11
馃挄NUFIN ALLAH 馃挄
By
Anisa Muhammad yahaya
Page 1锔忊儯1锔忊儯
Zaune yake ya Bama abinda yake hankalinsa,anty ce ta fito dauke da plate a hannun ta ta ijje gaban shi tana kiran
"Yaron ka ya kira ka kuwa, Ammi tace yana Kano"
"Eh ya kira ni tun jiyan bayan ya sauka, yana nan zuwa anjima ma yace yana son yimin magana"
"Okay to Allah ya kaimu,ina nan ina jiran zuwan shi"
"Wai ina zaku da kaya niki niki haka kamar wasu masu gudun hijira"
"Hmmm yah Ahmad, yahh na gidan nan ne zamu zauna tabbb''
"Ke dai kya fa蓷a pickles, muzauna haka kawai muyi wani laifin Ammi ta ha蓷a mu da shi, gwara bakin mu 茩anin kafar mu mu tafi mu koma gidan ammah"
"Au wai saboda Umar ne kuke 茩o茩arin guduwa, to Ammi tasani"
"Yanzu zamu je mu fa蓷a mata tunda ai daman kusan two weeks muna gidan nan ba muje gidan ammah ba"cewan Anisa
Ita kuma jalila ta ce
"Kuma ma mun kusa grad shirye shirye muke kuma komai namu da muke shirin akai yana can"
"Sai ku maida kayan dan ba inda zaku je, idan dai ba daman bakuda gaskiya ba"
Dan duk abinda suke yana daga kan 3 siter yana kallon su.
Sam basu lura da shi ba sai yanzu, gashi kuma daman ya wani kara ha蓷e rai dan karma su kawo mai shirme,
茒akin Ammi suka nufa da 蓷an gudu gudu, cike da tsoro da fargabar subutul kalam din da sukayi,suna shiga kamar ha蓷in baki suka fashe mata da kuka
"Kaiiii nidai naga takai na, wai yaushe zaku tattara ku tafi gidan Ammar ku ku barni in huta, ai gwara masu batul basa samun ciwon kai kamar yadda ku manyan kuke samun"
Ganin sara yazo akan ga蓳a Anisa tace
"To hayaty ba mun shirya zamu tafi bane wai ya Umar yace ba inda zamu"
"A'a dai gaskiya yayi hakuri, gwara ku dai tafin ko zan 蓷an ji saukin bari barin ku kamar yara"
"To ai Ammi yana parlour bazai barmu ba idan bake kika mai magana ba"
Parlourn suka fito har Ammin
"Babban yaya, wai sunce ka hana su tafiya, da andai yi hakuri Dan nima na fison su tafi in huta gwara su batul su dawo mun akan dai wa'an nan marasa jin"
Tayi maganar tana kai musu harara,
Sudai dariya kawai suke kumshe wa suna wa juna gulma da ido,
Shikam ya wani ha蓷e girar sama da ta 茩asa,
Shifa har ga Allah baso yake tayi nisa ya daina ganin ta ba Amman Ammi na kiran yabar su su tafi Suda basu da niyar dawowa sai in ya tafi, infact ta barsu suka tafi ai sesu raina shi tunda yace ba inda zasu Amman ita tace su tafi.
Kallon ta kawai yayi ya galla mata harara, ita ko gwalo tamai, kuma seda tai gwalon tukuna ta tuna wa tama wa,
Jitai ruwan cikinta ya juye, Allah yasa kar ya dau mataki, ita yau ta shiga uku ta manta gaba 蓷aya ba ya Ahmad bane,
Jimmm ya 蓷an yi cike da mamaki, wai da gaske yarinyar nan ce kemai gwalo kodai idanunsa ne, wato raini ya fara shiga tsakanin su kenan kohh?, jiya harda 茩un茩uni yau kuma gwalo,
"hmmm" kawai yace yana mata kallon zamu ha蓷e 蓷in nan
Ita dai saurin yin gaba tayi ri茩e da hannun jalila, Amman jira take taji an jawo ta an 蓷auke ta da mari,jin har suka kai bakin mota bata ji shi ba ta sauke ajiyar zuciya tana dafe 茩irji,
"Kee lapiya?"
"Hmm kinsan me ya faru kuwa"
"Ta ina zan sani in baki fa蓷a mun ba"
"Nafa yi tunanin ya Faruq zai biyo Ni ya kwa蓷a mun mari"
"Saboda kin mai me ze duke ki"
"Kin san Allah na manta wai ba ya Ahmad bane muka ma Ammi magana akai, Ammi na gama cewa ya barmu yamun wani dirty look Niko shine namai gwalon con nasara, sefa da nayi natuna"
Dariya jalila ta kwashe da ita tace
"Gobe se ki kiyaye kar ki 茩ara dan kin san yau 蓷in ma Allah ne kawai ya taimake ki dan ina jin 拼an zuciyar ba a kusa suke ba"
"Hmmm kedai bari kawai nima haka nace"
"Kin san da ya biyo ki guduwa zanyi in kyale ki tunda Ni dai bani na kar zomon ba ratayar ma ba bani kika yi ba bare a ha蓷a dani"
Hararar ta tayi suka kwashe da dariya, motar suka shiga suka nufi gidan ammah.
Suma fitowa sukai dan zai je gidan Abba,shine ya tuso Ahmad a gaba sai ya raka shi.
