MAKAUNIYYAR SOYAYYA
Wannan labarin kerariya ne,kama daga suna,waje da Kuma guri.
Idan labarin Nan yayi kaman ceceniya da labarin ka/ki, toa a yafemin kafin alkalami ne.
DAMAI BUKATAR TALLATA HAJARSHI A CIKIN LITTAFI NA , CIKIN FARASHI ME SAUKI, TOA YA KIRA KO WHATSAPP A WANNAN NUMBER
***
BISMILLAHI RAHMANI RAHEEm
MAKAUNIYYAR SOYAYA
Page 5
Written
By
Mukaramat Yusuf
LONDON
Free town
Assalamualaikum 🤝
Fading Yash Yana shigowa mini _ house ,da yake da tabashin Nan ilham take,barka da zuwa,fading dada,lokaci daya yana mikewa daga kan kujerar daining da ya zauna,idanuwa Yash ya firfito waje,yana mamakin me ya kawo mahaifin ta nan, a'a ku kariso ciki,Dada ya fadi ganin yadda suka yi cirko_cirko a bakin kofa,daker Yash da Musa tare da isa suka shigo palon , kujera suka samu suka zauna,aka kara gaisawa,Dada yace:meke tafe da kai?
Yash yace:Dada na tuba , kayi hakuri,na yi tunani mai karfi a kan soyayyar ilham a gareni,sai naga ta cika macen da zan iya aura,sai na zo dan ayi batun aure na nida ita, Dada yace:ka turo da maga batan ka ayi maganar aure, amma kada ilham ta san da batun nan, because I want to surprise her,nasan zata ji dadi sosai Yash yace: toa ,Dada duk abun da kace shi za'ayi , sannan bani da kowa,daga Ni sai masu min aiki, Dada yace: itama ilham marainiyya ce,bata da kowa sai Ni, Yash ya fito da wayar shi ya kira doctor sani ya fada masa halin da ake ciki,nan doctor sani yace: inshallah yana tafe gobe,daga haka sukayi salama,Dada yace :
Ya kamata na san labarin wanda zai auri yarinyar yaya ta,Yash yace : haka ne, lokaci guda yana sanya hannunsa cikin aljuhu ya fito da Walet dinsa,wani passport ya fito dashi cikin Walet dinsa ya mika ma Dada,don ya ga hoton mahaifiyar sa,kamin ya soma basa labarin mahaifiyar sa.
A hankali ilham ta zauna akan kujera , tana tunanin rayuwar da suka yi a'baya tare da Yash,
FLASH BACK
Ranki ya dade,anyi odar a table 23,wata matashiya ta fadi hakan,kalo daya zaka mata kasan yar aikin gurin ce, kallon wanda aka kira da ranki ya dade nayi,nagan ta sanye da arpon,da alamu girki take,tace : tom, duba min sunnan wanda yayi odar din,ranki ya dade Yash ne yayi odar,fadin wacan nan matashiyar budurwa, murmushi ilham tayi sannan tace: ☕ coffee ne yayi ordar sa? budurwan nan tace: e'h, coffee ne,da sauri ilham ta soma hada masa coffee drink.
Bayan Wasu mintoci ,a gaban sa ta aje masa coffee drink din, A .T.M card ya fito dashi yace:chargies inside, murmushi ilham tayi sannan tace:an riga da an biya maka kudin ko?a mamake yake kallon ta yace:waye ya biya!
ILHAM tace:ranka ya dade , Ni'ce na biya maka kudin,don kuwa ina matu'kar sanka,har cikin zuciya ta,ina san na zamo sarauniyar ka,koda sau daya kace kana so na kaji! Kiyi shiru,Yash ya fadi a sawa ce lokaci guda yana mike wa tsaye,ya cigaba da cewa : bana san jin wani magana daga bakin ki,yana kaiwa nan ya kalli abokinsa aliyu yace : kaxo mu bar nan,na lura cewa mahaukaciya ce,yana kai wa nan yayi gaba abin sa, abokinsa yace:Yash!Yash! Ka saurare Ni,amma ina yayi gaba abin sa, kallon ilham Aliyu yayi, sannan yace:kiyi hakuri kinji, ilham ta kalli Aliyu ,cikin Muryar ka riyawa tace: na gama kariyawa sosai,hanya zai soni kuwa,'kaga duka nan na siya ne,saboda shi,har na sa an sanya filawas masu keu,na siya ma'aikatan gurin nan,amma duk baiga soyayyar da nake masa ba, shi kawai yana san kansa da yawa,ta karike maganar tana kuka mai cin rai,Aliyu yace:kiyi hakuri kinji, ki kasance mace mai karfafawa kanta,yana kai wa nan ya takawa Yash baya.
