Page 47
MISHAL
By AYSHA GALADIMAđ€đż
***
BOOK 1
Page 47
âKafarsa Alameen ya taâba yana dâan dâago da fuskarsa tare da kallan Moh â Please itâs okay Man ! Karka kashe sa mana , if not for you then do it for her ! Okay ?.â
Banza Moh yayi masa , sai da Mahmoud ya kuma fadâin â Ahhhhh âŠ.â Na azaba yana
âkoâkarin shidâewa , Alameen ya kuma taâba âkafarsa amma wannan karan baice masa komai ba .
Juyo da fuskarsa Moh yayi zuwa saitin Alameen dâin, kamar wadâan da suke karanta idanuwan juna, haka
sukai magana ta ido, after kamar 30 seconds Moh ya dâauke âkafarsa tare da barın dâakin ma ga baki dâaya .
Shi kuma Alameen ya kalli Mahmoud da yake nishin azaba, ya dâan saka hannu ya maresa , amma bawai mari me zafi ba , irin kamar wanda ya dungure masa fuska haka Alameen yayi masa , tare da sakın killer smile dâinsa na koda yaushe â Youâre self now ! Gobe idan aka kuma cewa ka kalli wata ba zaka kallan ba pervert kawaiâŠ.â
Ya dâauki waya ya kira wani number , ana dâagawa ya furta â Meet me upstairs nowâŠâ
Cikin mintina uku sai ga wasu zaratan maza guda uku, irin huge body builders dâin nan sabida yadda jikin su yake a mummurdâe sosai , âkirjin su kuma ya riga da ya budâe ba nawasaba sabida alamar dâaga abun âkarfi da suke .
Tashi tsaye Alameen yayi daga tsugunnen da yake tun dâazu yana nuna musu Mahmoud .
âKu kaishi asibiti , and clean all this messedâŠâ
â Okay SirâŠâ cewar dâaya daga cikin mazan .
Shi kuma Alameen da ya fito 3rd floor ya hau , sai da ya zauna a falo na kamar mintuna 35 da biyar , sannan ya shiga dâaya daga cikin dâakunan wajan.
âDakin is a huge room.
Sosai yake da girma babu wasu abubuwan tarkace a ciki , amma kuma kasan an kashe kudâi masu yawa akan interior dâin dâakin.
âDakin kuma bashi da haske sosai, a rage fitilin dâakin sosai. Da ya shiga dâakin sai da ya âkara kunna hasken dâakin kadâan yana dâan dube dube kamar yana san ganin inda yake.
A zaune ya tarar dashi sanye da wasu fararan kaya irin masu kaushin nan , alamar yayi wanka sabida ba kayan da ya fita dasu bane a jikinsa .
Yayi crossing âkafafunsa a kujerar da yake , hannunsa dâaya yayi folding a âkirjinsa, dâaya kuma yana duba wayarsa kamar babu abunda ya faru yanzu.
Idan mutum baiyi witnessing abunda ya faru yanzu ba sai ya dâauka ma Moh ya dadâe sosai a wajan a zaune .
Alameen yana zuwa ya zauna a kujerar da take facing dâinsa.
Sai da ya kalli Moh sai biyu from head to toe , ya dâan girgiza kai yana fadâin â No no no ! Wallahi Moh wani lokaci in aka ce maka Devil bana ganin laifin masu fadâa.
Mannn yayi laifi but wannan hukuncin , is to harsh idan ka kashe mai manhood dâinsa ai kashe sa ga baki dâaya , take cool water and cillâŠ.
Allah ya huci zuciyar mazaâŠ.â
â Are you?.â Moh ya fadâa yana dâagowa daga danna wayar da yake .
Wani irin dariya Alameen yayi yana fadâin â Yes am done âŠ.â
â Then walk out âŠ. Surutun ka ya cika mun kunne âŠ.â
â Daman ai haka zaka ce surutuna ya cika maka kunne , and am not going anywhere, ka manta wai a gida na ma kake ne ? Ji yadda kayi wani balancing , kana âkoâkarin korar me gida âŠ..
Am the man of the houseâŠ. Ai sai ka zauna na fadâi abunda nake san fadâa , and before that , nasa a kaisa asibiti daga man whatever⊠shiyasa me zaiyi , he can call his fam or anyone âŠthatâs all i can doâŠâ
âDan dâagowa Moh yayi ya kallesa irin for seconds dâin nan har sai da Alameen shima yayi reaction da jikinsa irin âWhatâ dâin nan.
