Free page
by @mamanteddy
_003_
_Mmn teddy_
*Littafin tɓrh na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaku iya tura katin MTN ta wannan number *** ko ki tura ta wannan account deatails...6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
Masu tambayana littafaina ba kyauta bane ba , na kuɗi ne gasunan👇 ,haka kuma masu tambaya littafan wasu ,Ni bana aje littafin kowa a waya ta don Allah". 1) Bafullatanan Ruga ₦200 2)Ƴar Aikina ₦100 3) Walijaam ₦300 4)Ƴar waye ₦200 5)Siyasata₦300 6)Gidan ƙwarata₦500 7)Ƙwaryar sama₦200 8) Bintoto 9)Ƴar maula₦200 10)Habibi da'iman 11)Gidan zaurawa₦300 12) Dijama ƴar Fulani₦200 13)Kawaliya₦300 14)Ƙwarton manya₦500 15)Zuma da maɗaci₦200 Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata 3000 zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 . ****
Tsayawa Ramatu tayi ƙyam tana sauke numfashi tana bin su Zaid da kallon tsoro ganin irin yanda hayaƙi ya turniƙe wurin, jahhhh baya tayi sa sauri tana juyawa don gudu....amma sai taga ƙofan ya rufe ba mashiga ba mafita.....hawayen idon ta suka cigaba da Sauka mata sharrrr³ , Su zaid kuwa magana suke son mata daga ina take??? Amma yanda jikin ta ke rawa yasa su tsayawa ko wannen su na bin ta da kallo. Zaid ne yayi dauriyar miƙewa yana takowa zuwa inda Rahmatu ke tsaye ,wanda ganin haka yasata jah baya da gudu ta ƙara nutsa ciki , tana nufar wani hanyar da batasan ina zai Kaita ba.
Kee!! Zaid ya ƙwala mata kira amma ina ƙara gudu take tana shigewa ɗakin ta rifo da ƙarfi tana dannewa da jikin ta ,don batasan ya zata sanya key ba ,ita impact ganin ta take cikin wani Situation da bata taɓa sanin a rayuwa wai akwai irin ta ba....Juyowa tayi tana sauke ajiyar zuciya a tunanin ta ta tsira ta kuma guje mawa wa'annan lalatattun yaran ,amma batasan ta gudu bata tsira ba , gwamna inda ta baro da inda ta isa yanzu. "Wayyoooo Allah Ni Ramatuuuu!!! Abun da tace kenan tana kama kai haɗi da rintse idanun ta biyu , ganin Sa tayi zaune a tsakiyar falon , a ɗaya daga cushines ɗin falon , gyefe guda wata budurwace kanta yasha ƙarin atarchment , haihuwar uwar ta ...Babu kayan sai juyi take a gaban Abdulrahman , da idon shi na akan tsadaddan wayar hannun sa , yana using haɗi da operating laptop ɗin gaban shi.....Murmushi Baneefa tayi tana matsowa inda yake haɗi da kai hannun ta direct zuwa 🍌 tana wani irin murxa masa cike da salon rikitarwa.....lumshe ido yayi yana sauke numfashi mai kama da ajiyar zuciya , yana ɗago da manyan idanun sa yana watsa mata murmushi take masa tana mai kai bakin ta zuwa nasa ,ihun Ramatu ne yasa Su duka mai da hankula su ga inda Ramatu ke tsaye nan take ta fitsari na bin ta sharrrrrr!!
Kallo ɗaya Abdul Rahman yayi mata ya kauda kansa gyefe yana cigaba da abun da yakeyi a 💻 ɗin gaban sa , tamkar bai ga halittar Mutum ba , itako banifa saurin Ɗaukar doguwar jallabiyar ta tayi , tana zurawa cikin sauri , fuskar ta ɗauke da mmkin waya kawo wannan bagidajiyar gidan nan?? Tayaya ma ta shigo Side ɗin Abdulrahman??". Ko braziya bata tsaya sakawa ba ta zunduma rigar nata ,dai dai Zaid na shigowa cikin sauri ,don yasan duk abun da ya faru yanxu a kunnen Ammie Maryam taji ihun Ramatu tabbas. Sanin Abun da Baneefa keyi da Abudulrahm yasa shi saurin shigowa yana kallon Ramatu da jikin ta sai rawa yakeyi ta haɗa zufa tayi sharɓann , fitsari ya gangara har inda Abdurahman ke zaune , gashi duk iya abunka bazaka taɓa fahimtar inda ya nufa ba. Wanna ba. Baneeefa ne tayo kanta tana cewa " Ke wacce kalar jahila jaka ce ?? Waya kawo ki gidan nan??. Baneefa !! Baneefa?? Suka ji Muryar Ammie Maryam ya katse su da take masu magana ta can sasan ta , don shi Abdul part ɗin sa haɗe yake dana mahaifiyar tasa , komai ya faru inda akayi shi a hayaniya in tana falon ta tana juyo koman su".
