FreeArewaPen original
❤️🔥LOVE LEET HEATE ❤️🔥 Where Love Meets Revenge Two Hearts, One Secret Between Love and Hate A Dangerous Love Story When Hearts Collide Love Was Never the Plan From Hatred to Forever 🥹❤️
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author na littafin "Angel a rana Boss a dare". Ina rubuta labarai masu kayatarwa da darasi. Ku biyo ni!
Sample · ❤️🔥LOVE LEET HEATE❤️🔥 BOOK1
Chapter 1️⃣“Bazan aure shiba!Muryarta ta Kara de gaba ki dayan parlourn, wanda hakan yasa mahaifiyar ta daguwa tana kallon ta” me kika ce Dana?Duk da tsoron da ke dawainiya da ita na mahaifiyar ta ta hakan baisa tayi shuru ba.Mummy abinda kukaji na fada to shinace,What! Dana” mahaifiyarta ta daka mata tsawa,Dana Baki da hankali ne muna fada kina fada, are you mate? Rabu da ita abinda taga anayi ta koya, cewar wata dattijowa tana fito daga wani daki sake parlourn hannunta rike da sandar zinare Wanda tasha ado na alfarma tana dogarawa.Zama tayi akan Daya daga cikin kujerun tana me sake gyara zaman glass din idonta, “Mu’azu! Na’am hajiyaMu’azu! Na’am hajiya Mu'azu! Ta sake kiransa a Karo na uku shuru yayi batare da ya amsaba.Cikin isa tafara magana,Kee! Munawwara tafara tana watsa Mata Kallo banza, ki bode kunnenki da kyau kijini saboda Naga kin Raina iyayen naki saboda wani banzan dal...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.