Page 20
MISHAL
By AYSHA GALADIMAđ€đż
***
BOOK 1
Page 20
Sai da ta dâauki tsawan mintuna uku tana kukanta , da kanta ta soma ajiyar zuciya, tana sauke numfashi , a hankali nutsuwarta ya soma dawo jikinta
Ta dâaga hannuwanta ta goge hawayen da suke sauka ta gefen idanuwanta, sannan ta dâanyi shiru na wasu seconds dâin, a hankali ta soma âkoâkarin zame jikinta, kuma shima bai da katar da ita ba , ya saketan kamar yadda take buâkata.
âDan dâaga kanta tayi kadâan ta kallesa, kafin daga bisani ta fadâi abunda take san fadâa dâin â Uncle MohâŠâ
â Uhm âŠâ Kawai yace mata .
â Meyasa meka? Wane ne yaji maka ciwo?â.
Bai bata amsa ba , sai first aid box dâin da ya sake miâko mata, a hankali kamar me radâa ya furta â Dress my wound first âŠâ
Kamar za tayi kuka ta furta â Bazan iya ba âŠâ
â Zaki iya âŠâ ya kuma fadâa cikin âkasan maâkoshi..
Yanzu kam muryanta har rawa yake ta kuma cewa â Uncle Moh , bazan iya ba wallahiâŠâ
Bai ce mata komai ba , ya soma warware bandage dâin, Mimi sai da taji tsikar jikinta ya tashi sosai, sabida dogon yangan data gani a gefen jikinsa, even though anyi dâinki a wayan, akwai jini da yake fitowa kadâan kadâan.
Mimi kamar wacce aka kafe idanuwanta, sabida yadda ta tsare ciwan da idanu, ga kuma wani irin yarrr da take ji sabida kallan ciwan sosai ya haifar mata da tsikar jiki.
Shine yake dressing , da saka magani, amma itace take âbata fuska kamar irin ciwan yana jikinta, har sai da ya dâanyi murmushin gefen baki kadâan, ba tare da ya bari na gani ba , har ya kammala dressing dâin.
Sai da ya gama komai tukunna ya dâan kalleta â What are you doing hereâŠ.â
Sakin baki Mimi tayi, tana kallansa , fuskarta cike da mamaki ta furta â Uncle Moh kai ne fa kace nazo, inji Uncle Abba âŠ.â
â Oh Abba ne yace kizo kenan?.â
âKai ne kace fa nazoâŠâ
â Answer meâ yayi mata maganar ciki ciki kamar wanda baya san yin magana .
Ji tayi yawun bakinta ya bushe ga baki dâaya sabida lokaci dâaya da taga ya rikidâe ya koma asalin no nonsense man dâinsa.
Da âkar ta iya hadâa kalaman da zata fadâa masa , gudun kar tayi lefi yanzu nan da babu wanda zai cece ta tunda tana part dâinsa.
â Uncle Moh daman zanzo na gaishe sa sai Uncle Abba yace kana kira na ..â
Kallanta yayi , ita kuma tayi saurin dâauke kanta tana âbata fuska sabida kar ya gano âkaryar da tayi, which already ya gani a idonta amma bai ce mata komai akan haka ba .
Miâkewa yayi tsaye , yana gyara rigar jikinsa sosai, kamar ba shine yake da ciwo ya jikinsa ba ya nufi dâan table da yake nesa kadâan dashi ya dâauki one of the bottle da yake wajan , haka ya budâe ya soma sha ba tare da ya zuba a cikin cup ba .
Sai da yasha kusan rabun bottle dâin tukunna ya mayar ya ajje , yana waigowa inda Mimi take , har lokacin kuma bata dâauke kallanta daga kansa ba .
â Go and change your cloth , in nayi sallah zamu fita , karki âbata mun lokaci⊠and wannan abun..â ya nuna nose ring dâinta â Kar na ganki dashi a hancin kiâŠâ
She canât say no to him , hakan yasa ta furta â Toh Uncle âŠâ ta miâke tsaye, sabida kada ma yace zai âkara tsayar ta ita ya fece a guje, fit kuwa ta fice daga dâakin tana rufo âkofa , bata tsaya da gudun da take ba , sai da ta tabbata ta sakko âkasa , shima tana taf da fita , ta dawo tafiyarta normal , kar a ganta a kuje ayi tunanin ko wani abun ne ya same ta .
Tana shiga part dâin su , dâakin Mamy ta nufa , sai dai Mamy bata cikin dâakin , kuma bata falon ta sai tayi tunanin ko tana dâakin Baffa shiyasa bata sake nemanta ba ta wuce bedroom dâinta .
Tana shiga ta tarar da Ameerah da Zarah a dâakin.
