MISHAL

Page 26/27/28

by @ayshagaladima22

MISHAL



By AYSHA GALADIMAđŸ€đŸż
***


BOOK 1 
Page 26/ Page 27 / page 28
..

“ Yes Uncle Moh . Mene ne kuka wani zazzaro idanu haka?.” 

“ Uhmm babu ruwana a wannan maganar yasin . Na d’auka ma ‘kawar ki ce amma tunda kika ce Uncle Moh ne ya kawo ta gwanda na rufe baki rufff ‘kar tsautsayi wata maganar ta su’buce a baki na .” cewar Ameerah . 

Zarah kuwa shiru tayi jim kad’an sai ta ‘kara matsowa kusa da Mimi sosai, yadda idan tayi magana iya su ukun ne kawai zasu ji. 

“ Mimi , taya ya zaki bari Uncle Moh ya kawo wata cikin gidan nan, har kuma ya ajjeta a kusa da d’akin ki anya ba budurwarsa bace ba ?”.

“ Toh ni kuma wace ce da zan hana shi kawo duk wanda yake so ya kawo ? Zarah Uncle Moh nace miki , ba wai Uncle Abba , kinsan maganar da kike yi yanzu? Wallahi ki a hankali kar wani ya jiki.”

“ Yeah na sani mana , Uncle Moh nake magana akai , Yanzu fisabillahi a ko ina Uncle Moh ya rasa a inda zai kawo ta sai nan gidan? Cikin gidan ma kusa da d’akin ki ? Bakya tsoran tayi miki wani abu? Yadda jiya ta wani ja hannun ki , kamar ‘yar ta ya bani mamaki aushe wannan dalilin ne yasa tayi abunda tayi jiyan.”

“Hmmm  Zarah mu bar wannan maganar , tunda ta riga tazo gidan magana ya ‘kare, kike maganar me yasa Uncle Moh ya kawo ta , toh wace ce da zan hana ya kawo wacce ya ga dama , ki dena magana kamar nice me gidan mana .”cewar Mimi.

Nunfashi Zarah ta sauke tana kallan Mimi , kafin daga bi sani ta furta “ Shikenan toh . Why not wai mu shirya mu fita ? Kwana biyu min d’an dad’e bamu fita , Abeg ko d’an zaga gari ne muyi mana .”



Hannu Mimi ta girgiza mata alamar No , kafin ta furta “ Ai kuwa ki cire ni ciki , yau babu inda zanje ! Just want to rest at home
”

“ Kai Mimi .” Cewar Ameerah.

Kallan Ameerahn , Mimi tayi “ Kinsan dai ban fiya san fita d’in nan ba ko? At least wani lokaci sabida kune ma nake fita, nafisan na zauna gida, if am less busy zan iya karanta book d’ina, or nayi wani abun banasan fita ne kawai kuma zaku iya yin order ba dole sai kun fita ba . 

And kuna ganin abunda ya faru , last time biyo mun akai a mota , da ‘kyar muka tsira shine kuke so mu sake fita ? Wama kuka tanbaya? Gaskiya ba zanje ba.” 

“ Mimi kawai kice kinyi new friend shiyasa mu ba zaki fita da mu ba , if not mene ne dan mun fita ? Ai ba dole bane a sake biyo mu tunda yanzu wajan siyayya muka ce zamuje mu dawo.” 

“ Stop this Please Zarah , meya kawo wannan maganar ? Kwana biyu bana gane miki, sai ki ta faman fad’amun maganar da yazo bakin ki kamar nayi miki wani abu?”.

“ Mene ne ma bakiyi mun ba ? Muna zaune dake rimi rimi, muka ce zamu duba number wanda yake turo miki a waya musan yadda zamuyi dashi, all my efforts akan hakan yake tafiya but at the end wai sai cewa kikai kin fasa , wannan abu ya ‘kona mun rai, meyasa zaki ce mu fasa neman number da take miki bara zana? Ko kuma kawai kin riga da kinsan me turo message d’in bakyaso a sani ne kawai.”

Shiru Mimi tayi tana kallan Zarah tama rasa me zata ce mata because wannan abu ne da suka tattauna su biyu , amma ta za’bi ta furta shi a falon su, bata tsoran wani ya shigo yaji abunda take cewa.

Ganin yadda tayi shiru ne yasa Ameerah ta mi’ke tsaye tana d’anyin murmushi , hakan yasa Mimi ta kalleta “ Ina kuma zakije ?” .

“ Zan bari kuyi maganar ku , tunda bansan kan abun ba , kar kuce naji abunda kuke fad’a .”

“ Yi zaman ki Ameerah , babu wani abunda nake ‘boyewa , infact zauna zan fad’a miki maganar me take .”

Haka kuwa akai Ameerah ta zauna Mimi ta d’an jiyo saitinta , “ Kin tuna saloon d’in da muka je kwanaki?”. 

Kanta Ameerah ta d’aga mata sosai tana gyara zamanta , Mimi zata soma magana itama Zarah ta mi’ke tsaye “ Bari naje part d’in mu , kafin ki gama bata labarin 
.” Daga nan tayi tafiyarta batare da ta tsaya ta saura ri abunda Mimi take ce mata ba . 

Mayar da kallan ta Mimi tayi wajan Ameerah ta soma bata labarin komai ba tare da ta ‘boye ba kamar yadda ta bawa Zarah , sannan ta ‘kara da “ Yanzu mene ne zuwa anfanin fad’a tunda tun kwanakin baya ba’a kuma yi mun magana ba ? Or may be mistake ne bani za’a turawa ba ?.” 


“Cab d’ijan” cewar Ameerah , sannan ta ‘kara da “ Zai iya zama gaskiya ne abunda kika fad’a wato mistake akai , Zai iya zama kuma ked’in ake san turawa may be ko sabida anga baki bawa abun mahimmanci ba shiyasa aka ‘kyale ki, amma Mimi kamar da gaskiyar Zarah da kin sani kin fad’awa Uncle Moh , may be yayi yasan yadda zaiyi ya gano ko wane ne for security reason a san wanda za’a ri’ke accountability ko da nan gaba.” 


“ Ameerah yanzu duk wannan bashi da anfani ai, tunda komai ya riga ya wuce , babu anfanin muyi ta dawo da abu baya ko?”.

“ Haka ne” cewar Ameerah sai tayi ‘kasa ‘kasa da murya yadda Mimin ce kawai zata jita “ Toh wai dagaske ba’kuwar nan Uncle Moh ne ya kawo ta ? Ko dai budurwarsa ce ?.”  Yadda tayi maganar ‘kasa ‘kasa yadda ba za’a ji taba yasa Mimi yin dariya. 

Zata bud’e baki tayi magana kuma taga shigowar Aya falon shiyasa tayi shiru tana kallan hanyar da Ayan take shigowa . 

Kamar ko da yaushe riga da wando ne ajikinta ba’ki da hula ba’ka , ban bancin yau rigar ciki black ne ba kamar yadda take sa fara ba ta d’ora wata a sama ba’ka, yau komai shigar ba’ki akai masa . 

Hannunta ri’ke da wani cute bag tana da d’an girma, haka ta shigo cikin falon . 

