Chapter 32
*_The Amazing Pen_ ✍️..........*
NACINA YA JAWO MINI...
***
032
LAS VEGAS
Haɗadɗan birni ne wanda yake a cikin U.S,ana yawan samun baƙi suna zuwa yawan shaƙatawa saboda kyau da haɗuwar garin,ga wurin ban sha'awa iri-iri,garin babba ne mai ɗauke da manya-manyan benaye masu kyau da tsari,kai kai kai in taƙaice muku Las Vegas duniya ne,domin garin ya haɗu kuma yana ɗaya daga cikin garuruwan da ake zuwa yawan buɗe ido.
Ango Sadam da Amaryarsa Sa'eeda sun isa Garin Las Vegas lafiya lau,taxi suka ɗauka daga airport zuwa hotel ɗin da Sadam ya kama musu,tun yana Nigeria ya tsara komai da kuma yadda honey moon ɗinsu zai kasance,ta online ya kama ɗakin na kusan sati uku saboda yanaso susha amarci yadda ya kamata,da ƙyar su Mom suka yarda da lafiyar n'tasu nan Las Vegas a cewarsu bai dace ace a washe garin aure,ya wani ɗauketa zuwa wata ƙasa ba,ko ɗakinta ma ba'a kaita ba balle ƴan uwa su je ganin ɗaki tare da sa musu albarka,murtukewa Sadam yayi akan shi ya riga da ya kammala shirinsa na tafiya kuma kuɗi ne masu yawa ya biya,don haka Allah ya maida kowa gidansa lafiya amma su a goban zasu wuce da yardar Allah,sunyi-sunyi akan ya bari ko nan da sati ɗaya nd amma ya kafe akan bakansa,shi gobe sai tafi da matarsa,babu yadda suka iya,dole suka barshi a washe garin bikin ya wuce da amaryarsa.
A babban hotel wanda ake ji dashi a Las Vegas Sadam ya kama,bai damu da zunzurutun kuɗin da zai biya wuri kama ɗaki a hotel ɗin ba domin indai Sa'eedarshi zatayi farin ciki da hakan to baida damuwa,kamar kuwa ya sani domin suna isa hotel ɗin Sa'eeda ta fara kalle-kalle tana murmushi,kasa haƙuri tayi ta ce
"A gaskiya my Sadauki hotel ɗin ya haɗu ƙarshan haɗuwa"
Murmushi yayi tare da riƙo hannunta zuwa cikin hotel ɗin ba tare da bata amsa ba,direct zuwa wurin receptionist yayi tare da yi mishi bayani,nan ta ke receptionist ɗin ya miƙa masa mukullin ɗakin sannan suka wuce,kasancewar ba wasu kaya suka zo dasu ba,ɗan akwati ne ƙarami Sa'eeda tazo dashi wanda ya ƙunshi ƴan kayayyankinta dana Sadam,domin yace mata basa buƙarta komai,a can zai siyan musu kaya bayason ganinta a manyan kaya,ya fiso ya ganta cikin English wears,ya kalla halalinsa son ransa.ɗakin da Sadam ya kama a last flow yake,lifter suka hau har zuwa last flow,direct numban ɗakin suka duba tare da shiga da sallama.
"Woooooow!!! Ya Rahman!!! Aljannar duniya!!! " cewar Sa'eeda tana bin ilahirin ɗakin da kallo ashe batama yi kallo a waje ba nan asalin inda kallo yake,ɗakin ya tsaru sosai kamar mutum na gidansa,self contain ne mai ɗauke da ɗaki biyu wato ciki da falo da kuma bayi,royal cushions ne a falon masu kyawun gaskiya,a falo Sadam ya yada zango ita kuma Sa'eeda uwar ɗaka da wuce,nima na bita saboda naga bedroom ɗin mai ya ƙunsa,muna shiga nida Sa'eeda na saki baki ina kallon yadda bedroom ɗin ya haɗu,a gaskiya hotel ɗin nan duniya ne,gadon ma na ubansu ne,Zama tayi bisa gadon bayan ta ciro kayan cikin a kwatin ta saka a cupboard ɗin gadon,ƴar wata leda ne Sa'eeda ta fito da ita wacca Iman ta bata,turare ne a ciki mai daɗin ƙamshi,sannan tace mata karta sake ta shafa turaran idan ba kwanciyar aure zasuyi ba,saboda yanada ƙarfi sosai,itama Auntyn ta wacca take aure a Maiduguri ta kawo mata kasancewar bikinta baifi sati biyu ba daman tsakanin bikin Iman da Sa'eeda sati uku ne,side drawer ta a ajiye kwalbar sannan ya wuce toilet don ta watsa ruwa ko taji daɗin jikinta.
