Page 009
Yau tyi one week a asibitin kullum shi ne Shamsudeen din yke kawo mata abinci sanna y siyo mata kaya 2set y bata kfin kce me har sunyi shaguwa a tsakanin su kullum hka dai har ta cika two weeks sann aka basu sallama suka dawo gd ko a hanya hka tace masa ita dai baxata ta shiga gdn sa yce meyasa kawae dai itama bata sani ba amma dai tna Jin bata ydda dashi ba hka kawae tke jinta wni iri ta man ta komai nata da ta sani da kyar yasamu y lalabata ta shigo suna xama ta kali gdn ta gansa Dan karami kmar girman dakin ta guda daya a gdn su tana ta kallon gdn tna tunani kala Kala a ranta yce mata ki xauna tce a,a sai y kyale ta Sai da ta gaji don kan ta sannn ta xauna ya fita y kawo mata abinci ta karba tci y kira sunan ta yce na gaskiya yce salwa cikin mamaki tke kallon sa a ranta tna cewa salwa kuma wace ce hka Wai salwa tyi shiru bata amsa ba dama yna sane so y gani ko xata iya yin tuna sunan ta ashea shima ta manta ♀ ta tambaye shi dan Allah wace ni waye kai mai alaqa ta da kai Meyas nakasa tunin komai meyasa nke jina kmar ba duniya nke ba inaji kmar Kai na y juye inaji kmar fa nasamu masala akaina Idan na rufe ido na bna ganin komae Sai hoton wni baban mutum fari dogo yna da kyau fuskar sa ysa glass pls waye shi Meyasa nke tuna shi kuma shi kadai ne nke gani ynx a rayuwa ta pls y sunana kodai bni da suna ne kodai ni ba mutum bce ???yce mata xaki iya xane hoton wanda kike gani a idon ki da sauri ta dga masa kai tce ehhh yce ok good ina xuwa yna fita y ce y tsaya a kofar daki yce to ynx me xance mata ma ta ydda dni can daii y dawo dakin yce mata kinaji Dan Allah ki yrd dani ba cu tar da ke xanyi ba wlh ynx ga wannn ta karba ya mika paper da pencil yce ynx ki Ina so ki xana min mutumin da Idan ki ka rufe ido kikace kina ganin sa tce mne xane kuma ♀ ??yce oh god yarinar ta manta ko mai nta fh kuma ina so inji labrn ta wlh yce look hka xakiyi sannn ki tuna mutumin Sai ki fra kwatantawa cikin dabara yke nu na mata komai amma cikin ikon Allah Sai gashi ta xana daddy yce kuna kin yi kama dashi saoae Amma Sai dai yfi ki kyau amma kunyi kama ko ki sanshi ne ?tace aa ina so in tuna a gurin da na sanshi amma na manta baxan iya tuna komai bah kai na ma har yfra ciwo yce Sanu ina xuwa y masa gefe y dauko mata alquraan yce ta karanta cikin ikon Allah da karfin xatin sah Sai gashi salwa tana biya alquraan komai tar tar Sai y karbi wannna paper hanun ta y rubuta mata letter A yce mata me ce wannn cikin rawar murya ta ce A da karfi har tna rike wuyan ta alamun muryar ta dishe cikin jin dady yce alhamdulilah can y tashi y dako mata Dan kwalin ta wanda ta Yar dashi akasa rashi ranr da suka fra had Wa ta karba da sauri da mamaki tke kallon sa nan don ta gne atamfar tabbas kayan da raihana ta bata be lkcn da suke exam tana rufe idon ta taga komai yna dawo ma ta kmar a mafarki nan tke ta fra tuna dad din ta lkcn da yke kai ta school da karfi ta tashi tsaye tce waye y kai me nkeyi ann nan gurin na roke ka kar ka cutar dni wlh ni marainiya yce kuma nyi wa mahaifin na du wuya xan kre mutunci na sannn xanyi kara tu mai tsaye a rayuwa da sauri yxo gurin da tke yce look nfi 2 weeks tre da ke bni da niyar cutar da ke wlh pls ki xauna kiji komai xan baki lbrn abin da na sani akanki tace inaji fdamin pls y akyi naxo nann ???? Yce okay nan y kwashe lbrn komai da tun haduwar su ta farko har ynx da tke a gaba Shi cikin kukah tce Inalilahi wayo ni nashiga uku yce pls kidaina kuka ki fra fdamin wace ke nima har ynx ban wace ce ke ba tce lbr na kakeso yce ehhh Idan na fda ma kaima baxaka kije ni ba kmar ydr neighbor din mu suka min ydga mata kaiii Yce ehhh inshallah ki fda min gaskiya amm tce salwa bata karya tun da yji ta kira sunn ta da farko wanda ta fda masa ysan cewa gaskiya xata fda masa ta fra fdin ko ita wa ce bata boye masa komai ba duk abun da y fru da ita a rayuwar ta Sai da ta fda mai Da mamakin ta shima suna hda ido tga shi ma kukah ykeyi shima tce