TAƁARAH

Introduction

by @mamanteddy

*🕊️TAƁARAH🕊️*

001 _Mmn teddy_

SAKAMAKON GASAR WAƘOƘI DA MA'ANONI ,DA GINANNUN JUMLOLI NA LITTAFIN *WARRR* DAKUMA LITTAFIN *TAƁARA*

MashaAllah kamar yanda muka sani an saka gasar ne don murnar sallah , people to rejoice and jubilate ,To Alhmdllh ba Wanda zai saurari waƙoƙin da participants ɗin suka gudanar ka gamaji baka tsinci kanka a nishadi ba tabbas munyi dariya kuma kunyi ƙoƙari tabbas

Duk wanda sunanshi da Number wayarsa ya fito cikin masu nasarar wannan gasar zai turo da Account detail ɗin sa ta Numbobin mu don Amsar Kyautar ku *** ***

Wanda yazo /Tazo na ɗaya a gasar Namijine *ABBA DJ ****

Wanda tazo na biyu *HADIZA MOHAMMAD ****

Wanda tazo na uku *أم جعفر ****

Allah ya ƙara basira congratulations Note: Duk wacce ta fito gasar amma batayi nasara ba ,Akwai kyautar littafai guda 3 cikin littafan marubutan domin ƙarfafa gwuiwa ,damarkine ki zaɓi wanda kikeso daga cikin jerin sunayen gasunan a ƙasa:-

Kwarton manya Jinin sarauta Bariki gadona Bafullatanan ruga Jarababben namiji Gidan daɗi Akan dadirona Ƴar Aikina Hariji Ƴar waye Walijam Gidan ƙwarata Auren sha'awa Siyasata Babbar yarinya Indo maƙata Bintoto Ƙwaryar sama Ramuwar gayya Laylerh Bagidajiya Rayuwar Afredarh Dijama ƴar Fulani Gidan zawrawa Kawaliya Ƴar maula zuma da maɗaci Qasaitattun mata Namijin kishi . Da sauransu. Kuyi sharing plz Ya sadu da wanda suka ci gasar.

*Koya aka ga labarin salon sane yazo da hakan😉 .*

_*A wannan karon masu buƙatar na ɗaura masu tallahn hajar su, suyi haƙuri ,hakan bazai samu ba , saboda Bhuzuwa empire ta siye ƙaf pages ɗin da xanyi na free page...kunsan 5 free pages nakeyi..Don haka masu buƙatar littafin TAƁARAH zasu na iya fara payment ɗin su yanxu...normal group ₦300 Vip group₦500 Special ₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank...ko ku tura katin MTN ta wannan number ****_

_Taɓara💃💃 Ehh taɓarahhh💃💃💃 aaah taɓara salon daban ne , kar ku sake ayi baku love, symphaty, romantic and sexual story😅🕊️._ _Wannan Shafin naki ne ta wajena Mutuniya ta Safara'u (Safa) alherin Allah ya ci maki har zuwa inda kike..._

*BHUZUWA EMPIRE* _1)Nayi kuka ba adadi akan matsalata damuwa ta ga mijina ,wannan dole nayi kuka._

_2)Cin mutunci tijara hantarar ƴaƴan sa tamkar bashi ya haifa ba ,wannan dole nayi kuka._

_3)Ga rufin asirin kuɗi kaman suci kansu babu mai ci sai shi da wanda yaso , mu ko damu da banza ɗaya ,ina bhuzuwa dole wannan nayi kuka._

_4) mijina kullum idon shi na akan matan manza karuwai mazinata , shima ya zama mazinaci saboda taƙamar sa kuɗi zai masa komai...humm wannan dole ne yasani kuka._

_5) Iƙirarin sa inna gaji nazo ya sauwaƙe mun ,saboda Allah ya rufa masa ,bayan ada a talakar tilis na aure shi...wannan ai dole nayi kuka._

_6) Aure na dashi yasa naji tsanar ko wani ɗa namiji nake masa kallon azzalumi ,wannan ba dole nayi kuka ba ._

_7) Nayi kissan mu ta mata ƙwalliya aune da turaruka masu jan hankalin ɗa namiji duk a banza ,wannan ai dole nayi kuka._

