RAYUWAR DAN ADAM

21

by @mahmazee1

"Idan ban yi aiki ba haka zan zauna bana komai sai kwanciya" fahima ta fada

  "Ehen mu haka mu ke so ai"


Furera ma ta zo tana hugging din ta "yah fahima ina wuni, anyi sallah lafiya"

  Fahima tace "Lafiya kalau furera, sarkin hankali, ai kin fi wannan chatterbox din da ko gaisawa ba ta bari munyi ba.


     "Ina yini yah fahima" salman ta gaishe ta har da dan sunkuyawa

"Allah ya shirye ki salma" ta fada tana nufar dakin Aunty

  Auntyn ma ta yi kyau kai ba zaka ce itace ta ajiye kamar Fahima ba


"Aunty ina yini, barka da sallah"

"Barka ka dai Fahima, ya gida, ya mijin ki"

   Ta murmusa kawai tana karasowa gaban gadon "ya ajiye ni yana sauri zai je gurin aiki"


"Har yanzu lokacin sallah babu hutu" aunty tace 


"Eh toh ba aiki ba ne, gurin boss din su dai zai je"

  Aunty tace "Allah sarki, ki kara yi muna godiya gurin mijin ki fa, baban ku ma yana ta Allah shi albarka, ganin hidimar da yake ta yi"

   Fahima tace "Insha Allah" cikin alfahari da irin mijin da Allah ya azurta ta da shi, Sam Adam bai manta da halaccin baba a gurin shi ba, sosai ya ke yiwa baban hidima da ma su Aunty.


   "Bari in je in gaida baba, Allah ya sa yana nan"

Aunty tace "Alhaji kam ai sun tsufa Bauchi, tun da safe suka dauki hanya da su Lawal, ba ki ga Auta na baya nan ba, duk suna chan" 


Fahima ta zauna kan gado "Eyyah, gashi na kawo mishi abinci"

  Aunty tace "sai a ajiye masa"

Fahima ta shiga tunani tana fadin "Allah sarki ina mutanen bauchi, mun jima bamu je Bauchi ba fa, I can't even remember when last na je"

Suka dan taba hira da Aunty kafin ta shiga sashen su Mummy da Mami suka gaisa.


   Mummy sai bin ta da kallo ta ke har ta kasa shiru tace "kinyi kyaun ki Fahima, ashe kuma mijin ki aikin direba ya ke a kamfanin su Najma, ni ban ma sani ba Jamila ke gayamin kwanaki, Toh Allah ya sanya alheri" mummy ta karashe cikin izgili, domin ba kadan wannan aikin da Alh ya samowa Adam yayi mata ciwo ba, ga Aminun ta chan a Lagos yana buga buga, Alhaji bai yi komai a kai ba, sai su Fahima da mijin ta, tunda ai surukin Ramatu ne, matar so.


     Fahima ta dan yi shiru tare da sakin siririn murmushin da baya da hadi da nishadi, da ameen kawai ta ansa ta, ta mike ta nufi sashen Mami, wanda shima ya ke cike sosai, domin mamin ta fi yawan 'ya'ya da jikoki.

  Sai wani kallo kallo su Karima ke yi mata, bata damu ba ta gaishe su.


   Ba dadi dai ta komawar ta sashen su, ita kam da ba don da girman baba da mutuncin sa ba da ta hutawa kan ta da gaida matan sa.

   Al'amin din mummy ya shigo sashen Aunty Jin zuwan ta, nan suka zube falo suna ta labari har zuwa yamma da ya fice wai za shi gurin ball.

     

   Sai bayan isha ta yiwa mutanen gidan sallama, Furera da salma suka rakota harabar gidan inda Adam yayi packing.

    Ta balla murfin motar ta shiga, yayin da su salma suka shiga gaishe shi.


   "Yanmatan Aunty ai fushi muke yi da ku, wato kun dauke kafa gidan mu ko" Adam ya fada

  Duka suka yi murmushin Jin kunya "ai dazu na gama yiwa Aunty complain, tunda hutu suke yi kamata yayi su zo suyi muna shi"

 "Ai kam dai" ya fada yana zaro new notes din 200naira "bari in ba ku barka da sallah, babbar kyauta ma sai kun zo gidan mu"


   "Yaya Adam to ka roka muna aunty, ita ce ke hana mu zuwa amma in ka tambaye ta da kan ka nasan za ta bari" Salma ta fada tana karbar kudin da ya ba su

  "Mungode toh sai da safe, Allah ya tsare"

Suka juya ciki yayin da Adam ya tayar da motar suka fice.


    Tunda yayi parking ya fito da kan shi ya bude mata kofar.

  Ta miko masa dan siririn hannun ta da ya sha Jan lalle, ya taimaka mata ta fito, yayin da ya dauko mata handbag din ta na Charles and Keith suka nufi cikin gida.


 A falo suka ya da zango, ya zauna kan kujerar da ta ke kai, yana kwanto da kan shi kan kafafun ta, tare da zurawa fuskar ta ido.

   Murmushi ta saki tana shafa kan shi zuwa sumar shi, ya mirgino yana dora kan shi kan cikin ta yayi kissing 

"I can't wait to meet my baby, mace ne ko namiji, da gaske har yanzu basu gaya miki ba"


    Dariyar shi tayi "3months fa yanzu, bai isa nunawa ba"

Dan bata fuskar shi yayi, iyakar gaskiyar sa yace "haka kawai naji I want to know Fahima"

  Fahima ta nisa tace "Toh ya zaayi" tana sake cusa kan ta sumar shi


    "Dole hakuri zan yi I have to wait" ya fada yana sake yatsine fuska.