A kullum tana karbar zagi daga wajan Yash,duk abubuwan da Yash yake so ,duk ta siya a makarantar,ta koma basa kulawa,abincin sa na ci ita xata hadda masa,komai na sa ita zata yi masa,
Yau ya kasance ranar practical,kuma shine zai gudanar da ayyukan practical din,a matsayin sa na male president of surgery,a practical room ilham taje ta samesa,tace:Bara na taimaka ma, mu kwace apparatus zuwa laboratory,dan saura 3 minute, practical din ya soma, ta fadi hakan tana sanya hannunta a practical apparatus din,tura ta yayi baya,ji kuke kau,da alamu ta buga kanta a bango,ya kaleta yace: ki fita harkana, don kuwa ina da wanda nake so,kuma tana so na,yana kai wannan ya fice ya barta a gurin,yana fita Aliyu ya shigo dakin, hannun sa sanye da gloves da alamu za'a fara practical din kenan,yace: ki barsa kinji,Ni din ina matuƙar san ki, shin kina sona , ki bani da ma koda sau daya kinji, bazan tilas ta miki ba , kiyi tunani kinji, ya na kaiwa nan ya dauki operation board, tare da su dividing slide razor,da sauran instrument na surgery,nan ya fice, sosai abun da Yash yama ilham ya mata zafi , daga haka ta fita harkokin sa, ta koma rubuta feeling dinta akansa a cikin diary dinta,tare da emoji's masu sheke da kauna.
CIGABAN LABARIN
Shin idan na auri Yash nayi ma kai na adalci kenan ? Amsar itace a'a, sannan bazan iya aurar chiku ba,amma toa me yasa nake ji a jikina cewa Yash zai dawo,ya aure Ni, ILHAM tafadi hakan a zahiri,lokaci guda tana dau wayan ta, number Aliyu ta kira , bugu daya , biyu, ya daga , lokaci guda yana mata salama,amsa salamarsa ilham tayi, Sannan tace:na kira kane don na fada maka cewa na yarda ,ina sanka, murmushi Aliyu yayi sannan yace:amma fa nayi aure ke ma kinsani, murmushin da yafi kuka ciwo tayi sannan tace : e'h, ina sane,idan kana da ra'ayi n mata biyu sai ka kara da Ni, murmushi yayi yace:toa ranki ya dade,amma bana Nigeriya a Yanzu ina India ne, a wajan nake da zama da matata,tace:toa babu damuwa , nima zan zauna daku ai, sai muna cin su biryani,laddus,
Da sauran abincin su, Aliyu yace:toa ILHAM , amma yaushe kike gannin na zo, ayi maganar auran mu,ILHAM tace:ai koda yaushe,amma for know kabari mu fahimci juna,yace :toa ,daga haka suka shiga hirar masoya ,mai sa nishadantarwa.
Kai ina ka samu hoton nan?
Dada ya tambaye Yash yana kallon sa da alamu , yana bukatar jin cikekken bayyani a kan hoton,Yash yace: mahaifiya tane ita, matar babamu ne ta sa laila ta kace mana mahaifiyar mu,Dada yace:kamar ya fa?nan Yash ya soma basa labarin mahaifiyar su harda gobara da ya tashi a gidan su na chan Kano,sosai dada ya ji ba dadi,ganin yar uwarsa yadda ta mutu a cikin wannan gobarar,mikewa tsaye Dada yayi , Yash ka biyo NI kai kadai,nan Dada ya juya ya soma tafiya,shima Yash ya taka masa baya.
Wani daki ya kawo shi babu komai a dakin sai bulb din wuta mai colour,wanda yasa dakin yayi keu,wasu hotuna ya gani ,a tsakale a bangon dakin, hoton mahaifiyar sa da wasu en mata biyu sai wani namiji da alamu en uwan juna ne,sosai wace take gefen mama watoa mahaifiyarsa tayi matukar kama da ilham, ai wachanan mama ce,Yash ya fadi ,Dada yace: wa wa’ennan yayi bane,dukan su sunyi aure sun bar Ni da dawainiyyar yaransu,duk sun rasu,ita mahaifiyar ku, nayi bincike akan ta,inane gidan mijinta,kuma na samu,amma kash na maka ra,don Lokacin ne akayi gobara,kuma an ce babu wanda ya rayu,a nan ne na koma gida,na fadawa yaya A'isha, wace take takaba, sakamakon mijin ta da ya rasu,kuma lokacin tana dauke da ciki, wani kuskuran da nayi a rayuwa ta , ta raba uwa da yar,na fada mata cewa yaya Hafsah da Ameer tare da Yash duk sun mutu,abun da bansaniba shine ashe tana dauke da hawan jini bansani ba,nan ciwon ta ya tashi, tare da na ' kuda, nan na numo wasu ,suka taimaka aka sa maman ilham cikin mota,na kaita asibiti, surgery akayi mata aka ciro yar,din kuwa likitoci sun tabata min cewa bazata iya haihuwa da kanta ba,na rike ilham da hannuna , na mata hutuba sai na rada mata suna ilham, sunan da mahaifiyar ta ke so kenan, sunnan gida kuma “itusu” means precious
Kalaman yaya A'isha na karshe a duniyar nan shine ka kular min da ita , kada ka sa tayi kuka,ko tayi kewa ta, wannan kalaman sune na karshe da ta gaya min kafin ta je kiran mahalin cinta, ta aje min dinbin dukiyar ilham, wanda mahaifin ta ya aje mata , tare da Compani'es dinsa, na rasa yadda zan juya su,yasa na bawa yaya Fatima amanar dukiyoyin,a lokacin itama tayi aure , nan ta soma mulkar sa, a matsayin c.e.o na kamfanin, mijinta kuma assistant din ta.