Ameerah kuwa tsayawa kallanta tayi, kamar zata had’iyeta, batasan ta ‘karaso cikin falon ba sai da Aya ta d’an motsa fingers d’inta da ‘karfi tukunna ta d’anyi firgigit, cikin d’an rawa rawar baki da batasan Yaushe ta soma ba ta furta “ Ina wuni?” Sai kuma  tayi saurin juyawa zuwa turanci sabida Mimi d’azu da tace musu bata jin Hausa .

Murmushi Aya tayi mata , tare da mi’ko mata hannu, babu musu itama Ameerah ta mi’ka mata nata hannun sukai shaking , sai Aya ta furta “ AYA and you ?.”

Kallanta Ameerah tayi kamar bata fahimce ta ba , hakan yasa Aya ta kuma fad’in “ My name is Aya.”

Cikin sauri Ameerah “ Oh sorry ! Ameerah by name.”

Knodding kanta Aya tayi tana fad’in “ Nice name .” Sai ta juya zuwa side d’in Mimi tana ajje mata bag d’in da ta shigo dashi “ Na kine wannan enjoy your day Little Mimi
” da haka ta wuce sama ba tare da ta bawa Mimi damar cewa komai ba . 

Ameerah sai da ta ‘kara waiwayawa lokacin da take hawa stairs , bata dena le’kyanta ba sai da ta dena ganin ta , ita kuma Mimi ta d’an d’aka mata duka irin na wasa a cinyarta “ Mene ne haka wai kikeyi Ameerah?”

Amaimakon Ameerah ta amsa mata sai tayi saurin fad’in “ Mimi ? Daman wannan ce wanda Zarah take magana akan ta?”.

Kanta Mimi ta jinjina mata alamar “eh 
”

Lokaci d’aya fuskar Ameerah ta cika da wani irin excitement har sai da Mimi ta kuma tanbayarta “ Wai wannan farin cikin na mene ne ? Kamar wanda akai wa albishir?.”

‘Dan ‘karamun dariya Ameerah tayi tana fad’in “ Wallahi Mimi babu komai , kawai dai ta burgeni ne yadda take da sau’kin hali, imagine yadda ta mun magana so nicely babu ruwanta , gaskiya na samu friend, anya nima bazan dawo part d’in nan ba kawai ga bani d’aya?.” Tana kai ‘karshen maganarta duk suka sa dariya ga baki d’ayan su. 

Ameerah ce ta soma sassaita dariyar ta tana fad’in “ wallahi dagaske nake miki Mimi she’s so nice , naga babu ruwanta , na d’auka zan ganta so arrogant ne kamar yadda Zarah take bani labari jiya 
.”


“ Uhmmm”. Kawai Mimi tace , tana tuno mara maran da sukai wa juna.

“ Wai mene ne a cikin bag d’in nan ne ? Na soma jin kamar wani nice scent yana fitowa daga ciki wallahi.” 

‘Karamar hararar wasa Mimi tayi mata , tana bud’e bag d’in duk da taji nauyin haka. 

“ wasu mini bag ne guda biyu daga sama sama , shi Mimi ta soma fitowa dasu, ta mi’kawa Ameerah d’aya suka bud’e bag d’in , kamshi kuwa me dad’i ya daki hancin su . 

Turare ne a ciki guda bibbiyu, masu azababban ‘kamshin, kuma kwalbar su ba wata babba bace , ‘yar ‘karama ce amma kuma sai ‘kamshi. 
Ko bud’e ‘kwalbar basu yi ba amma ‘kamshi ya gama karad’e falon, ga hannun su ma da ya soma ‘kamshin turaran. 


“ Wayyo Allah , Mimi anya bazan gudu da wannan turaran ba kuwa?”. 

“ Ke kuma daga ganin sarkin power sai miya tayi za’ki, waya sani ma ko turarukanta ne a ciki , let’s check muga mene ne kuma yake cikin jakar .”

Babu musu Ameerah ta d’auko jakar ta juyo ga baki d’aya abunda yake cikin jakar. 

Omo wasu  chocolate ne masu tsada ‘kanana a ciki, daga Ameerah har Mimi kallan juna sukai da suka ga chocolate d’in, sabida a kwanaki sunyi maitar san shan wannan chocolate d’in, amma duk inda  suka san akwai babban mall kuma zasu iya samun sa sai da suka duba babu shi, sai gashi yau , sun ganta agaban idanuwan su
.

“ Wayyo dad’i ! Mimi dan Allah kicewa Aunty Aya ga ‘ya ta samu.”

“ Har ta riga ta zama Aunty kenan.?”

“ Toh me za’a ce mata ? Zan kira ta da sunanta kai tsaye ne? Salan ta dena ‘kawancen dani? Na’ki d’in, yanzu zan isha shan chocolate d’in? Nayi mana testing naji ya yake?.”

“ Atleast ki bari muyi mata godiya mana , kafin kisha.”

“A’a wallahi ai ke ya kamata kiyi mata godiya tunda ke ta kawowa,
Kuma idan nace zanje nayi mata godiya za’kewar tawa ai sai yayi yawa. 

Kawai kije ki mata godiya amma sai nayi testing kafin ki dawo, ta d’auki d’aya tana ‘ko’karin mayar da ragowar cikin jaka.

“ Toh ki iya mana , naga kina d’aukar guda d’aya , itama Zarah ki ibarta mata , turare ne I can’t give you now tunda bansan turaran wane ne ba , kuma kinga jaka d’aya ta shigo dashi nan , may be nata ne ta saka sabida batasan ri’ke ri’ken jaka da yawa a hannunta.”


“Yeah haka ne , beside me zanyi da turare kuma ? Ban ni da chocolate d’in, kinsan yadda nayi maitar san shan su , and finally yau na same su, kadai kicewa Aunty Aya mun gode, barı ma naje nayi wa Zarah suprise da wannan chocolate d’in, tunda naga har yanzu bata dawo ba.” Cewar Ameerah tana d’an iban chocolate d’in, ita kuma Mimi ta jinjina mata kai lokacin da ta mi’ke zata tafi. 

Tana fita , Mimi ta mayar da sauran chocolate d’in jaka , da kuma turarukan, ta hau sama zuwa d’akin Aya . 

A ‘kofar d’akin ta tsaya , tana tunanin ta ‘kwan’kwasa ‘kofar ko a’a , da ta d’aga hannu zata ‘Kwan’kwasa sai kuma ta fasa , tayi haka kusan sau uku, daga ‘karshe kuma ta juya zata bar wajan , sai taji an bud’e ’kofar d’akin. 

Aya tana daga cikin hannunta d’aga akan ‘kugu tana kallan Mimi . 

“ Me yasa kika kasa ‘Kwan’kwasa wa? Tun d’azu kina tsaye bakın ‘kofar , ko na zama dodo ne yanzu?”. 

Shiru Mimi tayi ba tare da tace komai ba, hakan yasa Aya ta kuma fad’in “ Little Mimi?.” 

‘Dan kallanta Mimi tayi , kafin ta furta “ Uhm jakar ki, naga akwai turaren ki a ciki.”

“ Ba nawa bane Mimi , naki ne ki d’auke shi amatsayin apology bag d’ina 
..” 

Mimi zata bud’e baki tayi magana Aya ta sake rigata “ And kuma kar ki mun godiya 
. Any thing for you little Mimi
.”