Bayan Moh ya kallesa sai ya furta â So dan kayi hakan shine ka zama Good Man? Your hands are already covered with bloodâŠ.. what a nice of youâŠ.â
Kallan hannuwansa Alameen yayi yana murmushi shima kamar yadda Moh yayi kadâan â Rayuwa kenanâŠ.. itiâs been ways too long nowwww⊠but atleast yau hannuna bai taâba jini ba not like youâŠ.
And seriously sabida kai ma zan dawo malam, waâazi zan soma yi maka sosai yadda komai zai shiga kanka , I canât accept you like this okay?â.
Sharesa Moh yayi babu shi a dâakin, hakan yasa Alameen ya canza conversation dâin zuwa wani da Moh yake responding , which daga ganin yadda suke wa junan su response zaka gane abun yana da mahimmanciâŠ.
__________
Mimi ji tayi baccin da takeji ga baki dâaya ma ya dâauke mata , sai faman murmushi take , data dâan juyar da face nata gefen hagu sai ta tuna cakulkulin da Moh yake mata tana dariya , in kuma ta juya dâaya side dâin sabida ta kawar da tunanin sai ta soma tuna picture dâin da sukai yanzu , wanda yasa ta tashi zaune ma tana dâaukar wayan nata .
Gallery ta shiga , hotan farko da suke kallan juya ta âkurawa idanu kamar zasu fadâo âkasa ko kuma idan aka ce mata idan ta dâauke idanuwan zata dena ganin hotan a wayar nata .
Sai kuma dâayan da suke kallan cameran, wanda Moh yayi murmushi , sosai Mimi ta âkurawa murmushinsa idanu sabida abune mai matuâkar wahala Moh yayi murmushi har haâkwaransa su fito waje kamar haka, sai a lokacin ma ta lura da dimples nasa .
Wani irin heartbeat take ji a cikin zuciyanta , irin mixed feeling dâin da bata gama tantance ko namene ne ba take ji , amma sai ta bar hakan da kawai because sheâs happy ne take jin wannan abun.
Tana kallan hotan nan batasan lokaci yaja sosai ba sai da taji ana kiran sallah.
Da mamaki ta zaro idanu dan batayi tayi tunanin lokaci ya tafi har haka ba âŠ
Kallan kayan jikinta tayi, sai yanzu ma tayi mamakin yadda kayan sukai mata dai dai kuma dâas dâas jikinta kamar sai da aka aunata akai kayan.
Sunyi mata kyau sosai , colour dâin ya âkara haska fatanta gashi basu da nauyi kuma basu da takura .
Sai dai batasan ta fita da kayan a jikinta ko wani ya ganta dasu zaâai tayi mata tanbayoyi ne from one questions to another which she may not like , shiyasa kawai ta cire su ta saka pjamas masu kauri , tayo Alwala tayi sallar magrib nata.
Tana zaune tayi karatu da salati, har zuwa lokacin sallar ishaâi tayi sallah dâinta , tukunna tunanin taje taga Mamy ya fadâo mata aka tunda bata fadâa mata cewar basu fita ba , kuma bata jin yunwa kwata kwata , ga burger dâin da yayi saura wanda zata bawa Ameerah cos ba iya ci za tayi ba , kuma ba zata so ma talala ce ba .
Haka dai ta ajje tunanin a gefe ta saka slippers nata zuwa dâakin Mamy, tana knocking âkofa taji anyi shiru baâa amsa ba , sai ta knocking nan ma taji shiru, sai ta murdâa handle na âkofar bai bu dâuba that means dâakin a kulle yake .
Falon su Mamy ta shiga tana tunanin ko suna ciki tare da Baffa , amma nan dâin ma babu kowa a cikin falon both Mamy da Baffa .
Cikin mamaki ta furta â ikon AllahâŠâ gashi bata sauko da wayarta ba balantana ma ta kira Mammyn dan tasan tunda Baffa baya falonsa toh bai dawo ba , duk inda yake kuma yana kan dawo wa .
Falon su ta dawo , sai kuma tayi tunanin yau ta duba Aunty Shukura a dâakinta , tunda ta dadâe bata shiga ba sabida yawan fita da take school.
Tana zuwa knocking dâaya taji ance âcome in.â
Budâe âkofar tayi , bakinta dâauke da sallama tana shiga , dâakin yana da girma kamar na Mimi sai dai interiors da yanayin design dâin su ya banbanta .
Aunty Shukura tana zaune akan kujera ta dâan janyo center kusa da ita , gabanta books ne da take karatu sai wasu kuma da suke a bubbudâe alamar karantawa take .
