this time around a kwance yake saman bed , picture d'in data gani rungume a jikinsa ta hango a fashe ,takawa tayi zuwa gare shi Mijin Sa'ada ta furta cikin yanayin kulawa, soyayya had'i da Kauna, kasancewar k'asa k'asa tayi maganar sam bai jita ba,kwance yake but murmushi yake sunan Sa'ada yake kira still akwai murmushi akan fuskar sa and eye d'insa a rufe suke Mijin Sa'ada ta kuma fad'a ta yadda zai jita Bude eyes d'insa yayi,cikin zafin nama ya jawo ta jikinsa
Nadama had'i da tsoro ne suka bayyana akan Karime duba da yanda yabi ta kanta babu tausayi ko sassauci hakan ba shine damuwar ta ba , because tana tsananin kaunar sa bayan haka abunda ya aikata ba haramun bane saidai me yanda yake ambaton sunan Sa'ada shine abunda yafi d'aga mata hankali had'i da nadama mai tarin yawa,why tazo inda yake babu sutura duk da tasan cewa yau Mijin Sa'ada baya cikin hankalin sa .
Kukan zuci take,iya azaba da makamancin ta tasha su , after ya kammala kidan sa da rawar sa mirginawa yayi tareda juya mata baya,baka jin sautin kukan ta because kukan zuci take iya hawaye ne ke faman safa da marwa saman kuncin ta ,da ido take binsa kasancewar akwai hasken ,wani irin tsoki taji yaja tareda saurin tashi, bathroom ya nufa daf da zai shiga yaja burki ba tareda ya juyo ba yace ki fitar mun daga d'aki bana son ganin ki ,ji tayi numfashi ta ya tsaya cak ,dake nake magana ya fad'a cikin tsawa ,zan fita ta iya fad'a cikin dashashshiyar muryar ta,fuuu ya shiga bathroom had'i da banko k'ofa.
Idan har tace zata iya koda motsa jikinta ne toh fa tayi k'arya duba da bai tausaya mata ba , lumshe idanuwan ta tayi hawaye ta tsire saman fuskar ta meke damun mijin Sa'ada,a iya sanin ta dashi yana matuk'ar tausayin ta and bayan haka 4 hours back ya gama nuna concern akan ta ,shin kodai dama Mijin Sa'ada yana da ciwon hauka .
Ruwa ya sakarwa kansa ,tareda zaunawa k'asa dirshen , i hate her ,i hate you karima why kika yi forcing kanki akaina ban shirya mu'amulantar wata mace ba ,ban ta'ba tunanin zan iya aikata hakan ba jikinsa kyarma yake I'm so sorry Sa'ada na sani ban kyauta miki ba ,muryar Sa'ada yake ji cikin kunnen sa kaci amana ta Ramadan ba zan ta'ba yafe maka ba , nayi dana sanin sanin ka a rayuwa ta , please ki yafe mun she forced herself on me ,he was dreaming suna making love da Sa'ada and she came a wannan lokacin,a yanda take kwance ta fara jiyo surutan sa,jin yanda yake kuka yasa Karime lalubo duk wata jarumtar ta,dakyal ta sauka daga saman bed d'in,kasa tafiya tayi hakan yasa taja kafafuwanta ta da rerefe ta isa bak'in k'ofar bathroom d'in turawa tayi tareda shiga mijin Sa'ada ta fad'a tana mai nufar inda yake,dafa shi tayi cikin tsananin kaunar sa da kuma tausayin halin da yake ciki, d'ago kai yayi tareda wanka mata mari ,dukan ta ya shiga yi babu tausayin tun tana magiya har ta kasa koda mosti ,saida ya tabbatar da bata mosti sannan ya fice kaman wani sabon kamu.
A gurguje ya suturta kansa tared ficewa daga gidan baki d'aya,Sadiq dake tsaye ta bene waya yake da d'aya daga cikin y'an matansa sosai yayi mamakin fitar Ramadan saurin duba phone d'insa yay 12:50 na dare , katse kiran yayi cikin tashin hankali ya fice mota ya d'auka tareda bin bayan sa.
Parking yayi bakin k'ofar gidan daya gida domin Sa'ada, after gate man ya wankale masa gate cikin gidan ya shige ,komai na gidan tsaf yake kasancewar mai gadin gidan na k'okarin sa wajen kula da gidan,saman sofa ya kwanta tareda lumshe idanuwan sa , hawaye yake Sa'ada ya furta dai dai isowar Sadiq ,lafiya Sadiq ya fad'a yana mai tsayawa saitin kan Ramadan ,get away from here Ramadan ya fad'a cikin yanayin fushi,wai meke damun ka cewar Sadiq ,tashi zaune Ramadan yayi sannan yace just leave,ya zaka baro matar ka a gida sannan kazo nan kana kiran sunan matacciyar matarka ,cikin hasala Ramadan ya nuna Sadiq da hannu , sannan yace
"don't you dare talk about Sa'ada like this ,she is my heart ,my soul,my wife ,my everything,da kallon mamaki Sadiq yabi Ramadan sosai yayi mamakin furucin sa zai iya cewa this is not the first time da yaga Ramadan ya haukace ,but this time around abun yayi yawa ,saurin duba wayar sa yayi domin duba date a yau 25 December and ya sani Ramadan haukan sa baya tashi sai on 29,30 and 31 canza tunanin sa yayi ta hanyar cewa,Yanzu dai kayi hak'uri ka koma wajen matar ka ,I'm sure a yanzu hankalin Karima ba'a akwace yake ba ,koda wasa kada ka kuma kiran wannan sunan a gaba,na tsani ta bana son ganin ta ,wane laifi ta maka da kake wannan furucin akan ta, bud'e baki Ramadan yayi da niyyar magana fasawa yayi , upstairs ya nufa . Number Dr Fadil Sadiq yayi saurin kira,ya fara Sadiq ya fad'a cikin yanayin tashin hankali,this time around abun bana wasa bane, please kayi kokarin dawowa gida Nigeria,ya zaman mun dole gobe na bayyana , don't worry man .
A bangaren Karime kuwa,kwance take shame shame sam bata numfashi,duk da ruwan shower take dukan ta ,hakan baisa ta farfad'o ba
Please readers ana haƙuri dani nayi busy shiyasa.
Oum Hamim