Yanzu ma shiru Mimi tayi tana kallan bag d’in, sai jin hannun Aya tayi ta ri’ko hannunta hakan yasa ta sake kallan Aya .

“ Mimi learn how to talk properly please
 in kina san fad’an abu kawai ki fad’esa directly ba kya bu’katar ki ajje komai a cikin zuciyar ki , but duk abunda zaki fad’a ki tabbata kinyi tunani akai , Okay?.”

Kanta Mimi ta jinjina mata , sai kuma ta d’anyi shiru , itama Aya shiru d’in tayi tana sauraran abunda zata ce mata . 

Can sai Mimi sai ta d’ago ta kalleta , a hankali ta furta “ Kiyi ha’kuri abunda nayi miki?”.

“ Hey is normal Little Mimi , komai ai ya wuce , no need mu dawo da abunda ya wuce 
 Kinji?.”

Murmushi Mimi ta sake mata tana jinjina kai sannan ta kuma fad’in “ Thank you for the gift
”


“ You’re highly welcome dear” cewar Aya ta d’an mi’ko mata little finger d’inta , sannan ta furta “ Friends?” 

Itama Mimin ‘karamun finger d’inta ya mi’ka mata suka had’e sai ta furta “ Friends 
.”

Wani irin murmushi Aya tayi , har sai da ha’kwaranta suka fito waje sosai, sai ta yiwa Mimi alamar tana zuwa , jim kad’an sai ta dawo aushe waya ta d’auka har ta shiga camera ma sai ta furta “ Oya let’s get our first picture together but you really have to smile okay?.”

Mimi tace “ Okay
.” 

Aya ta d’an ri’ko mata kafad’a dukan su sukai murmushi sannan Aya ta d’auki hotan . 

Sunyi kyau sosai a cikin hotan , kamar basu bad’e suka gama marin juna , a yanzu duk wanda ya kalli wannan hotan sai yayi tunanin , irin Best friends d’in nan ne , dan Aya duk da tana da shekaru , jikinta bai nuna ba , haka shekarunta ya ‘boye sosai sai kayi tunanin a 20s d’inta take idan har ba ita ce ta fad’a maka da kanta ba . 


‘Dan side hug Aya ta kuma yi wa Mimi, tana fad’in “ Akwai inda zanje yanzu zaki bini ne?”. 

Mimi ta girgiza mata kai alamar a’a sannan ta furta “ No ! Zanyi abu ne nima a d’aki, adawo lafiya ..”

“ Okay fine , amma akwai abunda kike so na taho miki dashi? Everything? Like everything kawai ki fad’i sunansa .”


Yanzu kam sosai Mimi tayi murmushi tana fad’in “ Dagaske babu abunda nake so 
”


“ Okay Tom ! Take care Little Mimi.”

A hankali Mimi ta furta “ Thank you
” sai ta juya ta shiga Bedroom d’inta , ita kuma Aya tana tsaye, a wajan , itama kuma murmushi take , bayan kamar mintuna d’aya sai ta sake fitowa ta sauka ‘kasa




Mimi tana shiga d’aki akan gado ta ajje bag d’in tana ‘kare mata kallon, tasan ko duka kud’in account d’inta ta tattara ba zata siyan turarukan cikin jakar nan ba , harta chocolate d’in da suke jiki masu mugu mugun tsada ne bakowa ne yake iya fitar da kud’i ya siye su ba . 

Turaran ta bud’e tana sha’kar ’kamshin turaran , sosai yayi mata dad’i , cikin ‘kan’kanin lokaci ga baki d’aya d’akin ya bad’e da ‘kamshin turarukan masu dad’i. 

A gaban mirror d’inta ta ajje su, chocolate d’in kuma guda d’aya ta d’auka ta saka sauran a cikin wasu box da take ajje tarkacen alawowinta .


Saura few minutes a tada sallar la’asar , shiyasa ta wuce toilet tayo alwala . 

Babu jimawa aka kira sallar la’asar . 
Tayi Sallah , Azkar da kuma karatun Al-Qur’ani
.

Yau ta jima sosai tana karatun, dan har 5:30 tana zaune akan daddumar tana karatu, hakan ya sa mata peace of mind ga baki d’aya , taji nauyin da take ji a cikin zuciyarta kaso 90 cikin 100 ya tafi, ya maye gurbi da wani sanyi me dad’i. 

A ciki kuma har da ha’kurin da ta bawa Aya sai taji maso mai yawa ya tafi, and she promised anjima zata je ta bawa Moh ha’kuri shima , sannan ta sake bawa Mamy, sabida ba zata iya bacci suna fushi da ita ba. 

Tunanin hakan wani idea ya fad’o mata a rai, ta ajje Al-qur’anin, sannan ta sauka ‘kasa zuwa kitchen.


Fridge ta bud’e ta zazzaro abunda take bu’katar an fani dashi . 
Amma ta d’ebo fruit da yawa , Aya , kwakwa da kuma dabino.

Kunun aya ta soma had’awa sai tashin ‘kamshi yake , sabida yasha madara sosai a cikin ,
madarar ma ba ta gani ba da ta ruwa tayi anfani, ga kwakwa da dabino a ciki
.. 
ta sassa kasu acikin bottle basu kyau medium size ta zuwa a deep frizzer sabida suyi saurin yin sanyi. 

Ta sake had’a Strawberry milk shake  ,shima kuma ta saka su a frizzer sannan ta had’a simple fruity juice da yasha kayan marmari kala kala a cikinsa . Duka ta zuba a fridges . 

Lokacin da ta gama had’a drinks d’in nan an gama kiran sallah magrib, shiyasa tayi sauri ta gyara wajan da ta ‘bata ta koma d’aki tayi sallah . 

Da ta idar Azkar tayi , ta d’anyi addu’o’i , sannan ta sake saukowa ‘kasa zuwa kitchen d’in .

Lafiyayyan tuwan semo tayi , amma ba wani me yawa can sosai ba , sai tayi miyar ganye ( wato na alayyahu) ya ji kifi, ‘bomo ( ganda ) , nama da kuma kaza da ta cirewa ‘kasusuwa ta saka zallar naman a ciki. 

Omo tun kafin ta kammala had’a miyan ‘kamshin abincin nan ya soma ta shi sosai , ko ba’a fad’a maka ba , idan ka kalli miyar nan zaka san za tayi dad’i , kuma dole ta shiga ranka , ga nama yana maka hello hello (đŸ˜«đŸ˜«đŸ˜«đŸ˜«), haka aka shirya rich miyar nan 
.

A 3 medium size warmers ta zuba tuwan, sannan miyar ma haka , ta had’asu akan 3 different tray.. ta d’auko wasu jugs masu kyau,  d’aya ta saka strawberry milk shake , d’aya ta saka fruity juice da cup and everything amma bata fito da kunun ayan da tayi ba .

Dubawa tayi , taga babu wayarta a kitchen d’in , sai ta koma sama cikin sauri ta d’auko wayar , yanzu ma da ta duba taga 2 missed call d’in Zarah, sai ta barshi akan idan ta gama abunda take yanzu sai take part d’in nasu kawai . 