Ameerah tana zaune kan kujera Zarah kuma tana zaune kan stool.
Da mamaki ta kalle su duka , ganin su a dâakinta lokaci dâaya , har sai da ta kasa âboye mamakin nata ta tanbaye su .. â You guys? Dukan ku at the same time a dâaki na ? Ko wani abu ya faru me dadâi ? Any good news ?â.
â Not really! Coincidence ne ma sabida nazo zanzo wajan ki, itama kuma Zarah zata zo, then ba kowa a falo , we thought kina dâakin ki shiyasa muka zo , but youâre not around , ina kika je?â. Cewar Ameerah .
â Oh naje part dâin Uncle Moh ne yana kira na and you guys sai dai kuyi hakuri idan na dawo mayi ma ko wace magana ce , cause yace mun zamu fita and i donât even know ina zamuje and I donât dare asked him.â
â Who ? Uncle Moh dâin?â Zarah tayi mata tanbayar with full mamaki da yake kan fuskarta , itama Ameerah akwai mamaki akan face dâinta sai dai bata ce komai ba ganin Zarah ta rigata maganaâŠ
â You guys kunsan dai halin Uncle Moh ko? Wallahi ba zaku jaja mun ba , haka kawai ya balbale ni da fadâa , I told bari na dawo , koma mene ne we will talk later ..â da haka ta wuce toilet dan tayi wanka sabida tasan a kowa irin time yanzu Moh zai iya fitowa .
Ta jiya sosai a time tana wankanta, all her daily routine na toilet kuma sai da tayi .
Tana fitowa daga time taga duk basanan kuma , but Zarah da Ameerah .
Mimi har ta dâauko waya zata kıra su , sai kawai ta fasa , ta soma shiryawa .
Black Abaya ta saka , hannun abayar akwai flower masu kyau purples colour , sai gefen mayafin abayar shima akwai irin adon rigar a jikinsa .
Ba tayi wani kwalliya ko make up ba bayan lip balm amma kuma tayi kyau sosai, nose ring dâin ta kuwa already ta ciresa⊠sai turarukan da ta feffesa a jikinta masu dadâi, ita kadâai sai faman tashin âkamshi take .
Takalmin âkafarta ba hill bane sannan ba flat bane , yana da dâan ijiya kadâan a jikinsa , sai wayarta da ta dâauka kawai ta sauka zuwa dâakin Mamy again , amma still Mamy bata nan .
Da ta duba falo taga batanan sai ta wuce shashin Baffa nan dâin ma bata nan , wayarta ta dâauka ta tura mata text, sannan ta fito daga part dâin su.
Daga inda take tana hango Cadillac Escalade- V baka da take dâan nesa da sashen nasu , baâka ce wuluk har tinted dâinta , haka kawai jikinta ya bata shine a cikin motar , ba tare da wani second thought ba ta nufi motar daga dâayan side dâin sai ta dâanyi knocking sau dâaya , kafin ta budâeâŠ
Yana zaune a driver seat gashin kansa ya dâan tufke su ta bayansa kadâan , kayan jikinsa kuma baâki ne both shirt da wandon, da kuma agogon hannunsa , yayi kyau amma bata isa ta dâaga idanuwanta ba , sallama kawai tayi sai ta zauna sosai a motan tana saka belt .
Bai ce da ita komai ba ya tayar da motar suka hau titi.
Tafiyan is a silent one , babu wanda yake magana a cikin su, shi yana driving ita kuma tana kallan hanya , har sukai tafiyar 40 minutes, a nanne sukazo âkatan gidan Alameen, already securities sun budâe masa âkofa tun daga nesa da suka hango motarsa.
Mimi kam sai bin gidan take da kallo , yes itâs a big mansion but bai kai nasu ba sabida su akwai part part a gidan su sai dai wannan dâin ya hadâu over over .
Yana parking ya fito daga mota , ita ma kuma ta fito tunda baice mata komai ba , yana gaba tana bayansa har zuwa âkofar da zata sadasu da babban falon gidan.
Sai a time dâin ya dâan tsaya, itama kuma sai ta tsaya tana kallansa cikin rashin fahimta .
Sai kawai ya juya ya budâe âkofar suka suka shiga ciki .
Aya tana zaune akan carfet , ta miâke âkafafuwanta jikinta sanye da baggy cloth sai p- cap , akwai âkaramun plate na grapes a gabanta, sai system guda biyu da waya biyu da suke gabanta .
Alameen kuma yana zaune akan kujera , shima system dâin tana gefensa amma kuma waya yake dannawa.
Aya tana âkoâkarin saka grapes a bakinta taji budâewar âkofa .
