Page 12
MISHAL
By BLACK QUEEN đ€đż
***
MAI SAN A TALLATA MASA KAYANSA YAYI MUN MAGANA TA WANNAN NUMBER ***
Book 1
Page 12
Driving dâin kusan mintuna talatin suka yi, kafin su âkaraso wani tanfatsetsan gida .
Driver yana ganin motar Alâameen yayi saurin budâe gate , suka shiga ciki.
Gidan yana da girma sosai, huge mansion ne mai tsari, irin gidajen masu kudâin nan .
Compound dâin babu tarkace ta ko ina, sai dai akwai motoci na alfarma da suke a jere kamar wajan siyar da motoci sabida yawan su .
Direct falo suka wuce . Shima kuma yana da girma , ammai tsari mai kyau, kujeru, manyan curtains, chandeliers , duka masu tsada ne a , ga chandeliers dâin sosai suke haska ceiling , da kuma daddadâan âkamshi da yake tashi a cikinsa.
The second moment da Moh ya shaâki âkamshin turaren , sai da ya dâaga idanuwansa ya kalli Alâameen.
Shi kuma Alâameen yayi kamar bai gan shi ba .
Sai da suka zauna tukunna, cikin rashin ko in kula Moh ya furta â Mace ka kawo gidan ka?â
Kallansa Alameen yayi sai kawai ya kashe da dariya .
Dariya yake yi sosai har sai da ya dâora hannu akan cikinsa â GuyâŠâ ya furta cikin murmushin da ya kasa âboyuwa akan fuskarsa.
Kallansa kawai Moh yake, hakan ya âkara fadâadâa dariyar Alâameen har sai da yaji kamar zai shaâke tukunna ya saita kansa.
Finger dâinsa ya nunawa Moh , alamar yana zuwa , ya wuce kitchen.
Babu jimawa ya dawo da 2 cups da kuma 2 bottle of water , ya ajjewa Moh dâaya a gabansa shi kuma ya budâe dâaya yana sha, sai da ya sha kusan rabi tukunna ya ajje , ya sauke nunfashi a hankali , sannan ya furta â AlhamdulillahâŠ.â
Har lokacin Moh bai sake tanka masa ba , amma kuma idanuwansa yana kansa .
Daga gefensa Alâameen ya zauna yana fadâin â Idan mace zan kawo , already kai ne zaka fara sani ai .â
âDan jiyo da kansa Moh yayi sosai kafin ya bashi amsa â Then scent dâin mene ne wannan?something flower.â
Cikin dâaga gira Alâameen ya furta â So âkamshin yayi maka dadâi kenan ?â.
Wani questionable look Moh ya jefa masa , hakan yasa ya kuma fadâin â You like it?.â
â Iâm asking you âŠâ
â Moh âkamshi ne kawai , kasan I love turare all the time .â
â AlâameenâŠâ Moh ya ambata, shi kuma ya amsa masa da â Hmm?.â
â Mate dâinka ne ni?like kamar ka soma manta shekarunka ?â.
Murmushi Alâameen yayi , sannan ya furta â Okay , sorry broâ. Sai ya jingina da kujerar da yake .
â Ba turare na bane . Mai turaren tana upstairs
âMai turaren?â Moh yayi tanbaya cikin dâage gira .
Shi kuma Alâameen ya jinjina masa kansa yana fadâin â Yeah .â
â And me hakan yake nufi?â.
â Yeah akan aikin da muke yi ne , and she will be very useful..â
âDan shiru Moh yayi kafin ya gyara zamansa â Then make everything look serous..â ya kammala word dâinsa yana crossing legs , da jingina kansa akan kujera yana , rufe idanuwansa.
â Kallan âyan seconds Alâameen yayi masa , kafin ya furta â Wallahi kai baâŠ.â Sai yayi shiru yana girgiza kansa, sannan ya bar falon zuwa upstairs .