â Yau kuma Yarinyar Mammy ce a dâaki na ? Ai nayi tunanin ko dâaki na ya miki lefi ne kwana biyu.â
â Hmmm Aunty Shukura ke da kike fita school all the time ina aka ga damar shigowa dâakin ki.
Yan zuma fa am not even that sure ko kina nan , kawai ca nai bari nazo na gwada saâa na duk da 90% of my heart yana fadâa mun kina school , sai gashi ban cinka dai dai ba .â
â Ai kuwa baki cinka dai dai ba sai kace ni ce allazi boko , ko da yake ma ai kuma school dâin zaku koma , daga nan duk zaku shiga taitayin ku⊠wannan stress dâin yanzu kuka soma idan har ba gamawa kukai ba , bazaku taâbaji hankalin ku ya huta ba .
Kun gama preparations dâin kune ko kuma akwai abunda yayi saura?â
â Wallahi Aunty Shukura babu abunda mukai , yau mukai niyar zuwa mu dâanyi shopping mu bayar da wasu dâin kunan sabida kar lokaci ya âkure sai Mama tayi baâki and no way Ameerah kinga ta barta ita dâaya thatâs why bamu je ba , and munyi magana da Mamy zamuje yanzu ma zuwan da nayi naje na fadâa mata ba muje shopping dâin ba sai na tarar da âkofanta a kulle âŠ. Ko kinsan inda take?â.
â Mammy ai tana part dâin su Zarah tun dâazu , daman baki je can ba? Sabida Mammy ta dadâe acan and ina kike duka time dâin nan since bakya part dâin su Zarah and Ameerah sunyi baâki?.â
â Uhm uhmâŠâ Mimi ta soma cewa , ganin Aunty Shukura ta tsareta da idanu tana jiran âkarin bayani yasa ta dâanyi dariya kadâan â Ina part nasu Ameerah fa , tare mukai attending baâkin sabida Mama da tace na zauna , baâkin irin kamar mate ne bawai manya bane sosaiâŠ.â
â OhhhhâŠâ cewar Aunty Shukura sai kuma ta âkara da âBut tunda kinga su Ameerah sunyi baâki me yasa baki dâauki Zarah kunje shopping tare ba ? Since ba dole ku tafi ku uku ba at a time , idan wannan tana wani abu then you can go along with the other one to
make things more easier ⊠right?.â
â Aunty Shukura letâs leave this discussion of another day , cos farko bama shopping mukayi niyar zuwa ba , Mommy tace zata aike mu, last last Zarah tace sheâs not going , so no need kace kuma zaka âkara kiranta kace zaku fita since sheâs not in the moody of going outâŠâ
Kallan mamaki Aunty Shukura tayi mata tana fadâin â Zarah?.â
Gyadâa mata kai Mimi tayi alamar â Eh ..â Sai ta miâke tsaye tun kafin Aunty Shukura ta kuma tsayar da ita da wadâan nan questions dâin da basa âkarewa a wajanta . âAunty Shukura am
going âŠâ
â Ina zaki je?â
â Probably my room , zanci abinci and then sleep early! Na gaji good nightâŠ.â
â Okay Night MimiâŠ.â
Mimi fita tayi ta koma dâaki, she donât have anything else to do, ga burger da take san bawa Ameerah amma kuma batasan shiga part nasu sabida abunda ya faru , sai ta dâauki wayarta da burger dâin ta fito, har zata wuce sai ta tsaya âkofar dâakin Aya da yau kwata kwata bata ganta ba a cikin gidan .
Sau dâaya tayi knocking taji shiru baâa amsa ba , sai ta sake knocking a karo na biyu nan ma shiru . Sai kawai ta haâkura ta bar wajan sabida no way ta budâe mata dâaki bata nan .
Hauwa kulu ta kıra ( thatâs there maid ) ta bata burger dâin akan ta kaiwa Ameerah part dâin su , ita kuma ta zauna a falon âkasa tana kallon wani Chinese reels a wajanta , har kusan 9 na dare lokacin baccin ma da take ji ya dâauke ga baki dâaya , kawai dai tana zaune ne.
9:02pm saâkon Ameerah ya shigo wayarta â Thank you so much Dear , ki bari gobe zan shigo akwai labari ⊠Thank you once again.â
Murmushi Mimi tayi bayan ta gama karantawa, tana tunanin wana labari ne Ameerah zata bata gobe haka âŠ..
Mammy ta shigo falon . Da sauri Mimi ta miâke tsaye tana fadâin â Oyoyo Mammy..â za tayi hugging nata .
Sai Mammy ta dâan dakatar da ita ta hanyar sa hannu a tsakanin su.
