Labarin daga zuciya ♥️

PAGE 001

by @000003445588899

Kaduna state ,Unguwar Rimi ,Ranar Friday misalin karfe 5pm. yarane zagaye, sunyi circle suna wasan su yaran baxa su wuce, shekaru 13 years dukan su ba . can na hango salwa ,tana girgiza kai kmar tababiya ,tajika tyi fam jira take kawai ace cas ta fashe sbd baccin rai ,Ai kuwa wata yarinya mai rabon shan duka . kawae ta bige ta kuma ,tana sane nan fh salwa tji xuciya ta yunkuro mata .kfin kace mai ta kai yarinyar nan kasa ta fra dukan ta kmar an aikota dukan yarinayar nan kmar xata kashe ta hau kan ruwan cikinta ,!hka yaran gurin sukayi tsuru tsuru domin basuda damar mgn ,sbd kowa tsoron ta ykeyi can wni Yaro yyi karfin hali ,ya tafi gdn su yce ga salwa can tna duka amra xata kashe ta wlh ,da sauri yan gdn su salwa suka fito .kofar gdn Amma ko kfin su xo tuni salwa ta karya wa amra hanu na dama da kyar, safuwan ya banbareta daga cikin, amra sai da ya , dauketa da Mari sanna , salwa ta nutsu tana turo baki ,hka kowa y watse a gurin ana jimami ,sai dai mai kfin kce mai jiniya ta cika cikin area nasu gabadaya . amra dai babanta soja ne yau salwa ta tsokano daidai da ita, hka akaxo aka tfi da dady domin hka yce ba xai yrd a taba masa yarinya ba . sbd salwa yarinya ce bata San ciwon kanta ba har ynx ,can gdn su salwa kuma big bro ne sageer y dora Kafa daya kan daya .yna tambayar ta mai y faru?kfin y fra dukanta duk da ta tsorata saboda ba karamin tsoron shi tke yi bh kowa ma a gidan tsoronshi ykeyi sbd duk ,wni hukunci a gun shi keyi big bro yna so yga yna dukan su sbd mugunta . A xan caji office kuwa da kyar ,akasamu general tajudeen y hkr .shima sai da daddy ya ace masa kudi 5M iya kudin gyara kawae ,sanan y hkr sannn sukayi agreement sannn ,kowa y hkr suka dawo gd .dady yna dowowa yga big bro ysa salwa a gaba yna mata funishment domin har ysa ta kamin kune ♀ yna fadin dan uwarki dady baitaba xuwa police station ba .Amma yau sbd ke yje xaki ci ubanki kuwa yanayi yi yna Shan shisha dinsa kfin y krasa mgn yji a dauke shi da mari hagu da dama . yna dagowa yga dday,ita kuwa salwa tna ganin sa ta Mike tanawa big bro gwalo da dariya bakin ciki kmar y kashe shi a fusace yce dad me hka kfin. y karasa mgn dady y kra dauke shi da mari yah dai sha mari ya kai sau uku a ransa kuwa cewa ykeyi idan ya rike salwa sai y kashe . dady xai kra Marin sa big bro y rike hanun sa ,yce haba dad easy mna Akan wanna . yarinyar xaka kna duka na ,dady yfra fda yna shautin yna ta xaginsa yna masifa , shegne Mara kunya yaro ,Kali a gabanta kake sha abun nan dady ysa hanun sa yyi wurgi da ita Wai a hka kai nan tarbiya kake mata ka fra yi wa kanka ,sbd bakin hali duka gado a gurin saratu duk tna Neman batamin xuriaa .Ya Kama hanun salwa suka tafi part dinsa . wanna Abu da daddy yiyiwa sagir shine ysa y kula ce shi yce Sai Yy alkawin daukar fansa . wannn shine asalin kiyayar sagir da dady kuma ,tunda dga wannn time din y tsani salwa sosae ykra ta kura mata fiye da abaya, Kullum Sai y kira tah ysa aikiiiii . Bayan kwana biyu ranar y kasance ranar monday ,Salwa ce shirye cikin uniform din ta na Madona comprehensive school riga blue black ce wace iya kar ta guiwa . sai rigar ciki mai dogon hanu ita kuma light blue ,Sai doguwar sock , din wace taxo har guiwanta misalin karfe 7am . xaune take ita da dady suna breakfast chips ne agabanta Sai soyayyan egg with sliced bread .dady ne y hda mata tea a irin cup dinsa y Mika mata . ita kuma ta cika sa da surutu ,lbr tke bashi an kawo new teacher a school din su sunan ,ta mrs debora kuma ita ce for master class din su ynx .tce dady Idan taxo tai tyi mna iyayi tana tafiya ♀ hka shine tashi ,tana gwada masa shi kuma dady Sai dariya ykeyi mata suna dariya dukansu. harda tafawa Kmar wni abokinta alamun duniya ta musu dady abin su salwa dady ne best friend .dinta akwai shaguwa mai karfi a tsakanin su, komai tre da dad dinta tkeyi wasa cin abinci , karatu ,ya koya mata assignment ,dinta suyi