* After some minutes , takun footsteps dâin Alâameen ya soma karadâe falon, hakan yasa Moh daga inda yake ya budâe idanuwansa .
Dawowar da yayi kuma da systems ya sakko guda biyu, da kuma AirPods Pro da ya saka a kunnensa .
Ya ajiye su akan table dâin da yake gaban su .
Ta farkon ya soma budâewa , kafin ya kunnan dâayar itama , yana dâan karkatowa Moh ita .
Cikin system dâin hoto ne guda uku, dukan su kuma babu haske sosai a cikin su .
Na farko hotan mutum ne , ya juya bayansa baâa ganin fuskarsa sai kayan da ya saka da kuma bayansa, hannunsa dâaya akwai dâigon baâki, idan mutum bai lura ba bazai taâba gano hakan ba .
Sai kuma sigari da yake hannunsa, kamar yasha rabi ko yana kan zuâkar rabin ne aka dâauki hotan.
Na biyu kuma hotan building ne , shi ba full ba shi ba incompleted building ba , yanayinsa ne gashi nan gashinan kamar me zanan gidan yana bacci ya zana .
Sai last hotan mota, babu car plate a jikinta , baâka me baâkin tinted .
Moh zaiyi clicking hotan mutumin da yake jiki , Alâameen ya kallesa amma yanzu babu wannan joke side dâin a tattare dashi.
â I canât guarantee your happiness now ⊠even though kai ne ya kamata ka soma ganin hotan no matter whatâŠâ
Moh baice masa komai ba , yayi clicking hotan , sannan yayi zooming hannun mutumin yana âkara kallan baâkin mole da yake hannunsa.
Kafin ya dâan taune gefen lips dâinsa kadâan, yana hadâe girar sama da âkasa , kamar mutumin da yake cikin hotan yana gabansa.
â Again and Again âŠ.â Shine kalmar da Moh yayi fusgar fadâa.
Alameen kuma kallansa kawai yayi ba tare da yace komai ba.
Sai dâaya system dâin da ya janyo , itama ya budâe wani file yana nunawa Moh .
Sai da Moh ya gama karanta abunda yake ciki, ya budâe baki zaiyi magana yaji âkamshi turaran falon ya sake canzawa .
Sai ya fasa fadâan abunda yake so ya fadâa .
Sautin tak tak tak ya soma saukowa daga upstairs .
Alameen ne kawai ya kalli wajan, banda Moh da yayi kamar ma babu kowa a cikin falon.
Daga saman suka jiyo muryan mace tana fadâin â Alâameen.â
Ba âbata lokaci Alâameen ya furta â Iâm here âŠâ
Da turanci ta furta â Wa ka kawo cikin gidan nan ?â.
Lokaci dâaya Moh ya dâaga idanuwansa ya kalli upstairs dâin, wanda hakan yayi dai dai ta fitowar macen da take magana ga baki dâayanta.
Idanuwanta suka hadâu da na Moh kamar yadda shima Moh dâin bai janye idanuwansa akanta ba , sai dai babu me iya karanta abunda yake kan fuskarsa.
Macen da take tsaye , ba babba bace sosai, dan tana cikin 30s dâinta ne , tana da bright skin colour , bata da âkiba sosai ta , gashin kanta a aske yake kamar gashin maza , sai dâan âkunne da yake kunnanta guda dâaya.
Babu hoda ko makeup a fuskarta, harta lipgloss na mata babu, sai dai skin dâinta babu ko dâigon tabo, tana sanye da shirt fara da over size irin na maza da baâkin wando me aljihu da yawa ,sai kuma sneakers farı shima , shigarta shigar masa tasss banbancin su dâaya ana ganinta ansan mace ce duk da tana shigar maza.
Lokaci dâaya ya soma jinjina kanta tana kallan Moh, at the same time kuma idanuwanta yana kansa har lokacin bata dâauke idanuwanta akansa ba , kamar yadda shima bai dâauke nasa idanuwan akanta ba , har ta nufo daf dashi.