Kallan fuskar Mammy tayi , ganin babu yabo babu fallasa akan face nata , gashi ta dâan hadâe mata rai ba kamar yadda ta saba ganinta ba.
â Mammy?â Tayi maganar cikin sanyin murya.
â Ai ban isa ki kirani da wannan sunan ba tunda zaman kanki kike Mimi.
Aushe ban isa da ke ba , ban isa nace miki kiyi abu kiyi ba sai kinyi gaban goshin ki? Toh ai gashi nan yanzu sai kije kiyi duk yacca kike so, Allah ya temakaâŠâ
â Haba Mammy meyasa kike fadâan hakan? Kin isa dani mana, mahaifiya tace ke fa .â
â Sai yanzu kika san da ni mahaifiyar kice ? Bayan na saki abu kinje kinyi gaban kanki , kuma kinzo kin fadâa mun magana aushe ba gaskiya bane , har da cewa zaki fita da Ameerah, bayan Ameerah tana gıda , Zarah ma tana gida , keçe kenan kika fita ? Ina kika je Mimi, yawo yanzu kike so ki soma?â
Da mamaki Mimi take kallan Mammy tama rasa abun cewa , amma bata da optional dole ta bata haâkuri duk tunda taga ranta ya âbaci haka..
â Mammy kiyi haâkuri ba nayi haka dan na âbata miki bane, dâazu zamu fita Ameerah tace mun Mama tayi baâki mu bari daga baya naje shiyasa bamu fita ba , har ma na soya musu samosa , da na kai musu Mama tace na zauna na taya Ameerah attending baâkin , ina part dâin su tun dâazu Mammy, kiyi haâkuri ban fadâa miki da wuri ba .â
Shiru Mammy tayi itama tana kallan Mimin â Kina part dâin su Ameerah?â Tayi mata tanbayar da mamaki a face nata .
Itama kuma Mimi ta jinjina mata kai alamar eh.
â Amma Zarah da Mommynta sun tabbatar mun da wai kin fita , Zarah tace sheâs even trying to called you zata biki amma kika âkyaleta kika fita , why are you telling me this kuma? Mimi yaushe kika soma âkarya?â.
â Mammy am not lying , wallahi ban fita ba , you can asked Mama , infact you can asked Uncle Moh ai yasan ina gıda har part nasa naje, you can testify from himâŠ.â
â Moh yasan kina gıda?â Mammy ma ta sake tanbayar kamar me san tabbatar wa .
â Yes Mammy you can asked him.â
â Then me yasa Mommyn Zarah da Zarahn ma suka ce mun kin fita tuntuni?â.
A hankali Mimi ta furta â Mammy i donât knowâŠâ amma kuma a zuciyarta tana mamakin halin Zarah da mahaifiyarta tunda suka kawo har wannan matakin na san shiga tsakaninta da mahaifiyarta .
âHmmmm âŠâ kawai Mammy tace , âkarara âbacin rai yana saukowa akan face nata , bata so ku sabida ita abun ya zama babba yasa ya canza maganar zuwa â May be basu lura bane shiyasa sukai misunderstanding Mammy⊠shiyasa nazo duba ki tun dâazu ban ganki ba .â
â Okay kinci abinci ?â.
â Eh Mammy naci AbinciâŠ.â
â Okay bari naje dâaki na yanzu , banda zırga zirga da daddare Mimi and ki samu ki kwanta da wuri kinji ko?â.
â Shikenan Mammy Good night âŠâ
â Night too Dear âŠâ
Mammy tana barin falon Mimi ta tsaya a inda take har yanzu tana mamakin su Mommy , duk da Mammy bata fito ta fadâa mata exactly abunda suka ce ba amma alamu ya nuna kamar âbata ta sukai a wajenta , most especially abunda yafi âbata mata rai yadda suke âkoâkarin alaâkanta ta da maza , abunda ko kusa babu makamancin hakan a cikin zuciyarta .
Wannan dalilin yasa tayi alâkawarin sai tayi confronting Zarah a yau ba sai gobe ba , kuma tai mata warning karta kuma shiga ma sabgarta .
Da wannan tunanin ta fito ta nufi part dâin su .
Sai dai tana shiga ta tarar da Daddy a falo shi da Mommy suna hira , hannunsa da bowl dâin fruit , ganin Mimi yasa ya fadâadâa murmushin fuskarsa â Ahhhh Ahhhh wa nake gani kamar Mimi, yau baâkuntar dare aka zo yi mana kenan?.â
Murmushi Mimi tayi tana dâan tsugun nawa kadâan â Daddy ina wuni?â
â Lafiya âkalau Mimi, ya kike?â.
