❤️🔥LOVE LEET HEATE❤️🔥 BOOK1
Chapter 1️⃣
“Bazan aure shiba!
Muryarta ta Kara de gaba ki dayan parlourn, wanda hakan yasa mahaifiyar ta daguwa tana kallon ta” me kika ce Dana?
Duk da tsoron da ke dawainiya da ita na mahaifiyar ta ta hakan baisa tayi shuru ba.
Mummy abinda kukaji na fada to shinace,
What! Dana” mahaifiyarta ta daka mata tsawa,
Dana Baki da hankali ne muna fada kina fada, are you mate?
Rabu da ita abinda taga anayi ta koya, cewar wata dattijowa tana fito daga wani daki sake parlourn hannunta rike da sandar zinare Wanda tasha ado na alfarma tana dogarawa.
Zama tayi akan Daya daga cikin kujerun tana me sake gyara zaman glass din idonta, “Mu’azu! Na’am hajiya
Mu’azu! Na’am hajiya Mu'azu! Ta sake kiransa a Karo na uku shuru yayi batare da ya amsaba.
Cikin isa tafara magana,
Kee! Munawwara tafara tana watsa Mata Kallo banza, ki bode kunnenki da kyau kijini saboda Naga kin Raina iyayen naki saboda wani banzan dalilin ki,
To kinaji na wllh ko ba kyaso auren nan se anyi koda kuwa ace gawarki za a Kai to wllh se ankai ki gidan Dan jikalle kafin a akaiki makabarta.
A razane ta dago oily eyes dinsa dinta tana karewa mutanen dake parlourn kallo.
Mahaifin ta dake zaune takaici ya hanashi magana saboda shi Bai taba tunanin Dana zata bigirewa umarnin saba se gashi ya’u yarinyar da yake pround da ita tatake kokarin kwance mar zani a kasuwa.
Mu’azu hajiya ta Kira sunan sa’ Na’am hajiya Mu'azu wllh kabama matar Umar ni ta sa yarinyarta ta amince da auren nan idan kuwa ba haka ba to wllh a bakin nata auren.
Innalillahi wa'inna'ilaihi raju'un hajiya Dan girman Allah karkima mummy haka wllh babu ruwan ta a wannan maganar,
Kee dallacan rufemin Baki ni zakima fitsara har ke munawwara zaki zauna ana Baki umarni kena cewa bazaki yiba saboda tsantsar renin wayo?
Tafada tana kafeta da Ido.
Toko Duka na zaki munawwara,
Duka Kuma hajiya cewar mummy; Duka mana zara’u to takafe ni da wa’innan shegun idanuwan nata kinga ana jimawa sede naji duka.
“Dana dake zaune jin abinda hajiya tace yasa tafara kunkuni, “aw zagina kike? Mu’azu kanajin diyar ka na zagina ta Kara she zance tana share kwalla da gefen zanin ta.
A kidime Dana tace; hajiya ni wllh ban zage ki ba” karya nayi Kenan to wllh Baki isaba kinyi tsararo aure babu fashi tunda nari ga nayi alkawari bakikai kisa na zama tsohowar banza ba.
“Jin abinda hajiya take fada yasa ta fashe da kuka saboda ta kaici wai ita za ayima ko secondary school bata gama ba Amma Ake neman kassara rayuwar ta.
“A fusace Abbey ya daka mata tsawa;
Kee banason sa karci saboda anyi maganar yimiki aure shine zaki samu gaba da kukan banza; tunda abbey ya fara magana tai mikit da bakinta, se sheshe ka da take yi,
Duk da tana tausayin “yar tata Amma bata da yadda zatai saboda sanin cewa ko Abbey bashi da abinda ze ce akan hukuncin hajiya bakin sa biyayya wa umarnin ta saboda tsananin biyayya da yake mata.
Dana; Shiga ciki cewar mummy ko tari batai ba ta mike ta shege dakinta,
Zara'u, na’am hajiya nifa wllh ban yar da keba, nikuma hajiya cewar mummy
Eh mana gani nake ke kike hure mata kunne.
Hajiya dan Allah me ruwan zarah a wannan maganar naga bama tasan zance ba se ya’u; Mu'azu nunamin kake matar Ka tafini kenan.
Ba haka bane hajiya kiyi hakuri.
Hmm kawai tace tamike tana dogara sandarta ta shige bedroom din ta.
DANA
Tunda ta tsinci kanta a cikin kayataccen bedroom dinta ta fashe da kuka me taba Zuchiyar fadawa tayi Kan bed tana sake rushewa da kuka saboda ita gani take anayi Mata aure shikenan an kassara rayuwar ta.
Abuja Nigeria
Area 1
Daddy
Nifan bance ina bukatar aure ba miyasa kake kokarin ganin ka rusanin duk wani plan dina?
Gaskiya ne mahabub ba laifin Ka bane nawane da nabari irin wannan maganar take Shiga tsakanin mu to Bari kaji wllh! Wllh! Wllh! Kaji rantsuwar Dan musulmi KO to wllh se anyi auren nan ko Baka shirya ba KO Ka shirya kujimin shirmen banza ni zaka zauna kana fadama wasu
Banzan yen dalilanka marasa Kan gadi,
Shide tunda daddy yafara magana Bai dagowa se juya zoben da ke fararen yatsonsa yake,
Wai kai bakason hayani bakason surutu bakason hayaniya bakason a Shiga aikin Ka to ni meya shafeni ko Kadan be shafeniba nide na fada maka nan da 2 month Ka shirya aure Zan maka da “yar uncle dink.
Dago Dara daran idanuwan sa yayi Yana kafe daddy nasa dasu saboda Sam be gane wanne uncle yake fada ba,
Please dadi forgive me’
Komai yawuce na amince yafada Yana mai sukuyar da Kai
Masha Allah kaji Dan Albarka shiyasa nace baza Ka watsamin Kasa a Ido ba saboda ance sanin Hali yafi sanin shanu.
Okay daddy
Yanzu wacce yarinya ce
DANA CE yar wajen uncle Dinka Mu'azu
What yafada Yana mikewa
No daddy wannan yarinya me mugun fitsarar ga Dan banzan surutu acikinta wllh daddy bazan iya Zama da itaba
Please 🙏 yafa Yana hade hannuwansa
Mahabub nufa nagama magana yafa Yana wucewa bedroom din sa tabarahi tsaye wajen
Cikin kunar zuchiya ya fice daga parlourn ya nufi party fin Ammu.
Zaune take akan one sister sanye take da gold Lesce yasha stone masu kyalkyali se daukan idon take farace sosai kyakyawan Ba Katsiniya ‘tana ganin Dan nata ya shigo bakinsa dauke da sallama fuskarsa tamkar bakin hadari
Duk da kasancewar sa ba mutum ne mai yawan fara’a ba to Amma tasan dama haka zata faru..
To be counted…
MISS NASIR ♥️ ✍️