Riya chap 5
Ah lokacin, har yayar su ammy Riya ta rasu,…., An kawo yara maza biyu gidan ,
dayan mahaifiyar nayin arbayin (40) dinshi ta rasu jaririne sosai ,bemakai haihuwa bah dan dan wata (7) ne …,
Dayan kuma yaro ne shekara 5 …
Zawne take tana gwara fara da Mallamin su ya bata ta soya mishi !!!!
ammy su ta fito daga dakinta ta kwalli Riya tace !!!
Wallahi Kitashi ki ajiye gwaren fara nan kiyi sallah , ta kuma kwallan ta da kyau tace “yau naga abinda ya isheni be ishi Allah ”
wannan wani irin mallan ne da kwadayi yau fara, gobe iloka, jibi tuwon madara koh soyayiyar gwada…..
Hala ba’asan me aye yi ah makarantar bah????
Kuma har sannan Riya bata mosa bah kuma batace komai bah , Kaway kwallan ammy tasu take tana so tayi dariya ganin sai masifa take..
ammy tace ungo wannan ::: Tafada ta ware hanunta kar fuskar riya din !!! Bah magana nake miki bah !!!!
Riya tace >>>>>
shifa mallan dinmu kaway haka yake kuma bayason kowa yayi mishi idan bah nibah kuma kanin mallan baba ne tunda ah cikin makarantar suka kwana , sannan kinga ai baruwanshi !!
«Tsussssss» ammy tayi tsuki tana katseta , Tace naji …. naji Tashi kiyi sallah dai yanzu, Ta mike ta tafi bakin baban tap din tayi alwala tahuce zuwa dakinta….
washe gari karfe 7 na safe nayi Riya da kanin ta Nadja , lawali dan yayar ammy su Idrissa me biwa naja… suka huce zuwa makarantar islamiya da yake Ranar asabar ce !!!
kafin 7da minti 45 sun kai makarantar dayake akoy tafiya sosai …
Riya bata shiga makarantar bah sai ta tsaya gidan su kawar Maryama su huce tare…. har 8 dede mariama bata gama shiryawa bah …. Dan lokacin da riya tazo lokacin take shiga wanka…..
Riya sai tsuki take tana duba lokacin dan tasan mudin suka makara Toh Wallahi mallamin su zai dukesu….
Suna hutuwa daga cikin gidan su Maryama ta kalli Riya tace ina farar ustaz ???
Riya tace … Gatanan a jaka !!
Maryama ta kuma kwallan Riya tace … dan Allah karki bashi farar nan duka ki dan samin ..!!!
Riya tayi wata miskilar dariya kamar mage tace… Ayy dai kinsan bah tawa bace koh kuma in mucin tamkar haram ne , toh kibari in nabashi sai ki tambayeshi ya samiki !!!
Maryama ta dubeta da sawri ::: wai ni zan tambayi ustaz abu « Tabbb» ashe da banci bah !!
sukayi shuru na dan wani lokaci dan su kawo bakin kofar shiga makarantar karamar kofa ce dan ta baya suka shigo , Tunda gidan su maryama ta bayan makarantar yake bahnisa……
Suna shiga bakin kifar suka ja birki dan ganin ustaz din nasu cikin ajin fari yana duka. wata yarinya akan makaran da tayi…
ya kalle su yace …. ku huce aji ku jira ina zuwa kuma karku zawna ku tsaya ah tsaye …
Suka huce « sum sum» kamar har an musu dukan
Maryama tace Yanzu ustaz sai ya dukemu Riya , duk da cewa kina mishi duk abinda yasaki… ayy koh dan kai bazai dukemu bah …
Riya tayi dan murmushin dayafi kuka ciwo tace…
wlh Maryama har yanzu bikisan wanan mutumu bah .. tsaf zai iya zane mu …
Ta kwalli kawar tata tace wallahi mery idan bawan Allah nan ya dukemu yau bazayaci farar nan bah !!!
mu zamu cinye abin mu kuma nace mishi dana dawra farar shine na rage mata huta naje yin sallah kafin in dawo ta kone !!!!!!!!
Suka tafa suna shiga ajin nasu !!!
akan tabar man cikin aji maza ne sai kuma mata dake kan banci irin na school a zawne !!!
sun tarar da Amina tazo tun tuni suka mika mata jakuku na su ta rike musu dake table daya suke, zama su uku !!!!
Amina tace… wai kuma sai ya muku bulalar late din ne …. Riya ta dan kalle ta dan haoushin ta take jin wancen satin daya huce Ranar Larabar bata tsaya mata bah ta tafiyar ta sai maryama ce ta rakata …
sunan Tsaye ustaz ya shigo yace bulala 3 zan muku
duk da kun sani !!!
Riya tace … Dan girman Allah ustaz kayi hakuri bazamu kara bah ….
yace bari Riya wallahi sai na duke ku !!!
tunda Riya taji yace haka ta fara hawaye kamar an buda fanfo 😭😭😭 ya zawna kan kujerar shi dake gaban table din yace ku masu !!!
