NIKAAH (Marriage for rent)

18 Nikaah marriage for rent

by @hanaady

NIKAAH
       ( Marriage for Rent )

                            By 
                     
                    HANAADY
     

Rahama Aminu Bala

HE HAD THE COURAGE 
TO REMARRY.
WILL HE FIND THE COURAGE TO
LOVE AGAIN?


 

Page 18 

Why?Sadiq ya fad'a cikin daga murya?This time around d'an saita muryarsa yayi because ya fahimci ran Sadiq ya baci sosai and ya sani Sadiq bai iya fushi ba, duk lokacin da 'bacin ransa ya kai karshe.
Because she seduced me ko nace she forced herself on me,bangane me kake nufi ba Sadiq ya fad'a mamaki d'auke akan fuskar sa ,just leave Sadiq , shi mutum ne mai ilimin addin sai dai me sam bashi da control akan sa when it comes to Sa'ada,ya sani abunda ya faru tsananin sa da Karime ba laifi bane but bashi da control akan duk abunda yake face abunda zuciyar sa ta saka shi, maganar Sadiq ce ta dawo dashi daga ya'n tunani tunanen da yake.

Kada ka manta Karima matar kace ta sunna ,akan me zaka tayar da hankalin ka because of abunda ya faru  ,Sadiq ba zaka fahimta ba,nuna kansa yayi had'i da cewa Ramdan belongs to Sa'ada,my heart my soul and my body belongs to her ,I can die for Sa'ada,ina matu'kar missing matata Ramadan ya fad'a yana mai danne saitin zuciyar sa..

Idan kana son nunawa duniya kana missing Sa'ada me zai hana ka  kashe kanka domin kabi bayan ta,ubangijin mu shiya hane mu da aikata hakan cewar Ramadan dariyar takaici Sadiq yayi sannan yace kace ba zaka iya kashe kanka akan ta ?Bai bama Sadiq ansa ba illa shigewa da yayi wani room wanda nake tunanin bedroom ne,banko kofa da karfi yayi ,hakan yasa Sadiq saki tsoki tareda ficewa fuuuu.

Shifa a yanzu ya gaji da iskancin Ramadan ,thank God Dr Fadil ya ansa katin gayyatar da bashi ya sani zuwan Fadil zaya taimakawa Ramadan harma ita kanta Karimen.

Time d'in daya isa gida tuni d'aya ta wuce , zama yayi gefen bed,kallon Rumaisa yayi tareda shafa fuskar ta, bud'e idanuwan ta tayi, murmushi yayi mata ,zaune ta tashi had'i da shigewa jikinsa,are you ok ta fad'a tana mai d'ago fuskar ta ,labarin abunda ya faru ya bata ,sosai hankalin ta ya tashi wane irin abune haka ,kawai dan hakan ta faru tsananin su  yake hauka , ajiyar zuciya Sadiq yayi sannan yace ni kaina Beb abun ya matuk'ar d'aure mun kai ,mutum mai ilimi kaman Ramadan ace yana irin wannan furucin, that's sometimes na kan yi doubting akan soyayyar da yake wa Sa'ada wane hali Karime take a yanzu ,i don't know Beb ,tashi tayi tareda cewa then let's us go and check on her,da haka hijab ta d'aura saman kayan baccin ta ,ficewa su kayi zuwa flat d'insu Karime .

Direct bedroom d'in Karime Rumaisa ta nufa Sadiq na take mata baya ,dube dube ta fara ganin bata nan yasa su kayi saurin ficewa zuwa bedroom d'insa, still bata nan upstairs suka nufa ,Rumaisa ta fara shiga Sadiq kuwa burki yaja because yasan is not right ace ya banka musu bedroom even though a downstairs ya shiga ,kallo daya Rumaisa tayi bed d'in ganin blood stain a saman bed d'in yasa ta kwalawa Sadiq kira ,bai shugo ba illa kansa daya d'an leko ,lafiya ya fad'a yana mai tsare ta da ido ,cikin yanayin tausayin Karime tace jini saman bed d'in,ina Karime cewar Sadiq,dube dube Rumaisa ta shiga , bathroom ta nuna fa had'i da cewa barina duba bathroom,ok cewar Sadiq yana mai komawa falo.