Akwai âkwalla a cikin idanuwanta da take matuâkar âkoâkarin san mayar dasu , amma sunâki mai duwa, sai da idanuwanta sukai shinning dâin nan .
Alameen kallan each of them yayi musamman Moh da ya kasa fahimtar face dâinsa, gwanda wacce take gabansa akwai emotion, da sadness , da kuma a little angry ko ace frustration akan fuskarta.
Sai da ya basu 2 minutes ganin babu wanda yayi magana a cikin su bayan kallan kallon da suke , tukunna ya miâke ya tsaya a tsakiyar su yadda zai dinga kallan su , su duka biyun â Looks like you two know each other âŠâ
â I probably donât know a ghostâŠâ budurwar ta fadâa, idanuwanta kamar zasu fadâo akan MohâŠ
Lokaci dâaya murmushin gefen baki ya suâbucewa Moh, har saida farin haâkorinsa ya fito kadâan , wanda yasa Alâameen yayi galala yana kallansa .
â Me kike yi anan?â Cewar Moh.
â Kai ya kamata nayiwa wannan tanbayar⊠a ghost ! ghost ! ghost!!!!!!â
â OhâŠâ cewar Moh yana dâauke idanuwansa akanta .
Cikin mamakin su Alâameen ya furta â Wait⊠Guy kasanta ?ike you guys know each other ?â.
â Bazai amsa maka ba , sabida bashi da amsar tanbayar ka .â
â AYAâŠâ Suka ji saukar muryarsa , lokacin da ya miâke tsaye .
â LONG TIME MOH MOHâŠâ
âDan ja baya Alâameen yayi yana fadâin â Okay ⊠this is getting interesting..â
Cikin kallo Moh ya furta â Alâameen ..â
Shikuwa ya amsa da â Hmm..â
â I donât know you have bad taste akan mace sai yanzu , baka ga shigar maza ne a jikinta ba? Like TOMBOYâŠ.â
â Moh kana âkara sanin cikin confused , as in yau kai ne kake adressing kayan mace? Har ka kula da abinda yake jikinta? Wait you guys kuyi mun bayaniâŠ. Definitely kunsan juna , like you guys really ! Really know each otherâŠ
This your riddles⊠what exactly are you talking about?â.
â Itâs fine ! I will explain to you one in one , yanzu mu gama meeting dâin mu , then bayanin sai yazo daga baya.â Cewar AyaâŠ
â Okay fine âŠâ cewar Alâameen.
Ita kuma Aya ta âkarasa gaban system dâin , ta dâanyi typing dâin da take so tayi kafin ta juyar musu da system dâin.
â Mutumin da kuke bincike akansa , already yasan kuna yi, but kamar hakan yake so daga wajan su, shiyasa yaâki kulle komai nasa , kamar be damu baâŠ
Sai kuma dâayan hotan mutumin da Moh ya gani me mole a hannu, shi Aya ta kalla , take idanuwanta suka soma âkyalli, tayi saurin kawar da idanuwanta tana fusgar da nunfashi ta baki da sauri da sauri , kamar me san controlling kanta.
Miâkewa tsaya Moh yayi, hakan yasa Alâameen ya kallesa .
â Alâameen zamu âkarasa magana! I have to go now , tunda case dâin yana hannunka , you can handle it well..â
Ya juya zai bar wajan, muryar Aya da ta karye ta doki dodon kunnansa , bayan yayi two step â MOH~ MOH .â
Juyowa Moh yayi yana kallanta, a time dâin hawayen da take dannewa already sun riga da sun sakko âkasa , sai da ta miâke tsaye sosai ta tun karo inda yake, amma bata âkarasa daf dashi ba . â Can I hug you please.â
Yanzu kam Alâameen is out of word ya ma rasa me zai ce musu.