â Ina nan lafiya DaddyâŠâ sai ta kalli Mommy da take mata murmushi, hakan yasa itama Mimi ta fadâadâa murmushin fuskarta , hakan yasa murmushin Mommy dâaukewa ga baki dâaya sai yaâke da take âkoâkarin sawa ganin Daddy a wajan.
â Mommy ina wuni?â Cewar Mimi âŠ
Murmushin yaâke Mommy tayi â Lafiya âkalau Mimi ya kike?â.
â Ina nan lafiya , Mommy ina Zarah ?â
â Uhm uhm kamar tayi bacci kinga dare yayi yanzu , may be ki bari gobe sai kizo kiâŠâ
â tsaya tsaya âŠ.â Daddy ya dakatar da ita â Wace ce tayi bacci? Zarahn? Naga ko 10 minutes ba tayi da barin wajan nan ba how comes tayi bacci haka da wuri?â.
âUhm Daddyn Zarah ai tace mun zata sha magani ne shiyasa nayi tunanin ko maganin har ya soma aiki ne , bacci ya dâan dâauketa kasan yadda maganin mura yake so very affectiveâŠâ
â Kamar dai kin manta wace ce zata je ganin Zarahn ko? Mimi shiga ki dubata , idan muran ma yana damunta sosai sai a bata wani maganin ai , ko asibiti ne a kaita karta zauna da mura haka ya dinga damunta .â
Mimi sai da taga Mommy ta budâe baki za tayi magana ta furta â Toh Daddy .â Ta mıâke ta nufi dâakin Zarahn, Mommy sai faman kallan bayanta take , kamar tayi tsuntsuwa itama ta bi bayanta haka take ji.
Mimi tana zuwa ko knocking dâakin ba tayi ba ta budâe, tana shiga Zarah tana kwance ma daga kan carfet dâin dâakin ta saka pillow tana danna waya ita kadâai sai murmushi take kamar me chatting da wani.
Tasan babu wanda zai shigo dâakin sai Mommy, thatâs what makes her ta jiyo da kanta gefe , amma ganin Mimi yasa ta furta â Mimi?â
â Yeah itâs me ! Itâs better ki zauna properly muyi magana , or if youâre comfortable the way youâre , I wonât bother âŠ.
And before that , ko me zan fadâa yanzu ko zai miki dadâi ko a kasin Hakan I really donât care .
Me yasa kike san shiga rayuwata ? Canât you just leave your life the way you want and I allow me to do same with my own life ?.
Wana irin shish shigi ne da munafurki da zai sa ki dinga dâaukar abunda ya shafe ni kina kai wa mahaifiyata? Or because you canât leave the way i leave shiyasa kike duka wannan abu? Karki manta nasan abunda kike you and your mother , idan baki fita sabgata ba , then gidan nan sai ya zama night mare dâin kuâŠ
I didnât acknowledge maganar kashe ni da kuke sabida baku isa kuyi abunda Allah bai nufa ba , and Uncle Moh? Wallahi ba zaki taâba samun saba sai dai baâkin ciki ya kashe ki, ko kusa da shadow dâinsa ba zaki taâba zuwa ba balantana ma har ki zo kusa dashi , rubbish girlâŠ.âMimi tana kai wa nan ta juya har ta saka hannu akan handle Zarah ta furta â Idan ni ban same sa ba , kina nufin ke zaki same sa kenan?â
âDan juyowa Mimi tayi ta kalleta â You donât have to know , sabida ko kusa baki deserving sani ba . Just stay away from my life .
Kije kiyi rayuwar da kika ga kina sanyi and stay away from peoples life âŠâ da haka ta fice tana barin Zarah da shock .
Sabida ko me zaâayi wa Mimi is hardly ta tanka koda tasan anyi matan amma yau itace take fadâa mata wadâan nan maganganun da suke kama da warning ?.
Jan numfashi Zarah tayi tana saukewa , dole ta fadâawa Mommy abunda Mimi ta fadâa yanzu yanzu sabida tun wuri susan abunyi.
Mimi tana saukowa Daddy ya sake taranta â Badai har zaki koma ba Mimi? Yau daga zuwa shikenan sai tafiya kamar ana koran ki? Ko Zarahn tayi miki wani abu ne?.â
â Aa Daddy babu abunda tayi mun, daman ba dadâewa zanyi ba kuma tunda tana mura ya kamata na bari ta huta kar kanta yayi ciwo ko Mommy?.â Tayi maganar tana kallan Mommy da murmushi a face nata .
