Miskili da Sha'awa 🔥📖

Chapter 5&6

by @angelbossauthor

Miskili da Sha'awa 🔥 đź“– 

chapter 5&6
lala Azeemun ne ɗan bakin hali shine mana tafaɗa tana tura baki a ɗakin kasa innaye ta gyra mata shi yayi mata yadda take buƙata, I'm so happy innaye Nagode sosai babu komai kiyi wanka kizo kici abinci dama kuwa yunwa ta cinye min ya hanji ta faɗa tana shafa lafefen cikin ta to maza kije kiyi wanka bari na kaiwa shi garbatin.
ohh my god innaye kowa sai kin É“ata mai suna ne ke rabu dani yar nema ni abinda na iya shi zanyi ta Ć™arasa tana fita 

toilet ta faÉ—a sosai komai yayi mata yadda take so hakan yasa ta cire kayan ta tafa wanka tana fitowa ko lotion bata shafa ba ta sanya rigar ta iya gwaiwa ko bra bata sanya ba ta fito ta sami innaye a parlourn, Ć™eeeereet! da sauri a kuma figice innaye ta juyo tana sauke ajiyan zuchiya gaskiya hafsatu sai ki kashe mutum da sauri ta rufe bakin ta na faÉ—in kisa fa innaye ehy mana kin tsorata ni 
sorry to ina abincina muje draining suna zuwa innaye tayi servicen nata tafara lodawa cikin ta.

a slowly motocin suka sanyo kai cikin unguwar mai gadine ya wangale masu get suka cusa hancin motocin bude masa akayi  ya fito da kafar sa dake nan fesfes da ita kamar ka lashe saboda tsafta ga shi fari tafiya yafara yi cike da natsuwa gidan shuru kamar anyi ruwa an É—uke bakajin motsin komai sai na dabbobi masu kuka a hankali ya murda handle din da sauri ya tushe kunnuwan sa yana kare ma parlourn kallo karaf idanuwan sa suka sauka akanta sai dariya ya ake Ć™yaĆ™yacewa tana yi tana kwasar abinci innalillahi wa'inna'ilaihi raju'un kawai yake maimaita wa saboda yasan zaman lafiyar sa ya kare tinda wannan fitinanniyar ta zo sallama yayi kasa kasa da sauri innaye ta mike lala dan mommy kadawone kai kawai ya daga mata yana wuce wa.

ina yini Y Azeem, yaji sweet voice É—inta a cikin kunnuwan sa lafiya ya amsa ya hawa sama sosai kanshi ke masa ciwo Allah ya raba jininsa dana Surutu da hayaniya bai kaunar tashin hankali zama yayi a bakin bed yana sauke ajiyar zuchiya can kuma ya fara rage kayan jikin sa ya rage daga shi sai dogon wando na faffaÉ—an kirjin shi a bayyane mai cike da yalwar suma a kwance lufluf 
mikewa yayi ya shiga toilet ya yi wanka.

hafsatu sai kin kiyaye kinga wannan yayan naki baya san yawan magana bayason hayaniya dan haka ki kiyaye to wai innaye ni ina ruwa dashi yayi rayuwar shi nayi tawa, haka kikace to mikikeso nace innaye nifa gaskiya nafada fa to dan Allah ki kiyaye kinji hafsatu okay naji 
tafaÉ—a tana tura baki bayan ta gama cin abinci ta mike tana faÉ—in innaye nikam sai da safe zanje na kwanta kasance war ba Sallah take ba yasa ko tunanin sallah batayi ba to hafsatu sai da safe okay innaye tana shiga bedroom É—in ta tayi brush tabi lafiyar gado.