Ɗan tsaki Baneefa tayi kana tace " Ammie watace ta shigo wallahi kamar korarriyar mahaukaciya!! Subhanah kawo mun Ita yanxu , Zaid nakusa ne?? Ehh Ammie , Baneefa tayi maganan tana kallon Zaid da idon sa ke akan na Abdul Rahman da duk abun da akeyi bai ɗago ba ,bai kuma ce ƙala ba,tabbas inda da sabo to yasaba da wannan baƙin miskilanci n nasa . Muryar Ammie Maryam ce wacce dagaji kasan babbar dattijuwa ya katse masa tunanin sa tana cewa " Ku kawo mun Ita yanxu Zaid! To Ammie gamu nan".
Kallon Ramatu yayi da har a lokacin kuka take har da shashsheka , idon ta ya kaɗa kukan take har da majinu. Shiru yayi kana a hankali yace " Keee Babu abun da xan maki Ni, kinji Ammie ne tace na kawo mata ke, muje na kaiki ,amma pls kar ki ƙara gudu ,amma baxata yi maki komai ba".
Ɗaga kai Ramatu tayi ,tana tsaye yazo har inda take hannun ta ya riƙe ,wanda sai da ta zabura tayi baya. Don shi ta gani yana busar sigari , ohhh God Zaid hannun ta ka riƙe?? Baneefa ce mai maganan cike da jin ƙyama tana yin ba , kaman wanda aka ce mata Zasu nufo inda take . Baneefa meye ?? Mutum ce fah?? , A'a Zaid ka ƙara dubawa batayi kama da mutum ba wannan". Bai ƙara bi ta kanta ba ya kama hannun Ramatu ya fice da ita daga falon yana nufar da ita farfajiyar gidan , mutanen Hajiya Latifa ne da ta aiko suka jah suka tsaya , don babu ma'aikacin gidan dake nufa ko gegen ɓarayin Abdulrahman , Saboda ɗan tijara ne ga baƙin miskilanci izza issaaaa ya ƙare a kansa. Wannan yasa su tsayawa daga waje suna jirar su kaɗota waje su ɗauke ta sukai ma Hajiya latifa .
Ganin ta da Zaid yasa su duka dakatawa kallon su duka yayi yana kauda kai haɗi da nufar ɓangaren Ammie Maryam.. itako Ramatu ƙara riƙe hannun sa tayi ƙam don tsoro , don Allah Ka taimakeni ka maidani garin mu, kar ka basu niiii". Ramatu tayi maganan tana sa kuka , a hankali ita bama ta jiyo mai yake faɗi tadai ga bakin sa ya motsa .
Larai ne tayi saurin durƙusawa tana cewa " Ranka shi daɗe , wannan sabuwar ƴar aikin Hajiya Latifa ce , wacce aka kawo yanxu .....tsayawa Zaid yayi yana cewa " Eheemmm!! Sai kuma mene?? ,Jiki a sanyaye don taga tsantsan tijara a idon shi tace " Aaa Hjy Latifa ce tace a kawo ta yanxu .
Ki koma kice mata Ni Zaid nace bazan baku Yarinyar ba , har sai Ammie ta bani umarni , yanxu haka ita xan kai mawa Yarinyar. Yana maganan ya wuce su yana riƙe da Ramatu da har yanxu jikinta rawa yakeyi . ɓarayin Ammie Maryam suka nufa kai tsaye su kuma ƴan aiken suka koma ga Hajiya Latifa .