Sannan ta d’auki tray d’in da ta saka fruity juice d’in nan , ta nufi part d’in Mamy , dan tasan tana cikin d’aki yanzu tunda Baffa balalle ya dawo ba a wannan time d’in. 

A bakın ‘kofa ta ajje tray d’in, sannan ta d’auki wayarta , tayi typing short apology message a number Mamy , ta tura mata sannan tayi knocking ‘kofar . 

Daga d’akin tana jin muryar Mamy tana fad’in “ Come in
” sai bata shiga ciki ba ta sake ‘kwan’kwasawa ta bar wajan cikin sauri sabida bataso Mamy ta bud’e ’kofar tazo ta tarar da ita a wajan. 

Kitchen ta sake komawa ta d’auko d’ayan tray d’in da ta saka warmers da strawberry milk shake d’in na shima ta wuce sama wajan d’akin su . 
A bakın ‘kofar d’akin Aya ta tsaya , a hankali tayi knocking ‘kofar . 

Sai taji shiru babu amsa , sai ta sake knocking ‘kofar nan ma still dai ba’a amsa mata ba . 

‘Dan shiru tayi tana tunanin abunda ya kamata tayi, gashi kuma bai kamata ta ajje abincin abakin ‘kofa ba , sai kawai ta wuce da abincin d’akin ta ta ajje sabida ba zata iya shigar mata d’aki bata nan ba . 

Da ta sauko ‘kasa , last tray da ta saka abincin ta d’auka sai ta d’auko kunun Aya da kuma fruity juice a cikin bottle d’insu bata zuba a cikin jug ba ta d’auko wani jakan zuba abinci ta sassaka su a ciki ta rufe jakan , ta d’auki wayanta , ta wuce part d’in Moh . 

Kamar koda yaushe babu haske a falon, haka ta shiga ta kunna wasu fitilun amma ‘kananan sabida kar falon yayi haske sosai, ta ajje jakar akan center table , ta fito daga part d’in shima ba tare da ta sake kashe fitilun da ta kunna ba . 

Already anyi kiran sallahr Isha’i , haka ta kuma dawowa part d’in su tayi sallah a d’akinta , tayi Azkar sai ta zauna yin game a wayarta , batasan lokacin da 30 minutes ya wuce ba sai da ta kalli agogo, bataso koma tayi bata je part d’in su Zarahn ta dawo ba shiyasa ta fito daga d’akin , a dai dai lokacin da itama Aya zata shiga nata d’akin dan bata ma kula da Mimin ba sai da Mimi ta furta “ Aunt Aya 
” a hankali.

‘Dan dawowa baya Aya tayi tana kallanta jin ta ambaci sunanta “ Little Mimi
.”


“ Ina zuwa 
” cewar Mimi , ta koma ta d’auko tray d’in abincin da ta ajje ta fito dashi tana mi’ka mata, da mamaki akan fuskar Aya ta furta “ Na wa ne?”. Aya tayi maganar , da full suprise akan fuskarta . 

Kanta Mimi ta jinjina mata kafin ta furta “ Eh naki ne amma sai kin saka ‘kan’kana a juice d’in.

Amsar tray d’in Aya tayi ta ajje a ‘kasa sai kuma tayi hugging Mimi tana fad’in “ Thank you so much dear 
”


Itama Mimi hugging d’in nata tayi , kafin ta furta “ You’re welcome
” 

Har yanzu akwai murmushi akan both face d’in su , haka Aya ta d’auki tray d’in nan tana fad’in “ Thank once Again Little Mimi
” 

Yanzu kam Mimi kanta ta jinjina mata ba tare da tace komai ba . 

Haka Aya tayi shiga d’aki, ita kuma Mimi ta sauko ‘kasa , sai da ta soma duka d’akin Mamy ganin an d’auki tray d’in abincin, sai ta d’anyi ’karamun dariya ta wuce part d’in su Zarah . 


A lokacin Daddy da Mommy suna zaune a falo suna hira Mimi ta shigo. 

Daga Mommy har Dady kawai murmushi sosai akan fuskar su lokacin da suka ganta . 

“ Daddy barka da dare
”. Cewar Mimi.


“ Barka kadai Mimi , daman ana ganin ku?”. 

“ Hhhh ana ganin mu Daddy.”


“ Toh yayi kyau haka ake so , Allah yayi albarka” 

Mimi ta furta “ Amin Daddy” sai ta kalli Mommy da take mata murmushi “ Mommy barka da dare .”

“Barka kadai Mimi, ya kike ?”

“ Lafiya kalau Mommy , Ina Zarah?”

“ Zarah tana d’aki
”

“ Okay Mommy na barku lafiya bari naje wajan Zarahn.” Ta nufi sama d’akin Zarah . 

Knocking d’in farko da tayi ba’a amsa mata ba , sai da ta sake yi tukunna akan amsa mata, ‘kasa ‘kasa taji ance shigo. 

Mamaki ne ya kama Mimi sai dai bata ce komai ba ta bud’e ’kofar d’akin. 

Zarah tana zaune a gefen gado tana danna waya Mimi ta shigo. 

‘Dan d’ago kai tayi ta kalli Mimin, sai ta d’auke kanta kuma tana mayarwa kan wayarta . 

Yanzu ma mamaki ne ya kama Mimin, ganin ba hakan Zarahn ta saba yi mata ba . 
Bata dai ce komai ba ta ‘karasa shigowa cikin d’akin, ta zauna a gefen Zarahn even though Zarah bata gyara zaman da tayi ba , tananan a yadda take ita ba a kwance ba kuma ba’a zaune ba kuma bata kalli Mimin ba hankalinta yana kan wayarta da take dannawa. 


“ Zarah kece kuwa?Ji yadda kikai wani banza dani kamar baki san da shigowa na ba .”

“ Na sani mana , tunda gaki nan , har a cikin d’aki na kuma akan gado na , ai dole nasan dake mana ..”


“ Zarah wai mene ne haka? Maganar ma sai kinyi mun ciki ciki, ko wani abu nayi miki ne ?.”

“ Babu abunda kikai mun Mimi kawai dai yau bana jin sha’awar dogon magana ne ! That’s all .”


“ Idan na fahimce nice bakya bu’katar gani dai ko?”. 

“ Duk yadda kika d’auka haka ne .”

“ Zarah wai mene ne haka? Wannan wana irin magana ce kike fad’a mun haka ? Nasan dai normal na rabu dake d’azu amma yanzu kamar wacce ake wa dole , irin ance dole sai kin mun magana .

Idan nice bakyasan yiwa magana , just ki fad’a mun openly ba sai kin dinga mun magana ‘kasa ‘kasa kamar na miki dole . Haba mana Zarah.”


“ Amma dai ai bani nace kizo mun d’aki ba ko? If you want you can stay , idan kuma bakyasan zaman you can go the optional is yours 
.” Zarah ta ‘karasa maganar tana mi’kewa tsaye.

Shiru kawai Mimi tayi tana kallanta , har ta saka takalmi ta fice daga d’akin. 
Abun yayi mugun yiwa Mimi ciwo arai yadda ta fita kamar bata man da zamanta a wajan ba . 