sallah ,tre su fita unguwa ,tre tna masa rakiya ,duk Inda xai je After 9minutes mommy salwa ta shigo dakin Tace salwa Wai har ynx Baki gama bh .kin tsaya shirme da shiririta koh tun daxu sadik Dan uwan ki y fita amma ke kinan koh da sauri salwa ta Mike ta shiga toilet din dady tayi abin da tke di ta gama ,maimakon ta fito Sai kawai ta tsaya a gaban mirror din toilet din tna kallon kanta tana smile , can kuma tce a fili gaskiya ni ina da kyau wlh kaiii gaskiya mijina yyi saa can kuma ta bushe da dariya , harda yin rawar tana juya wa kadan kadan kmar dai mahaukaciya momyn ta da tji shiru Sai ta shigo toilet din ita ma turus ta ja ta tsaya .ganin abinda yar ta takeyi ita , kadai kmar mai aljanu mommy a ranta tna tunanin Anya kuwa yarinyar nan tana da lapiya , can kuma momyn ta ta daga mata tswa da karfi ta kira sunan ta da karfi tace keeeeeeeeeeeeeereeeeee SALWA A firgice ta juyo suna hda ido Sai ta shanye mgn ta .domin kuwa momyn , domin ita bata wasa da ita kmar ydda dady yke yi mata , tace mata ,get out of my side .kije ki dako school bag ,dinki da lunch , box dinki da sauri tje ,da dako ta na dawo Sai ta kara ,komawa part din daddy ta maimakon ta wuje waje tna shiga ,tce dad da karfi har Sai da yji tsoro Sai kuma ta bushe da dariya tre dashi sanna tce I luv you ♥ bye my sweetheart . ♥ momy dai haushi kmar y kashe ta , tna ta harar salwa amma bata San tnayi ba ,ta juya ta tfi har tyi nisa ta kai bakin kofa . Sai ta kra cewa da karfi momy suna hada ido Sai tace i hate you tana mata , gwalo sannn ta fita da gudu tyi waje tna xuwa tga har baba driver y tayar da school . boss din ita kawae ake jira tna shiga ta samu sit ta xauna da , tsokana xata yi tna juya suka hda ido , da brother dinta sadik Sai ta fsa yi kawae ta shiga hankalin ta . Madona comprehensive school . Salwa ce tsaye tna cukule cukulen fuska . kamar ta fasa ihu da karfi mrs debora tce , mata ke uban me y hna kiyi min assignment dina ? a fusace salwa tce ba komae ,ba abin da y hana ni yi assignment din kawae bna son subject din ne .tna fda tana yasina fuska mrs debora tga rainin , wayon yyi yawa , ta kara buga mata tsawa ko xata tsorota Amma Sai taga salwa tasa haunu ta ma ta rufe hanji ta . alamun dai tna nufin wari tkeyi , A haukace mrs debora tasa hanun ta ta cire hijjab din salwa .tyi cili dashi a kasa , classmate dinta suka kwashe da dariya duk da suna tsoron ta .Amma Sai da sukai dairya harda masu ihu ana dukan table ,salwa tji kmar ta shake mrs debora tsabar ta kaici aikuwa da gudu ta yo kanta . tana xuwa tasa hanun ta ita ma ta tsike hular gashin attachment din kanta . na gashin doke abin ka da ba hausawa ba , Sai ga kan mrs debora kmar kan maza tsabar dariya salwa har faduwa tyi a kasa ,tana rike ciki sbd da dariya .classmate dinta ta na taya ta ana cikin hka mr ayyo y shigo class din , nasu sbd period dinsa ta shigo ,yna xuwa yga ikon Allah duk dariya da y rike Amma Sai da ta kufce masa mrs debora tna sonshi kmar ranta gabadaya haushi kmar y kashe mrs debora fuuuu ta dauki kayan ta tabar class. din ana tashi kuwa mrs debora taje , kofar gate din school din ta tsaya .tna jiran motar gdn su salwa ta shigo school din ♀ ♀ ♀ Ae kuwa yau tyi saa domin kuwa big bro ne yxo daukarsu ,driver din da dady sunyi tafiya .salwa tunda ta hango ta fra jin tsoro amma Sai ta dake tna zuwa . wujewa ta tataka kafar Mrs debora ta karfi sann ta bude mota ta shiga tana shiga Sai big bro yce ta sauka ta bata hakuri ,akan Abun da tyi mata a class don kuwa tuni ta fda masa ,abin da ya faru a class. kuma ta tsugun na har kasa abin yi wa Mrs Debora dadi ,ita kuma salwa aranta tcezan kra yin maganin ki tun a mota big bro yfra bata punishment yce ta rike kunne ta a hka har aje gd . Suna dawowa tyi part din dady da gudu ta fda masa duk, abun da yfru yce tyi hakuri Sai y rama mata yau Sai yci uban sageer a gdn nan Sanna tji dadi a ranta ,ta wuce dakin tyi wanka ta ci abinci sanna kuma a kayi shiri islamiya .