FreeArewaPen original
Labarin daga zuciya ♥️
- 1views
- 13chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Story from the heart ♥️
Sample · RADADIN ZUCIYA ♥️
Littafina ♥️🖤RADADIN ZUCIYA 💔😭Rubutun NourSADAUKARWANa sadaukar da wannan littafin ga ♥️♥️🖤 mahaifina, marigayi Alhaji Idris Muhammad Maiturare. Allah ya jikanka, Allah ya sa ka huta, Allah ya sa Aljannah ce makomarka. Allah ya hada mu a Jannah, Ameen ya Allah. 🙏🤲Na kara sadaukar da wannan littafin ga duk wani mahaifi da yake a raye. 😊 Allah ya kara muku lafiya da nisan kwana mai yawa. 🤲GODIYA GA UBANGIJI NA 🙏Godiya mai tarin yawa ga Ubangijina da ya bani ikon rubuta wannan littafin da irin baiwar da ya bani. Ya Allah, ina godiya da irin ni’imar da ka bani. Ya Allah, Kai ne abin godiya. 🤲🤲🤲 Alhamdulillah, ya Allah. 🙏Godiya mai zurfi da bangajiya maras adadi zuwa ga dukan 'yan uwana maza ababan qauna. 😎 Ina kara gode muku da duk irin kulawar ku a gare ni. Allah ya albarkaci rayuwar ku dukan ku. 🙏Ina son mika godiyata ga duka 'yan uwana mata ababan qauna saboda addu'o'insu 🤲 da goyon bayan da suka bani a tsawon lokacin da nake rubuta ✍️ wannan littafi. 📕📖 May Allah continue to bless them and their children. 🙏🤲🤲🤲Ba zan iya kammala wannan bangaren ba tare da na ambaci amintacciyar kawata ta har abada ba, Fatima Adam. 🫂❤️❤️SHINFIÐAR MARUBUCIYA ✍️Rayuwa tana zuwa wa bawa a fuskoki daban-daban mabanbanta, cike da jarabawa da kuma kalubale da kadarorin su na rayuwa. Ashe, akan jarabci yara da nasu iyayen, wasu kuma iyayen ne kan iya zamowa jarabawa a cikin yaran nasu. Tabbas, wasu ahalin da suka zamo jigo a rayuwar dan Adam na iya zamowa babban jarabawa a gare shi, da kuma kaddarar ka! Yadda tazo ma. Allah ka bamu ikon cinye jarabawar mu da kadarorin mu na rayuwar duniya. Allah ka sa muyi karshe mai kyau, Ameen ya Allah. 🤲🤲🙏Kafin nan, ina son tunar damu wani abu mai muhimmanci: Tabbas, babu hutu da kwanciyar hankali ga bawa a wannan rayuwa ta duniya sai ya yi imani da Allah, sannan kuma ya yarda da duk abin da Allah ya kaddara mai faruwa ne. Duk abin da bai so faruwar sa ba, toh hakika babu abin da zai faru. Haka kuma da ace ummah zata taru dan cutar da mutum daya, toh ba zasu iya ba, har sai abin da Allah ya kaddara zai faru. Haka kuma, da ace zasu taru duka da son sun yi wani abu, shima babu abin da zai faru dole sai Allah ya yarda.Kaddara ta shafi daya daga cikin rukunin Imani guda shida, kuma duk wanda bai yi imani da shi ba, ko kuma ya yi musu akan sa, toh Allah bai karbi ayyukan sa ba. Kanana da manya shine bayar da gaskiya da kaddara, wannan rukuni ne mai girma wanda mutum yake samun nutsuwa a rayuwar sa, ya kuma samu amsoshi abubuwa da yawa da suka shige masa ido.Menene Allah Yace a cikin Alqur'ani Mai Girma?Suratul Baqara / Al-Qamar: إِنَّا كُلَّ شَيْءٍ خَلَقْنَاهُ بِقَدَرٍ (Ma'ana: Hakika Mu, Mun halicci kowane abu da kaddara.)Suratul Al-A'la: وَالَّذِي خَلَقَ فَسَوَّىٰ \ ح وَالَّذِي قَدَّرَ ف...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.