Itama fitowa tayi daga d’akin sai kawai ta sauko ‘kasa , a nan ta tarar da Zarah a zaune tana yiwa Mommy magana , ganin Mimi da tayi ne yasa tayi shiru daga abunda take fad’awa Mommy. 

Itama Mommy kallan Mimi tayi amma itama akwai murmushi sosai kan fuskarta “ Daughter na har kin fito?.”

Babu yabo babu fallasa Mimi ta furta “ Eh Mommy na fito, yanzu ma zan koma ne , sai da safe.”


“ Mimi tun yanzu ?”

“ Eh Mommy sai da safe 
”

“ Okay Mimi sai da safe , ki gaishe mun da Mamy
”

“ Insha Allah.” Cewar Mimi sannan ta fito daga part d’in nasu , ko kallan Zarah da ta d’auke kai bata kuma yi ba . 

Tana fita Mommy ta kalli Zarah “ Zarah mene ne haka kike yi ? Kin manta abunda na fad’a miki ne tuntuni? Me yasa bakya jin magana ?”.

“ Hmm Mommy just imagine yadda nake binta sau da ‘kafa kome ta fad’a mun bana cewa komai amma shine wai har wata zata dawo gidan nan , a part d’in su ba zata iya fad’a mun ba , kuma tace wai Moh ya kawo ta , irin ko damuwa ba tayi ba . 

Na gaji Mommy . Nagaji da wannan pretending d’in da nake , kinsan fa ina san Moh , amma ko sau d’aya bai ta’ba kallo na ba , Mimi kawai yake kalla yayi wa magana , ni ko zagina zaiyi yayi , ko duka nane ma yayi Indai zaiyi mun magana amma shine dan munafurci Mimi zata saka ya kawo wata cikin gidan nan , Allah ina tunanin soyayya suke , and ita gani take kamar ba komai bane .”

“ Saurin me kike Zarah ? Ba nace miki zaki auri Moh ba ? Toh wannan gaggawan duk na mene ne ?. 

Duka kula Mimin da yake ai akwai dalili bawai sabida yana santa bane yake mata maganar, ni fa nace miki ki saka mun ido. 

Dan haka  ki zuba mun ido kawai wallahi tallahi sai kin auri Moh , ni nasan me nake shiryawa .

Kawai banaso ki ‘kara yi mata abunda kikai yanzu , ku koma kamar yadda kuke da d’in ku.

Ita wacce tazo gidan nan da kanta zata koma , kar in ‘kara gani kinyi mata abunda kikai yanzu . 

Yanzu da Daddyn ki yananan kikai mata haka kema kinsan ranki sai yayi mugun ‘baci kuma kada ki bari ma yasan kinyi tashin tashin da Mimi idan ba haka ba har ni zai ‘bata wa rai , kinji dai na fad’a miki.”

Turo baki Zarah tayi kafin ta furta “ Shikenan Mommy.”


**** Mimi kuwa da ta fito daga part d’in su Zarah ta d’an jima a waje sabida abunda Zarah tayi mata ya ‘koma mata rai sosai, shiyasa ta d’an tsaya a waje , tana sha’kar iskar gari da take kad’awa a tsakiyar compound d’in su , ta kalli time naga almost to 9 , tukunna ta soma tunanin komawa part d’in su . 

Ta shiga falo kenan ta tarar da su Shukura a zaune a falon suna hira ta wani d’auke kanta , zata wuce Uncle Abba ya furta “ Tuba muke Mimi , tuba muke 
”

‘Kara d’auke kanta Uncle Saleem ya furta “ Haba mana Mimin mu, kinsan dai bamu da choice ne , shiyasa bamu ‘kwace ki ba , ko so kike muma a had’a da mu eh Mimi?.”

“ Ni babu wani abu da zaku ce mun kuma ai kusan me kukai mun , sai kuka wani gudu kamar ba ku sanni ba, ni ai nasan zaman da zanyi da ku daga yanzu Mimi..”


“ Yi ha’kuri Mimi taho ki zauna muyi magana kinji?” Cewar Uncle Abba . 

Babu musu Mimi ta samu waje ta zauna amma ta’ki kallan su ga baki d’aya sai Uncle Abba .

“ Kinga ai be kamata mu saka baki ba ko? Tunda bamu san ainihin abunda ya faru ba and duk cikin munan babu sa’an Moh , toh ya kike so muyi? Idan muna nan sai ya fi hukunta ki shiyasa muka tattara muka tafi amma kinsan haka kawai ba zamu tafi mu barki ba ko Mimin mu?”.



“ Amma ai duk da haka Uncle Abba ko wani abu ai kwa fada gwanda ma kai amma su Uncle Saleem fa d’auke kansu sukai kamar ma basu sanni ba.”


“ Toh kiyi ha’kuri Mimin mu kinji?” Cewar Uncle Saleem . Itama Shukura ta d’an marairaice mata fuska tana had’e hannayenta biyu alamar sorry. 

‘Dan turo baki Mimi tayi “ Badaban halin ku ba dai na ha’kura , amma idan kuka sake guduwa gaskiya zan san zaman da zanyi da ku.


“ Toh shikenn mun yadda
” cewar Abba .

Mi’kewa tsaye Mimi tayi , Aunty Shukura ta furta “Ina kuma zakije? Ki zauna muyi hira mana 
”

“ No Aunty Shukura inaso naje nayi wanka ne yanzu , kayan jikina duk sun dame ni.”


“ Okayyy bye bye
” 

Har ta juya ta fara tafiya , wayarta tayi vibration alamar shigowar text . 
Da ba zata duba ba sabida tayi tunanin ko Zarah ce sai wani zuciyar kuma yace ta duba . 

Hakan kuwa akai ta bud’e message d’in. 
Sai kawai taga sunan Uncle Moh yayi appearing “ Kizo part d’ina now !”. Shine abunda aka rubuta . 

Fasa hawa saman tayi ta juyo , sai duka suka kalleta , Uncle Saleem ne ma ya furta “ Kin fasa yin wankan ne?”.

“ No zanyi , kira na ake shiyasa idan na dawo sai nayi.” Babu wanda yace mata komai dan sun san wanda zai kirata ko bata ambaci suna ba . 

Haka Mimi ta nufi part d’insa , sai taga an ‘kara rage wutar falon sosai a bar guda biyu. 
Sai falan ya zama irin dummy d’innan, babu haske kuma babu duhu. 

Sad’af sad’af ta shiga cikin falon, sabida basosai take gani ba , kuma
batasan kunna fitilar wayanta. 

Kamar mara gaskiya haka take tafiya ko takun takalminta batasan aji. 
Sai kuma ta tsaya tana tunani dan tabbas taji ‘kamshin turaren Moh a falon, amma ta kasa banbancewa na yanzu ne ko kuma wanda yake zama ko da yaushe a falon ne


“ Kin gama sand’an ?”. Taji saukar muryansa a kusa da ita 
.

A tsorace ta kwalla ‘kara tana sakin wayar hannunta , kuma zata bar wajan ya ri’ko hannunta ya dawo da ita . 

Yanajin yadda hannunta yake rawa
 shiyasa ya kunna hasken d’akin, tunda me remote a ciki. 

Tana ganinsa ta sauke ajiyar zuciya tana fad’in “ Uncle  Moh ka tsoratar dani
”

Bai ce mata komai ba kuma bai saki hannunta ba , har sai da yaga ta shiga cikin nutsuwarta . 


