RiyaFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Riya

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Riya chap 1

SHINFIDA  Arlit - Niger Republic karfe 3 na rana ….Tafiye take cikin wani irin salo mai jan hankalin da natsuwa daga gani ah gajiye take kuma ga  uwar ranar da akeyi ta gaji sosai …. ah karo na barkatai ta kuma dago kwanta tana kwallon nisan tafiyar dakai tsakanin gidan su da school din da take ,taci rabin tafiyar… ah haka tayi ta tafiya har ta karaso unguwar su .Ah dede kwanar da zata shiga gidan su taji wata yar siririyar muryar, tace anty ummi, sannun tayi murmushi, tana shafa kan yaro tace yawa Abdullaye. yaron yayi gaba tana shiga cikin gidan da dan karfin daya rage mata tace Assallamu Alaikum …. tana kwara shigowa cikin gidan Ah dede nan wata mata me kimanin shekara 36 fara , me matsakaicin jiki ta fito daga cikin dakin dayake cen karfen gida tace… wa’alaikum salam ah ummi kin dawo eh Hadjia na huce dakina nacire jakata da takalmi, na dawra wani karamin zane nayi shegewata toilette …. tsahon minti 35 nayi tsikin toilette din kafin na fito ina futuwa kuwa nayi Alwala don 4 tayi na huce kaii tsaye na dakina na saka kaya .ina tunani ah raina ina yaron gidan naji shiru bah hayaniya… ah memakon nayi sallah sai na dawko madibi ina duba fuska ta …sani koh bah fadamin bah ah yan kwanakin nan nayi baki na duhu saida, har yanzu wanan boyenyen kyau na nan bai gushe bah … ah da idan aka cemin zanyi irin natsuwar nan bazan yadda bah ah lokacin baya komai naya baya dede amma ah yanzu alhamdulilah nasan ina daya daga cikin matan da ake kira masu kiba ,domin inada kiba irin sosai din nan , bana da wani tsayo dosai sannan fatar jikina irin,chocolat kalar nan ce mai dawkar hankali idanuwa na kananu ne amma bah sosai bah sanan , yanzu banida tsahon gashi sosai, amma yanada cika dan kiris yarage ya game da gira ta…. bayan nayi sallah naci abinci, nafito tsakar gidan ina leka dakukan dake bude don har yanzu banji mucin Yaro koh guda bah ah gidan mu 10 tsif , baban mu shineh Engineer Abdoul Aziz matar sa daya, wato maman mu wace muke kira da maman koh hadjia Mamar mu nada yaran 6 wanda ita ta haife su, bayan nan sai yayan yayarta mai rasuwa guda biyu duk maza da take riko yar ta farko wato ni … Lariatou ana kirana da ummi koh riya sai Nadjaatou sanan Idrissa sai yasmina, Abubacar sadik abd umar faruk san autan suyaran da take riko koh mamane lawali and mahamane kabiru lawali wanda ake kira da naatamou sai kabiruahalina family da muke cikin farin cikin rayuwar mu, bamuda matsalar komai domin, mahaifin yana wadatamu da komai na, rayuwa … ah kullin idan na zawna, ina tunanin yadda rayuwa take sawya daga wanan kaddarar zuwa wacen kaddarar … ina tunanin lokacin da rayuwa ta nama zafi nida ahalina… Lokacin da yan uwan mahaifina suka yulakanta m...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play