meyasa duk wanda yji labarina Sai y min kukah kennan ni dai abin tausayi ce koh ? Y girgiza kai Aa Baki San jarabwar wni ba iya tki kadai ki kasani shiya sa xakiyi tunanin hka amma ba hka bne ki tsaya kiji lbr na koni waye Sunana general shamsudeen ubbbah ni jamin tsaro ne shekaruna 30 dai diai a nn duniya asalin na dan garin Abuja ne a can aka haifini mahaifina ni kadai y haifa a gdn mu sannn Allah y karbi rayuwar sanadin ci won suger dga in Sai mahaifiya muka ciga ba da rayuwar mu ita ta xame min uwa da uba domin kuwa mahaifina beyi saar yan uwa ba sbd basu kaunata ko kadan dni da mahaifiya ta karshe ma hka suka hda baki su ka kwace duka dukiyar mahaifina ta ko ma gurin su gabadaya su ka barmu mu ciki kunci da wahalar rayuwa a karshe dai ma mana ta koma yin kosai da koko na siyar wa da safe tre dni da ita mukeyi duk lkc da batada Lpy kuma nce mata ta kwanta ta huta ni xanyi da kaina mene amfani na a gurin ta hka muka cigaba da rayuwa da sanar kosai din mamana tke biya min school fees nima bayan rasuwar Abbana dole Sai da na koma government school lkcn ina ss3 a hka Allah ya taimakeni na kara sa lkcn Ina da shekara goma 19 sann na fra girma sosae anan ne na samu aikin gyran motar a wni gareji na kusa da gdn mutumin yce sbd y yna da hankali na da ba xai tba dauka ta ba hka dai nasamu har nfra yin aikin ana niya na kadan kadan dg hka har a Kfra bni manyan motoci ina gyra wa cikin ikon Allah a shekara na hda dubu 90 kudin registration din na nashiga univer siry snnn mamamna ta karamin wni Abun a hka na hda nasamu na tfi level one hka dai da dadi da ba dadi kullum hka ake Abu daya har nasamu na gma level 1 one da kyar xan shiga level 2ne Allah yyi wa oga mu rasuwa sbd hka nadaina xuwa gurin aiki komai kwa y tsaya cak kuma a wnnn ranar ne sbd rashin imamu iri uncle din na suka xo suka kwace gdn da muke xaune da mahifiya ta hka suka kore mu dg gdn muna ji muna gani aka rabani da gdn mahaifina hka muka fito nida mama na ba musan inda xamu baa nan muka samu wata yar bishiya kusa da jeji muka fake nce mata mamah meyasa kowa baya son mu meyasa family din babana su ke min hka ne tce kyi hkr kji sushu wanan ne sunan da tke kirana dashi ita ka dai ce ta ke kirana da wannn sunan y Fda yna runtse ido tuni hawaye suka xubo masa duk juriyar da ykeyi sbd karta raina shi Amma Sai da yyi kuka y cigaba da Cewa tabbas kin fini jin jarabawa domin ku wa ni duk wahalar ina tre da mahaifiya tah Kuma idan na kalle ta ina jin ddi kuma tna samin Albarka wanda har ynx albarkar tce tke bibiyar rayuwa ta nasani dga nan mu ka koma kwana Kasan kada bakin ruwa sometimes mu samu abici wni lkcn kuma b Muci komai ba hka muke rayuwa ranar wata asbar na tfi xuwa neman aiki sbd in samu kudi abincin da xamu na ci da kuma kudin school dina sbd ina da burin yi karatu nima don inaganin a lkcn shine gata na ina dawo dga inda nje wata mata da sukeyin bara tre da mama tce min ynx nan mai mota y xo y bige ta yce what ♀ ta ina tce yce suna asibitin nan unguwa da sauri na nufi asibitin ana xuwa akace min tna bukatar vcii bawani masala kawae ta dan buge ne bayan 50minutes mama na ta farka dga vciin da tkeyi ta fra kiran ina shashu da sauri na tashi nje gabanta na ri ko hanunta ina gani nan ta rike hanun gam tace duk wuya kar ka gudu ka barni pls da na kji nce mata mama duk wuya duk ddi ina tre da ke kinji tce Alllah yma albark nce amin Duk abun da muke fda duka dr isham yna jin mu shine wanda y buge mom dina yce sanun mama kin tashi da sauri ta tashi tce Lpy Kalau tce min wye shi nce shine wanda y buge ki tce sannu na gd ma da ka kawo ni asibiti yce ba komai mamah Sann y kle ni yce ko xan iya sanin Au wye ku ? nan tke na bashi labarin mu Dr isham mutumi arxaki ne yna da mutunci soae ba xantaba mantawa dashi ba shine wanda y taimaka mna lkcn da muke neman taimako shine y gina rayuwa ta shine wanda y min abin da uncles dina suka kasa shine y dora ni akan hanya mai kyau lkcn da na gma