Bala'i tayaya akayi Zaid ya ganta?? Kuma mene haɗin Hajiya Maryam da ƴar aikin dana kawo har xatace a kawo mata ita?? Hjy latifa ke maganan a zafafe tana miƙewa daga tsaye....dole kije ki taho da yarinyar nan yanxu , Idan ba haka ba ,kisani watan tonuwar asirin mu a cikin gidan ya tsaya". Cewan Juwairy da tun da taga Ramatu take jin sha'awar yarinyar ya kamata ,kuma bazata haƙura ba ko tayaya sai ta maida ƙwalamanta , daganan sai su fara azabtar da ita dai dai da tsiyar da tona masu asirin da taso yi a yau..... Ficewa falon Hajiya Latifa tayi fuuuuuu tana mai nufar ɓangaren Ammie Maryam".
*Littafin TAƁARA na Kuɗi ne normal group ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaku iya Turo da katin MTN ta wannan number *** ko ki tura ta wannan account deatails 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
*BHUZUWA EMPIRE* _1)Nayi kuka ba adadi akan matsalata damuwa ta ga mijina ,wannan dole nayi kuka._
_2)Cin mutunci tijara hantarar ƴaƴan sa tamkar bashi ya haifa ba ,wannan dole nayi kuka._
_3)Ga rufin asirin kuɗi kaman suci kansu babu mai ci sai shi da wanda yaso , mu ko damu da banza ɗaya ,ina bhuzuwa dole wannan nayi kuka._
_4) mijina kullum idon shi na akan matan manza karuwai mazinata , shima ya zama mazinaci saboda taƙamar sa kuɗi zai masa komai...humm wannan dole ne yasani kuka._
_5) Iƙirarin sa inna gaji nazo ya sauwaƙe mun ,saboda Allah ya rufa masa ,bayan ada a talakar tilis na aure shi...wannan ai dole nayi kuka._
_6) Aure na dashi yasa naji tsanar ko wani ɗa namiji nake masa kallon azzalumi ,wannan ba dole nayi kuka ba ._
_7) Nayi kissan mu ta mata ƙwalliya aune da turaruka masu jan hankalin ɗa namiji duk a banza ,wannan ai dole nayi kuka._
_8) ƙin ƴan uwana tsanar suuuu.....ya isa ya isa kawai kice Alhmdullh ,baku ba matan aure kaɗai ba har ƴan matan mu maras farin jini masu fama da yaudarar samarin zamani indai kunzo taskar bhuzuwa empire kuyi hamdala domin kuwa ina faɗa maki yau kukan ki ta ƙare ,tun da Har Allah yakawoki taskar bhuzuwa empire...mai ladaftar da duk wani ɗa namiji duk tsagirancin sa sai kince yi zaiyi ,canja fuska ko kikayi kiga yanda jiki zai hau rawar ɗari. Waye yace ayar Allah ba magani ba ce ? Sahihul kuwa ,idan kuna ta tama Kuzo taskar Empire kusha mamaki ._
_ _mallaka ta hanyar rubutun surukar alƙur'ani._ _ _mallaka ta hanyar zuciya._ _ _Mallaka ta hanyar suratul yaseen kunsan aikin shi kuwa kaman yarkan wuƙa_ _ _Mallaka ta hanyar turare _Mallaka ta hanyar takalmi silipas da kuka sani_ _ _Mallaka ta hanyar zabba_ _ _Mallaka ta hanyar rubutu da nono a badumi ki gwada kisha_ _mmki....gasunan dai da yawa kawai abun da nake cewa " sai kunzo taskar Empire_ _Don haka kawai tuntuɓe Ni Ko ajent ɗina ta wa'annnan lambobin ***._
_______________________
Mmn teddy *🕊️TAƁARAHHH🕊️*
004
_Mmn teddy_
*_Free page na dab da ƙarewa , kar ku manta , masu buƙatar littafin tɓrh normal group na littafin ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaki iya tura katin MTN ta wannan number *** ko kuma ki tura ta wannan account deatails 6037312299 mohammed Aisha keystone bank_*