âDago idan da zatayi kawai ya sauka akan Moh , dan bata kula da Mimi da take bayansa ba sabida jikinsa ya kareta ga baki dâaya .
â Oh My God Moh MohâŠâ shine abunda Aya ta furta tana miâkewa tsaye , shima Alameen miâkewa yayi ganin Moh, sai dai shi already yaga Mimi da take bayansa .
â Finally dai kazo , da Alameen yace mun zakazo na dâauka wasa yake , like am so happy Moh Moh⊠me kake so!â.
Bai amsa mata ba hakan yasa Alameen ya dâanyi murmushi yana kallan Mimi da tai sake tana kallansu . â Kin fiya surutu Aya , baki ga baâkuwa mukai ba , atleast ki bari su zauna mana , kinfiya sauriâŠ.â Kallan Alameen tayi cikin rashin fahimta , sai ya nuna mata Mimi da take bayan MohâŠ
Babu âbata lokaci ta nufeta shi kuma Moh ya shigo falon sukai usual handshake dâin su shida Alameen .
Aya kuma tana ganin Mimi jikinta yayi sanyi sosai, dan kwata kwata kasa motsi tayi a wajan, bayan idanuwanta da ta zubawa Mimi , sai kayi tunanin babu wani abu da yake anfani a jikinta , especially idanuwan Mimi da take ta kalla.
Itama Mimi kallanta tayi sai kuma taji wani irin shiyasa ta dâauke kallanta zuwa kan Moh da yake zaune .
âMimi shigo mana ya kika tsaya âŠâ cewar Alameen da yayi maganar yana murmushi.
Sai a time dâin ta dâan sauke ajiyar zuciya , tana dâanyi masa murmushi kadâan itama , sannan ta âkaraso ta zauna tana gaishe da shi â Yaya Alameen ina wuniâŠâ
â Lafiya âKalau Mimi , itâs been so long da na ganki, all years back fa, how are you ? And ya su Mamy?â.
â Duk sunanan lafiya âŠâ ta bashi amsa tana yin shiru sabida batasan me zata ce next ba .
Aya da take sandare kamar status Alameen ya kalla . â Aya baki gaji da tsayuwa bane ? Come and have a seat manaâsai a lokacin ta shiga cikin hankalinta tana kallan inda Mimi take a tsaye dâazu, ganin batanan sai tayi saurin juyowa cikin falon , ganinta a zaune ya haifar mata da little peace of mind dan sai da ta sauke gaggarumin nunfashi.
A kusa da Mimi ta zauna, sai dai bata ce mata komai ba kallanta kawai take kamar ta samu status
Ko tv , sai da itama Mimi ta tsargu, shiyasa ta dâan mata yaâke , kafin daga bisani ta furta â SannuâŠ.â
Hannu kawai Aya ta dâaga mata itama, sai kuma tayi saurin miâkewa ta koma side dâin Moh ta zauna , tana juyowa kamar wacce zata riâke masa , hannu amma batai wannan gigin ba , sannan ta dâan bada gap a tsakanin su bawai daf suke ba âMOH MOHâŠ.â
âDan sakin baki Mimi tayi tana kallansu dan bata taâba ganin wata ta zauna kusa da shi haka ba ga wani suna da ta kirasa which ga baki dâaya rayuwarta bata taâba jin wani ya kirasa da irin wannan sunan ba .
Amma ganin babu wani reaction a tattare dashi, yasa ta dâan taâbe bakinta kadâan a zuciyar ta kuwa fadâi take â Daman kasan kana da budurwa kake âboyewa sai wani shawa mutane âkamshi kake a gida, amma nan wata âkaratuwa na kiranka da Moh Moh , aa kun manta BoboâŠ.â Tana zuwa âkarshen nan sai kawai taja tsaki, aushe tsakin da tayi ba a zuciyarta tayi ba a fili tayi. Daga Moh har Alameen da Aya duka dâagowa sukai suka kalletaâŠâŠ
Ganin kallanta da sukai lokaci dâaya , yasa ta tsargu, nan da nan ta gane aushe a fili tayi tsakin, sai tayi saurin yin yaâke kadâan sabida wani irin kallo da Moh yayi mata .
Cikin sauri ta furta â SorryâŠâ
Hakan yasa Moh ya dâauke idanuwansa daga kanta zuwa kan Aya da itama ta kallesa sai kuma ta sake kallan Mimin kafin ta kalli Moh dâin againâŠ
â Moh Moh please zamu iyayin magana mu biyu? Itâs seems like sheâs not comfortable here ! PleaseâŠâ Tayi maganar lokaci dâaya tana hadâe both hannuwanta alamar roâko, kafin yayi magana tayi saurin âkara cewa â I promise! Cikin 1 of the 3 promises da kayi mun pleaseâŠ.â Ta âkarasa cikin pleading sosai.
