Labarin daga zuciya ♥️

Page 005

by @000003445588899

Bayan rasuwar daddy da kwana bakwai Tunda ka lkcn mommy saratu ta kara tsanar su ko kadan bata kaunar su ynx ga wni bakin taulaci da sageer yyi silar A’a su a ciki domin kuwa lkcn da dday y mutu bai bar musu komai ba sbd komai sageer y kwashe don hka abinci ma yxo yna gagarar su a cikin gdn sbd hka ta yanke sahawara dora musu talla dukan su Amma Banda su sahar yaranta iya su samha kawai da safe samha da sameeha suje Au siyar da kosai da koko da yamma kuma ta dorawa salma tallar shinkafa da wake a hka suke samu suke cin abincin idan sun fita dga gdn domin kuwa momy saratu ta daina basu abinci a gdn kuma idan suka kawo kudin ta kwace duka tna xagin di don ko arxiki godiya ma basu samu duk da irin wahalar da suke sha domin kuwa sune suke tashi tunda sauba su dora abinci siyarwa ita kuma mommy saratu tna can suna vcci da yaranta ita kuwa salwa tana can dakin daddy banda kuka da kunci babu abin da tkeyi kfin ace mai salwa tyi baki ta rame ta lalace duk Wanda ya santa a da ynx kam baixai gane ta ba sbd komai na y can xa abinci kuwa Sai dai safuwan idan yci y rage nashi ya kawo mata tci Yauma dai kmar Kullum tana xane guri daya tna ta kallon gadon da daddy yke kwana tna ta kukah kmar ba gobe tna tuna duk rayuwar su ta baya (memories )dinsu da sukayi tre da dadyn ta tyi nisa cikin tunanin ta kawai taji an bugo kofar da karfe tna daga ido suka hda ido da momy saratu tna harar ta cikin sauri salwa ta tashi tce Meyasa kika tsane mu meyasa baki kaunar mu a cikin gdn nan kin hana mu sakat a cikin gdn uban mu why tna fdin hka ta kra fashewa da kuka da sauri momy saratu ta xo gurin da salwa tke ta dauke ta mari xata kara marinta kuwa salwa ta rike hanun ta tce Kull wlh kar ki sake a hasalace momy saratu tce ko ubanki bai Isa bh wlh bre kee cikin kukah salwa tce mata dai dai ubanki bai nawa ba wlh da mamaki momy saratu tke kallonta ko alamun tsoron ta babu kmar yyda su salwa suke tsoron ta ita bata yi mommy saratu ta shago ta tce daubanki ni kike fdawa hka ita salwa tce dan ubanki nfda din hka dai suka fra fda abin da momy saratu bata sani bh karfi ne salwa kmar zagi hka salwa ta zage tyi wa step mom dinta shegen duka kmar xata kashe ta tna da dukanta tna kiran suna dady domin gani tkeyi kmar ita ce silla mutuwar dadyn ta salwa Sai da tyi wa momy saratu dukan hauka sann ta dga ta su momy duk anyi laushi kuma gashi ba kowa a gdn sai su biyu a tsorace tke kallon ta tce wlh Sai na kashe ki xagi sani cike da tsiwa salwa tce xan San alheri mugun halin ki y biki kuma wlh na fda na kara ke baki isa ki sani tallah nyi bh su dai da suka ga xasu iya Su suka sani ♀ ♀ amma ni lalalala tna fdi tna harar ta da kyar momy tasamu ta tashi ta bar part din dady ta dawo nata da kyar ta kawo kanta Don Baka ramin doka tasha ba a gurin salwa ta xauna da kyar akan kujera tana jin xugi da radadi a cikin jikinta ranar dai da Kyar mommy tyi vci bayan tagama yanke shawara xata koma gurin bokanta Sai tasa shi ykashe yarinyar nan da sauran yan Uwan nata da wanna tunanin vcii y kwahe ta da safe kuwa tana tashi ta dauki hanyar abia state acan bokan nan ta yke domin kuwa duk a waya suke kulla tufgun nata Bakaramin wuya tasha ba kfin tje sbd ba karamin tafiya sukayi ba ita da ita da ta kawar sann suka isa da kyar da wahala Salwa ce xaune tre da kawar ta rahaina a cikin uniform dinsu na government girls college school tana fdama ta labrin ydda rayuwa ta juya mata lkc guda abun mamaki tna daga ido suka hda ido da rahaina Sai ganin hawaye tyi tce rahaina ki daina kuka mna ko so kike na fra da sauri ta girgiza mata kai tce toh ki daina kinji ta cigaba da bata lbr tna cewa abin da nke tunani shine ynx Mun shigo sss3 first term ynx tunani nkeyi waye xai biya min kudin WAEC da NECO tun kfin ta karasa hawaye y wanke mata fuska tuno mgn dady da tyi yna ce duk Wuya kar tyi was da ilimin ta rahaina ta rike hanun ta tce kyi hkr salwa Allah yna ji yna tre da ke a ynx shine gatan ki ba kowa bh kinji daga hka suka tashi suka koma class din su