*******
Hankalin Ramatu gaba ɗaya a tashe yake tun daga sa'ilin da ta isa falon Ammie Maryam , lokaci ɗaya ta fara tuno da rayuwar ta da kuma abun da ya faru shekarun baya tsakanin ta da Audu , shiru tayi har Ammie ta iso gaban ta bata sani ba... Muryar sa takeji yana mata yawo a ƙwaƙwalwa, Inna tafi ke na barki a wannan gari da basu wadata da ilimin addini ba , kuma wai sunan su musulmai , sai Asamu magidanci yafi shekara bai gaida mahaliccin sa ba , bazan iya tafiya ba Ramatu na barki anan ". Waigawa gyefe da gyefen ta Ramatu tayi don ganin yammaci ne babu kowa dake wannan wuri , Saurin ɓalle abun hannun ta tayi , wanda ziren Wuri ne dukan shi....Audu ka tafi kabar Ni anan ,Ni nan Garin muce ƙauyen mu ,kai kofah Allah ne ya shigo dakai ƙauyen , Wanda ba'a san takamanman a wani gari kake ba , ka riƙe Abun da zan faɗa maka a yanzu , koda akwai yiwuwar kaman ta su dani ma duka! Ta ƙare maganan tana goge hawayen fuskar ta . Yaza'ayi na manta dake Ramatu a rayuwa ,har abada bazan manta dake ba ,duk daɗi duk wuya ko wacce irin taɓara ta sameni ta rayuwa kina nan a raina". A'a bakai ne zaka manta Ni ba , ƙwaƙwalwarka ne zai manta dani , saboda ba'a hayyacin ka kake ba ,tun sa'in da ka shigo garin nan , Malam Auwalu ne ya tabbar dacewa " Kurciya akayi maka.... Yasa ka manta koman ka , kuma shine yasa suka rufeka a wannan wuri , a Cewan su idan aka barka wai zaka cigaba da tafiya ne bazaka taɓa tsayawa a wuri guda ba....hannun ta takai tana ɓalle abun hannun ta na wuri tana miƙa mashi , gashi Audu ko kamanta dani Nasan bazaka yarda ka manta da wannan abun hannun wurin ba". Tayi maganan tana miƙa masa wani ƙyalle gashinan dai a yamutse , Murmushi tayi ganin ya amsa ƙyallen da wurin yana sanya wa a hannun sa , yana bin wannan ƙyallen da kallo ,wanda bai san me aka rubuta a jiki ba....ka tafi Audu nan gaba bayan kadawo hayyaccin ka , zaka dingi yawan kallon wannan abubuwa dana baka amma sai dai Allah yaso zaka tuna dani". Tsayawa yayi idon sa lokacin guda ya ƙaɗa wasu irin zafafan ƙwallah suka fara bin kuncin sa ,to dama har akwai wani lokaci da zai zo masa wanda zai manta da Ramatu ,wacce taciyar dashi ta shayar dashi a lokacin dayake tsananin buƙata ,ta kuma kuɓutar dashi daga musiba ta gummaci ita ta zauna a ciki".
Gani tayi ya juya yana shirin nufa makisan sa ,wanda cikin sauri takai hannun ta ,tana riƙe nasa gamm a'a Audu kar ka koma indai kana son cecen Ramatu a wata rana". Cikin wata irin murya yake cewa " Tayaya Ramatu tayaya?? Bazai yiwuuu ba , zan zauna koda zan mutu ne .... Audu don Allah ka tafi Nasan a wata rana zaka dawo gareni , kamun alƙawari zaka soni a kowacce irin hali ka ganni ,zakuma ka tallafi Rayuwata!! Girgiza kai yayi yana cewa " Nayi maki Alƙawari Ramatu". To muje na nuna maka hanya , tafiya zaka rinƙa yi da gudu a haɗe , don baza'a kwana ɗaya ba labarin guduwar ka zai karaɗe garin nan , kuma kamin ka fita hanyar da zaka fice daga garin nan sai kayi tafiyar kwanaki uku". Tana masa maganan ne suna...
"Mene ne sunaki ƴata?? Nan ta tsinkayi muryar Ammie Maryam na mata magana tana riƙo hannun ta ". A hankali cike da dasashishiyar murya Ramatu tace Sunana Ramatu! . Cike da son ta saki jiki Ammie Maryam tace " A'a ashe Rahma ce ,Rahma maganin zugi tayi maganan tana murmushi , A ina kike Ramatu ?? Ammie tayi maganan dai dai Alh Adamu na saukowa daga stairs tun daga farkon maganan Ammie Maryam da Ramatu Abi yaji su ,wannan yasa shi saukowa dan ganin yarinyar da yaji Muryar ta wani iri irin na mutun daji sosai. Hajiya Latifah ce da shigowar ta kenan ta katse Ammie Maryam cike da zafi tana cewa " Akan cin mene?? Ina ruwan ki da ita?? Ke kika kawo ta cikin gidan nan Ko Ni?". Kamin Ammie tayi magana ne Ramatu tayi bayan ta da gudu tana ƙanƙaneta tana sa kuka da cewa " Don Allah Guggo kar ki bari ta tafi daniii". Eiyeeeee lallai na taimaka mawa iyayenki suna cikin mawuyacin hali ,Amma yanxu kamar kinga dabban daji irinki??. Zaid miƙo mun wannan yarinyar don uban ta!!