"Kwance shame shame a k'asa Rumaisa ta tarar da Karime ruwan shower na dukan ta ,kiran sunan ta Rumaisa tayi tareda saurin nufar ta ,jijjigata ta shiga yi,sam bata motsi ,zenin jikinta tuni ya kama gaban sa ,da mugun gudu ta fice Sadiq kawai take iya fad'a domin ba k'aramin tashin hankali ta shiga ba,lafiya ya fad'a cikin yanayin mamakin halinda take ciki,bata numfashi,saurin fad'awa bedroom d'in Sadiq yayi ,mara masa baya Rumaisa tayi ,rashin dacewar hakanne yasa Sadiq saurin cin burki bakin bathroom d'in, ganin ya kasa shiga cikine yasa Rumaisa cewa  ya zaka tsaya bakin kofa cikin yanayin tashin hankali tayi maganar,ba daidai bane na fad'a musu bathroom,kada ki manta matar yayana ce what if tana cikin wani yanayi,sai yanzu hankalin Rumaisa ya fara dawo mata ,hakane ta fad'a tana mai shigewa bathroom d'in,yanda ta barta haka take fitowa tayi tareda cewa Allah bata numfashi,ina zuwa Sadiq ya fad'a had'i da saurin ficewa.

Direct shashen Momy Sadiq ya nufa, knocking kofar ya shiga yi because a rufe take"kwance Momy take amma ba bacci take ba ,ta rasa gane dalilin rashin baccin ta ,jin ana knocking yasa,tayi saurin duba time a phone d'inta,1:20 saurin sauka tayi zani ta dauka cikin wardrobe had'i da hijab ficewa tayi cikin sauri har tana had'a kafa,waye ta fad'a daga nesa Momy nine cewar Sadiq,lafiya Ramadan? Ta fad'a tana y'an waige-waige lafiya ina Ramadan,Momy relax, hannun ta ya kama zuwa sashensu Karime,duk iya tambayoyin Momy bata sami ansa daga Sadiq ba , direct upstairs ya jata,jiki na kyarma Rumaisa ta gaishe da Momy bata ansa ba illa kallon tuhuma da tayi masu,Beb ga Momy nan kuyi abunda ya dace zan jira a falo ficewa yayi ba tareda yaji ansar Rumaisa ba .

Meke faruwa cewar Momy,bata numfashi Rumaisa ta fad'a cikin yanayin girmamawa ban gane ba cewar Momy , bathroom Rumaisa ta nufa da hannun ta saurin nufar bathroom d'in Momy tayi ,zaro idanuwa tayi ganin Karime kwance haihuwar uwarta ga ruwa na faman dukanta amma babu alamun numfashi tareda da ita ,Karime Momy ta fad'a tana mai saurin nufar ta janta tayi zuwa jikinta had'i da kwalawa Rumaisa kira,jikina kyarma ta fad'a bathroom d'in, taimaka mun mu tayar da ita,tafin hannun ta Momy ta shiga murzawa,wani irin numfashi taja had'i da sakin ashtawa mai 'karar gaske Karime Momy ta fad'a cikin yanayin murna had'i da farinciki,kuka Karime ta saka muryar  a dashe tace Mijin Sa'ada ajiyar zuciya Momy tayi tana mai hamdala ga sarki mai duka , d'an zame Karime tayi daga jikinta,rike mun ita ina son ganin Mijin ki ,da haka ficewa Momy tayi zuwa falo,yanzu na cancanci a mun bayani koh?Cewar Momy tana mai tsayawa kan Sadiq wanda ke zaune saman lafiyayyiyar sofa ,ina Ramadan?
Ta fad'a kai tsaye, shine ya aikata abunda kika gani ,his craziness is getting worse Momy all because of Sa'ada Momy ta fad'a cikin fushi yes Momyna cewar Sadiq me Karima ta aikata masa da har ya aikata irin haka ,kasa bata ansa yayi tabbas ya fahimci Momy bata gane bakin zaren ba ,cigaba da magana tayi macen dake dauke da gudan jinin sa ,ace babu tausayi a tsananin su ,am very certain laifin data masa ba wani bane tunda lokacin tuna matacciyar matar sa yayi dole ya hau kanta da duka "Da farko nayi tunanin killace Karime sashena kona Dada a cikin month d'innan because of halinda yake shiga but duba da tana da ciki yasa na d'an sami kwanciya hankali akan ba zai hurting nata ,i thought ya fara kamuwa da soyayyar ta that's why ban  kuma begging nasa akan soyayyar Alia, and nayi tunanin Dada zata yi wani abu akai akan yanayin da Ramadan ke shiga a watan December.