Bayan ta fito daga bayin taga Sadam da ya ajiye manyan ledoji har uku a saman gadon,ɗagowa yayi tare da ƙarema ilahirin jikinta kallo,ai da sauri ta koma bayin,shi abin ma dariya yaso bashi,kunya hmmm yarinya gwara ki ajiyeta a gefe don cutar dani zatayi wallah,falo ya dawo tare da ordering ɗin abinci wanda yasan Sa'eeda zata iya ci,zama yayi abinsa yana jiranta a falon saboda bayaso ya nuna maitarsa a fili yanzu ya fiso sai ta sake jikinta dashi tukunna,ya zaunan yana jiran ta fito yaji ƙaran alarm alamun har abincin da yayi ordering ya iso,miƙewa yayi tare da amsar lesojin abincin sannan ya kuma zama,shiru-shiru babu alamun fitowar Sa'eeda sai can har ya miƙe zai shiga ya dubata sai gata ta fito idanunta a ƙasa ta kasa ɗagowa ta kallesa saboda kayan dake jikinta, wata arniyar doguwar riga ce,wacca ta fito da surar Sa'eeda complete gashi da maka kyau sosai,kamar yasan measurement ɗinta,a duk cikin kayan daya siyo wannan kaɗai ce mai hankali,domin saura ƙananun kaya ne masu fita tsiraicin mace a waje,a lokacin ta fito daga bayin bayan taji fitarsa tayi saurin buɗe kayan don ta saka da sauri kar yazo ya sameta,ai turus! tayi ganin irin kayan daya siyo mata,a zuciyarta tana cewa. 'Amma Sadam ka kashe wallahi,yanzu ka rasa kayan da zaka siyomin saina karuwai,masu fitar da tsiraici waje wayyo ni Sa'eeda'. Ta kai tsawan mintuna a wurin tana saƙa da warwara,ita ta rasa wanne kaya zata saka gashi ya hanata ɗauko kaya a Nigeria balle tayi amfani dasu a nan,ganin ɓatama kanta lokaci take yasa tayi saurin saka wannan doguwar rigan kafin yazo ya sameta a haka.(Hmmm su Sa'eeda manja😂😂😂🙃🙃🙃)
A natse ta tako zuwa inda yake duk a lokacin idanunta suna kallon ƙasa,jikinta na bata tabbas idanunsa na akanta hakan ya ƙara sakata jin kunyarsa sosai,shi kuwa tunda yayi tozali da ita ya tsaya a daskare a wurin yana yabs kyawun da tayi har tazo inda yake idanunsa kyar akanta,cikin sassayyan muryarta ta kira sunansa da
"Ya Sadam"
Tuni Sadam ya dawo duniyar da muke domin kuwa ashe tun sanda yayi tozali ta ida yabar duniyarmu zuwa kogin tunani,yana ayyana abubuwa kala-kala dan gane da ita a ransa,sauke nauyayyar ajiyar zuciya yayi,cikin wata iriyar kasalalliyar murya ya amsa mata da cewa
"Har kin fito my darling star? "
"Eh "
Still idanunta na kallon ƙasa ta kasa ɗagowa ta kallesa
"Sa'eeda"
"Ummm"
"Ɗago ki kalli mijinki son ranki mana"
Turo baki tayi tana ƙara sadda kanta ƙasa,batayi au ne ba taji saukan tausasan hannuwansa a saman nata,lokaci guda jikinsu ya bada shock taso cire hannunta daga cikin nasa amma yaƙi hasalima ƙara matsesu yayi still suna a tsayan,magana Sadam ya fara da cewa
