Introduction
My Novel ♥ RADADIN ZUCIYA Play by nour  SADAUKARWA Na sadaukar da wanna littafin ga ♥ ♥ mahaifina,late Alhaji Idris Muhammad Maiturare.Allah ya Jinkan,Allah ya sa ka huta, Allah ya sa Aljanah ce makomarka. Allah ya hadamu a , Ameen ya Allah Na kara sadaukar da wanna littafin ga duk wani mahaifi da yke a raye. Allah lol duk da y kara muku lapiya da nisan kwana mai yawa. GODIYA GA UBANGIJI NA Godiya mai tarin yawa ga ubangiji ,nah da ya bani ikon rubuta wanna littafin da irin baiwar da y bani . ya Allah ,ina godiya da irin ni’imar da kabani ,ya Allah kai ne abin godiya Alhamdulilah ya Allah . My sincere and endless appreciation goes to all my sweet brothers . ina kara gode muku da duk irin kulawar ku agare, ni Allah y Albarkaci rayuwar ku dukan ku . I wish to appreciate my beloved all sisters enoch for their prayers and support . during the period of my writing this book , my Allah continue to bless them ,and their children’s . I can not end this session without my best friend forever, fatima Adam . Marubuciyar tace Rayuwa tana xuwar wa bawa a fuskoki daban -daban maban banta, cike da jarabawa da kuma kalubale da kadarorin su na rayuwa. Ashea,Akan jarabci yara da nasu iyayaen ,wasu kuma iyayen ne kam iya xamowa jarabawa acikin yaran nasu . Tabbas,wasu ahalin da suka xamo jigo a rayuwar dan Adam na iya xamowa babar jarabwa agare shi.da kuma kadarra ka .!yadda taxo ma.Allah ka bamu ikon cinye jarabawar mu da kadarorin mu na rayuwar duniya ,Allah Kasa muyi karshe mai kyau ,Ameen ya Allah Kafin ,nan ina son tunar damu wni Abu . Tabbas ,babu hutu da kwanciyar hankali ga bawa a wannn rayuwa ta duniya,Sai Yayi Imani da Allah ,sanna kuma ya yda duk abin da Allah ya kadara mai faruwa ne . duk abin da bai so faruwar sa ba, toh hakika babu abin zai faru . hka kuma da ace alumah xata taru Dan cutar da mutum daya ,toh baxasu iya ba,har Sai abin da Allah ya kadara xai faru .hka kuma , do ace xasu taru duka da son sunyi wani Abu . shima babu abin da xai faru ,dole Sai Allah ya yarda.kadara ta shafi daya dga cikin rukunin Imani guda shida.kuma duk wanda baiyi imani dashi bh ,ko kuma yyi musu Akan sa ,toh Allah bai karbi ayukansa ba .kanana da manya shine bayar da gaskiya da kadara ,wannna rukuni ne mai girma .wanda mutum yke samun nutsuwa a rayuwar sa ,ya kuma samu amsoshi abubuwa dayawa da suka shige masa ido . Mai Allah yce ?a cikin alqurann mai sarki Suratul baqara. ina kula shaian KALAKA nahu bikadirr;Meaning Allah yce na halaci komai da kadara Kuma Allah yna cewa ,A cikin suratul AL-AALA Alazi kala ka fasawa walazi kadara fahad a meaning shine wanda yyi halita kuma .yadaidai ta kuma shine wanda ,ya kadara abubuwa kuma y shiryar dasu.Allah yna kara cewa wakala ka kula shai,in taqdira suratul alfurqan . meaning kuma y halaci ko wni Abu kuma y ,kadara shi Akawi ayoyi da suke tabatar da kadara baxasu girgu bh .suna da yawa SANNAN kuma akawai hadisin ‘ ANNABI Muhammad dai Yy mgn Akan wanna rukunin na kadara ,angel jibirl yazo gurin prophet Muhammad S.A .W yke ????tambayar sa Akan imani .Sai Annabi Muhammad yce imani shi ne kabayar da gaskiya ga Allah ,ga malaikun ,sa da manzonin,sa ga littatafan,sa da kuma ranar yaumul qiyama,da ydda da kadara mai kyau ko Mara kyau .Sai angel jibril yce kyi gaskiya Muslim ne ya rawaito wannn hadisin .Y ku yan uwa .abin da ake nufi da wanna kadrar shine ilimin Allah s.w.a Wanda y riga da ya rubuta tun kfin zuwan faruwar komai na rayuwa . sannn ya rubuta komai step by step kafin ya halci samai da kasai .wanna shine bayar da gaskiya da kadara ,a gurin sahabai shine