Ganin Momy nata faman saka da warawrewa yasa Sadiq saurin cewa Momy Karime bata da cikin hasali babu abunda ya ta'ba shiga tsakanin su da Ramadan sai yau ,bangane ba cewar Momy kasa mata bayani yayi because ji yayi maganar ta masa nauyi, d'an surar kansa yayi sannan yace Rumaisa zata miki bayanin komai,da haka saurin fad'awa toilet d'in falon yayi .
Bedroom d'in Momy ta nufa cikin yanayin sauri,kaman ance ta kalli saman bed ,zaro idanuwa Momy tayi tareda nufar bathroom da sauri Rumaisa taimaka mata ta tashi zaune,cikin ladabi Rumaisa ta kama Karime domin tayarda ita kasa mi'kewa tayi because sosai take jin zafi mai tsananin gaske.

Sai yanzu Momy ta fahimci komai ,wani tausayin Karime taji ya kamata ,Momy da kanta taimaka wa Karime wajen yin wanka had'i da kasa jikinta,a bangaren Rumaisa kuwa zanin gadon ta cire had'i da kasa wani "Saida Momy ta tabbatar da Karime ta gasu kafun ta kwalawa Rumaisa kira akan ta kawo ma Karime riga ,cikin minutes da basu wuce goma ba Rumaisa ta turo kofar bathroom d'in hannun ta rike da rigar kanti marar nauyi ,ki dauko hair dryer domin busar da gashin kanta cewar Momy ,.

Momy da kanta ta taimaka ma Karime zuwa bedroom,bayan ta zauna Rumaisa ta umarta data busar ma Karime kanta da dryer wacce dawowar ta kenan daga d'auko dryer"Rumaisa idan kin idar kiwa Mijin ki magana ya d'auko mata paracetamol toh Momy cewar Rumaisa tana mai ajiye dryer domin dama ta idar, wardrobe Momy ta bude ,daya daga shirt d'in sa ta d'auko ma Karime,Momy da kanta ta taimaka ma Karime wajen saka rigar because rigar jikinta ta ji'ke da ruwa,sannu Momy ta fad'a tana mai taimaka mata ta jinginar da kanta jikin bed, ansawa Karime tayi cikin tsananin kunyar Momy , had'i da wata sabuwar kaunar Momyn.

After tasha paracetamol, taimaka mata Rumaisa tayi wajen kwanciya, kasancewar ba karamar wahala tasha ba,cikin lokaci kankane bacci yayi awon gaba da ita,kirawo mun Mijin ki cewar Momy,jikina kyarma Rumaisa ta fice ,tsaye suka tarar da Momy , fuskar ta babu alamun wasa tace ina son duk wani abun da kasan ya shafi Sa'ada if ka cire Little a cikin gidannan ka fitar mun dashi cikin daren nan zaro idanuwa waje Saida yayi sannan yace Momy ba abu bane mai sauki a because Ramadan zai iya rasa ransa idan wani abu ya sami abunda ya shafi Sa'ada,duk kankantar sa kuwa ,kayi abunda na saka ka kona aikata da kaina tunda ban isa da kai ba.

Ganin ran Momy ya baci yasa Rumaisa cewa Yanzu kuwa Momy , wardrobe d'insa ta nufa anan ta shiga dubawa iya veils ne ta gani a ninke cikin wardrobe d'in,fito dasu tayi tareda nufar Momy dasu ajiye su a k'asa Momy ta fad'a tana mai nufar mirror,lokokin mirror ta shiga duba, jewelleries d'in Sa'ada ta fittar waje , kallon pictures dake manne jikin wall tayi Sadiq ciro mun picture's d'innan,jiki a mace Sadiq ya ansa da toh ,haka Momy ta kasa ta tsare saida ta tabbatar duk wani abu daya shafi Sa'ada sun tattara shi , downstairs ta nufa su Rumaisa na take mata baya .

A can ma hakan take,duk wasu memories na Sa'ada saida Momy tayi nasarar cire shi a wannan daren,iya wani kyakykyawan box Ramaisa tayi nasarar boyewa cikin pocket d'in rigar baccin ta,umartar Sadiq Momy tayi  akan ya bankwa pictures d'insu wuta ,bayan ta ware sauran abun amfani irinsu,sarka,mayafi,agogo da dai sauransu around 2 :30 suka bar gidan Ramadan bayan Sadiq ya gama bankawa memories d'in Sa'ada wuta a garden .