"My darling star don Allah ki cire wannan kunyar da kike wallahi cutana take,baza ta barmu muyi honey moon ɗinmu yadda ya kamata ba,fine tunda yanzu kinyi wanka nima bara ta watse ruwa sai in fito muci abinci don nasan yunwa kike ji,anjima da daddare sai na siyo miki kazar amarcinki ko"
Gyaɗa masa kai tayi,sai ya saki hannunta tare da wucewa bedroom,ita kuma ta samu wuri ta zauna tare da kunns TV na ɗakin ,nan da nan ya fito daga bayi anbinka da ɗaukin amarya mutumin da yake daɗewa a toilet yau sharp sharp ya fito saboda ɗaukin amarci😂.Fitowa yayi cikin falon sanye da jallabiya ash colour mai sheƙi,lokacin Sa'eeda ta kunna TV tana kallon,ɗagowa tayi ta kallesa sannan ta cigaba da kallonta,direct ya ɗauko abincin da yayi ordering tare da jayo centre table ɗin zuwa inda kujerar Sa'eeda take yayi,buɗe abinci yayi yana kallo,chips ne da plantain sai drinks,remote ya ɗauko tare da kashe TV,lokaci kuda yana cewa
"Madam is time to eat"
Matsowa tayi sannan suka fara cin abincin a tare,bata wani ci dayawa ba saboda bin ta da kallon da yake,har ta miƙe zata wuce sai ya fizgo hannunta,babu shiri ta dawo ts zauna,ce mata yayi
"Darling star ki ajiye kunyar nan a gefe,duk wannan sinna kan da kike banaso wallahi,hmmm duk wayon amarya sai ansha manta"
Kashe mata ido yayi yana shafa gemunsa,Ras! Ƙirjin Sa'eeda ya bata don ta gane sarai inda ya dosa,haka suka cigaba da cin abincin har suka kammala,kwashe komai tayi daga centre table ɗin zuwa dustbin sannan ta dawo cikin falon shi kuma lokacin yana canja sim cards ɗinsu zuwa na ƙasar,kusa dashi ta zauna,bayan ya gama canjawa itama ya canja mata nata sannan ya kira Mominsa a waya tare da sanar mata sun isa lafiya,sun ɗanyi hira don har nasiha ta ƙara masa bayan wanda ta masa a lokacin suna Nigeria,kara ma Sa'eeda wayar yayi a kunne tare da ce mata Mom ce,murmushi tayi sannan suka gaishe itama ta mata nasiha sosai sai mom ta katse kiran,nan fa Sadam yayi ta kiran ƴan uwa da abokan arziƙi suna gaisawa,a can Nigeria lokacin dare ne su kuma a nan yamma ne,saida ya kira kusan kowa na family sannan daga ƙarshe ya kira Umman Sa'eeda, ita ma kamar Momin Sadam ta musu nasiha sosai sanan sukayi sallama,kashe wayoyin yayi tare da mika yana salati,Sa'eeda ce ta ce
"Lafiya naga ka kashe wayoyin kuwa"
"Zasu takura mana ne da kira,ni kuma a gaskiya bana son abinda zai katse mana jin daɗin mu a nan,so is better i should switch off the phones hakan zai fi mana ko Darling Star"
Gyaɗa mana kai tayi,miƙewa yayi tare da cewa lokacin sallah asr yayi,kizo muyi alwala sai muyi sallar matafiya,miƙa mata hannu yayi babu musu ta bada hannun nata tare da miƙewa suka nufi bedroom.Bayan sun Kammala Sallah yace mata zai fita ya siyo musu wasu muhimman abubuwan da zasu buƙata,ce masa tayi a dawo lafiya.