A'a baza'ayi hakan ba , bana son cutarwa ,musamman yara irin wa'annan da basu san komai ba , Cewan Abi yana ida saukowa zuwa inda suke , ban amince Latifa ki tafi da wannan yarinyar ba , zata zauna anan part ɗin Hjy Maryam. Shigowar Abdulrahman yasa Su duka maida hankalin su akan shi , Abi wacece zata zauna anan tare da Ammie ? Wannan yarinyar nifah ƙyamar ta nakeji gaskiya abi kuba wacce ta kawo ta ta tafi da ita". Yayi maganan yana murtiƙe fuska tamau". Habawa Abdulrahman wannan fah mutum ce kuma xan gyarata kaji Abdul". Abun da na faɗa dole shi za'ayi Hjy Maryam ga Rahma nan ,ki kula da ita ki zauna da ita....idan aikin ne ma sai tayi maki anan part ɗinki ,ban yarda Latifa ta tafi da yarinya ba ,tun da ta nuna bata so tsoro takeji ,Ni kuma bana azabtar da yara ta hanyar tsoratarwa in gani da idona kuma na ƙyale. Abi don Allah kar ta zauna anan wallahi.....Abdul yimun shiru!! Abi yayi maganan yana kwaceshi , wanda yasa shi kauda ido kallon Ramatu yayi da suna haɗa ido ta buɗe masa dafaffan haƙoran ta da sukayi jajirrrr gunun ƙyama tana cewa " Don Allah yayana ka barni anan ,Guggo zata mai dani garin.....kamin ta ƙare maganan nan Abdulrahman ya hau kakarin amai da gudu yayi Underground don anan ɗakin sa yake , amai yake jin yana taso masa , wanda da sauri yabar gurin. Girgiza kai Abi yayi yana kallon Ammie Maryam data ke riƙe da hannun Ramatu , Zaid ka tsaya da Hjy Maryam kuyo list ɗin duk kayan da Rahma zata buƙata na wakiltaka akan koman ta". Tom Abi Allah ya kiyaye hanya". Amin Zaid abi yayi maganan yana ficewa daga falon .
"Kallon Ammie Maryam Hjy Latifa tayi kana tace " Ba'a fara komai ba yanxu za'a farahh". Kamin Ammie tayi maganan ne Zaid yace " To bismillah Allah yaba mai rabo Sa'a". Ni kake faɗa mawa magana Zaid ?? Baka da laifi tun da agaban mahaifiyn ka kake faɗa mun magana ". Itama ai faɗa mata kikayi ,kuma naga ita ba sa'anki ba ne , Ammie ita ta raineki da hannun ta ,amma a yanxu saboda kina ƴar uwar Abi ,keda Hajiya Kaka kuka haɗa tuggu sai dai Ammie taji labrn Auren ki da Abi , da girman mu da wayon mu kuma yanxu kizo kice......kaiii Zaid zan ɓata maka idan na ƙara jin bakin ka". Ammie Maryam tayi maganan tana haɗe masa girar sama da ƙasa ". Wannan yasa Zaid yin shiru yana ƙara jin tsanar Hjy Latifa , wanda ita kuma fuuuu ta juya tana ficewa daga falon. Ammie ne ta kama hannun Ramatu suka nufa Underground , 🛏️ bedroom ɗin Abdul Zaid ya nufa , yyn da Ammie ta wuce da Ramatu wani spire 🛏️ bedroom ƙayatacce ..... Murmushi Ammie Maryam tayi tana kallon Rahmatu kamin tace " Rahma kinga nan ne ɗakin ki , zaki zauna dani ko?? . A hankali Ramatu ta ɗaga kanta , murmushi Ammie Maryam taƙarayi Tana zaunar da ita a kan ƙayataccen bed 🛏️ ɗin tana cewa " Zauna Rahma bari na haɗa Maki ruwan wanka". Amma fah ni zan wanke ki tassss zaki tsaya dai ko Ammie tayi maki wanka?? . Shiru Ramatu tayi tana can tana ɗaga kai tana kallon komai na ɗakin da take ganin komai kaman a mafarki . Murmushi Ammie Maryam tayi tana shiga bathroom ". Masu tambayana littafaina ba kyauta bane ba , na kuɗi ne gasunan👇 ,haka kuma masu tambaya littafan wasu ,Ni bana aje littafin kowa a waya ta don Allah". 