“ Waya kawo mun wannan abun ?” Ya nuna jakar abincin da take kan center ..

A hankali ta furta “ Ni ce 
”

“ Meyasa ?..” yayi maganar cikin ‘kasan ma’koshi. 

“ Dama dama
” sai ta d’anyi shiru , shi kuma bai katse ta ba sai idanuwa da ya zuba mata ,hakan yasa ta d’an had’iye yawun da yake ma’kogwaranta ta furta “ Daman Uncle Moh nazo ne na baka ha’kuri ne..”

“ Okay ha’kurin me zaki bani?.”

“ Akan abun da nayi d’azu , Uncle Moh kayi ha’kuri
. kaji?.”

Bai amsa mata ba , hakan yasa ta d’an d’ago zata kalleta , kawai taji wani dumi a goshinta . 

Wani irin daskarewa Mimi tayi, tana son tabbatar da abunda taji yanzu . 
Yeah kiss d’in goshinta Moh yayi , kuma bai bata wani chance d’in magana ba sabida yadda ya zuba mata kaifafan idanuwansa akan fuskarta . 

So take ta bud’e baki tayi magana amma kuma ta kasa sai rawa bakinta yake . 

Sakin hannunta yayi yana d’auke fuskarsa daga kanta cikin umarni ya furta “ Zuba mun abincin
”

Ya d’auki jakar abincin ya ajje akan dining, sannan yaja kujera ya zauna.

Da’kyar ta iya d’aga ‘kafarta ta nufi dinning d’in, tana fito da duk abunda yake ciki. 

Tuwan ta soma zuba masa da miya, sai ta shiga kitchen bata jiya ba ta dawo da ‘karamun bowl an zuba ruwa a ciki. 

Tana zuwa wajan dinning d’in ba tayi magana ba ta d’an mi’ka masa . Shima kuma bai amsa ba , sai hannu da ya sa ya d’an wanke hannunsa . 

Yana gamawa ta mayar kitchen , ta d’auko jug da cup bayan ta zuba ‘kar’kara a ciki. 

Ba tare da ta d’ago kai ta kallesa ba , ta furta “ Uncle Moh wanne lemo zan zuba maka?”.

Tuwan ya kai bakinsa, sai da ya gama cinsa tukunna ya furta “ Any one.”

Kunun Aya Mimi ta zuba masa , ta gyara wajan tsaf tsaf , zata bar wajan ya ri’ko hannunta , kafin tayi wani tunani tajita a cinyarsa . 

Wani irin ‘kamshin turaransa ne ya dakin hancinta babu shiri tayi ‘ko’karin mi’kewa amma ya saka hannunsa a wajan, babu damar ta wuce .

Kallan d’aya hannunsa da yake cin abinci tayi , tana tunanin yadda za’ai ta wuce , tasan ba za ma ta iya ba , shiyasa ta ‘bata fuska “ Uncle Moh ka sake ni na wuce .”

“ Okay yaushe na ri’ke ki?” Yayi maganar a hankali kamar mai rad’a .

Mimi tana jin haka ta kuma run’kurawa zata mi’ke ya kuma mayar da ita , a d’an masifance ta furta “ Uncle Moh babu kyau , dan Allah ka sake ni na tashi daga jikinka..”

Baice mata komai ba ya d’an d’auki tuwan ya kai bakinta . 

‘Kin bud’e baki Mimin tayi hakan yasa ya zuba mata idanuwansa “ Ko ki bud’e kici ko kuma ni na baki..”

‘Kasa ‘kasa da murya tayi “ Toh ai na iya ci da kai na.” 

Moh yi yayi kamar baijita ba , d’an ganyen da yake plate nasa ya d’an d’iba ‘kasan ya saka a baki , da hannun haku ya jiyo da fuskarta , yana matso da face nashi kamar wanda zaiyi kissing d’inta . 

Cikin sauri ta furta “ Wallahi Uncle Moh zan ci
”

Tuwan ya sake d’ebowa ya kai bakinta , haka ta bud’e bakin ba yadda ta iya , taci tuwan, ahaka ya haka ya soma bata tuwan a baki, idan ta’ki ci kuma sai yayi kamar zaiyi kissing d’inta ita kuma sai tayi saurin bud’e bakin. 

Tare suka gama cin tuwan, yana ci yana kuma bata a baki , sai da ya tabbata ta ‘koshi tukunna ya d’auki kunun aya ya bata , kad’an tasha ta d’auke kanta “ Na ‘koshi.”

Shima nagowar na cikin cup d’in da ya bata ya sha , sannan ya ajje cup d’in.
Sai faman mutsu mutsu take , tanasan tashi daga jikinta amma kuma ya’ki bata damar hakan . 

“ Uncle Moh please ka bari na tashi.”

“ Why ?”.

“ Uncle Moh akan jikinka nake fa kuma kasan babu kyau .”

“ Really?”.

Sai ta d’aga masa kai alamar eh . 

“ Okay mene ne babu kyau a ciki?.”

“ UNCLEEE MOHHHHHH
.”

‘Dan ran’kwafowa yayi sosai hakan ya ‘kara musu kusanci sabida yana daf da ita ne “ Uhm?” Yayi mata gyaran muryar , ita kuma ‘ko’karin duburburcewa take , lokaci d’aya bakinta ya d’an soma rawa sabida batasan me zata ce masa ba , ga kuma ‘kwalla da suka soma tarar mata da ‘kyar ta iya fad’in “ Wallahi Uncle Moh kasan babu kyau , ba kyau ka dinga ta’bani har na zauna akan cinyan ka .”

“ Babu kyau ?”. Yayi maganar yana d’an ja baya , ita kuma tsakani da Allah ta d’aga masa kanta alamar Eh ..


“ Wa yayi abincin nan?” 

“ Ni ce 
” tayi maganar tana d’an turo bakinta kad’an. 

Kallan lips d’inta ya tsaya yi, hakan na d’an wani lokaci.
Lokacin da ta gane abun da tayi , sai tayi saurin gyara bakinta. 

Tana gyara lips d’inta , shi kuma ya d’ora nasa akan nata. 

A tsorace ta zaro ido zata ja baya , ya sa hannu ya ri’ke ‘kan nata, duk yadda taso ta ‘kwace lips d’inta takasa kuma bawai da zafi yake mata ba . No wani irin kiss yake mata, da ga baki d’aya ya saka jikinta rawa, tun daga ‘kafarta har zuwa ko wani ‘bangare na jikinta rawa yake sosai
.

Sosai yake kissing d’inta , ita kuma bata saba ba wannan ne first time da irin hakan ya faru shiyasa ta saka kuka , muryar nata ma baya fita sai hawayenta da yake zaryar sauka . 

Sai da yayi kissing d’inta yadda yake so, tukunna ya saketa yana bud’e eyes d’insa da suka wani lumshe , ita kuma ta saka duka hannaye biyu ta rufa fuskarta tana shash she’kar kuka , kuma tsakani da Allah take yin kukan nata. 

“ Mimi
” ya ambaci sunanta can ‘kasan ma’koshi. 

Banza tayi masa tana cigaba da kukan da take .