Sadam bashi ya dawo daƙinsu ba sai wurin taran dare gashi ya kashe wayoyin balle ta kira taji lafiya,ta gaji da zama ta kwanta saman three seater,har bacci ya fara ɗaukarta taji ƙarar alarm miƙewa tayi zuwa wurin ƙofar tare da tamabayar waye,amsa mata yayi da shi ne sannan ta buɗe masa ƙofar,yana shigowa ko zama baiyi ba ta fara masa dire-dire da ƙafa tana cewa cikin shagwaɓa
"Shi ne ka tafi ka barni ni kaɗai,sai tsoro nake taji"
"I'm so sorry darling Star wallahi wuraran siyayyan suna da yawa ne shi yasa kikaga nayi dare,fatan dai kinyi sallolinki don nima nayi a waje"
"A wani masallacin"
"Luckily wurin da naje siyo mana kasassar kaza akwai masallaci kasancewar akwai musulmai a area ɗin sosai"
"Allah sarki,sannu da zuwa to"
"Naƙi amsawa,keda daga dawowana ko zama banyi ba kin faramin shagwaɓa kina diddire ƙafafu"
"Um umm to i'm sorry"
"Ya wuce,sai ki zauna muyi shawarar how the night will be"
Babu musu ta zauna tare da tambayarsa
"Har sai anyi shawarar yadda daren zai kasance"
"Of course mana,yanzu dai ki zaba mu fara sallah ne wanda manzon Allah ya umurta ga wa'inda sukayi sabon aure ko kuma mu fara da kazar? "
"Mu fara sallah tukunna"
"Fine duk yadda kika ce bani da jayayya akai,let me perform ablution sai kizo kiyi kema"
Gyada masa kai tayi sai ya wuce bedroom ɗin,ya ɗan ɗau wasu mintuna sannan ya fito tare da cemata ta shiga,miƙewa tayi zuwa bedroom, shi kuma ya ɗauki abubuwan da ya siya zuwa bedroom ɗin,koda ta fito har ya shimfiɗa darduma har biyu,jilbab ɗinta ta saka sannan ya ja musu sallah,raka'ah biyu sukayi sannan ya sallame musu,addu'o'i ya fara kwararo musu akan neman zaman lafiya da zuri'ah mai albarkha,bayan sun shafa sai ya juyo tare da kama koshinta yana karanto addu'a wanda miji yake yi idan yayi sabon aure,bayan wannan sai ya mata tambayoyi akan addininta,a nan mamaki ya cikasa ashe matarsa malama ce,don har musu suka fara saboda tana niyyar ƙuresa.Kazar amarci ya baje musu suka fara ci daman tanajin yunwa sosai taci kazar wanda ta gasu sosai ba irin gashin Nigeria ba.Bayan sun kammala ta miƙe da sauran kazar zuwa frige ɗin falo,koda ta dawo Sadam na toilet,da sauri ta shafa wannan turaran da Iman ta bata sannan ta wuce can ƙarshan gado ta kwanta tare da jawo bargo ta rufe jikinta har kanta,bayan ya fito ya saka kayan bacci sannan ya fito falo ya kashe wutar falon sai ya gyara labulen windows ɗin falo sannan ya wuce bedroom ɗin tare da kashe wuta bedroom ɗin da gyara labulen windows ɗin,hawa bisa godan yayi tare da jan bargon kamar yadda tayi,ƙirjin Sa'eeda sai faman lugudan bugu yake ji kake Dum! Dum! Dum! Don tsoron abinda zai je ya dawo take,ilai kuwa tana a wannan yanayin taji Sadam na matsowa kusa da ita,a hankali yakai kunnansa kusa da nata yana cewa
"Nasan ba bacci kike ba my darling star, please ki daure mu cike sunnar manzon Allah a wannan daran mai albarkha,let this night be our most memorable night in the whole of our lives"
Yana mata magana hannunsa na nashi aikin a jikinta,shiru tayi Sa'eeda , maganar da Sadam yayi ta sace mata duk gwiwanta,ga kuma abinda yake mata a jiki wanda ta kasa tantance mene ne wannan,ƙara matsowa yayi kusa da ita,habawa ai tuni gogan namu ya rikice mata,ya koma wani Sadam na daban wanda baisan haƙuri balle kuka ba,ya zamo mata kurma,bebe,makaho wanda baya ji baya gani illa abinda ya saka a gabansa kawai yake,domin tun sanda ya shaƙi wannan ƙamshin turaran da Sa'eeda ta shafa Sadam ya birkice mata ada yana mata a hankali amma yanzu kuma komai ya sauya,Nidai da naga tafiyar ta fara nisa, sai nabawa kaina shawarar barin ɗakin a sittin saboda idanuna bazasu iya ɗaukar wanga rahoton ba wallah saidai kuyi hakuri idan komai ya tsaya saina dawo ɗakin,koda na koma falo ai ban sani ba nayi *gudun gara na faɗa a zago* domin kamar a falon suke saboda ihun da Sa'eeda take tana cewa
"Wayyooooo Umminaa!!! Kizo ki taimakeniii!!! Abbanaaa kazo kazo Allah!!! Kadaina Ya Sadam pleaseee!!! Zafiii!!! Zafiii Allah ya isa tsakanina dake Imaan!!! Allah ya Isa Imannn!!! Kin cuceniiii Imannn!!!....."