Tana cikin kitchen taji ana ta sallama a parlourn, jin Muryar Ahmad ne yasa ta fito tana
"Uhmmm yau kace manyan ne a gidan nan, kai in ba babban yaya bane yazo muna gari 蓷aya Amman ba a ganin ka kohh baba na"
"Ba haka bane Anty abubuwa ne suka 蓷an sha kaina, ina wuni?" Ahmad ya fa蓷a yana 蓷an susa kai dan shifa yana jin nauyin ta.
"Hmm Anty karki yarda, sai ya bada toshiyar baki tukuna, na yi missing dinka da yawa" yafa蓷a yana 蓷an hugging 蓷inta
"Ai nima nayi missing dinka babban yaya, dan badan kai ba ai wannan baban nawa baya zumunci" ta fa蓷a cikin raha tana 蓷an hararar Ahmad, shi ko sai sinne kai yake yana 蓷an shafa 茩eya
"To kuzauna mana kamar wasu ba茩i,daman na kusa sauke launch, Bara ina zuwa"
Tayi maganar tana nufar hanyar stairs
Shidai Ahmad dube dube kawai yake yaga ta inda zata bullo,
"To wai ko bata gida" dan yasan tana son zaman parlour mostly in yazo sai ya same ta a parlourn
"Wa kenan?" Umar ya tambaye shi
"Ba kowa"
"Kai dai kasani kai ta kwana kwanar ka zaka dawo kan hanya ne" ya fa蓷a yana zaro wayar sa daga aljihu
"Nabila kije ki kira majeed da ashraf yayyinku sun zo kuje ku gaisa, sannan ki tafar musu da bottle water da 蓷an small chops kafin a gama launch" cewar Anty tana saukowa tayi kitchen.
dakin su majeed 蓷in ta nufa ta kira su, itama tayi hanyar kitchen din Dan yin abinda Antyn ta fa蓷a
Sauko wa sukayi suna murna jin ance wai su ya Ahmad sun zo, dan yaran suna son yayyin su.
"Yeyyyy ya Ahmad nayi missing dinka ka da蓷e baka zo ba" cewar ashraf yaron 蓷an shekaru 7, yana fa蓷awa jikin shi, shima ri茩e shi yayi yana 蓷an dariya, still yana le茩en hanyar stairs
"Ka daina zuwa kwana biyu yahh maisa" cewar majeed
Kafin Ahmad yayi magana Umar yace
"Wato shi ka蓷ai kuka sani kohh"
Saurin juyawa sukai suka kalle shi zaro ido sukai a tare sukace "ya Umar!!!"
Sai kuma ashraf ya zare jikin shi daga na Ahmad ya ce "yahh ina wuni?"
Shima dai majeed gaishe shi yayi yana ha蓷awa da "ya gajiya hanya?"
Amman basu karasa inda yake ba, dan tsoron shi suke, duk wani dai jika a familyn nan na tsoron shi saboda yanda yake punishing mutum gashi da no nonsense attitude, shiyasa in Yana guri kowa ke shiga tatitayin sa suka ma kansu,
Suna haka yaga fitowar ta dauke da tray a hannun ta.
Itama tun daga nesa ta hango su, tayi mamakin ganin ya Umar, ita tama yi tunanin ya Ahmad ne da ya Usman ne yazo Kano sai taga ya Umar instead, Ashe ya dawo kenan, itama dai 蓷an tsoro taji Amman dai bata nuna ba, ta kawo ta ajje tray din gaban su tana gaida su at the same time,
Tana 蓷ago kai suka ha蓷a ido dan daman tun tana tahowa taga yana kallon ta Amman ta sunkuyar da kanta, kuma still be dena kallon ta ba, daidai yanda ita ka蓷ai zata ji Ahmad yace
"I missed you"
Ido ta zaro ta tashi da sauri ta bar gurin, ita fa yanzu tsoron shiga har kar sa take tun tasan zulaiha na son shi Dan har warning ta kafa mata.
"Romeo daman ita kake ta le茩e kenan,to yaushe za'ayi musha biki"
Yafa蓷a daidai yanda shima shi ka蓷ai zai ji, dan shi yaji abinda yace mata, saboda Allah yayi shi da shegen ji kamar miciji
"To buddy ai kai ka蓷ai Nike jira sai kayi tukuna, nima zan motsa"
"Hmmm karka damu nima na kusa motsawa"
"Kai like serious"
Hararar shi kawai yayi ya na 蓷an murmushi
Sudai majeed dayake ba gane kan zancen suke ba suma suka tashi suka basu waje dan da ace iya Ahmad ne yanzu zaka ga surutu da rashin ji, Amman dayake akwai Umar yasa motsin kirki ma basuyi ba duk sun takura shiyasa suka tashi suka bar gurin.
"Mutum ya ringa ha蓷e rai yana wani cin magani dan Allah ta ina za aji da蓷in zama kana guri,kawai ka korar mun mutane"Ahmad ya fa蓷a ya 蓷an bugar kafa蓷ar Umar
"Ni zaka wa sharri a yau she na kore su, tashi sukai suka tafi Ni me na musu"
"Ai da baka nan zama zasuyi muyi ta hira, koma mu buga game Amman yanzu a 蓷arare suke dan karma suyi Wani abun kai musu wata muguntar"
Dariya ya 蓷an yi me sauti sai kuma ya 蓷an ha蓷e rai ya cigaba da danna wayar sa ne 茩ara cewa komai ba.
Shi ko Ahmad wayar sa ya fidda ya fara kiran nabila.
Tana ganin kiran ta茩i 蓷agawa, sai kuma taga ya mata message, tana dubawa ta dan zabura tai hanyar stairs da 蓷an sassarfa
______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