1) Bafullatanan Ruga ₦200 2)Ƴar Aikina ₦100 3) Walijaam ₦300 4)Ƴar waye ₦200 5)Siyasata₦300 6)Gidan ƙwarata₦500 7)Ƙwaryar sama₦200 8) Bintoto 9)Ƴar maula₦200 10)Habibi da'iman 11)Gidan zaurawa₦300 12) Dijama ƴar Fulani₦200 13)Kawaliya₦300 14)Ƙwartn mnya₦500 15)Zuma da maɗaci₦200 Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata 3000 zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299. *******
Abdulrahman kuwa sosai yake amai kaman zai fitar da ƴaƴan hanjin sa. Kana daga bisani ya kurkure bakin sa yana shiga ruwan ɗumi don jin jikin sa yakeyi duk ƙyanƙyani . Sai da yayi kusan minti talatin a ruwa kana ya saka rigar wanka yana fitowa , a tsakiyar bedroom ɗin ya tadda Zaid yana zaune a saman bed ɗin shi , mirrow ya nufa yana cigaba da kimtsa kansa. ganin hakan yasa Zaid cewa " boo Abdul wannan fah abun da kayi sam bai dace ba , haba Abdul , baiyi ba haƙuri xakayi .... Zaid fatan ka wanke jikin ka kamin ka shigo mun bedroom don Ni ba ƙazami bane ba". Shiru Zaid yayi Tsafta da ƙyanƙyamin Abdul yafara masa yawa".
Miƙewa Zaid yayi yana takowa inda Abdul yake zaune ,yana sanye cikin shigar suit da yayi masa kyau so yake yabar gidan baki ɗaya ya huta. Tsintar kansa yayi da ciro wasu abu ƴaƴa³ wanda har yau bai san meye shi ba". Tsayawa yayi yana bin abubuwan ƙurrr da kallo , kawai kaman wanda aka ƙwace masa suka kuɓce a hannun sa ,nan take suka tsinke washarrrrrrr suka hau bin tiles ɗin ....cikin sauri ya miƙa daga zaunen da yake a Sofa cushine yana durƙusawa haɗi da ɗaukar bits ɗin ɗaya bayan ɗaya , a hankali yake furta " What's Wrong?".
Zaid ne ya durkusa yana taya shi kwashewa don yasan yanda ya ɗauki wa'anan bits magamin rayuwar sa , Sai da suka tattara sannan ya basa amsa yayi yana cewa " Zaid bari na tafi yanxu kace mawa Mahbub ya sameni a moto ina jirar shi akwai inda zamuje yanxu". A tare suka fita zuwa farfajiyar gidan , Zaid na nufar ɓangaren su na samari da abokan su na gidan don sanar mawa Mahbub ,shi kuma Abdulrahman yana nufar moton shi ƙirar Benz wanda tsadar ta takai 50 million.
*****
Dole Hajiya Latifah mu koma wurin wannan mutumin mai amagu don kikayi wasa Wallahi sai kin bar gidan nan , Cewan Juwairy tana kaiwa da komowa. Ke Juwairy na gaji da miƙa kuɗi na ga masu amugu gaskiya . Au har kin manta lokacin da sai da kika haukata Wancen makira r matan , duk wani ibadan ta sai da ya haukata mana ita , kika tarwatsata da ƴaƴan ta , ki kaɗa ɗaya daga ciki,duk fah amugun wannan mutumin ne ,kiyi tunani...Shiru Hajiya Latifa tayi tana tunani akan maganan Hjy Juwai.
