Makauniyyar SOYAYA

MAKAUNIYYAR SOYAYYA

by @mukarramat231

Wannan labarin kerariya ne, kama daga suna, waje da guri.




Idan labarin nan yayi kama da labarin ka/ki toa a yafe min kafin alkalami ne.






  BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM



MAKAUNIYYAR SOYAYYA


Written


     By



                 Mukaramat Yusuf



Page 4
FLASH BACK
Abuja
A lokacin da Yash ya gama karanta wannan labarin mahaifiyar su, Ameer ya tashi daga kan gadon ya nufi kitchen gadan_gadan , wuka ya dau ya nufi dakin mahaifin su,Chaka masa wuka Ameer ya yi, har sanda ya ga mahaifinsu baya numfashi, sannan ya gargadi Yash dacewa ya amsa lai'fin , idan ba haka ba toa zai kashe mansura watoa matar mahaifin su,haka Yash ya amshi laifin hannu bibbiyu,bayan wasu watanni ya ji labarin cewa mansura ta rasu ,shi kuma commissioner yana da yaro daya , shine wanda zai yi gadon kuɗaɗen sa,abun yayi matukar girgiza Yash , ba kaɗan ba.ganin Dan uwansa ya ci amanar sa, domin kudi ko fansa?

CIGABAN LABARIN
Fumilayo hospital Lagos

Da sauri ta tallafa yar uwar ta Dele wace a yanzun nan ta halba mata alburushi,ganin yash a chan tsaye sai kallon ta yake, ga jama'a sai gudu suke,sakin kanwar ta tayi ,gani take mudun bata kashe yash ba, toa rayuwar ta na cikin hatsari,da sauri ta soma binsa a 
Baya ,sosai suka sha gudu ,yana ganin ba sarki sai Allah,ya dauki wayar sa ,ya kira doctor sani da umurnin a Bama yayansa waya suyi magana, lalai daga gani lokacin girban abun da ya shuka yayi,watoa na kace masu mahaifin sa da yayi,da sauri doctor sani ya Bama Ameer waya watoa yayan yash, yash yace :yaya Ameer gani a fumilayo hospital ,room 5 downstairs,kazo ka amshi papper’’n rabin dukiya na da kake san na sanya hannu akai,kaji dan uwa , don nan da minti 3 zanbar kasar gaba daya,da gudu Ameer ya nufi dakin da aka masa kwatance,ita kuwa sofeeya tana ganin ya nufi dakin da aka kwantar da mahaifinta ,itama ta bishi da gudu ta alburushe shi,a dai dai lokacin polisawa suka shigo aka kamata,shi kuwa Ameer aka kaisa matuwary wajan da ake ajiyar gawa.



     Ita kuwa sofeeya sai dariya take,har a ka Kaita mota,ga en jaridu duk suna daukar ta,Dele kuma aka mata wanka aka shirya ta aka sala ce ta ,aka kaita gidan ta na gaskiya,sai da yamma likis ta ga news din sofeeya, ana sata a mota da hujja kwarara cewa tayi kisa, tana dariya,kuka maman ta fashe dashi,tana yin nadamar haifan ta da tayi.





LONDON
    BAYAN WASU SHEKARU
   Ice land
Oh mine,stop it,it's so cooling here
Fadin doctor isham Adebayo,a doctor from medicine and surgery , ta kalli nihal abokiyan ta sannan yar a wajan karan Abassi,me hospital da take aiki a ciki,tace:i need some coffee ? Murmushi nihal tayi Sannan tace : let's go and get some coffee ,da gudu suka sauko daga saman mountain da suka hau,inda kankara ta mamaye ko ina ,wani katafaran coffee drinks suka nufa, cupey 2 da rabi ilham ta sha,tsabar dadin sa.


3 ga watan augaster shekara ta 2000 aka gurfanar da sofeeya a gaban kotu, hukuncin rai da rai,aka yi mata ranar 6 ga watan augaster shekara ta 2000 za'a rataye ta, a cikin idanuwanta naga babu alaman nadama,ko tuba,sai alamar ta dau fansa,tana dariya kamar mahaukaci ya aka fitar da ita.





 Washe gari,ya nufi jail don ya hadu da sofeeya,cikin kaya fara re ta fito,tele phone aka bata ,shima ya riƙe tele phone yace: ina miki Barka da warhaka, saninki da zuwa sabon gida,Hausawa sun ce: fadi War ka,zaman wani,ashe da gaske ne,Ni sunana yash dan uwan Ameer , Ameer shi din dan uwana ne, mu din en biyu ne,muna da matukar kama da juna,shine wanda ya kace min mahaifi na,sannan ya tura Ni gidan kurkuku a madadin sa,Ni kuma nayi hakuri naje,gashi a'i shima ya mutu yadda ya kache min mahaifi na,ke ma zaki mutu yadda kika kace min dan uwana na,relax kada kiyi wani abu tamkar mai gaskiya,na riga da nasan komai akan ki,lalai shi so ba dole ne ka auri wanda zuciyar ka ke soba,sai dai wace zata kula da kai,ta mayar da kai sarki,na gode da kika turani gidan gyara hali , tare da mental special care hospital , gashi nan na gyara hali na ,na fahimci wace take so na, sanan na fara sarrafa fushi na,a dayan bangaren kuma sauraren sa take,jin yadda rayuwar shi ta changer haka bai mata dadi ba,wani ihu tayi wanda ya sa polisa wa su shigo,daga mata gira yayi sannan yace : karamar mahaukaciya,a sakanin lips dinsa ya furta sannan ya bar wajan😧😧😧
FLASH BACK
Care and special mental health care hospital Lagos

