FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A girl with too many stories in her head and a pen determined to tell them all. 🌷🖋️
Sample · Page 1
MISHALBy BLACK QUEEN 🤏🏿***Book 1 page 1 Matashiyar budurwa ce kwance akan wani lallausan gado na zamani.Gado ne irin na masu kud’i, yana da fad’i da girma , da a’kalla mutane uku zuwa hud’u zasu iya hawansa.An shinfid’a masa bedsheet cream colour me adon ribbon da tiny flowers green colour . Matashiyar tana can ‘karshen gado, ta d’an d’aga ’kafafuwanta sama , tayi crossing d’in su cikin salo na nishad’i da rashin damuwa . Pillow d’in da ta kwanta ya kusa rufewa sabida brownie colourful gashinta da ta baza akai . Gashin yana da tsaho sosai daga kwancen da take , ga santsi da yake faman yi alamar yana shan gyara a ko wana lokaci. Hannunta d’aya tana ri’ke da wani English novel , yadda tayi focusing hankalinta sosai alamar tana jin dad’in abunda take karantawar. ‘Daya hannunta ta ri’ke sweet , kamar wata ya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.