Zaune yake a moton nasa Baneefa ta shigo , hannun ta takai tana ɗaurawa a hannun sa haɗi da kai bakin ta tana kissing ɗin lips ɗin shi ,zare bakin sa yayi daga nata yana kauda kansa kana cike da miskilanci kaman bazai yi maganan ba yace " Baneefa a yanxu bani da tym ɗin wannan , yau sai na nemo wannan yarinyar!! Cikin jin buguwan ƙirji Baneefa tace " Ban gane ba my Chmp ". Me xakayi mata?? Me kuma tayi maka a rayuwa?? . Shiru yayi na kusan minti biyar bai bata amsa ba har sai da Mahbub ya iso kana ya kalle ta yana cewa " Nima ban sani ba Baneefa but i Need her in my life". Kasan ko wannan abun na wasu irin mutane ne? ,Irin fah na mutanen nan ne wanda sukayi rayuwa a duniya shekara ɗari ɗari biyu ,idan kuma tana da rai to tabbas irin ƴan daujin ne , wanda titi ma basu san shi ba. A hankali ya taune laɓɓan sa yana ɗan cixawa kamin yace And?? To me xakayi da ita koma wacece ".
Ina buƙatar ganin ta , na manta Tata ,amma nayi alƙawarin zan koma gareta ,nayi mata alƙawarin bazan manta da ita ba har abada". Mtseww ɗan tsaki Baneefa tayi cike dajin kishi da takaici ta fice daga moton Mahbub na shiga.................
*Littafin TAƁARAHHH na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group ₦500 Spc ₦1000 zaku tura da katin MTN ta wannan number *** ko ku tura ta wannan account deatails 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
*BHUZUWA EMPIRE* _1)Nayi kuka ba adadi akan matsalata damuwa ta ga mijina ,wannan dole nayi kuka._
_2)Cin mutunci tijara hantarar ƴaƴan sa tamkar bashi ya haifa ba ,wannan dole nayi kuka._
_3)Ga rufin asirin kuɗi kaman suci kansu babu mai ci sai shi da wanda yaso , mu ko damu da banza ɗaya ,ina bhuzuwa dole wannan nayi kuka._
_4) mijina kullum idon shi na akan matan manza karuwai mazinata , shima ya zama mazinaci saboda taƙamar sa kuɗi zai masa komai...humm wannan dole ne yasani kuka._
_5) Iƙirarin sa inna gaji nazo ya sauwaƙe mun ,saboda Allah ya rufa masa ,bayan ada a talakar tilis na aure shi...wannan ai dole nayi kuka._
_6) Aure na dashi yasa naji tsanar ko wani ɗa namiji nake masa kallon azzalumi ,wannan ba dole nayi kuka ba ._
_7) Nayi kissan mu ta mata ƙwalliya aune da turaruka masu jan hankalin ɗa namiji duk a banza ,wannan ai dole nayi kuka._
_8) ƙin ƴan uwana tsanar suuuu.....ya isa ya isa kawai kice Alhmdullh ,baku ba matan aure kaɗai ba har ƴan matan mu maras farin jini masu fama da yaudarar samarin zamani indai kunzo taskar bhuzuwa empire kuyi hamdala domin kuwa ina faɗa maki yau kukan ki ta ƙare ,tun da Har Allah yakawoki taskar bhuzuwa empire...mai ladaftar da duk wani ɗa namiji duk tsagirancin sa sai kince yi zaiyi ,canja fuska ko kikayi kiga yanda jiki zai hau rawar ɗari. Waye yace ayar Allah ba magani ba ce ? Sahihul kuwa ,idan kuna ta tama Kuzo taskar Empire kusha mamaki ._
_ _mallaka ta hanyar rubutun surukar alƙur'ani._ _ _mallaka ta hanyar zuciya._ _ _Mallaka ta hanyar suratul yaseen kunsan aikin shi kuwa kaman yarkan wuƙa_ _ _Mallaka ta hanyar turare _Mallaka ta hanyar takalmi silipas da kuka sani_ _ _Mallaka ta hanyar zabba_ _ _Mallaka ta hanyar rubutu da nono a badumi ki gwada kisha_ _mmki....gasunan dai da yawa kawai abun da nake cewa " sai kunzo taskar Empire_ _Don haka kawai tuntuɓe Ni Ko ajent ɗina ta wa'annnan lambobin ***._
________
Share to another grps🙏
_Mmn teddy_ *🕊️TAƁARAHHH🕊️*