bashi lbrn mu y tausaya mna sosai sanna yce xai dauke mu xuwa gdn sa sannn xai bni aikin yi Idan na gma karatu na sannn shi ma y bamu takaitacen labarin shi yce shi doctor ne wanna asibitin ma da muke ciki nashi ne shine y bude shi bayan wann yna da wani ma a kano Abuja lagos yna da yara guda shida uku maza da mata uku y ce mana yna tre da da mahifiyarsa a gd da ya tre da matarsa da yaran sa shima Dad dinshi y rasu da yan uwansa kanwar sa ce kadai ta rage masa ynx Sai yaran sa yce in har kun aminci xaku xauna tre dani you’re welcome bamu da wni xabi da nida ma ma na sbd hka muka yrd muka amin ce mu ka bisa xuwa gd family din dr isham suna da mutunci sosai sun karbe mu hanu bibi yu sunn kyautata mna sosai rabon da muyi irin wannn farin cikin tun daddy yna raye Mun xauna tre dashi cikin aminci da ku lawa soae Mun rayu cikin farin ciki bayan na kanmala karatu dr isham yce In dora phd shi namiji da ilimi mai xurfi aka sanshi Idan na gama yce Nyi ma alkawari xanyi ma aure da siriyya inshallah siriyya ita ce kanwar dr isham babu abin da dr isahm xe nema a guri na in hnashi indai ina da abun Kuwa na dauke tamkar daddy na kuma shi ma hka ne a gurinsa domin kuwa a haife y haife ni hka nyi bayan wasu yan shekaru aka daura auren mu nida siriyya muka tre anan cikin gdn nasa domin kuwa part 6 ne a cikin gd hka dai muka cigaba da rayuwa da su suka xama sune komai namu suka dawo mna da komai da muka rasa a bayah Bayan shekara biyar lkcn ina da yra uku Maza biyu mace daya kawae Dr isham yce kowa a gdn su shirya xasu tfi umarah amm bandani sbd an kira xuwa wni borno state xamuyi wni aiki kuma dama ban dade da xuwa ba nida shi nce ba komai Sai kun da Wo washe gari ranar asabar da safe suka tfi airport ni na kaisu na rakasu har xuwa inda jirgin xai tashi tun da safe nji mood dina y canxa bansan dalili ba a lkcn suna ta min bye har na juya na tfi Bayan sallar axahar ina xaune a floor ina kallon channel din aljazira tashan nan da ake labarai kawai nji ana sanawar jirgin da y tashi daxu xuwa saudi arebia yyi hats ri accident dukan su Allah y musu rasuwa ko mutum daya ba tsira ba ♀ Bayan rasuwar dr isham Nga wni lawyer yxo min y shaida min dr isham yce barmin duka dukiyar sa dama yyi wasiha tun kfin y mutu sbd hka ynx komai na dr isham y dawo gurin ni nke juya komai a yanxu Lkc daya na rasa mahifiya ta wace ta xa min bango abin jigina na lkcn da na rasa daddy na naxo na rasa matata mutuniyar gigrgi mace ta gari sann naxo na rasa yara na har uku sann na rasa mutumin da y tai makawa rayuwata baxan tba daina jin Ciwon rashin ba da nyi yna gma fda min Sai naga hawaye y cika idon shi nce Allah y jikan su sannn y cigab da cewa bayan wa su yan shekaru nje neman aure wni gd abn da bansaniba shine a time din ashea kudi na ake so bni ba nje na aurowa kaina wace ta kusa kasheni yasmin ita ce mace ta biyu da na aura Sai dai amma banyi saar mce b domin kuwa na aure ta tje ta hda baki da wasu tna so aksheni a kwace duka dukiya ta ba cikin ikon Allah Allah y tuna mata asi ri wanda har yau har gobe tna gdn yari sbd kokarin gisan kai da tyi shiyasa aka yanke mata hukunci life in prison tun dga wanna time din na canja rayuwa ta na dawo da kaina talaka sbd ina so nga na auri mace ta gari wace xata maye min gurbin abunn da na rasa a rayuwa tah na boye duk irin tarin dukiyar da Allah y bani na koma ni ba kowa ba na canxa gd ni da kaina na siya wanna gdn ynx da kiganni na komar Saida ruwa da safe mutanan nan unguwar har ynx basu San koni waye bah kowa kallon dan ga ruwa yke min wannn shine takaitacen labari na salwa Salwa Idan kin yrd dani ina so a gobe nan in aure ki tce masa ni a ynx bni da wni xabi bni da komai Sai Allah xaka iya aure ne hk yce dni da ke duk Abu daya ne gurin Allah don hka ki amince min ni kuma na miki alk warin xan xame miki abin da ki ka tasa a ci ki kuwa harda da daddyn ki inshallah tce na yrd da kai wata kila kaine mutumin da xan krasa rayuwa ta dashi