Page 0010
Bayan auren salwa da general shamsudeen ubbbah ♥ ♥ ♥ ♥ ahmdl Bayan wasu yan shekaru Salwa ce tsaye a gaban mirror tna kallon kanta a hankali tce Allah sarki rayu wa kenan Allah mai axurta Wanda yso a duk lkcn da kaso hakikah rayuwa ba da tabba wayo rayuwa kenan Sai kce bni wan nan yarinyar ba wace batada kowa Sai All ah hakika nga rayuwa nga jarabawa kala kala a rayuwata hakika Idan akce min ko mai xai wuce xuwa ynx baxan yrd ba sai gashi abin kmar a mafarki nasamu cigaba sosae a rayuwa ta na farko na cikawa mahaifina burinsa na karantu sosae bayan nyi nursing shekara biyar sannn na kra komawa nyi medicine shekara bakwai finally na xamo doctor ynx nabayar da gu dunmuwa sosae na tallafi marayu yan uwa na bude masalatai da asibitici na bu de islamiyu da makarantu nyiwa mahaifi na sadakatujariya ♥ Allah y ba ni kyautar da ba kowa yke bawa ba nasamu kyautar yara maza da mata su goma sha biyu na mayar da sunan yan uwana guda goma 11 da na rasa na first born dina na saka suna Ada samha ta ina da sameeha ina da salma ina da sahar da suhana ina samah sanna na xo na saka sunan ♥ y safuwan dina ina da sudais da sageer na saka sunan sa ne ba don komai ba Sai din xumunci Amma baxan tba mantawa da abin da big bro yyi wa daddy ba sann ina da samman sannn ina suhail sann naxo na saka sunan dan autan daddy wato sadik ♥ wanda nima shine last born dina a ynx Ni da kaina da taimakon Allah dana mijin na dawo da zuriA tah da kaina na gina ahalina na ynx duk da narasa wacen amm kuma Allah y bani wasu a ynx ashea dama irin wannn ranar xata xomin ashea akawai ranar da xan kasance a cikin farin ciki irin hka kawai na tsuguna nyiwa ubangiji na sujada ♀ a gurin bni da abin cewa a ynx dai Sai godiya Allah Alhamdulilah sanna abin da yke min dadi Idan na tuna da shi a ynx na dawo rayuwa a cikin gdn mahaifina gdn da na rayuwa a cikin sa gdn da aka haifini gd da shine Abu mafi suya a gurina a nan gdn duniya sannn ina xaune tre da yarana gabadayan su duk wanda yi aure anan yke tre wa finally ni kuma part din daddy na a da shine nawa a ynx Alllah kaine abin godiya Bayan shekara hamsin Wata datijuwar mace ce ,wace xata kai she karu hamsin da uku.amma sbd kyaun jikin tah xaayi tunanin bata fi shekara arbaiin da takwas sbd nutsuwa da illimi ga kwanciyar hankali sanye ta ke da karamin glass a fuskarta kna ganin ta Kasan cikakiyar yar boko ce mai amfani da ilimin ta manya da yara da jikokin tah sun zagaye tah tna basu lbrn ta kowa a gurin kukah yke yi sbd ydda sukaji labarin kakah tasu irin ydda tasha wahala kfin ta gina ahalin su wata yar fra yarinya ce ta kwantar da kanta akan cinyar kakah ta su da tke basu lbrn ta ♥ yarinyar ita suke ke kira da little salwa a ynx ta daga kanta ta kalle ta tce kakah kenan kice real salwa kenan ni fake ce dukan su suka sa dariya wace, ta kira da kakah tce mata eh nice salwa ta gaskiya nima yce na gaji kakah ta a sunan kema hka ku ka gje ni kinji jikata ♥ karki kara cewa kanki fake kinji takwara ta tce ehh give me five ta bata hanun suka tfa tre cikin farin ciki da nishadi suke gudanar da rayuwa ♥ ♥ THE END ♥ ♥ ALHAMDULILAH