_8) ƙin ƴan uwana tsanar suuuu.....ya isa ya isa kawai kice Alhmdullh ,baku ba matan aure kaɗai ba har ƴan matan mu maras farin jini masu fama da yaudarar samarin zamani indai kunzo taskar bhuzuwa empire kuyi hamdala domin kuwa ina faɗa maki yau kukan ki ta ƙare ,tun da Har Allah yakawoki taskar bhuzuwa empire...mai ladaftar da duk wani ɗa namiji duk tsagirancin sa sai kince yi zaiyi ,canja fuska ko kikayi kiga yanda jiki zai hau rawar ɗari. Waye yace ayar Allah ba magani ba ce ? Sahihul kuwa ,idan kuna ta tama Kuzo taskar Empire kusha mamaki ._

_ _mallaka ta hanyar rubutun surukar alƙur'ani._ _ _mallaka ta hanyar zuciya._ _ _Mallaka ta hanyar suratul yaseen kunsan aikin shi kuwa kaman yarkan wuƙa_ _ _Mallaka ta hanyar turare _Mallaka ta hanyar takalmi silipas da kuka sani_ _ _Mallaka ta hanyar zabba_ _ _Mallaka ta hanyar rubutu da nono a badumi ki gwada kisha_ _mmki....gasunan dai da yawa kawai abun da nake cewa " sai kunzo taskar Empire_ _Don haka kawai tuntuɓe Ni Ko ajent ɗina ta wa'annnan lambobin ***._

Masu tambayana littafaina ba kyauta bane ba , na kuɗi ne gasunan👇 ,haka kuma masu tambaya littafan wasu ,Ni bana aje littafin kowa a waya ta don Allah ,masu tambayana password ɗin littafaina baxan bayar ba na kuɗi ne ,ai bakya kika rubuta mun ba ,idan kin shirya biya ga kuɗin ko wannen su👇". 1) Bafullatanan Ruga ₦200 2)Ƴar Aikina ₦100 3) Walijaam ₦300 4)Ƴar waye ₦200 5)Siyasata₦300 6)Gidan ƙwarata₦500 7)Ƙwaryar sama₦200 8) Bintoto 9)Ƴar maula₦200 10)Habibi da'iman 11)Gidan zaurawa₦300 12) Dijama ƴar Fulani₦200 13)Kawaliya₦300 14)Ƙwartn mnya₦500 15)Zuma da maɗaci₦200 Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata 3000 zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 thnkyouu _______________________