Ihu take iya ƙarfinta domin Sadam bada wasa yaje mata ba,a mayunwacin zaki ya je mata wanda ya daɗe baiyi farauta ba,baya ji baya gani ga wasu sumbatu da yake wanda kunnuwana sun kasa ɗauka,ganin falon ma ban tsira ba,kawai na fita ɗakin a saba'in ina toshe kunnuwana saboda abubuwan da Sadam yake da faɗa hmmm! Ba'a cewa kome,domin ya ajiye miskilancinsa a gefe tare da maida hankalinsa akan abinda ya saka a gaba,Sa'eeda babu wanda bata kira ba a familinsu,kai harda Gwaggo Ladi ta kira tazo ta taimaketa,ankai tsawan awa cur! Baka jin komai a ɗakin sai ihu da sumbatu,sai can ɗakin yayi shiru alamun komai ya lafa,komawa na har zuwa bedroom ɗin dan ɗauko mukj rahoto😂,koda na shiga bedroom ɗin turus! Nayi ganin Sa'eeda yashe a saman gadon kamar bata lumfashi,shi kuma Sadam ya koma gefe yana sauke goron lunfashi akai-akai,bayan natsuwar Sadam ta dawo masa,sai ya jawo Sa'eeda haɗi da rungumeta yana saka mata albarkha domin ta basa farin ciki iya farin ciki,a kunnenta yake cewa
"My Darling star Allah ya miki albarkha, ya faranta miki kamar yadda kika farantamin,ina farin ciki sosai akan kawomin budurcinki har gidana ba tare da samun wata tangarɗa ba,I love you so much with the whole of my heart,na gode da bani farin ciki mara misaltuwa"
Godiya ya cigaba dayi mata tare da saka mata albarkha, ita ko babu abinda take inba tsiyayar hawaye ,domin ta galabaita matuƙa ainun,duk ilahirin jikin ciwo yake mata ga wats masassara da jikinta ya fara,tashi yayi zuwa toilet ba tare da yaji tayi maganarta ba,wanka yayi sannan ya fito koda ya fito a inda take a nan ya sameta a yashe,ce mata yayi tazo tayi wanka,amma shiru babu amsa,ƙara faɗa mata yayi tazo tayi wanka amma shiru,ƙirjinsa ne ya bada Ras! Ganin ko motsin kirki ta kasa,da sauri ya hayo gadon zuwa inda take tare da kiran sunanta da ɗan ƙarfi
"Sa'eeda! Sa'eeda"
Cikin muryar mai rauni irin na wanda ya daɗe da galabaita ta amsa da
"Ummm zafi Ya Sadam, ƙasana zafi yaya kamar zai cire,kaina ciwo yakemin Ya Sadam"
"Ya Rahman!!!"
Ai da sauri ya koma toilet ɗin tare da haɗa mata ruwan zafi,fitowa yayi ya ciccibeta,ai nan take gabansa ya faɗi ganin jini malale a saman bedsheet ɗin gadon,a zuciyarshi yana cewa 'Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un,ya Rahman Allah yasa banyi aika-aika ba' da sauri ya shiga da ita toilet ɗin,a hankaliya saka ta a water bath wanda bai gama sakata ba ta tsandara wani uban ihu tana ƙara ƙanƙameshi tana kuka tare da cewa
"Wayyo Allah naaa Ummina kizooo kizoooo!!! Zafii!! Zafiii!! Don Allah ka cireni!!! Pleassss......"