Maryama ta matsa gaba dan tasan idan tace sai anyi wa Riya za’a mata tofa kallo zai barta kuma hankalinta bazai kawanta bah dan so take taga yanda riya zata bah mallan walah yau ma 🤣….
Ta matsa aka mata bulalarta 3 ta huce ta zawna ta yarfa hanun
Riya ta fara cewa dan Allah mallan kayi hakuri ..
tace Innalilahi… sai tayi kamar taza mika hannunta sai ta kyauce harde akayi daya
ta biyun ce saida ustaz din nan yayi dana sanin mata bulalar , dan yawo tayi tayi ah cikin aji daga karshe ta shige kasan table din su gurin ya tsakomo ta ya buge kafa har saida ya saki yar kara yana cewa….. washhhhhhh
sai cen Riya ta fitu daga jasan table din nan tana ganin ustaz yawo gurin so zatayi wuf ta shige kasa har akayi harda aka kamala riya ya dardar ah ranta dan ita batayi ba
bayan an hutu daga break mallan din su yace waii wata yan mata da ta shiga aji da yaje koyar wa tace Riya tazo….
yarainyar ta tafi cikin yanga da iya yi dan kusan rabi da kwatar yan matan makarantar nasan Mallamin … saboda kyakyawa ne na gaske duk dacewa bah wani fari bane saida yana da kyau sanan gashi sawrayi ne tsafta , kusan kaff cikin yan Matan makaranta yafi kula Riya bawai dan tsafta koh kyau bah kway tun ranar da yashigo cikin makarantar nan a matsayin mallamin sabon aji a akayi yake mugun yin Yarinyar, abunda yake kara burgeshi da ita wanan yawan kukan da take da kuma yawon murguda baki ga iya magana….
Yarinyar na shiga ta duba bata ganta ba dan tasan Riya …. ana gulmar cewa ustaz din na sonta , ….. Bata gan taba sai kawayan ta kaway sai ta fita waje dede zata shiga office din mallan mai sai ga Riya Ita da kanwar ta Naja sai masifa takeyi wa kanwar tata saboda yada tayi ta nemanta dan ta bata kudin Break nasu taba kannin nata ….
Yarinyar tace…. Amm Riya kike koh wa??
ustaz dinku na nemanki a office din mallan mai !
tana fadin haka tayi gaba ta huce dan vata koma wajen mallanin bah haoushi ma Riya ta kara mata …..
Riya na shiga office din tace ….
ASSALLAMU ALAIKUM …..
Ta gaisar da sawran mallan man
Tahuce gurin mallamin su tace!!!
mallan ganin !!!!
Yace kaii Ina sako na ???
Tayi yuri yuri da ido , lokaci daya kwalla na taruwa ah idonta …. sanan tace …
Mallan dan Allah kayi hakuri farar ce ta kuneh bayan na dawra na tafi yin sallah wallahi bah da gangan nayi bah ….
wani mallami ah gefe yace habah Riya shineh daga fadan magana sai ki fara kuka…
Mallan mi nasu yace ok Shikenan bamatsala tashi ki tafi……
Riya ta mike ta tafi aji, tana zuwa bata kawayan ta labarin yadda sukzyi da ustaz !!! Taba basu labarin suna dariya suna cin abinci su na break..
Bayan an dawoo sukaci gabah da karutun harda dan har riya ma tayi nata….
ana tashi kuma ta kama hanun kanninta suka huce gida…, Bata koh tsayawa amina bah ….
Suna zuwa gida suka tarar ammy du ta gama girki , sukayi sallah suka ci abinci , Yaran suka kwanta kwanan rana , Amma Riya koh irin mitun ya huta ina bata yibah kaway ta shige falo ta kuna TV tana kwalla ….
karfe tara na dare dukan zawne a falo zawna suna kwallan TV …
Baba Aziz ya kwalli Yaran nashi yace ….
insha’allah cikin kwanan nan ammy ku zatayi tafiya zuwa hajji ..
Falon yayi shuru na dan wani dakiku kamar riya nasan tantancewa meye ma hajji …
ai kuwa da sawri ta mike tace baba hajji fah kace
yace ehh ….
Tayi wani irin ihu kannin nata na tayata san kuma cikin murna tana cewa ..
ALHAMDULILAH… ALHAMDULILAH
Tace baba kai kah biya mata ne ….
yace a’a da kudin ta zata ..
Djamila ammy su Riya ta kwalleta tace waii duk sana’o in da nake yi kudin zuwa nake tarawa ….
suna ta farinki har suka kamala kwallon
kowa ya tafi zuwa kwantsiya ….
Riya nata Alla Alla gobe tayi taje makaranta taba kawayan ta labari….
saii kuma ah lokacin ta tuna da hardar goben … dan batayi bita bah dazun tana ganin kanwar ta nayi tace ita sai anjima dan ta huce kanwar tata da aji da …
washe gari….