Itama Mommy murmushi tayi mata tana mayar da kanta kan Daddy â Haka ne maganar ta shiyasa nace maka dâazu daman tasha maganiâŠ.â
â Toh shikenan Mimi , sai da safe , ki gaishe mun da su Baffa kinji?â.
â Insha Allah Daddy , zan fadâa musuâŠâ da haka ta fito daga nasu part dâin again , ta koma nasu shima kuma dâaki ta wuce tunda already tayi wanka abunda , kuma ba wani bacci take ji ba , tana âkoâkarin yin wani abu da zai dâan dâauke mata hankalinta ne , har ta soma jin bacci.
Gaban mirror dâinta taje ta saukar da duk abunda yake kai, ta soma gogewa tana sake arranging abubuwan wajan .
Wanda take san sake gani tana âkara mayar dasu, wanda kuma batasan gani tana canza musu waje zuwa wajan daban.
9:11pm ta gama gyarawa ,dan har lockers dâin wajan ta gyara sai ta kalli time .
Bazai yu ta fito da abubuwan cikin wardrobe dâinta ba , sabida zai dâauketa long time kafin ta gama kuma tana san duk inda 11 tayi ta kwanta sabida kar sallar ya wuce ta da daddare .
Ta gama ta zauna har wajan 10. Message yayi popping akai wayar ta .
Ba âbata lokaci Mimi ta shiga message dâin ganin number Uncle Moh âŠ
â Meet me downstairsâŠâ shine abunda aka rubuta kawai.
A fili ta furta â Downstairs kuma? Ko part dâinsa yake nufi?â.
Bata ji gaba da tunanin ba ta dâauki long hijabinta da take sallah dashi ta saka , har za ta fita sai ta dâan shinshina jikinta taji ya take , even though akwai âkamshin turare me sanyi da yake tashi a jikinsa sai da ta Dâan koma gaban mirror ta dâauki dâaya daga cikin favorite humra dâinta ta saka , ta dâauko wayarta ta sauko âkasa da niyar fita zuwa part nasaâŠ.
Ta sauko zata wuce wannan hanyar da yake budâe mat kawai taga âkofa ya budâe, as always babu kowa a faloâŠ
âDan waigawa tayi ta sake kallan falon tayi reassuring babu kowa a ciki, tukunna ta dâan nufo âkofar sabid bata gansa ba da âkofar ta budâe .
Sai ta saka kanta da âkafarta kamar me sandâa tana âkoâkarin leâken wajan.
Moh kuma da yake gefe a tsaye , ya riâko hannunta .
Sosai Mimi ta tsorata har ta budâe baki zata kurma ihu ya dâan dalle mata baki kadâan .
Shiyasa ta fasa âkwalla ihun da take âkoâkarin yi, ta dâan turo bakinta kadâan kamar za tayi kuka â AsshhhhâŠâ ta fadâa a hankali tana taâba bakin sabida ta dâan ji zafi.
Hannunta ya kama suka soma tafiya bayan ya kulle âkofar wajan.
Finger cikin fingers haka hannun su yake sukai tafiya zuwa part nasa .
Suna shiga ya saki hannunta kuma ya dakata da tafiyar da yake , wanda yasa Mimi dole ta tsaya tana dâan juyowa ta kallesa .
Hannuwansa both ya budâe mata , ita kuma sai ta tsaya kallansa tana tunanin abunda yake nufi.
Kira dâaya ya dâaga mata yana dâan juyar da kansa kadâan â Come here ..â yayi maganar kamar baya sanyi.
Babu musu ta matso kusa da shi dâin amma ba tayi hugging nasa ba .
Again ya kuma fadâin â Come here âŠâ wanda still Mimi ta kuma matsawa kusa dashi kadâanâŠ
Ganin ya dâan hadâe face nashi kadâan Mimi ta sake taku biyu tana kallansa ba tare da tayi hugging dâinsa ba tunda already ta gane abunda yake nufi.
â Come here âŠâ ya kuma fadâa for the 3rd time.
Amma amaimakon ta matso dâin sai tayi taku dâaya tana dariya , ganin ya sauke hannuwansa Mimi ta juya zata gudu, amma taku biyu ya riâko hannunta , ita kuma ta soma dariya tana âkoâkarin
âkwacewa â Uncle Moh kayi haâkuri pleaseâŠâ
Bai kulata ba ya dâan soma yi mata tafiyar tsutsa a hankali a wuyanta wanda yasa take dariya sosai ba kadâan ba dan har yafi cakulkulin da yayi mata dâazu sata dariya , dan wannan ji take kamar tsutsa na mata yawo, haka take ji kuma hakan ne yake âkafa sawa dariyarta yin yawa sosai tana cigaba da âkoâkarin âkwacewa , amma bai âkyaleta ba har sai da suka zo wajan kujera , tukunna ya dena mata cakulkulin , kuma daga bayanta babu way out da zata wuce , gashi ya budâe both hannuwan sa guda biyu akanta , which means both ways idan tace zata gudu zai iya riâkota âŠ
â Oya HugâŠâ yayi maganar kamar me radâa.