Kallan Alameen yayi , da ido yayi masa magana, sai Alameen dâin ya jinjina masa kai , sai ya kalli Mimi da itama da ta dâauke fuskarta .
â Sorry Mimi kinzo ban kawo miki ko ruwa ba , please come on , shiga kitchen ki duba mana drinks mana kinji? Ga kitchen dâin canâŠâ
Miâkewa tsaye Mimi tayi ba tare da tace komai ba dan ta gane , suna so suyi magana babu ita a wajan ne , tana shiga kitchen ta rufo âkofa tana jan dâan âkaramun siririn tsaki .
â Idan maganar ku kuke so kuyi tun farko me yasa zaka wani dâauko ki ka kawo ni nan , ba sai kuje can kuyi soyayyar ku ba ni ina ruwana , sai kace wata âyar aiki, wai na dâebo drinks âŠ.â Duka a fili tayi maganar , kuma kana jin turn dâin maganarta zaka gane , ta âkulu sosai , haka ta dâebo drinks da ruwa , ta saka a tray , amma kuma bata dâauka ba tayi zamanta akan stool , tana âkullawa da warwarewa a cikin zuciyarta .
Sai da tayi 40 minutes a kitchen dâin nan, har ta gaji da zama , amma kuma taâki fitowa , âKwanâkwasa mata âkofa Alameen yayi , sannan ya budâe kitchen dâin, ganin yadda ta âbata fuska yasa ya dâanyi murmushi kadâan yana hadâa hannayensa biyu â Weâre sorry pleaseâŠâ ya fadâa.
Bai bari tace komai ba kuma ya dâauki tray dâin , ita kuma ta bishi a baya, lokacin da ta fito falon Aya bata ciki, ko kallan inda Moh yake a zaune ba tayi ba , ta koma zata zauna, sai kawai taji hanyi hugging dâinta ta baya , muryar Aya ne ya sauka akan kunnenta cikin sanyin murya ta furta â My BabyâŠ.â
Ita kuma Mimi rasa wana irin reaction da zatayi kawai ta saka duka âkarfinta ta hankadâa Aya baya da âkarfin gaske .
Ayan kuma bata riâke balance dâinta ba , gashi glass table ne a bayanta , kawai ta fadâa kansa, even though Moh da Alameen sun so riâketa , amma babu damar haka sabida gap dâin da yake tsakanin su.
Wani irin yanka Aya ta samu a hannunta, hannu kawai ta saka ta tare ciwan, both duka hankalinta yana kan Mimi, gashi fuskarta tayi wani cool kamar ba Aya ba , murmushin fuskarta kuma har lokacin bai dâauke ba .
Mimi kuwa jikinta rawa ya soma yi , da sauri sauri , sabida ita batasan hakan zai faru ba , kawai tana so ta raba , jikinta da na Ayan ne , babu kuma tunanin da yazo mata sai wannan shiyasa ba tayi second thought ba ta hankadâata..
Kallanta Moh yayi , hakan yasa ta soma girgiza masa kai da sauri sauri, idanuwanta har sun soma tara âkwalla..
â Uncle Moh wallahi bansan zata ji ciwo ba âŠâ
Ganin baice komai ba ta kuma fadâin â Uncle Moh dan Allah kayi haâkuriâŠ.â Nan dâin ma baice mata komai ba amma kallan da yake mata ya riga ya gama dâaga mata ga baki dâaya hankalinta.
Alameen kuwa cikin sauri ya samu ya dâaga Aya , ya zaunar da ita , ya shiga one of the room da suke âkasan ya dâauko first aid box , ya soma mata dressing ciwan sabida ya ga yankan bai shiga sosai ba .
Yana gamawa ya bata wasu pills tasha , har lokacin kuma Moh da Mimi suna tsaye âŠ.
Miâkewa tsaye Aya ta somayi, ta soma takowa , Moh itama ya bata nata kasan kallan hakan yasa babu shiri ta tsaya a inda take , shi kuma ya sake kallan Mimi da ta soma sharar hawaye .
Batayi zatan jin muryansa ba , hakan yasa da yayi maganar , maganar tashi ta doketa sosai . â KNEEL AND APOLOGIZED TO HER âŠ.â Shine kalmar da ya fadâa mata, da Mimi sai da taji wani irin suka a âkirjinta da bata taâba ji ba âŠ. Bata ma gama processing maganarsa a cikin brain dâinta ba taji ya dake daka mata tsawa â I SAID KNEELâŠ.â
_________________
To be continued⊠đ„
Aysha Galadima đ€đż
***
***