Chapter 6
by @authorrukie
Masoyana, ya kuke ganin labarin Duhun Da Na Tashi Ciki?
Ina fatan kuna jin daɗin karantawa. 🥹❤️ Don Allah ku gaya mini a cikin sharhi, kuna son in ci gaba da kawo muku labarin Rammu ne? Ko akwai abin da kuke son na gyara?
Ra’ayoyinku suna da matuƙar muhimmanci a gare ni, domin wannan shi ne novel ɗina na farko. 🥰📚