Kallansa Mimi tayi, taga yes tana nufin abunda ya fadâa dâin. Sai tayi murmushi tana âkoâkarin yi masa side hug, sai ya matso da ita kusa da jikinsa sosai , ya dâaga both hannuwanta ya saka a wuyansa, hakan yasa tayi dâage sosai har akan farcinanta sabida ya fita tsaho nesa ba kusa ba , shi kuma sai ya saka hannu a bayanta , yana dâan dâagata ga baki dâaya , tsawan Ću yana dai dai tuwa , kuma hugging dâin Ću yana âkara connecting dâin jikin su sosai , yadda sukai hugging dâin junan su so beautiful kamar wadâanda suke samun comfort a tsakanin junan su.
Dai dai wuyanta ya furta âI said hug ! Not side hugâŠâ bakinsa yana taâba wajan kunnuwanta da yasa Mimi ta dâan motsa fuskar nata dan dagaske taji wani irin abu ya shiga jikinta .
Wannan hugging dâin ya tsaya for some seconds kafin ya ajjeta a âkasa, hannunsa har lokacin yana cikin nata , ita kuma kanta yana dâan sunkuye , tana bin hannun su da yake cikin na juna da kallo da kallo, tunani da tanbayoyi barkatai suna shiga cikin zuciyarta .
She wonât lie , she enjoyed abubuwan da yake mata , because heâs making her happy, irin so happy dâin nan , but idan tayi tunanin cewa Uncle dâinta ne sai ta soma tunanin if abunda yake faruwa yanzu a tsakanin su dai dai ne ko akasin hakan .
Hannunsa da taji a face nata yasa ta dâago ta kallesa .
â Youâre thinking again?.â
Girgiza masa kai tayi alamar Aa.. sai ya dâan ja hancinta a hankali ba yadda za taji zafi ba . â Donât lie ⊠tunanin me kike?â.
A hankali tace masa âbut if i asked ba lalle ka amsa mun ba âŠâ
â Then asked meâŠâ
âUncle abunda muke ⊠is it properâŠ? BecauseâŠ.â Sai tayi shiru tana tunanin ko maganarta zai âbata masa rai, amma bata ga ko alamun haka a kusa da shi ba , sai ma âkara maimaita last kalmanta da yayi â Because ?âŠ.â
Courage nata ta hadâa ga baki dâaya ta furta â Because ina ji kamar itâs not proper , yadda muke
, am sorry Uncle Moh, but banaso Allah ya kama mu da laifiâŠâ
â Okay meyasa Allah zai
Kama mu ? For what offense? Laifin me mukai?â
Da mamaki take kallansa, batasan lokacin da ta furta â All this hug, kisses , holding hands duka is not a crime ?.â
â Is not MimiâŠ.â Yayi maganar muryarsa so soft kafin ya âkara da â And donât try to lecture meâŠâ
Wannan magana nashi yasa tayi gummm da bakinta sabida kar tsautsayi yasa ta fadâi wani maganar kuma da zai âbata mata yanzu.
â You donât like eating Mimi, tun dâazu baki sake cin komai ba , and a haka zaki bacci ?â.
â Am not hungry !,â
â Youâre âŠ.â
â Am not âŠâ
â Then let see..â kafin tayi magana ya dâora hannu akan stomach dâinta .
Hakan baiyi masa ba , ya sa hannu ya zare ga baki dâaya hijab dâin ya ajje akan kujera yana dâora hannunsa again akan flat tummy dâinta .
Ita kuma tayi wuâki wuâki sabida batasan me zata ce ba kuma againâŠ.
â Look at your flat tummy Mimi! Kamar kinyi weeks baki ci abinci ba , letâs me feed youâŠâ ya kama hannunta suka je dinning area inda wasu manyan bags suke guda uku a wajan. Kana doso su zakaji âkamshin abinci yana âkara shiga cikin hancin su , wanda Mimi yasa ta dâan dâaga kanta tana kallan bags dâin cikin mamaki.
âUncle Moh⊠whatâs all this?â
Bai amsa mata nan take ba.
Ya ja kujera Éaya ya zauna, sannan ya nuna mata kujerar da take gefensa.