_The Destiny began_ Duk zafin ranan da ake tanfatsawa bai hana ta kaiwa da komowa daga gidan su zuwa rafin da take ɗaibo ruwa ba , hannun ta ɗauke yake da tulu , fuskar ta kaɗai zaka kallah kasan tana cikin matsanancin damuwa ,wanda tabar mawa kanta da zuciyar ta...wasu irin koɗaɗɗun atampha ne a jikin ta ,riga da ban zani daban....Fara ce ko dagani amma wuyar rayuwa da ƙazanta yasata ta koma baƙa baƙa ƙirin.... Fuskar ta duk ta bishi da zanen baƙar ƙwalli , tana tafe tana ɗan waƙe waƙe ,idon ta na fitar da ruwan hawaye ,wanda kullum suka zamana sune masu ɗebe mata kewa ,sai ta zubda su sannan take samun ƙwanciyar hankali taji ɗan sassauci game da kanta da rayuwar ta". Wasu irin ƙorama take wucewa , wanda yasani duba ga wannan ƙauye sosai ina mamakin wannan wacce irin ƙauye ne? Babu abu ɗaya da zaka kalla kace wai gashi ta zamani , kaman daji haka garin yake , ko ina ka kalla duwatsu ne sai bishiyoyi , ƙara duban yarinyar da take ɗauke da jan ruwan rafin da ta ɗebo nayi da kallo , ƙafar ta ba ko takalmi ,amma a haka take tafiyar ta bata damu da ƙayoyin da suke karce taba , sai dai ta sunkuya ta cire su ta cigaba da tafiyar ta ,wannan yana nuni da dama tun farkon su a haka suke rayuwa ba lalai sun san wani abu da ake kira wai shi takalmi ba.... Bin bayan yarinyar nayi tayi don na san ciki da wajen wannan gari mai kama da jaji". Dai dai wani bukka tazo wucewa , nan taji ihun wanda a kullum a kuma koda yaushe takejin ta , abinci taga sun watsa ta cikin wata bukka da babu hanyar fita sai hanyar fitar iska , yana watsa masa wani irin tuwo gaya ba miya ba komai. Cewa mutumin yake ku ai ƴaƴa maza baku da amfani a garemu ,inda anyi shawara dani kamin na haifo ka to tabbas da nace a sauya mun kai da ɗiya mace , don haka marabar ka da dabba magana , gwara na rufe ka cikin wannan ɗakin har lokacin mutuwar ka, Ni kuma na komawa wurin Malam Sa'idu yaƙara roƙamun Allah yabani ƴaƴa mata , wanda suna tasawa na miƙasu birni a rinƙa biyana kuɗi duk shekara na huta da wahalar rayuwa ,kaga daga ranan noma ya ƙaremun ...yana maganan ne haɗi da barin wurin ran sa ɓace". Tsayawa Ramatu tayi can nesa tana sauke tulun hannun ta , cikin matsanancin kuka yarinyar da ashekaru bazata haura 11 ba , itama kanta tasan nata ƙaddarar yana a kan hanya , cije yatsa tayi tana zubewa wurin tana kuka ,haɗi da faɗin cewa " Ina ma nima namiji ne , da zaifi mun a wannan gari , gwamma a rufeni kaman dabba a rinƙa wurga mun abinci ta taga , duk da basu damu da ina suke ba haya ba , komai a wannan wuri suke ba wanka ba wanki , kana nufar wurin zakaji wani irin wari na musamman yana tashi , wasu daga haka ne basa rufe wata suke mutuwa , kai wannan irin kafircin da ƙauyen nan keyi ko lokacin jahiliyya ba'ayi shi ba.....Su ɗebi yaran su mata sukai birnin Taɓara acan xa'a lalata masu rayuwa , su dawo da cututtuka iri ² , daganan wasu shikenan sai dai su jira mutuwar su kuma , su koma tamkar masu cutar ƙanjamau ,amma tsabon cutar sanyi ne da ta cisu ta masu illah yara mata ƴan shekara 18 -19 idan ka gansu sun zama abun tausayi , za'a zo har ƙauyen garin da Moto ake kwasar yara mata , a biya iyaye kuɗi ƙalilan su kuma su miƙa yaran su ,sai bayan shekaru a dawo masu dasu , cikin mawuyacin hali , anbi an TAƁARA rayuwar su ,an masu taɓarara komai nasu bazai moru ba , kun san me zai biyo baya daga ƙarshe dole mutuwa ce , ba magani a ƙauye komai a jahilce sukeyi , basu da ilimin addini tamkar maguxawa ,wai kuma a hakan suke faɗin musulunci shi suke biiii.....

Dafe kai Ramatu tayi tana cewa " Allah ka taimake ni na mutu kamin a kaini wannan wuri , xaifi mun a rayuwa ta , tulun ruwar ta ɗauka da ƙyarr tana nufan Wurin hudan da sukayi kaman taga ,tana haɗa hannayen ta biyu tana ɗebo ruwan ,haɗi da saurin kai hannun ta cikin ɗakin ,kaman yanda tasaba yi masu tara bakin sa yayi tana zuba masa , idan ya ƙare ta ɗebo wani a haka har ya ishe sa , yana cewa " Na gode Rahmatu, ya isheka ko Audu? Tayi mgnn tana ɗaukar tulun sannan ta matsa zuwa wani akurkun da ake rufe wasu maxan garin haka tayi ta bin su ɗaya bayan ɗaya , har sai da ta tabbatar ta gama dana nan ɓangaren sannan ta ɗauki ragowar tana nufar jinkar su. Ramatu Ramatu !! Wannan wani irin zallar iskancin taɓara ne , kusan sa o'i nawa da fitar ki jeji ɗebo ruwa ? Amma ace ji ɗan abun da kika ɗebo?? Dudu ke maganan tana kama kan Ramatu haɗi da sakin mata wani irin ranƙwashi jikake ƙwasssss!! Wanda yasa Ramatu gigicewa ,don tabbas da ana sabo da wahala da Izaya to da ta saba dana Dudu . Jikin ta ne yahau rawa kar³ kamin tayi magana ta kuma jin saukar ruwa tun daga kanta har ƙasa...gaba ɗaya ruwar da take ɗebowa Dudu tayi mata wanka dashi a jikin ta". Wani irin duka Dudu ta rufe Ramatu dashi ,tana kilan ta iya ƙarfin ta , hannu da ice ta ko'ina dukan ta takeyi , kuka Ramatu keyi tana neman agaji amma babu! Fure da take cikin ɗaki itama jinya ya isheta motsi ta kasa yin shi ,dama komai yi mata akeyi.... Gafara dai?!! Shine abun da wani dattijo yake faɗi kenan babu sallama sai dai Gara dai!! Ke ke??? dudu Arxiƙin nawa zaki kashe? Saura kwana nawa ne ya rage azo abani arxiƙin ta ,na miƙa ta shine zaki kashe mana ita ,mu tashi sinƙin fakiti?? . Nisawa Dudu keyi tana taka Ramatu da ƙafarta ,kana tace " Shegiya ja'ira ... Ganin Ramatu ta sha da ƙyar yasata miƙewa cikin mawuyacin hali a jigace duk kayan ta sun daɓe a taɓallɓalon wannan jinka....Da gudu tayi ɗakin fure tana cigaba da kuka wanda Muryar ta ko fita bayayi saboda wahala da kuma yawon kuka da takeyi a rayuwa".