Light smile Moh yayi, sannan ya budâe mata both hannuwansa , which shine karo na farko da Alâameen ya taâba ganin Hakan a tattare da Moh.
Cikin sauri ta âkarasa kusa dashi tayi hugging dâinsa , kamar wanda aka ce idan ta sakeshi ba zata âkara ganin saba âŠ
â Moh~Moh kowa ya dâauka ka mutu, amma nace musu kana nan da ranka , no one believes me Moh~ Moh ! No once ⊠Why ! Why ! Why please Moh~MohâŠ.â Sai ta soma kuka, irin mai âkona rai da ya dadâe a cikin zuciyarta , bata fitar dashi ba sai yanzuâŠ
Bayanta Moh yayi tapping kadâan , kafin ya dâagota daga jikinsa, hawayenta yaâki tsayuwa, sai faman rige rigen saukowa suke ..
Fingers dâinsa mamuniya ya sa ya goge mata hawayen, kafin ya furta â We will talk later AYA ! Get some restâŠâ sai kuma ya kalli Alâameen da shima yake kallansa â Take care of her ..âya fadâa cikin seriousness .
Hakan yasa Alâameen bai ce masa komai har ya juya sai kuma ya sake waigowa yana kallanta â Donât tell any oneâŠ. Or elseâŠ.â Sai ya juya ya cigaba da tafiyanka har ya bar falon ga baki dâaya.
___________
MIMIâS POVâŠ..
A can gida kuwa tun bayan da suka gama breakfast da Zarah taji kawai zuciyarta is not in peace .
Bawai bata da kwanciyar hankali bane , no ji tayi zuciyar nata yana a tunkushe sosai, irin ya cika ya toshe waje dâaya .
Zarah sai faman janta take da hira even though ta kula da changing mood dâinta , sai dai bata tanbayeta ba ganin bata fadâa mata da kanta ba .
Shiyasa wasu maganganun tana âkirâkiro su , dan kawai ta janye mata hankali ko mood dâinta zai dawo .
After some few minutes Zarah ta taâbata .
âDan firgit tayi ta kalli Zarahn sabida ta taâbata ne unexpectedlyâŠ
âKinji abunda nace.â Muryar Zarah ta dawo da ita hayyacinta.
âDan kallanta Mimi tayi kafin ta furta â Hmm? In a confuse way.
â Ina hankalinki ya tafi ne Mimi? Cos youâre not with me .â
â Nope ina sauraran ki.â
â No hankalinki baya nan , yana wani wajan daban, youâre not with me at all .â
Murmushi Mimi tayi mata kafin ta kuma cewa â Sorry me kike cewa ? Bacci nake ji ne shiyasa ga baki dâaya hankali na ya dâauke .â
â Duka yaushe kika tashi daga baccin da kike ? Sleeping insect ne ya cije ki kome?â Zarah tayi maganar a wasa .
Pillow dâin gefenta Mimi ta jefo mota , ai kuwa Zarah ta ca fe sannan ta sake jefowa Mimi shi itama â Ki cigaba da wannan baccin da kika koya , idan aka koma school sai naga yadda zaâai kiyi baccin ai.
Duk su Uncle Saleem ne ma suka âbata ki wallahi sabida da zarar ance kina bacci zasu ce kar a tashe ki a barki kiyi baccin ki.â
â Toh yar black stomach! Yanzu baâkin cikin baccin nawa kike?â.
â Naga abun naki ai is out of hand dole nayi magana ko a miâka ki asibiti dan wannan baccin da kike definitely something somethingâŠ.. bana ce ba daiâŠâ
â Kome kika ga dama kice ! Matsalan kine Zarah ! Gwanda ma ki fito fili kiyi magana , kar ki barta ya ruâbe a cikin kiâŠâ
â Ai sai dai cikin namu ya ruâbe dukan muâŠâ Sai kuma suka soma dariyar kan su.
Sunyi kira sosai na few hours , kafin Mimi ta miâke tana kallan Zarah .