“ Idan baki mun shiru ba zanyi wanda yafi wannan bana san kuka fa .”

Hawayen fuskarta ta share ko kallansa ma ta’kiyi “ Toh ka bari na tafi, ni bacci nake ji.”


Baiyi acknowledging maganar ta ba sai ma tashi da ya fad’a “ ‘Dago ki kalle ni
.” Yanzu ma kam ta’ki d’agowa kallan nasa .

Kiss yayi mata a wuya cikin sauri ta furta “ Zan kalle ka 
”

“ Okay kalle ni.” 

‘Dan d’agowa tayi ta kallesa sai kuma tayi saurin d’auke sabida wani iri da taga idanuwansa sunyi kamar ba nashi ba , hakan yasa ya d’anyi ’karamun murmushi akan la’b’bansa. 

“ It’s so sweet 
” ya fad’a a hankali yana ‘kara kallan lips d’in nata 
..

‘Bata fuska tayi , shi kuma sai ya soma ‘ko’karin tashi daga kan kujerar , duk a tunaninta sakin ta zaiyi , sai ji tayi ya d’auketa ga baki d’ayanta . 

Da sauri ta kallesa tana marairaice fuska 



“ Ba bacci kika ce zakiyi ba ?”.

Kanta tayi knodding alamar eh.

“ Then baccin za muyi!” 

Za tayi magana ya zuba mata idanuwansa masu matu’kar ladafwa , hakan yasa dole ta had’iye maganar da take sanyi. 


Har cikin bedroom d’insa ya shiga da ita, jira take kawai ya ajje ta akan gado , ita kuma ta gudu , shi kuma ya’ki ajjetan, ya wuce toilet da ita . 

Ai babu shiri tayi ‘ko’karin dira , amma ina ya riga ya ri’keta , duk yadda taso ta ‘kwace jikinta ma sai taga kamar ‘kara shige masa take , shiyasa ta ha’kura amma kuma ta ‘bata rai ta d’auke fuskarta daga kansa ga baki d’aya ma . 


Suna shiga cikin toilet d’in , batasan lokacin da ta soma ‘karewa cikin toilet d’in kallo ba . Because idan kayi masa kallo na farko, ba zaka ta’ba yadda cewa toilet bane idan har baka gama kallansa ga baki d’aya ba , ita kanta Mimi bata gama gasgata cewa toilet bane sai da taga ya shiga wani glass 
 bata ga shower ba shiyasa bata gama tantancewa ba . 

Wani buttom ya danna lokaci d’aya shower d’in ta fito, ‘bangaran warm water ya danna , take a wajan ruwa mai dumi ya soma saukowa musu, batasan lokacin da ta ‘kan’kamesa ba . Shi kuma ko gezau baiyi ba , haka ruwan nan ya soma ratsa musu jiki, sai da ya tabbatar da ruwan nan ya doke su sosai , tukunna ya ajje ta, kafin ta tayi ‘ko’karin tafiya ya saka both hannayensa yana kallanta a cikin ruwan nan, ita kuma ‘kirjinta sai faman dukan sama da ‘kasa yake, daga inda yake a tsaye yana ganin yadda ‘kirjinta yake hawa da sauka da sauri, ga ruwan ya matu’kar fito da surar jikinta . 

Idanuwanta a kunne suke shiyasa lokacin da yake kallanta duk bata sani ba ,sai da ta soma jin tafiyar tsutsa a cikinta tukunna ta bud’e idanuwanta . 

Shi d’in ne kuwa , hannunsa ne a saman jikinta , yana d’an wasa da fingers d’insa , daga ‘karshe kuma ya ri’ke ‘kugunta kad’an , har sai da tace aushhh . Tukunna ya d’auke hannunsa . 

“ Uncle Moh
” ta ambaci sunansa , a lokacin da take kallansa .

“ Uhm?”. Shima ya amsa mata yana kallanta .

“ Uncle Moh meyasa kake mun haka ka manta , kai Uncle d’ina ne ?kuma duk wannan abun fa babu kyau, kai ma ka sani.”


“ You trust your Uncle ?” Yayi maganar kamar wanda bayasan yi.

Kai ta d’aga masa , sai ya girgiza mata kai “ Talk.”

“ Eh , I trust you Uncle Moh
”

“ Then idan na dawo daga tafiya na , I will explain, okay ?.”

A hankali ta furta “ Okay
” 

Sai a lokacin ya d’an matsa daga inda yake yana bata space , kiyi wanka , zan ajje miki kaya a d’aki, then you can sleep on the bed idan na dawo sai ki tafi d’aki.” Daga haka ya fita daga wajan, bawai kuma cikin naman favor yayi maganar ba . No umarni ne ya bata . 


Mimi kuwa tana tsaye , ruwa na cigaba da saukowa akanta , ita ga baki d’aya ta rasa ma’anar abunda Uncle Moh yayi yanzu , kuma gashi dai shid’in Uncle d’inta ne and no matter how tayi trusting d’insa , tasan bazai ta’ba cutar da ita ba . 

Akwai soap d’in da yake anfani dasu a toilet d’in kuma masu azabar ‘kamshi ne , dad’in ‘kamshin su da taji ne yasa ta dinga murmula su a jikinta , sai da tayi wanka ta d’auki d’aya daga cikin bathrobe da suke wajan farare ‘kal ta saka guda d’aya. 

Gashi yayi mata yawa sai faman jan ‘kasa yake, kayanta kuma sabida a ji’ke suke ta ajje a toilet d’in idan zat tafi sai ta tafi dasu . 

Ta yadda da Uncle d’inta , tasan bazai mata komai ba kuma kamar yadda yace zai ajje mata kaya tasan bazai zauna a d’akin ba . 

Tana fitowa kuma babu kowa a cikin d’akin , an canza yanayin Ac zuwa medium heat wanda bazai damu mutum ba . 

Tana kallan bed d’insa sai taga jaka a wajan, da alama kayanta ne kuma a ciki. 

Riga ne da kuma dogon wando sai white vest da pant da aka sa a ciki amma babu bra a ciki.

Tsayawa kallan su tayi dan sababbi ne bawai nata bane . 

Tana tsoran idan ta tsaya dogon tunanin yanzu zai iya dawowa d’akin shiyasa tayi sauri ta saka kayan kuma komai dai dai ita ne . 

Kanta kuma a ji’ke yake , bata so kuma ta ‘bata masa d’aki da gashi shiyasa ta koma toilet ta d’auko mini towel ta d’aura akanta , sabida kar ruwan ya dinga d’iga a kayanta. 

Da karan bani ta wuce wajan mirror d’in d’akin, ga baki d’aya wajan turaruka ne a wajan, bawai turare ba sabida suna da yawa kuma na different brand . 

Wani turare da aka sawa gentle ne ya d’an d’auki hankalinta, ta d’an bud’esa, tana shin shima , a garin ta d’an karkatar dashi sai kawai ya d’an zubo mata . 

Tayi sauri ta ajje turaran na hannunta kuma ta shafe shi a jikinta . 

Omo ga baki d’aya d’akin sai ya bud’ad’e da ‘kamshin turare , kamar wacce tayi wankan turare , gashi idan ya dawo batasan me zata ce masa ba . Shiyasa bata da choice ta haye kan gadon d’akin har da lullu’bewa dan yayi tunanin ko tayi bacci. 