sun yrd da kadara .don hka dole ne da duk wni musulmi shima ya yrd da kadara mai kyau da Mara kyau ,Allah y riga da yasan komai tun fil Azan . a alon na kadara Y rubuta komai a alon kadara wato filauhin mahfuz .kuma kmar yda Allah y kara cewa ,ina zalika fil kitab inazalika alalayi yasira .meaning lale hka yna cikin littafi ,kuma hakan mai sauki ne a gurin Allah ,suratul hajji. don haka duk abin y fru toh da sanin ubagjij ,kuma zai afku ne kmar ,yda Allah yace wamatasha una ila an yasha Allah inalaha kana haliman haki man yudukili fihi man yasha u firahamati wazalumi na azaban halima suratul nisa,i Meaning Baku nufin wni Abu Sai Allah yso ,Hakika shi Alllah Masani ,ne mai azanci yna kuma ,shiryar da wanda yyi nufi cikin rahama . ya yan uwana kusani babu tilas ga abin da Dan Adam yyi niya ,a Musulm ci mutum yna da damar da xai yi xabi na abin da Yga dama a rayuwarsa . kmar ydda Allah yke cewa ;wahadai nahun na jidai suratul balad kuma an shirya da bawa hanyoyi biyu ,wato na alheri da kuma shari ,Don hka kowani Dan Adam , shine yke xabar abin da Yga dama kuma sanin Allah ba yna nufin Allah yyi masa tilas bne ,domin ba daidai bane mutum y kafa huja a gurin sabon Allah ,kamar yadda wasu mutane sukeyi .mutum y Kafa hujja ga sabawa Allah sbd hka ba daidai bane . toh idan kadara hujja ce ,da kowa da kowa yna da abin kare kansa a gurin Allah . sbd hka ,Abu na farko;babu Wanda xai yrd a cuce shi a Kafa masa hujja da kadara .Abu na biyu ; idan kadara hujja ce , toh da evilis da firauna da karuna da sauran tawagar su , da duk wasu masu sabon Allah ,wanda Allah y halarka dasu , toh da sun samu hujja kare kansu, Abu na uku ; da kadara hujja ce, da babu banbanci tsakanin bayin Allah na kwarai da fasukai , da duk Abu daya muke a gurin Allah , Allah yna cewa wamayastawil a’ama wal basir walazulimatu walal noor walal zili wallal harur walayastayil ahayu walal amwat surartul fadiir meaning makaho ba zai yyi daidai da mai gani ba ,hka kuma duhu ba zaiyi daidai da haske ba , haka inuwa ba zaiyi daidai da Zafi ba , hka matattu ba zasu zama daidai da ,masu rai ba . Abu na hudu; ita kadara . imani akace muyi da ita , ba Kafa hujja ba .duk wanda y Kafa hujja da kadara . toh hujjar sa ta banxa ce da ana kfa huja da kadara ,da ba wanda xaayankewa hukunci don yyi ba daidai bh Abu na biyar; anzo an tambayi manzon Allah S.A.W indai Allah y rubuta , komai toh mai amfanin aikin da Bayi zasuyi ?Sai yce ,A’a kuyi aiki,kowa abin horewa ne da abin da aka hali ce shi domin sa .Abu na shida ;; indai rubutu da Allah yyi zai zamo hujja ga masu sabo, to meyasa ba xai xamo hujja ba ,wajen ci da sha Ae Allah y kadara ci da sha ,Amma mutum ba xai koshi ba dole Sai yci meyasa ba xai ce tunda ,Allah y kadara hka ba Sai nci ko nasha bh xan koshi a hka. babu mai fdin hka Sai dolo toh hka ma abin yke a gurin Allah Don hka Allah y bamu ikon gyarawa zuciyar da ya cika da radadi ♥N Farkon labrin // wace salwa? Salwa , wata yarinya mai karancin shekaru ,wace baxata Gaza shakara 12 years bh .Amma Sai rashin jin magn .salwa bata jin mgn ga rashin kunya ,tsokana, fitina,kiriniya, Neman fada , duk ita kadai . kowa a area su yasan salwa saboda rashin Jin magana ta .indai ance salwa toh mgn ta kare .sbd salwa irin yaran na ne masu shegen Neman fada. yarinyar akwai kokari sosai ta wannn bangaren kuma tna da kwakwalwa sosai ,kowa yasani a sch din su Sai dai Amma akwai rashin ji salwa ,tana da kyau sosai irin kyau nan na komai da komai .toh salwa tana dashi duk Inda mace ta kai toh salwa ta kai zaka . kirata da irin first class beauty din nan fara ce