â âYan mata , bari naje wajan Mamy zuwa yanzu , nasan ko wace tattaunawa ce sun gama ! Seee youâŠâ
â Okay dear ! Nima bari na sauko âkasan na gani ko Momy ta dawo itama.â
Kanta Mimi ta jinjina mata, suka sauko tare , amma basu ga Momy a falour ba , shiyasa ita Mimi ta fito, ita kuma Zarah ta sake komawa sabida ta dubata a bedroom dâinta na sama .
____ Tana shiga part dâin su, taji saukar muryar Uncle Abba yana fadâin â Finally ! The little princess is hereâŠ.â
Kallan su Mimi tayi duka tana murmushi.
Uncle Abba , Uncle Saleem, Yaya Sadiq , Aunt Feedy da kuma Aunty Baby , sai kuma Mamy da take tsakiyar Aunty Baby da Aunty Feedy.
â Wannan hadâin baki kukai ga baki dâayan ku? At the same time , kuzo falon Mamy? Salan kawai ku dame mu?.â
â To in Mamyn takice ke dâaya ai sai ki âkwace ta mu gani.â Inji Uncle Saleem.
â Mamy dai Mamy nace ko kuna so , ko bakwaso .. Mamy me yasa ma kika bari suka shigo mana gida .â Ta dâanyi maganar ashagwaâbe.
Miâkewa tsaye Aunty Baby tayi, taci serous tana kallan Aunty Feedy .
â Feedy toh tashi mu tafi, weâre not welcome here , kina ji dai masu gida har gori suke mana .â
â Itama kuwa Feedy ta dâauki jakarta , babu shiri Mishal ta âkaraso kusa dasu , Aunty Baby da take karararta ta soma hugging tana dariya â Mai da wuâkar babbar yaya kema dai kinsan ko zan kori kowa bazan Kore ku ba..
Kuma ni su Uncle Saleem ne nace there are not welcome , gwanda Uncle Abba, amma Kaga su Yaya Sadiq ? Hmmm âŠ..
Inda da yadda Baffa zaiyi duk ya aurar dasu su bar mana gidan mu.â
â Ni na kula kine da nashigo? Ću Ću Uncle Abba baki ce ayi musu aure ba sai ni? Ba matsala na yadda kema ayi miki auren sai kinga a dâaura rana dâayaâŠâ
â Allah ya kiyaye nayi aure yanzuâŠâcewar MimiâŠ
Dungure mata kanta Aunty Baby tayi lokacin da ta koma ta zauna . âHar yanzu ba zakiyi hankali ba MimiâŠ.â
â MAMYYYYYYYYâŠ.â Ta wani ja sunan sosai.
â Rabu da su Mimi na , duk wanda ya tsokane ki kawai ki hadâasa da Baffa yayi maganin su.â
Mamy tana gama maganar , Uncle Saleem ya dâaga hannu yana girgiza kai â Wallahi Mamy kin âbata yarinyar nan da yawa .â
MIMI ta kalli Uncle Saleem tana kashe masa ido dâaya â Because i deserve it..â
â Kun ji ta ?â Uncle Abba ya fashe da dariya , kafin ya dâora da â Har wani confidence ne da ita fa .â
âConfidence dâin me ?â Aunty feedy ta tanbaya tana gyara hijab dâinta â Ni ai zanga me auran Mimi, dan sai mun zaunar dashi munyi masa karatun ta natsu , akan ki ..â
âFeedyâŠâMamy ta ambaci sunanta cikin warning tone.
Aunty Feedy ta dâaga hannu tana fadâin â Nayi shiru Mamy tunda ya taâba miki shalelen ki.â
âKarasowa Mimi tayi kusa da Mamy tana zama daga wajan âkafafuwanta a âkasa , kafin ta dâora kanta akan cinyar Mamyn â Ni duk na gaji da ku..â
â Muma mun gaji dake .â Shima Yaya sadiq ya fadâa daga inda yake a zaune.