Ba’a d’auki 30 minutes ba ya shigo d’akin . 
Tun daga waje yaji turaran, ganin bata tsakar d’akin sai ya kalli bed inda take a lullu’be , tana motsi a hankali duk wayanta wai ta nuna tayi bacci. 

Shima kuma yanzu ya canza kayan jikinsa, ya saka wasu farare masu taushi sosai . Ga gashin kansa shima da ya d’an sauko masa sabida bai tufke ba yanzu . 
‘Daya daga cikin drawer d’akin ya nufa ya d’auko abun busar da kai, sannan ya dawo gaban gadon ya yaye duvet d’inta , ita kuma ta ‘kara langwa’bewa kamar me baccin gaske . 

Tana jinsa lokacin da ya zauna a gefen gadon, amma kuma ta’ki motsawa. Lokacin da ya d’an ran’kwafo kusa da ita sai ta d’an motsa jikinta kad’an amma shima bata bud’e idanuwanta ba .

Hannunta ya d’auka ya kai dai dai fuskarsa anan wani ‘kamshin turaran ya kuma dukan hancinsa .

A hankali ya kai musu ‘karamun peck, sannan ya koma kan goshinta shima yayi peck , yana soma shinshinan wuyanta tayi saurin bud’e ido tana mitsi tsika su irin dagasken nan bacci tayi . 

Hannu yasa ya zame towel d’in kanta , tulin uban gashinta ya fito sosai , kuma tana da gashi sosai me cika da kuma tsayi. 

Hannunta ya gama ta sauka daga kan bed . 

Babu takalmi a ‘kafarta shiyasa ya d’auke ta zuwa gaban madubi ya ajjeta akan stool, sannan ya saka hannayensa biyu yana ya mutsa gashin kanta kamar me mata susar kai . 
Ita kuma taji fad’in hakan shiyasa take ta faman lullumshe idanuwanta . 

Sai da yayi haka na tsawan mintina biyu sannan ya soma busar mata da ji’ka’k’Ken gashin kanta . 
Kamar bata Uncle Moh ba , kamar an canza mata Uncle Moh sabida bata ta’ba ganin wannan version d’in nasa ba tsawan rayuwarta sai yau. 

Ga baki d’aya gashin kanta sai da ya busar mata dashi, ya taje mata shi kuma , sannan ya nannad’e mata shi a baya sosai yadda ba zai dameta ba . 

Mimi har sai da ta kallesa ta cikin mirror tana ganin kamar ba Uncle Moh d’inta ba.

Yana gamawa ya d’an jiyo da stool d’in gabansa yana kallanta , itama kuma shi d’in take kallo. 

A hankali ya d’an ran’kwafo yayi missing forehead d’inta sau uku, 1 after the other sannan kuma yayi kissing bakinta shima sau ukun. 

Kamar me rad’a ya furta “ Happy Birthday in advance R
.”

Kasa kallansa tayi sabida wani abu da taji ya ratsa mata a cikin zuciyarta , da ‘kyar ta iya ce masa “ Ba yanzu ne birthday d’ina ba fa .”

“ Yeah i know , give me your hand .” Ya mi’ko mata hannunsa guda d’aya . Babu musu ta mi’ka masa nata hannun shi kuma ya mi’kar da ita tsaye, ba tare da ya saki hannunta ba  suka fita daga cikin d’akin. 

‘Dakin da yake gaba da wanda suka fito ya bud’e suka shiga . 

Aushe ba d’aki bane, jikin bangwan glass ne me gida gida kuma ko wanne akwai abu a cikinsa . 

Akwai wani abun 5 fingers da yake wajan, anan ya d’ora hannunta, ga baki d’aya ‘kofofin glass d’in nan suka bud’e . 

Sakin baki Mimi tayi tana kallan abun mamaki dan bata ta’ba shigowa wajan nan ba kuma bata ta’ba sanin akwai wannan abun ba . 

Kasa shiru bakinta yayi har sai da tace “ Uncle Moh , wannan abun mene ne ?”.


Kallan wajan yayi na d’an lokaci ‘kan’kani kamar me tunanin wani abu a cikin zuciyarsa , kamar wanda akayi wa dole sai yayi magana ya furta “ Your Birthday gift from day one .”


“ Birthday gift?” Ta sake nanatawa. 

Kallan ta yayi “kina so ki gani?.” 

Da sauri Mimi tace masa “Eh .”

Kallanta yayi “but guda d’aya zaki gani yanzu , kin yadda ?” 

Yanzu ma ta furta “ Na yadda .”

Wani wayarsa ya d’auka ya d’anyi danne danne , take wani daga cikin box d’in wajan ya fito waje sosai dai dai yadda mutum zai iya d’auka . 

Daukan box d’in Moh yayi suka fito daga cikin d’akin. 

A falon sama ya tsaya yana ajje box d’in , sannan yayi mata alama da ta bud’e box d’in. 

Jikinta har rawa yake sabida tanaso taga abunda yake cikin box d’in. 

Wani ‘yar tsana ce a ciki me kyau kamar ta ‘yan raya, sai wasu dogwayan box a ciki medium size , ta farko ta soma bud’ewa . 
Abunda yake ciki ne yasa ta kasa magana kuma ta kasa gasgata abunda yake cikin , shiyasa tabud’e na biyu da na uku, dagaske dai abunda take tunani shid’in ne wato “ DIAMOND.”

Na farko abun hannu ne irin na jarirai ( na diamond ) na biyun kuma sar’kad ‘kafa ne da d’an kunne, sai na ‘karshen da yake da sar’ka shima duka na diamond kuma na yara ‘yan 1 year. Wani numfashi ta ja me ‘karfi ta sauke , sai wani baby pink riga da hularsa shima mai kyaun gaske , ga wasu baby pink takalmi da yake ciki. 

Sai camera . ‘Daukar camera din tayi amma batasan yadda zata bud’e taba shiyasa ya amsa ya kunna mata . Hotan farko nata ne tana ‘yar baby, hannunta a dun’kule ga golden eyes d’in ta nan sun fito waje sosai sabida tana ‘yar ‘karama Allah yayi mata idanu manya manya dan ma yanzu ta girma a hakan ma wai tana da idanun. 

Na biyu tana cikin towel ‘kasan an rubuta 40 days 
ga kuma next picture , tana sanye da wani farin kaya lokacin tana kuka ne , ta turo bakinta waje ita kanta batasan lokacin da ta soma dariya ba . Moh yana kallanta , ganin zata shiga next picture d’in sai ya amsa camera d’in ya mayar cikin box d’in da sauran abubuwa da ta d’auko. 

“ Uncle Moh please ka bari na gani
”

“ Dare yayi Mimi 12 ya wuce , I will show you later 
”

“ Uncleeeee
.”

“ No argument
.” Ya fad’a yana ri’ko hannunta suka sauko ‘kasa , ba ta waje suka fita ba , hanyar da take part d’insa tana suka shiga , ita dai sai bin ko ina da kallo take , bakinta d’auke da tanbayoyi masu d’in bin yawa 


.



_________________

To be continued
 đŸ”„


Aysha Galadima đŸ€đŸż
***



***