âSit down, Mimi.â
A hankali ta zauna, idanunta har yanzu suna kan bags Éin.
âOpen them.â
Ba musu ta miâka hannu ta buÉe ledar farko. Plate Éin fried rice ne tare da grilled chicken, sai salad a gefe. Na biyun kuwa pasta ne, na ukun kuma wasu kayan zaki ne da fruits.
Mimi ta zaro ido.
â Duka wannan abincin wane ne zai ci su?â
â Do you see anyone else here ?.â
Murmushi Mimi tayi â Uncle naga abincin yana da yawa sosai fa , and even the both of us canât finish it.â
â Then eat yours and leave the rest.â
Kanta ta jinjina masa a akwai plata a wajan ta dâauki dâaya ta saka komai da komai, amma sai ta ajje a gabansa, ta sake dâaukar wani ta zuba the same abunda ta saka yanzu ta zauna tana gyara zamanta sosai .
Bismillah tayi ta soma cin abincin , but tanayin spoon biyu ta kallesa , all his eyes are on her .
âUncle , youâre staring at me âŠ.â
â Okay should i close my eyes ?â
Turo baki tayi kadâan tana fadâin â Am serious âŠ.â
âSo am I. Eat.â Ya bata umarni.
Girgiza kai Mimi tayi tana murmushi , sannan ta fara cin abincin, a wasu lokuta da dama tana dâan dâaga kanta ta kalleshi, amma da zarar idanuwan su ya hadâu waje dâaya , sai tayi saurin mayar da nata kan plate .
Sai da taci abincin sosai , tayi full kuma , sai ta kalli plate dâin Moh da bai taâba abincin ba .
â Uncle kai meyasa baka ci abincin ba?â
â Did you feed me ?â Shine tanbayar da ya soma yi mata , sai tayi shiru bata ce komai ba , shima kuma yayi shiru baice komai ba kuma bai taâba abincin ba sannan bai dena kallanta ba .
Matso da plate nasa tayi kusa da ita , ta dâauki spoon dâaya ta kai dai dai bakinsa, take a wajan ya budâe baki yayi accepting abincin.
Kafin ta dâauko spoon na biyu ya janyo da kujerar ta kusa da shi sosai, kusancin su ya sake yawa, hannunsa guda dâaya akan lap dâinta yana jira ta cigaba da bashi abincin.
A haka Mimi ta dinga basa abincin har saida yace rabi da almost kwata na abincin, a hankali ya furta â AlhamdulillahâŠâ hannun da Mimi tayi feeding nasa ya kama tare da kai wa peck ya furta â Allah yayi miki Albarka Mimi⊠Thank you âŠ.â
â Thank you too Uncle âŠâ itama ta fadâa tana kallansa .
Sau dâaya ya dâago ya kalleta , amma bai ce komai a kai ba , ya kama hannunta sukai dawo falon dâin.
Suna zama ita kuma ta miâke, hakan yasa ya kalleta , amma bata bari yayi magana ba ta furta â Uncle bari na rufe abincin kar a bar su a budâe..â Tana gama fadâar hakan , ta juya ta koma wajan dinning, abincin da suke abudâe ta rurrufe , wanda kuma take tunanin zasu iya lallacewa tayi maza ta saka a fridge musamman fridge da yake wajan wanda basu taâba ba .
Ta dawo ta zauna , ya nuna mata kusa dashi alamar ta matso.
Nan ma babu musu Mimi ta matso kusa dashi, hannu ya saka ya dâan janyota sosai jikinsa , ya saka hannunta ta baya yadda zata zauna dâin sosai , kanta kuma suna kafadâunsa.
â Now tell me , me yake rankiâŠ. You made you angry?â
Tayi mamakin maganarsa, duk da Zarah ta âbata mata rai hakan bai fito sosai a fuskarta ba amma sai gashi shi ya lura da hakan.
A hankali tace masa â ZarahâŠ.â
Shi kuma ya furta â Oh Why ?â.
The next thing da ya fito bakinta ba tare da ta sani ba shine â Wai kana santa?â. Tayi tanbayar tana kallansa ga baki dâaya .
_________
HAR YANZU ANA KAN FREE PAGES WHICH IS 800 A PAGE 50 KUMA ZAâA TSAYA IDAN AKA GAMA BOOK 1 , KUDIN MISHAL 1k ne .
ZAKU TURA KUDIN KU TA WANNAN BANK DIN
2681892316
AISHA UMAR
ZENITH BANK
SAI A TURO MUN SHAIDAR BIYA TA NUMBER TA ***
_________________
To be continued⊠đ„
Aysha Galadima đ€đż
***
***