Da'na shin kasan wani mai suna amer? doctor sani ya tambaye Yash yana kallon sa,da alamu yana bukatar ƙarin bayanai , Yash ya kalli mutumin da yake matsayin mahaifi a gare sa,yace:eh na sansa doctor sani, doctor sani yace: ka bi a hankali dashi,dan kuwa ya siya kowa a nan ,ciki harda Ni, doctor sani ya karike maganar lokaci guda yana zunbure hannunsa cikin aljuhu ya fito da kudi bandil 2 , Yash yace:shi din dan uwana ne, doctor sani yace:sai kasan abun da zaifi maka a sauka ke, Yash yace:zan tsaya bazan gudu ba,ina da karfin Giwa a yanzu, lokaci guda yana Mike wa daga kan table din cin abinci da ya ke.

  Da misalin ƙarfe 10 na dare Ameer ya shigo shi kaɗai ,yace da security din su kawo masa Yash dakin sirri,a nan aka kai Yash dakin , doctor sani ya kashe ko wani bulb din wuta,sannan ya tsaya a dakin , da alamu shi zai Bama Yash kariya,Ameer yace:long time no see,na tura ka makarkama a shekarun baya,ita kuma wachan nan ta tura ka makarkama tare da care special mental health care hospital,ni ta gama burgeni,Yash yace: azzalumai basu da wajan zama a duniyar nan,wasu files din mama na gani na Compani'es dinta shine na kawo maka kayi signature a kai,ganin kai ne next of kin dinta,watoa magajin ta,fadin Ameer lokaci guda yana fitowa da wasu papar tare da biro, ka rata bamin hannu a nan amer ya furta a sawa ce, Yash yace:no way ,Babu hanya ma irinka a nan,nan suka ji wani patient na fadin: naga komai,naga komai !! ku Kira min likita sa'eed, Watoa shugaban su likitoci,wani abu doctor sani ya dauka ya mana wa Ameer a kirjin sa, wani ihu Ameer yayi nan ya fadi warwas ,daga nan bai kara sannin inda yake ba,don kuwa wannan na ƙurar dashi suke amfani wajan kwantar ma e'n 7 to 7 hankali(mai cutar hauka) ,Yash ka tafi kana da e'n cinka a yanzun ,babu wanda zai gane wannan ba kai ne ba ,fadin doctor sani yana nuna Ameer wanda aka daura sa a madadin Yash, murmushi Yash yayi sannan ya godewa doctor sani ya fito .

CIGABAN LABARIN
Lagos

Ya labai mun gano location dinta,ok we're is she?Yash ya furta lokaci guda yana buɗe kofar falon sa, hannun sa daya riƙe da waya a kunni,da alamu amsa kira yake, gaskiya tana London, a’free town, alright Yash ya fadi yana cire wayan daga kunnin sa,Musa! Musa da sauri mutumin da aka kira da Musa,ya shigo cikin palon hannun sa rike da wani tampasesiyar waya,a lokaci guda yana fadin ranka ya dade gani,ka shirya min jirgi, zuwa London,toa ranka ya dade,fadil haɗa min kaya na,tafiya zan, yash ya fadi lokaci daya yana zama akan kushin din falon.



   LONDON

Ice land
ILHAM

Hello Dada, da fatan kana koshin lafiya, a dayan bangaren aka amsa da eh ,ina koshin lafiya ilham,da fatan kin yi tunani akan auran ya'yan nihal ko? Kada kice min a'a baki sansa,don ko dan kudin mahaifin sa kiso sa, ilham tace:kudi ,arziki,k'abilan shi,basu ne soyayya ba, soyayya shine zukata biyu su so junansu kamar babu dare babu rana,shi so yana jinin ko wani mutum kama daga namiji/mace,Ni ilham banida ra'ayin auran wani idan ba Yash ba,daga dayan bangaren kuma Dada yace:ubansa me kudi ne, sannan idan kika aure sa ba karamin Hajiya zaki zamo ba,uwa uba ma shidin dan farin fata ne,irin na Yash,dariyan da yafi kuka ciwo ilham tayi , sannan ta sa'gaita da dariyar tace: toa shike nan,amma bari na tambayeka Dada,Dada yace :fadi ina saura ran ki, ilham tace: shin zaka bari meenaly ta auri chi ku? Mutumin da ko addini ba yada,idan zaka iya toa ka bari meenaly ta aureshi,Amma ni ilham kayi hakuri ka barni da wani zanchan aure,don kuwa ina da ya qini ,akan cewa Yash zai dawo gareni, tana Kai wA Nan ta Sanya wayarta a flight mood,Nan ta shillar da shi gefe.


Follow the Muky Hausa Novel Intelligent Arewa Pen Writter channel on WhatsApp: ***


Please like , comment and share