Wani kuka ta sake tana girgiza kanta saboda Sadam yaƙi bata damar fita daga water bath ɗin,yana riƙe da ita,ga ruwan da zafi sai ratsata yake sosai,kusan sau uku yana canja ruwa,a ƙarshe ya taimaka mata tayi wankan tsarki sannan ya nannaɗe da towel kamar wata baby dull suka fito,akan sofa ya ajiyeta sannan ya yaye bedsheet ɗin ya wuce toilet,a washing machine ya jefa bedsheet ɗin,bayan ya wanke sai ya ciro ya saka a dryer,nan da nan bedsheet ya bushe,linkeshi tsaf yayi tare da fitowa daga toilet,cikin akwatinsu ya saka bedsheet ɗin saboda bai yarda wani ya sake kwana akan wannan bedsheet ɗin mai dajara ba,wani sabon bedsheet ya gani haɗi da ɗaukowa,shimfiɗawa yayi sannan ya sake cicciɓota zuwa saman gadon,ganin jikinta da zazzaɓi sosai ya sakashi kirin hotel doctor akan akwai mai zazzaɓi a ɗakin,babu daɗewa saiga wani bature yazo da first aid box ɗinsa,dubata yayi sannan ya bashi magungunan da zata sha sai ya fita,sauran kazar nan ya ɗauko a fridge tare da milk ya dawo bedroom ɗin, lallaɓata yayi akan tashi kazar sai tasha magani,daƙyar ya samu taci kazar haɗi da milk ɗin sannan tasha magani,shima kwanciyar yayi daman dauriya kawai yake amma duk ilahirin jikinsa ciwo yake.
Washe gari Sadam ne ya riga Sa'eeda farkawa,sallah yayi sannan ya tayar da ita wanda saida yasha daru kafin ta shiga ruwa zafi haɗi da alwala tayi sallah,ordering breakfast yayi bayan sunyi wanka suna zaune a falo suka ji alarm alamun mai kawo musu abincin yazo,miƙewa Sadam yayi tare da amso musu abinci,a baki yake bata abinci saboda ta kasa ci da kanta,idanunta na kallon ƙasa saboda matsananciyar kunyarsa take,shi kuwa ko a jikinsa,wani sabon tattali yake bata,bayan sun kammala cin abinci Sadam ya kwashe kayan tare da wucewa bedroom, fitowa yayi da wata leda da jiya ya shigo da ita tare da ledar kazar,gwiwansa biyu ya saka a ƙasa tare da ɗauko wani ɗan ƙaramin akwatin sarƙa,ce mata yayi
"Muga hannunki my Angel"
Babu musu ta miƙa masa hannunta,akwatin nan ya miƙa mata tare da cewa
"My darling princess wannan kaɗan daga cikin kyautar dana miki ne,idan mun koma Nigeria zan baki sauran"
Da sauri ta buɗe akwati,ƙanƙance idanunta tayi saboda hasken da yake cikin akwai,waro ido tayi a sanda tayi arba da sarƙar Gold,ai batasan sanda ta rungume Sadam tare da manna masa kiss a kumatu ba saboda farin ciki,cikin murna tace
"All these for me Ya Sadam"
"Of course you deserve more than this,na mallaka miki kyautar kamfanina na sarrafa shinkafa wanda yake a Kaduna tare da mota sabuwa,idan mun kowa Nigeria zan kaiki har kamfanin domin su ganki tare sa sanar musu da ke ce *CEO* na Kamfanin"
Kasa magana tayi saboda jin wa'innan kyaututtukan wanda batayi zatonsu ba,Allah kenan,kuka ta sakar masa tana cewa
"Ya Sadam all these gift are for me,Ya Sadam kodai mafarki nake"
"A'a my darling star ba mafarki kike ba,its reality naki ne duka,you deverse more than these from me,kinsan farin cikin da kika sakani kuwa,i love you Sa'eeda and i will continue to love you till my last breath"
Rungumeshi tayi tsammm! A jikinta,kuma tun daga ranar wani shafin soyayyar ya buɗe,kullum cikin fita yawan buɗe ido suke sannan basu suke dawowa ba sai dare gashi Sadam ya kashe wayoyinsa saboda yabar komai a hannun P.A ɗinsa Mukhtar,Jama'ah Sa'eeda fa ta zama ƴar hannu yanzu gashi sai wani kyau ta ƙara da annuri,har ƴar ƙiba tayi,shima Sadam ya ƙara kyau da kwarjini kana ganinsa kasan yana cikin kwanciyar hankali, saida suka shafe sati ukun nan cur! Sannan suka wuce Saudia yin Umra,two week sukayi suna bautar Allah haɗi da gwangwaje soyayya,bayan sati biyu suka dawo ƙasa Nigeria da tsaraba niƙi-niƙi,a lokacin Umman Sa'eeda ta dawo Kaduna,Jirginsu Sadam a Kebbi state ne zai Sauka.
