NUFIN ALLAH

26

by @anisamuhammadyahaya


馃挄 NUFIN ALLAH 馃挄 
By
Anisa Muhammad yahaya 


Page 2锔忊儯6锔忊儯


"Amman dai ke pickles agaishe ki, wannan sharri ne kawai a video 蓷in nan naki, goge shi zanyi"

"Kar ki goge mun abuna, bani wayata" ta tashi tana 茩o茩arin kwatar wayar

Itama Anisan tashi tayi da sauri ta hau saman bed 蓷in da suke zaune a 茩asa kusa dashi, ta 蓷aga wayar sama

Sai da ta tabbata ta goge sannan ta mi茩a mata wayar tana sauke numfashi dan yanda suke kokowar kwatar wayar ta gajiyar da ita

"Oho kodai kin goge ai mun gani" fadin nabila tana tura ledan hannun ta karkashin gado dan tasan halin su itama ba kyale ta zasuyi ba

Aikam akan idon reedah, daman taga sanda ya Ahmad ya bata, sai yanzu ta tuna

Hannu tayi saurin kai wa ta wafto ledan tana fa蓷in

"Pickles to ga wata nan"

"Ahh!! cike muna cikin alkhairi dumu dumu, wannan ledoji da muke cin karo dasu yau, Saida su yahh" tayi maganar tana kai ma fareedah hannu suna kashe wa

"Gaskiya dai peebles ya kamata muma mu motsa a ringa yi da mu, ko ba haka ba" Jalila ta kara fadi 

"Gaskiya dai kam, muma ba'a barmu abaya ba" 

茦o茩arin bu蓷e ledan Jalila tayi nabila tayi sauri wufcewa ta tura cikin wardrobe tasaka key ta kulle 

"瞥ar ba茩in hali, idan na wani ne kin fi kowa za茩ewa ki tsokani mutum" fa蓷in Anisa da ta kwanta rufda ciki a kan gadon 

"Eh naji din, ai ni ya ba bacewa yayi kuzan ba ba, to 蓷an haka abar mun kayana"

"Ahh seda Kee sister" fadin farida suna kwashewa da dariya gaba daya banda Nabila data ha蓷a rai duk dan wai kar su tsokane ta

"Abar miki kayanki, ki蓷aga abinki sama" fa蓷in Anisa tana gyara kwanciyar ta ta janyo wayar ta

"Adai barmuku kayanku" fadin Jalila suna kara kashe wa da reedah 

Kwance yake kan 2 siter dake parlourn part din nasu yana 茩ara dailing same numbern Amman still suna reapting abinda suka ce mai 蓷azu

Ahmad ne ya shigo part din da sallama yana yin waka yana swinging mukullin motar shi a index fingern shi alamun duniyar na mai da蓷i

"Man 蓷an ara mun phone din ka" cewar Umar 
"Wayana fah kayi me dashi"
"Idan bazaka bayar bane kawai kace bazaka bani ba ba ka ringa mun wani questions ba kamar ka ajje ni ba"

"To fah man easy meye na daukan zafin shi ba wuta ba" ya fa蓷a yana ciro wayar daga aljihun shi ya jefa mai

Cafewa yayi yace
"Key?"

"Kayi swiping kwai ba key"

Swiping yayi ya shiga contact sunan ta yayi searching yaga numbers biyu sun fito yayi serving da luvly neesa 1 and 2

Na farkon ya duba yaga tsohon sim din 蓷aya karya ne, sai ya duba na biyun yaga wani numbern daban

Numbern daya saka a wayar ta ya shigar wayar Ahmad 蓷in yaga sunan shine yayi saving dashi

Dailing numbern yayi yaji shi switch off sai kawai yayi dailing sim two din

Ji yayi yana ringing sai yayi saurin kashewa, canja sunan da Ahmad ya mata saving dashi yayi ya mi茩a mai wayan bayan ya yi copying 蓷ayan numbern 

Amsa yayi yana cewa
"Me kayi da wayan wai?"
"Ina ruwan ka kana shakku ka bani tun farko"
"Shakkun me kamar wani mara gaskiya" yayi maganar yana 茩ara gyara kwanciyar shi akan kujerar yana tunanin sweet 蓷in shi

"Oho kaidai kasani"

"Kaidai kasani, tunda kai ka amsa wayar"

Wayan Ahmad 蓷in ne ya fara ringing Yana 蓷aga fuskar wayan yaga Anisa ne ya canja mai yanda yayi saving zuwa Aneesa 

Murmushi kawai yayi yana girgiza kai, yarasa wannan kalan soyayyar na bawan Allahn nan ga yana son ta Amman wai baya so ta raina shi, garin jan ajin kar a raina shi ze yi babu rashin raini ba ita kar ya motsa ze gane

Wayar yayi picking Yana sallama

"Yaya ina wuni, nagan ka kirani ne"

Kallon Faruq yayi ya daga mai gira alamar shi ya kira kohh??

Kai kawai ya 蓷an gya蓷a mai ya kawar gefe 

"Ohh mistake ne bamma sani ba"

"Okay Tom shikenan seda safe"
" Ameen Allah tashe mu lafiya ki gaida min da sweet din Ahmadu"

Murmushi tayi tace"zan fa蓷a mata in Sha Allah" ta kashe wayar

Ta gyara zaman ta 蓷an kallo zasuyi,ganin kiran ne ma yasa ta bin ba'a si 



______________________
By
Anisa Muhammad yahaya 馃尯