tass tana da dogon hanci da manya idanu farare . Sannn ga dimple duka side din face dinta , Tana da dogon gashi ,yar siririya ce kuma duguwa ,ce salwa ga kyau ,ga kokari ga hangen nisa kmar babba salwa tana da wayo soae ,komai na ta y girmi shekarunta salwa bata da tsoro kokadan, bata tsoron kowa a rayuwar .ta Sai wani mugun yayanta guda daya ,shikadai take tsoro amma bayan shi duk wanda ka cire indai yayi mata ,toh sai ta rama harta teachers dinta na school bata kyalewa indai sunyi mata ,Sai ta rama kowa ma yasan halinta . salwa ita ce karama a gdn su ,Amma tfi kowa fitina Kullum in tafita ,waje toh dole ne Sai an kawo kararta ,tyi wni abun ita ce dukan yaran mutane ,ita ce tsokanar makaho ,ita ce zagin tsohuwa ,ita ce fda da kowa mh ,ko mutum ya girmeta indai ya tsoka ne ta ‘toh sai ta rama ita mah ba ruwanta .yaran neighbor kuwa ,suna ganin ta za su fra gudu kamar sunga zagi ita ce daidai da kowa a area su . gashi kuma batajin duka komai za mata bata kuka hka za , agaji da dukkanta a barta . Don ba yadda suka iya da ita Salwa , tana da yan uwa guda 15 maza da mata .kuma duka sunan yan gdn su dga s, yfra shiyasa akeyiwa gdn lakabi da gidan Su S .hka ake kiran su Dadyn salwa dan kasuwa ne kuma ,baban Dan siyasa ne .Dan majalisa ne yna da kudi sosae ya tarawa family din shi dukiya.mai tarin yawa Alhaji sameer muneer Kurfi . shine mahaifin salwa ,asalin shi shi Dan kasar faransa ,sa yazo da shida family dinshi ne saboda kasar su ba zaman lafiya , shi ysa suka dawo Nigeria da zamah gabadaya .sauran family dinsa kuma bai San inda sukayi bh , saboda an tarwatsa su gaba daya . daddyn salwa asalin shi have cast ne ,domin kuwa yafi salwa kyau y faru da komaiiiiii da komai . Dadyn salwa da momyn salwa su yan uwa ne ,auren family sukayi sbd hka duk kasar su daya .Alhaji sameer matan sa guda biyu ne ,da yara guda 15 first wife dinsa ita ce momy saratu ,tana da yara guda bakawi maza uku mata ,hudu duka su hali su daya da mahaifiyar ,su momy saratu tna da mugun hali ,ita asalin ta yar abia state .ce igbo ce ita akawae kishi hasada , ga gyashi duk wni mugun hali ,wanda ba kyau ta sanshi .first born dinsu shine oga sageer big bro kenan . sanan sauban ,da samaan ,sanna matan akawi samah ,da safar ,da sahar ,da suhana , wanan sune kadai yaranta ,wanda ta haifa a gdn su salwa .sanna second wife momy samira ta gaban goshin mijinta kenan. ita ce amarya tana da yara guda takwas ,na farko shine safuwan ,sanna sudais ,da shaheed ,da sadiq ,sai matan su ne samha ,da sameeha ,da salma ,da salwa wanna su ne family din salwa . ♥ Akawai shaguwa mai karfi tsakanin dadyn salwa da salwa .sbd duk abin da take so yana siya , kuma ba isa a taba ta ba , indai an daki salwa a cikin gdn su ,toh daddy baya nan idan ,yna nan kuwa ko waye y ,tabata toh sai rama mata.shiyasa kowa ke cin haushin ta a cikin gdn nasu . CHARACTERS ALHAJI SAMEER BABAN SALWA MOMY SAMIRA MAMAN SALWA MOMY SARATU STEP MOMMY BIG BRO DIN SALWA SAGEER SAFUWAN BRO DIN SALWA SAUBAN BRO DIN SALWA SAMAAN BRO DIN SALWA SUDAIS BRO DIN SALWA SADIK BRO DIN SALWA SHAHEED BRO DIN SALWA SAMAH SIS DIN SALWA SAFAR SIS DIN SALWA SAHAR SIS DIN SALWA SUHANA SIS DIN SALWA SAMHA SIS DIN SALWA SAMIHA SIS DIN SALWA SALMA SIS DIN SALWA SALWA SHALELE AUTA TALATU MAI AIKIN GIDAN SU LAURE YAR MAI AIKIN GIDAN SU MR AYO TEACHER DIN SALWA MRS DEBORA TEACHER DIN SALWA USTAZ FADEEL ISLAMIC TEACHER DIN TA RAHAINA KAWAR SALWA TA SCHOOL GENERAL SHAMSUDEEN UBBAH FUTURE HUSBAND DIN SALWA ♥ ♥ ♥ ♥ ♥ ♥ BISMILAHIR RAHAMANIN RAHEEM,DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI . BEGINNING