*****

_ABUJA_ Wani irin ƙayataccen gida ne mai girman gaske ,wanda ko dagani kasan mamallakin wannan gida ba ƙaramin dukiyar ya taraba. Gida ne yayi masa gini sama da ƙasa bene da Underground wanda ba kowa yasan dashi ba sai wanda ya aminta dasu . Gyefe da gyefe tun daga farkon gidan har zuwa bayan wannan gida CCTV cmr ne na ɗaukar duk wani abu na daga farkon wannan layi har zuwa cikin gidan Alh Adamu samaraddani , wanda yake kan kujerar sa ta ministern Abuja" . Gidan na kutsa kaina don ɗebo maku rahoto ,wanda tafiya ce miƙaƙa cikin gidan harda ƙwalta hanyar moto sosai ,gyefe da gyefe an dasa flowers masu kyau da burgewa . Motoci ne da aƙallah sun kai goma suka shigo ciki harda na Ministern , tsayawa n su da minti biyar naga an buɗe masa moton ƙirar bnz yana fitowa , subhanah Babban mutum ne mai kama da Larabawa saboda tsabar kyau , ga manyantaka ya fara kamasa don ba yaro bane ba ,aƙallah ashekaru zai kai 55 ...sanye yake cikin shigar sa ta alfarma babban riga ne yasa milk na ɗanyar gexna mai masifan tsada. Takawa yake cike da girma yana nufar wata hanya ,wanda anan naga masu take masa bayan sun ja sun tsaya daga waje....shi kuma yana shigewa zuwa cikin wani irin ƙayatacc en falo....Hajiya Latifa dake sama tana kallon mijin nata ne tajah ta tsaya tana wani irin girgiza ƙafa idon ta sunyo waje , tana jin zafin nufar sa ɓangaren da ya nufa a yanxu , wanda a kullum idan ya dawo gidan sa nan yake fara nufa ,haka idan zai bar gidan nasa shima a haka nan yake nufah". Taune laɓɓanta tayi ta ƴan duniya cike da tsiya take faɗin " Mata ta zama tamkar uwar sa? Ita gata ba lafiyayya ba ? Amma kullum yimata yake kaman ya bauta mata , idan ya zauna gaban ta tamkar yayi mata sijjada?? Ina bazai yiwu ba , dole nasan abun yi!! Tana faɗin haka ta juya fuuuu tana barin ƴar aikin ta riƙe da kayan motsa bakin da ta sata ta kawo mata , ta maida ma'aikata dasu da bayi basu da maraba". Dama kuma aikin bautan suke mata shikenan....a'a fah ita ɗin ƴar duniya ce ta ƙarshe haka ƙawayen ta , Hajiyoyi ne wanda suka ɗaure mawa iskanci gindi...dukan su bana ƙwarai lesbian shi suka sa a gaba ,ciki harda Hjy latifa da ita har ma'aikatan ta mata masu hidimta mata cin su take , shi yasa ita bata ɗaukar ma'aikata ƴan ƙasa da shekara sha takwas , acewan ta sunfi daɗi ,suna kaiwa ashirin zata saita masu hanyar garin su ,a lokacin tayi ɓaraɓara dasu da rayuwarsu ,sun koma babu mamora... Chakwakiyya a kanannaɗe ku cigaba da bin alƙalamin Mmn teddy don jin wannan chkwarkwakiyar lbr mai ɗauke da darussa ,da abun da ke faruwa damu da yaran mu a yau duniya....

*Littafin TAƁARAH na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank...idan kati ne zaki iya Turo da MTN ta wannan number ***.*

*Mmn teddy* *🕊️TAƁARAH🕊️*