yana fitowa daga wanka yayi shirin bacci laptop dinshi ya dauka yafara aiki bashi yayi bacchin ba sai 12 na dare sai muce asuba tagari..
kiran sallah farko a kunnen sa ya mike ya É—auro alwala 
Hafsa da wata irin yunwa ta farka saboda inde tana period haka take jin yunwa akai akai hakan yasa ta fito ko hula babu akan ta rigar ta iya cibiyoyin ta dube dube tafara nan kuwa taga 
cornflakes a kuwa ta dauki Bowl ta cikashi da cornflakes ta É—auki ruwan gora maras sanyi  ta É—auki gwangwanin madara da sugar ta fita parlourn tazauna a sofer ta fara haÉ—awa a dede lokacin da take zuba madara a dede lokacin shikuma ya gama sauĆ™owa kasa sai da ta sanya madara 10 Spoon sannan ta sanya sugar kamar mi ido ya waro yana kallon ta can ciki yace, you! da sauri ta É—ago saboda dama a mugun tsorace take baki ta tura tace kuma Y Azeem saika tsorata ni baki da hankali ko? ware lulu eyes É—inta tayi akan fuskar sa.

Bani da hankali kuma? yeah! ya zakizo kina mun almubazzaranci da kaya â€śThis is your final warning. If you do it again, I will take action. yaĆ™arasa yana mai nuna ta da yatsa ya fice abinshi bin bayansa tayi da kallon baki sake saboda mamakin kalaman sa tabe baki tayi tafara shan Kayan tana gamawa ta koma daki ta kwanta 

Kafin hasken rana ya fara bayyana, Azeem ya dawo daga masallaci Ya zauna a gefen gadonsa na wasu lokuta, sannan ya tashi ya shirya domin zuwa office. Gidan yayi  tsit, babu abin da ake ji face sautin agogon da ke rataye a bango.

Bayan ya gama shirya wa  Ya sanya wata farar riga mai kyau da wando baki, ya É—auki agogon hannunsa ya daura, sannan ya sake kallon kansa a madubi kafin ya fito.

A ƙasa, ma'aikacin gidan ya riga ya buɗe masa ƙofar fita. Azeem ya tsaya na ɗan lokaci yana duba gidan kamar yadda ya saba yi kafin ya fita. Komai yana cikin tsari.

“An gama shirya motar?” ya tambaya.

“Eh, ranka ya daɗe.”

Ya É—auki jakarsa ya fita.

Motarsa tana tsaye a gaban gidan. Ya shiga, ya kunna ta sannan ya bar gidan ba tare da ya waiwaya ba.

Azeem yana da kamfani a tsakiyar Ibadan, kuma yawancin lokutansa suna wucewa a wajen aiki. Ba ya son ɓata lokaci, shi ya sa tun kafin ƙarfe takwas ya riga ya isa ofishinsa.

Da ya shiga, ma'aikatan suka fara gaishe shi.

“Good morning, sir.”

Ya amsa da É—an gyada kai kawai.

yana shiga office ɗinsa ya ajiye jakarsa a kan tebur ya zauna. Kafin ya buɗe laptop ɗinsa, wayarsa ta yi ƙara.

Ya kalli screen É—in.

Saƙo ne daga wani mutum da yake aiki tare da shi.

“Sir, akwai wani abu da ya kamata ka gani kafin ka yanke hukuncin 
ya mai reaply da okay ina jiran ka a office mintuna 5 sai akayi knowk shigo yace wani matashi ya shigo hannusa dauke da takardo ya zauna yana gaida Azeem 

sir dama maganar Contract ne uhm ina tsammani a kwai matsala hada hannu da wannan Company É—in domin na samu information akan su na cin amana da zamma amma zaka iya dobawa sir idan baka yarda ba, okay zanyi bincike kaje tashi yayi ya fita yana fita ya turawa imam massage 
Imam ko mikake ka ijiye kamin bincike akan WER company.

Bai tashi ba sai karfe 5 saboda yanaso ya ahirya ya je wani waje ana bude masa get yashiga yana sanyo kafarsa yaji sautin kida ya karaÉ—e gida da sauri ya dafe kunnuwan sa yakare ma gidan kallon karasawa yayi ya bude kofar parlourn nanfa yaji kida ya cika parlourn 

sanye take da bonshot iya cinyoyin ta yayinda Chocolate skin colour dinta sai daukan ido take ta sanya yar top wacce ko cibiya bata rufe mata ba sai rawa take tamkar shekira Saboda yadda take sarrafa faffaÉ—an kugunta tana juyashi tana girgiza kirjin ta har wani lumshe idanu yake akanta....



miss Nasir ♥️✍️