FreeArewaPen original
NACINA YA JAWO MINI..
- 1views
- 10chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*_The Amazing Pen_ ✍️..........**_NACINA YA JAWO MINI..._**001🔥**KADUNA*Zaune suke ɗaliban shiru a aji kasancewar malamin Maths ne kuma gashi mugu, hakan yasa ɗaliban maida hankulansu gaba ɗaya gun allon,calculations yake yana bayani amma babu mai ganewa, yana kai karshe yace "Do you all understand" ɗaliban sukace "yes" saboda tsoransa da sukeyi. Uncle Musa yace"Good, now let me give class work ". Nanfa ɗaliban suka ruɗe,Uncle Musa ya rubuta calculations guda biyu a board, sannan yace su fara. Kwasam saiga wata yarinya wacca bata wuce shekara 15 a duniya tashigo da gudu tana haki, saboda gudun da tasha, kawai ɗaliban sukeyi Uncle Musa yace," Stop there!!!", cike da tsawa, haka yarinya ta tsaya jikinta na ɓari, kafafunta suna rawa. Uncle Musa yace" why are you late in my class". Cikin rawar murya yarinyar tace"I'm sorry Sir". Kawai sai tafashe ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.