â Yaya SadiqâŠ.â
â Karma ki soma , kinsan dai ni ba Mamy bace , da zan lallaâba ki, wani Yaya Sadiq salan yaudara .â
Kowa na cikin falon sai da yayi dariya kafin su cigaba da hiran su .
Har time dâin Mimi bata dâago dakanta daga cinyar Mamyn bace. At first tayi dariya lokacin da kowa yake , sai da suka cigaba da hiran ne tukunna dariyanta ya koma murmushi, kafin ya zama kamar yaâke yaâke .
Sabida har yanzu bata dena jin feeling dâin dâazu ba , kuma nauyin da yake kan zuciyarta bai washe ba .
A hankali ta sauke gajeran nunfashi , Mamy da take shafa kanta ta furta â Mimi?â.
â Naam Mamy .â
â Ya naji kinyi shiru? Ko duk gajiyar ce ?.â
â Aâa Mamy , ko dâaya daga wajan Zarah nake, yanzu ma zanje dâaki ne âŠâ
â Kin tabbata Mimi!â.
â Na tabbata Mamy naâŠâ
â Okay you can goâŠâ Mamy ta bata go ahead , ita kuma ta miâke tsaye.
Ga baki dâaya suka kalleta, sai kawai ta dâanyi dariya da murmushi a lokaci dâaya ganin irin kallan da ko wannan su yake matan.
BzzzzzzzâŠ. Wayar Mimi tayi vibration alamar shigowar message .
Kallan wayar Mimi tayi kafin ta kalli Mamy da itama take kallan nata cikin kulawa da so.
â Mamy bari naje dâaki na âŠâda haka ta nufi hanyar dâakinta.
Tana shiga cikin bedroom , hannunta har rawa rawa yake akan ta budâe ko wana irin message dâin.
Still dai unknown number ne, amma wnanan karan ba message aka turo mata ba , hoto ne guda biyu.
Da sauri ta budâe hotunan.
Hotan farko hotan idoneâŠ.
Idan kuma exactly irin na Mimi har da yankan , da kalar âkwayar idan me kama da zuman , da girar da eyelashes dâin iri dâaya ne exactly kamar idanuwan ta aka dâauka a hoto aka turo mata . Full picture dâin kuma daga dai dai gira ne zuwa ido kawai babu full image .
Kurawa hotan ido yayi sosai , ko blinking ba tayi , so yake taga ko akwai wani difference da idanuwanta .
At the end gaban madubi ta nufa tana conferring idanuwanta da kuma hotan idanuwan da aka turo mata . Babu banbanci ko kadâan.
Zarah tayi wa forwarding hotan ba tare da tace komai ba , sai ta duba dâayan hotan , shi kuma hotan flower ne âkarama .
Kasa cewa komai Mimi tayi , dan tabbas tana da irin flower nan , kuma daga âkasan âkirjinta shiysa yanzu zuciyarta ta kasa nutsuwa .
Bata gama tunanin da take ba , kiran Zarah ya shigo. Tana dâagawa Zarah ta furta â Besty yau kuma hotan idanuwan ki kai?â.
â idona kuma?â Mimi tayi tanbayar kamar ba ita ce ta tura mata ba .
â Toh idanuwan wane ne wannan in ba naki ba ko akwai me irin idanun ki a gidan nan ? Tsabar rainin hankali kuma kike tanbaya na idanuwanki⊠Aâa ido na ne âŠ. âYar rainin sense âŠâ Kit Zarah ta kashe call dâin.
Yadda kiran yayi cutting haka Mimi ta bi wayar da idanu, looking speechless, bata masan me za tayi ba a wannan time dâin, daman akan stool ta zauna , sai kawai ta dâora kanta a gaban mirror tana tunani ita kadâai.
âž»
To be continued⊠đ„
BLACK QUEEN đ€đż
***