NUFIN ALLAHFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

NUFIN ALLAH

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1

💕NUFIN ALLAH💕 By Anisa Muhammad Allahumma salli ala Muhammad wa ala Ali Muhammad kama sallaita ala Ibrahim wa ala Ali Ibrahim inna ka hamidum Majid Allahumma bareek ala Muhammad wa ala Ali Muhammad kama Barak ta ala Ibrahim wa ala Ali Ibrahim inna ka hamidum Majid  I hope zamu ilimantu kuma munishaɗantu dashi, idan akwai mistake din da nayi feel Free to advise me, saboda wannan ne novel dina na farko da na fara rubutawaPage 1️⃣Ɗaki ne me rangwamen haske saka makon duk wutan dakin a kashe suke, Saidai hasken dayake shigowa ta window yasa ake dan ganin cikin dakin, kana Jin karar iska mai karfi alamun nan bada jima wa ba zaa iya tsugewa da ruwa mai ƙarfi, sai walkiya ake tayi. wani walƙiyar aka kara yi, a lokacin ne kuma na hango wata yarinya a gefen gado ta hade kai da cinya, saboda rashin haske bana ce ga kaman nin ta ba Amman dai zan iya cewa Allah ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play