Ilham na shekara 3 muka je kotun musulunci sakamakon mijin yaya Fatima ya taba wa ilham dukiyar ta,nan akace sai ya biya , don dukiyar marainiyya ce,ita kuma yaya Fatima tanimi saki,don bazata iya zama da maci amana ba, irinsa.
Yaya Fatima ta dawo gida da zama,tare da yar cikin ta,anan ne ta zame ma ilham mahaifiya,sosai jinin su ya sha'ku da ita,har Allah ya sauketa lafiya,ta samu yar mace,aka samata suna ameenarh wace Ake kiranta da meenaly ko Minal,tana shekara 5 aka kaita makarantar sojoji,a chan baushi state.
Bayan wasu shekaru,Yaya Fatima ta rasu, a bisa bincike Dani , mijinta na da Saka hannu tare da wata Mai mata aiki,watoa Laila, na samu hujoji Mai karfi , na kaishi kotu, aka yanke Masa hukunci.
Na nimi Laila, Amma na rasa ta, sai Kuma aka samu gawar ta a bakin rafi.
CIGABAN LABARIN
Share hawayan shi Yash yayi Sannan yace:Dada ban daba jin wani soyayya a cikin zuciya ta ba game da ilham,amma na tabata idan ta aure Ni toa zamu yi zaman lafiya mai dore wa a rayuwar mu.
Washegari,aka kawo sadakin ilham, aka saka ranar aure nan da wata 2,nan da nan aka soma bukukuwan al'adu na en shuwa, ita kuwa ilham Bata kawo komai a ranta ba,illa wata kila Aliyu ne ya aiko da magabatar sa, har aka biya kudin sadaki,tare da abubuwan aure, ita kuwa bata tambayeshi ko ya turo da sadaki ba, don kuwa wata kila kunyar ta yake ji , yasa bai sanar mata ba,a yanda Dada yace mata : mijin ta surprise ne,sosai ilham ta sha'ku da Aliyu,soyayyar su suke mai cike da farin ciki, tare da tsab ta,abin gwanin bAn sha'awa, har nihal nayi mata tsiya cewa:idan Yash yace yana san ta shin zata yarda ta aure shi? Ita kuwa ilham sai dai tayi murmushi tace:haba dai,tun da bai amshi soyayyar gaskiya ba,sai a yanzu,ai it's impossible, nihal tace: idan Allah ya nufa shi mijinki ne,ko ana a mata b maza, sai kin aureshi, murmushi kawai ilham zata yi, tace: mutumin da baya sanka , baya kaunar bude ido ta ganka shine zaki ce na aura,lalai ma kuwa.wasa farin girki,ba tare da sanin yadda za'a karisa ba.
A yau aka daura ma Yash nauyin ilham,farin cikin ko wace mace, taga an daura mata aure da wanda zuciyarsa take cike da sonsa,farin ciki ya kasa boyuwa a fuskokin amarya tare da mijinta,tun lokacin da aka daura aure Dada ya fada mata,take kokarin kiran wayan Aliyu,amma switch off, har karfe 10:00 na dare, lokacin da za'a kaita gidan mijinta,motoci birjin a' ko ina,wata bakar mota ta shiga kerar lamburo gin, wanda aka tanadar mata iya ita kadai......
a wani katafaran gida aka sauke ta a hankali ta soma takawa har ta iso falon, ta riga ta san falon katone,don kuwa nihal ce nan ta gaya mata , lokacin da suka je jeri, daki daret ta nufa nihal biye da ita a baya, wani sabuwar wanka tayi, ta sanya shada milk colour,ta feshe jikin ta da turarrukan kamfanin almas, sosai kayan ya fit dinta , ga kamshin da ke tashi me sanyaye xuciya a jikin ta ,make- up nihal ta mata, sosai hasken fatan ta ya fito dal, ya sheke idon mai kalo,nihal ki fito da amarya, ga abokan ango sun zo, fadin nadrid,kawar nihal.