 

   "I am famished, akwai abinci gidan nan" ya fada yana dora hannun ta kan cikin shi.

    ta nufi kitchen domin yi masa warming abincin da ta bari, ya mike ya bi bayan ta yana yi mata surutu, Adam din kamar wani yaro karami ya koma mata sai shagwaba yake yi.

Haka da ta dauko abincin sai dai ta bashi da kan ta.


   "Zawj am tired fa, ko wanka banyi ba" fahima ta fada tana kallon fuskar sa da ta ga ta da da yi mata kyau a idanun ta.

  Yace "yau fa iko nake ji, ko ruwa sai an bani"

Fahima ta girgiza Kai kawai tana biye masa, da kan ta ta shiga ciyar da shi har suka gama ta nufi bathroom kai tsaye domin tayi wanka.


    Kamar daga sama ta ji an turo kofar bandakin cikin sanda, saurin wanke fuskar ta da ke da sabulu tayi, tana dora idanun ta kan shi.


   Wani shu'umin murmushi ya saki yana jinginawa da kofar toilet din, tare da folding hannayen sa a kirji, wata irin kunya ta ji, ta dukunkune jikin ta kamar ta fashe da kuka 

"Zawj please" ta fada Tana kokarin kare jikin ta, ita fa har yanzu tana Jin kunyar ya gan ta a haka.


   Da hanzari ya karaso yana karbe towel din hannun ta yace "no no no, kinga yanda kika yi kyau kuwa, baby bump din ki ya fito, shine zakiyi min rowa" ya karashe yana janyo ta jikin shi

  "You look beautiful fahima, I swear to god I can't take my eyes off you" ya fada yana zare shower cap din da ke kan ta, wanda hakan ya bayyanar da gashin ta da ya sauka kafadun ta kai tsaye, shima yana jikewa under shower din da su ke.


    Shi kan shi tuni fara kal din shirt din jikin shi ta soma jikewa, Cikin Jin nauyi ta sanya kan ta a kirjin shi, yayin da shi kuma ya saki wani murmushi na musamman, lokuta da dama yana mamakin wannan kunyar ta Fahima.


     A hankali ya sanya hannu yana dago da fuskar ta, idanun su sarke da na juna, yayin da shower da ke kunne tana aiki har lokacin na sauka kan su.

    Hannun ta ya janyo yana taya ta balla maballan rigar sa, cikin wani irin shauki da ke dawainiya da shi ya rada mata a kunne "make me the happiest man tonight wifey"


   Ta sanya idanun ta cikin na shi da suka kada sosai cikin tsantsar sha'awa da wani yanayi chan da bata San sunan shi ba.

  Ta dora hannun ta tana shafar gefen fuskar shi, wanda hakan ya sanya shi sauke ajiyar zuciya mai nauyi yana shigar da hannun ta wuyan shi.


   Tun a bathroom din ta biye shi, suka shiga yamutsa juna, sun jima a haka kafin ya sukunce ta a kirjin shi yana nufar kan gadon shi da ita, gabakidaya sun gama jika jikin su, ya bi ta yana sarke bakin shi a cikin na ta, ya shiga yawo da hannayen shi albarkatun jikin ta, yana sanya ta ita kan ta cikin wani irin shauki da yanayin da is just exceptional, ba kamar kowane sauran nights na su ba, ba kamar duk wasu sauran abubuwan da ya Saba yi mata ba, na Daren yau are just out of this world, sun lula cikin wata duniyar da babu mai existing a cikin ta face su biyu kawai.


    Sanyin asuba ne ya soma tayar da shi, yayi juyi yana mirginowa gefen ta, inda ta ke ta baccin ta peacefully, wayar shi da ke kan bedside ya lalubo yana duba time, lokacin sallah kam yayi, har ana gab da tayarwa.


  

Tayar da ita ya soma yi ta hanyar shafar gashin ta da ya hargitse kan pillow yana tattare mata shi.

"Wifey, wake up lokacin sallah yayi" ya fada a lokacin da ta ke ware yan idanun ta da suka kankance kan shi.


   "Tashi kar muyi latti" ya fada a gurguje ya mike daga kan gadon ya nufi bathroom.

 Sauri sauri yayi wanka ya fito ya zura jallabiya ya fice masallaci yayin da itama ta sauko daga kan gadon duk jiki a kasalance.


Tana kan carpet tana karatun alqur'an ya shigo, ido suka hada kowanne na sakarwa dan uwansa murmushi na musamman.

   Ta kai aya ta mayar da qur'anin mazaunin shi, ta zare dogon hijab din jikin ta, tana mayar da robe din da ta cire kan sleeping dress din ta.


    Hannayen sa ya ware mata, ta nufe sa ba gardama tana fadawa kirjin sa, gashin ta da ke da sanyi ta kitse shi a tsoro daya sai kamshin coconut oil yake yi, ya kalla.


    "Your hair is beautiful"

"Bayan ma duk ka jika min" ta fada a shagwabe "ni sai na rama"

   Dariya ma ta bashi ya murmusa kawai yana wasa da jelar gashin ta, chan yace "zan je Zaria fa yau, i forgot to tell you"


Tace "Zaria kuma"