A bangaren Ramadan kuwa,yanda yaga rana haka yaga dare ,kiran sallar subh ne yasa ya daure domin gabatar da ita,kansa ke masa wani irin ciwo ,jin jikinsa yake kaman ba nasa ba, haka ya daure domin gabatar da sallah, after ya kammala kansa ya hade da kwaiwa hawaye yake lokaci zuwa lokaci,wani abune mai nauyin gaske ya taran masa saman zuciya,rashin Sa'ada ne koko abunda ya aikatawa Karime ne ya kasa ganewa.
Sosai yake jin wani abu a duk lokacin da ya tuna maganar ta Mijin Sa'ada kana lafiya?Mijin Sa'ada meke damun ka,lumshe idanuwan sa yayi had'i da furta zuciya ta why kike tuna mun da ita,ita d'in mai laifi ce a wajena ,bai kamata kiji tausayin taba and bai kamata ki nuna damuwar ki akanta ba and bai kamata ki nuna son sanin halinda take ciki ba,daga kai yayi yana mai bin bedroom d'in da kallo ,tsarin gidan had'i da furnitures dake gidan duk ra'ayin Sa'ada ne ajiyar zuciya yayi tareda tashi bed ya nufa kwanciya yayi tareda dafe kansa dake masa mugun ciwo ,Mijin Sa'ada sautin muryar ta yaji ta doki kunnensa saurin tashi zaune yayi tareda bin kofar bedroom d'in da ido "janye idanuwan sa yayi had'i da furzar da iska ,sosai yake jin haushin kansa,he needs someone to talk to,he needs Sadiq a yanzu but is not possible because ya fahimci Sadiq yayi fushi ,lumshe idanuwan ya yayi had'i da furta Sa'ada.
A bangaren Alia kuwa tsaf ta gama shirin ta zuwa office, bankwana tayiwa Momyn ta ,da kanta tayi driving, driving take hankali kwance ga music na tashi ,koda ita isa direct office d'insa ta nufa,ga mamakin ta baya nan , hakan yasa ta nufi office d'in Sadiq shima haka ,time ta duba 9:00 sosai tayi mamaki because tasan basa wasa da lokaci,ba zata iya jira ba hakan yasa tayi saurin kiran number sa , switch off.

Momy ta matu'kar burgeni cewar Rumaisa,wacce ke kwance Saman bed ,akan me kenan Sadiq ya fad'a yana mai cigaba da shiryawa ,ajiye abubuwan Sa'ada yana daya daga cikin abunda yasa ya kasa manta ta and to be honest with you tuni naso a cire duk wani abu daya shafe ta , murmushi Sadiq yayi sannan yace then why baki fad'awa Momy ba ,zaro idanuwa Rumaisa tayi sannan tace rufa mun asiri ,dariya Sadiq ya saka ,yau akwai show a gidannan cewar Sadiq yana dariya k'asa k'asa,Hmm sa'ke sa'ke take cikin ranta akan yanda zata tunkari Sadiq da letter d'in Sa'ada ,tun jiya dare after sun dawo part nasu ta shige bathroom acan ta samu damar bud'e box d'in data 'boyo bedroom d'in Ramadan .
Ajiyar zuciya ta saki,lafiya?
Cewar Sadiq yana mai binta da kallon tuhuma ,me kaga gani ta fad'a cikin alumn rashin gaskiya, kankanece idanuwan sa yayi had'i da cewa are you hiding something from me ?
No!love babu abunda nake boye maka , d'an ta'be baki yayi had'i da cigaba da shirinsa ,a gurguje ya shirya because akwai aiki da yawa gashi Ramadan yana cikin jimamin mutuwar Sa'adatun sa,cikin sauri ya fice zuwa company d'insu.

Saida ta tabbatar da ya fice daga gidan kafun na nufi wardrobe d'inta box d'in ta d'auko had'i da saurin bud'e shi ,ajiyar zuciya ta saki ganin letter d'in Sa'ada nan , bud'e letter d'in Rumaisa tayi had'i da sake karanta, because briefly ta karanta a jiya ,wasi'kar ta shiga katantawa after ta kammala, mayarda ita tayi cikin box , bathroom ta nufa a gurguje ta shirya "part d'insu Karime ta nufa.

Ya zaman mata dole ta bama Karime letter d'in Sa'ada duk da tasan cewa abunda zata karanta zai yi hurting d'inta ba kad'an ba.