Page 13
MISHAL
By BLACK QUEEN đ€đż
***
MAI SAN A TALLATA MASA KAYANSA YAYI MUN MAGANA TA WANNAN NUMBER ***
Book 1
Page 13
Tana zaune tana wannan tunanin Zarah ta shigo , bata masan da shigowar tata ba , har sai da ta dâan taâba kafadâun ta kadâan.
Girgit Mimi ta miâke zaune tana kallan Zarah .
â Yaushe kika shigo?â
Kallan mamaki Zarah ta tsaya binta dashi sai kawai ta juya zuwa bakin âkofa .
Sai da ta sakawa âkofar lock tukunna ta dawo inda Mimin take .
âWai me yake damun ki ne Mimi? Ni na rasa ma abunda zance miki, wallahi ko ki fadâa mun abunda yake damunki ko kuma yanzu naje na fadâawa Mamy.
Tun dâazu naga yanayinki , na dâauka zaki fadâa mun damuwarki but kin zaâbi ki âboye .
What are friends for ? Ni idan ina cikin damuwar kece the first person da nake soma fadâawa , but it seems ni ba haka kika dâauke ni ba .
Idan ba zaki fadâa mun ba atleast Mamy tayi forcing dâinki ita sai ki fadâa mata , idan itan ma ba zaki fadâa mata ba wallahi tallahi kinji na rantse ko? Sai na fadâawa Uncle Moh .
The choice is yours âŠ.. HabaâŠâ ta juya zata fita a zuciye Mimi ta riâko hannunta tana marairaice mata fuska.
Haba Zarah , me yayi zafi, atleast ki tsaya kiji abunda zance mana.â
â Taya zan tsaya naji abunda zaki ce ,bayan baki fadâa mun ba . Your Best friend for that matter , ni haka nake miki?â.
âOkay Zarah , kiyi haâkuri zan fadâa miki amma ya kasance sirri ne a tsakanin mu, ki mun alâkawari ba zaki fadâawa kowa ba .â
â Nayi miki alâkawari .. Yanzu fadâa mu.â
Zuwa âkofar dâakin Mimi tayi ta kulle sannan ta dawo wajan Zarah suka zauna agefen bed .
Sai da Mimi taja wasu dogayen nunfashi kusan sau biyu , tana juya maganganun da zata fadâawa Zarahn.
Har sai da Zarah ta âkagu ta riâko hannunta â Please ki fadâa mun magana Mimi, ni kinsani a cikin tunani wallahi. Please say something .â
â Zarah nima basan ya zance miki bane , na kasa tunanin yadda zan fadâa miki kuma kema bansan ya zaki dâauki abun ba.â
â Koma ya zan dâauki abun ni dai ki fadâamun, I just canât be waiting , zuciyata sai faman bugu take tun kafin ki fadâa amma sai faman ja mun rai kike .â
â shikenan zan fadâa miki since shine abunda kike so .
Ki tuna saloon dâin da muka je ai , da motar da ta biyo mu a bayaâ.
â Yeah amma mene ne hadâin wannan maganar da kuma waccan ?â. Zarah tayi maganar cikin dâan gaggawa .
â Kin fiya sauri wallahi Zarah , ki tsaya mana zan fadâa miki komai tunda nace zan fadâa miki.â Cewar Mimi.
â Okay am all ears âŠâ Zarah ta amsa tana âkara gyara zamanta sosai .
â Komai ya soma ne Zarah a time dâin, muna cikin mota zamu dawo a lokacin aka soma turo mun message and na kasa gane ko wane ne âŠâŠ..â daga nan Mimi ta soma bata labarin taryan taryan akan message dâin har zuwa na yau , sannan ta dâauko hotan dâazu ta nuna mata duka da kuma flower da yake jikinta .
A rudâe Zarah ta miâke tsaye jikinta har ya soma karkarwa dan babu âkarya maganar ta daketa , gashi kuma tana da saurin dâimaucewa akan âkaramun abu, balantana ma wannan maganar da Mimi take fadâa mata .
Cikin rawar murya Zarah ta furta â Amma Mimi baki da hankali, wannan abun ne kike cewa karna fadâawa wani? Kinsan ko suwane ne haka kawai suje su illata mana ke , wallahi ba zaâayi wannan abun dani ba , aâah wallahi âŠâ sai faman girgiza kai take alamar aâa dan har cikin zuciyarta, take ganin ba zata bar wannan maganar ba , gudun kar wani abu ya faru da Mimin.
â Kinga dalilin da yasa nace bazan fadâa miki ba ko Zarah kika dage sai na fadâa miki.
So kike ki dâaga hankalin mutanan gidan , ko su Mamy ? Nidai wallahi karki fadâawa kowa idan ba haka ba zamu samu matsala babba dake .â
Ajiyar zuciya Zarah ta sauke tana kallan Mimi , amma har lokacin bata cikin nutsuwarta â Haba Mimi taya zaki ce mun kada na fadâawa kowa? Kinsan I canât ko? Bazan iya âboye wannan maganar gaskiya , ko ban fadâawa Mamy ba zan fadâawa Uncle Moh , na tabbata shi zai san ko wane ne bai kamata muyi shiru akan wannan abun va .â
â Zarah ko da wasa kada ki kuskura ki fadâawa kowa wannan maganar especially Uncle Moh ko, ban yadda ba ki bari mu soma gano ko wane ne , may be ma itâs a prank , letâs give it some times please kinji?âŠMimi ta fadâa tana kallan Zarah, ganin bata ce komai ba ta kuma cewa â KinjiâŠ.?â.
â MimiâŠ..â Zarah ta fadâa muryanta har ya soma karyewa , shiyasa Mimi tayi saurin fadâin â Please Zarah na , ki bari muyi binciken number first kafin mu yanke hukunci , mu bar wannan maganar haka , kar ma wani yaji pleaseâŠâ
â fine amma idan abun nan yafi karfin mu , seriously bazan âboye ba cause ba zanyi wasa da rayuwanki haka ba , ahtoo kinji?â. Cewar ZarahâŠ
â Yeah najiâŠ.â Mimi ta bata amsa . Daga nan suka soma plan dâin yadda zasu gano me kiran.
âKara dâaukar wayar Mimi , Zarah tayi tana kallan message dâin da akai musu .
Cikin dâanyi jimm Zarah ta furta â First thing firstâŠ.â Ta matso kusa da Mimin sosai , tana âkara rage muryarta kadâan â Ya kamata mu fara gano specific dalilin wannan message dâin, and why ake turo miki, ni bama wannan abun ba , taya ya samu number dâinki? Youâre not a social media activist, and ke ba wani posting hotuna kike a social ba , I wonder how âŠ
And we need to know what kind of person weâre dealing with, kar muje mu janyo abunda ya fi âkarfin mu komai sai munyi taka tsantsan.â
Shiru Mimi tayi na dâan lokaci kafin ta gyada kanta.
âSo what do we do Zarah?â.
â Mubar maganar nan for now haka Mimi , we have to think , kar muyi abu cikin gaggawa , ko?â.
â Tom shikenan mu soma tunani tukunna , zuwa this week ko?â.
Daga nan suka canza topic dâin zuwa wani maganar da banâŠ..
_________________
To be continued⊠đ„
BLACK QUEEN đ€đż
***