@@@@@@@@@@@@@@@
*KEBBI*
Da ƙarfe 1:39pm jirginsu Sadam ya sauka ƙasa Nigeria,gayya huda sukazo tarbar,Momin Sadam,Yayar Sadam wacca yanzu goyo take,Kamal hadi da bodygaurds sukazo ɗaukansa,Sadam ne ya fara sauka sai Sa'eeda a hankali suka sauko daga jirgin koda suka fito twins ne suka ƙwallama Sadam kira da cewa
"Oyoyo Uncle!!! Aunty!!! "
Inda ake kiran Uncle da Aunty Sadam da Sa'eeda sukayi saurin waiwayawa su gani,daman yaran sun taho da gudu wurin tare da rungumesu,su Momin Sadam ne suka karaso wurinsu da farin ciki fal a ransu musamman Momin Sadam ganin yadda dukkaninsu suka canja musamman Sa'eeda saboda wata ƙiba ta ƙara da haske, wani tunani ya ɗarsu a zuciyar Momin Sadam tana murmushi.(Su Sa'eeda kodai-kodai an samo mana tsarabar ɗan Las Vegas ne bamu sani ba😂😂😂🙃🙃🙃)
Rungume Momin Sadam Sa'eeda tayi tare da gaisheta,Momin Sadam har zata rungume Sadam ya matsa gefe tare da ɓata fuska yana cewa cikin shagwaɓa
"A'a Mom ba kin daina sona ba,ace autanki ya dawo amma baki fara masa oyoyo ba sai wata,naƙi ɗin "
Dariya maganar Sadam ta bata duk ƴan wurin harda Sa'eeda tana mishi gwalo,Mom ce tace
"Haba auta ni na isa naƙi maka oyoyo,zo nan autana na kaina"
"A'a naƙi wayyon, Kaduna zani wurin Aunty Hussaina"
"Kaga ka bari muje gida a ƙara zancen a can da alama harda yunwa ke damunka" cewar Kamal
Harara Sadam ya cilla masa yana cewa
"To Sarkin ci na jahar Kebbi state baki ɗaya, kadai faɗi gaskiya,yunwa kake ji ka ɓige da cewa muje gida wai ina jin yunws,karka manta fa na sanka sarai"
Dariya yayi sannan suka dugunzuma baki ɗayansu zuwa motoci,nan da nan suka isa gida,kasancewar Daddyn Sadam baya ƙasar shiyasa baizo ayi tarbar dashi ba.
Kwanansu uku a Kebbi bayan sun zagaya dangi da ƴan uwa da abokan arziƙi har da gidan kamal suka je shida Sa'eeda da yake Kamal ya riga Sadam aure da kusan wata biyu yanzu ma haka matarsa nada ciki amma ƙarami.Kasancewar a Kaduna su Sa'eeda zasu zauna,a can sabuwar unguwa mai suna *Miloniyan City* a can Sadam ya tsantsara gidansa na keca raini,furnitures ɗin da Uncle Hassan ya mata a gidan aka saka,a kwana na hudu su Sa'eeda suka dawo Kaduna saboda clearance ɗin da ake na masu bautar ƙasa akwai wanda tayi missing batayi ba,daman ko lokacin da Sadam ya kammala karatunsa baije camp ba,maƙudan kuɗi ya biya sai kawai yake zuwa clearance wanda ba koda yaushe ba.
@@@@@@@@@@@@
*KADUNA*
Sai wurin 5:13pm na yamma suka iso Kaduna,direct suka wuce unguwansu wato Miloniyan City,akwai mai gadi a gidan tare da mai bama flowers ɗin gidan ruwa,tun a corner da zata sadasu da layin mai gadi ya wangame gate saboda ƙaran jiniyar da yaji,tsayawa yayi shi da mai bama flowers ruwa suna jiran uban gidan nasu,danno motocin sukayi cikin gidan,da sauri su mai gida suka nufi inda motocin suke,fitowa sukayi daga motar tare da gaisawa da mai gadi da mai bama flowers ruwa,nufa ƙofar gidan sukayi kasancewar akwai key ɗin gidan a hannunsu,bayan sun buɗe suka shiga ciki,akwai ƙura a falo dama gidan baki ɗaya,haka Sa'eeda ko hutawa batayi ba ta fara gyaran gidan,ko'ina da ko'ina sannan da ɗora musu girki da yake akwai kayan abinci a gidan sai dai nama da vegetables nd babu wanda driver yaje ya siyo,Sa'eeda ba ita ta kammala gyaran gidan da girki sai wurin bayan Isha'i,duk ta gaji gashi kwanan nan wata iriyar kasala haɗi da yawan bacci ke damunta,da wuri take bacci tunda suka iso Nigeria.
