Duhun da natashi cikiFree

ArewaPen original

ThrillersFreeOngoing

Duhun da natashi ciki

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

DUHUN DA NA TASHI CIKI 🥀 Labarin Ramatu (Rammu), yarinyar da ta taso cikin ƙunci, rashin uwa da gwagwarmayar rayuwa. Shin za ta iya samun farin ciki duk da duhun da ta tashi ciki? 🥹💔

More from @authorrukie

Sample · Chapter 1

Da sunan Allah Mai Rahama, Mai Jin Ƙai.Ya Allah, ina roƙonKa Ka sanya albarka a cikin wannan littafi, Ka sa ya zama sanadin alheri, faɗakarwa da tunatarwa ga duk wanda ya karanta shi.Ya Allah, Ka sanya alƙalamina ya zama mai faɗin gaskiya, Ka ba ni basira da hikimar isar da saƙon da zai amfanar da al'umma.Ya Allah, Ka sa duk wanda ya karanta wannan labari ya amfana da darussan da ke cikinsa. Ka nisantar da ni daga kwaikwayon aikin wasu, Ka azurta ni da baiwar ƙirƙira da tunani na gari.Ya Allah, Ka sa wannan aiki ya zama sanadin alheri da nasara a gare ni, Ka kuma kare ni daga duk abin da zai zama sanadin cutarwa.Amin, Ya Rabbal Alamin. 🤲*CHAPTER 1:  book one.  DUHUN DA NATASHI CIKI. By✍🏻 Rukayya IbrahimMushiga cikin labarin Sunana Ramatu, amma mutane suna kirana da Rammu.A wani gari mai cike da hayaniya, amma zuciyata tana cikin shiru, na tashi.Babu wanda ya san abinda ke cikin zuciyata. Mutane suna ganin ina dariya, amma ba su san duhun da ke cikin raina ba.Rayuwa ta ba ta sauki. Rayuwa ta ba ta sauki. Na ga wahala, na ga cin amana, na ga lokacin da nake son in yi kuka amma sai in danne.A wannan rana, na zauna a gefen katifana, kusa da taga, na kalli waje. Na tambayi kaina..._"Rammu, har yaushe za ki zauna cikin duhu? Har yaushe za ki boye ciwon ki?"_Sai wani hawaye ya zubo daga idona. Ba hawayen rauni bane. Na tausayin kaina ne.Amma a wannan lokacin, na ji wani abu a zuciyata yana cewa - *"Rammu, ki tashi. Duhu ba gidanki

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play