Jollof ɗin taliya da abarba juice tayi musu haɗi da fruit salad,bayan Isha'a Sadam ya dawo daga masallaci wanda yake a cikin gidan nasa ya zauna suka ci abinci,ba'ayi minti goma da kammala cin abincinsu ba Sa'eeda ta ɓingire nan da bacci,mamaki ya cika Sadam kwata-kwata ƙarfe nawa ne yanzu da zata yi bacci,shifa yaga tunda suka dawo Nigeria take yawan bacci babu gaira dalili.
Tattaɓata yayi yana kiran sunanta
"Sa'eeda Sa'eeda"
Cikin muryar bacci Sa'eeda ta amsashi da cewa
"Ummm Ya Sadammm"
"Baki da lafiya ne my darling star"
"A'a bacci nake ji Ya Sadam"
Ɗaukarta yayi zuwa sama ganin baccin na idonta,tare da kwantar da ita.Sati biyu da dawowansu suka je gidan Umman Sa'eeda da Dr. Nabila acan suka wuni sai dare sannan suka dawo gida.
Washe gari suka shirya zuwa Kamfani shida Sa'eeda domin gabatar da Sa'eeda a matsanin *CEO* ɗin Kamfanin, daman Mukhatar ya sanar da zuwansu.Motoci Uku suka jeru zuwa Kamfani,Sadam da Sa'eeda suna a mota ɗaya tare da Mukhtar a gaban mota,gabansu motan bodyguards ne haka bayansu motan bodyguards ne,haka suka nufi kamfani da jiniya.
A can Kamfani kowa na tsaye a harabar Kamfanin suna jiran isowar *CEO* ɗinsu,kowa da kowa ya hallara,mazansu da matansu,ga manager Sauban da sauran ma'aikata duk sun hallara,matan wurin sai zumuɗi da zuba ido suke saboda ganin wacca mai gidansu ya aure,wace ce wannan wacca ta cire tuta haka.Kai tsaya suka danno cikin Kamfanin da gudu wanda har wurin inda ma'aikatan suke suka faka,da sauri aka buɗewa Sadam ƙofar,wani bodygaurd ne zai buɗewa Sa'eeda murfin ƙofa Sadam yayi saurin dakatar dashi,da kansa yaje ya buɗe mata kowa a wurin na kallon ikon Allah,fitowa tayi daga motar tana sakar mishi sassanyan murmushi shima ya mayar mata da martanin murmushin,bag ɗinta ta ɗauka sannan ya rufe motar
"Ya Rahman!!! " cewar wata a cikinsu
Hannunsu suka sarƙafe dana juna suna takowa wurin da suke,sanye take da baƙar abaya wacca tasha adon stone masu ƙyalli da kashe ido,a gaskiya Sa'eeda bata da makusa,gashi tafiyarta ƙasar waje ta ƙaro kyau da haske,fatarta sai glowing take irin skin ɗin mutanan China.(hmmmm mudai mun baza kunnuwa,ayya babu alamar tambaya a wannan ƙibar da hasken da Sa'eeda tayi kuwa😂😂😂🤔🤔🤔)
Duk takun da Sadam da Sa'eeda suke yi daidai yake da tafiyar mugawan zuciyar Sauban,ya murza idanunsa yafi sau a ƙirga saboda ya tabbatar ba mafarki yake ba,sannan ba gizau Sa'eeda take mishi ba,lokaci guda ya rikice,ga ƙirjinsa sai faman dukan tara-tara yake bama uku ba, he can't just believe what his eyes are seeing,Budurwarsa ta komar matar mai gidansa,how will that on earth happen.(Hmmm saima kaji maƙasudin abinda ya kawosu😂😂😂🙃🙃🙃)
Suna isowa wurin kamar ance Sa'eeda ta kalli gefan Sauban,karaf! Kamar magnet haka idanunsu ya sarƙafe,lokaci guda gaban Sa'eeda ya bada Dummmmm! Cikin rawar murya Sa'eeda tace...............
*Narrnarhh Bukar's Amazing pen✍️*
***