Riya

Riya Chap 7

by @lariryatouaziz

A haka rayuwa tayi ta fiya kwanaki nata gangarawa … Riya koda wasa bata zuwa gidan kakar su mamar abban dan tun irin rayuwar da tayi a wacen lokaci abin na zawne ah ranta daram… saboda Riya yanada mugun Riko , 
Tih haka kannin nata dan su sam busu shaku da kajar tasu bah musan man ma Naja’atu baki daya tsoran mutan gidan take har gwara daya karamar yasmine ita kakar na dan santa saboda lokacin da aka haifeta ita ta saka mata sunan dan yana burgeta ah cewar ta… 
indai bah wata sabgar biki ake bah Toh da yuwa kaga yaran gidan aziz ah banban giddan 
   
   Lokacin zuwan Hajj da Ammy zata tafi yayi… Nan aka fara kananun maganganu, kan cewa tayi za’ayi ammy ta tafi al halin mijinta beh tafibah … 
Mamar su Aziz hankalinta ya tashi sosai dan cewa tayi ammy tayiwa danta assiri ta kwace mishi kudadan shi   …. 
Amma Aziz cikin san kare matar tashi yace koh sisinshi babu ah kudin datazubah zuwa hajjin nan kaway kudin guziri zai bata dana abinci… 
Sai tace ayy kudin data zuba kudin da take amsa gunka neh …
Yace a’a wallahi kowa yasan ayy da sana’ar ta kuma kinsa ayy koh mahaifiyar ta zata iya biya mata !!! amma wannan dai ita ta biyawa kanta !!!
nan bakin ciki da hasada suka rufe ta tana tunanin koh ita bataje hajji bah amma wata banzar sirikarta zata…. Nan ta kara tsanar matar kuma ta kulaceta da mumunar alkaba’i…

      Da lokacin ya karato wata yar yayar ammy ce zata zawna da su Riya sunanta Sa’adatu shekarar ta 19 …
za’ta dinga kulla da aiyikan gidan dan yarin gurin yayar su me rasuwa dan har ah lokacin karamine …..
Sa’adatu irin yan matan nan ne masu din gayu batada wani tsayi sosai , sanan bakace amma tana dan bleaching shiyasa zakaganta kamar farar mace tanada shishigi sosai a lamarin da bah ruwanta ….

   Sam…. Jinin ta be hadu da Riya dan basu jituwa suna hadawu ah gidan mamar ammy .. wato kakar su idan tazo niger … 
haka zasuyi ta sa’in sa koh hararan juna bah dalili !!!! 
gashi yanzu kuma zawna dasu … 
Tafiyar ally da kwana 12 Riya taji dama ammy tasu bata tafibzh dan gidan baki daya taji ya huta ranta… 
haka kaway sa’adatu zata ringa hada ta fada da abban yayi ta mata fada koh ya doketa… 
gashi bah kullun take basu kudin break bah …  dan yanzu islamiya kawa suka zuwa boki an basu hutun wata 2 …. 
yau dadi , gobe bah dadi , haka take ta hakuri tana adu’a sau biyu sunyi waya da ammy su tun batinta garin …
har yar rama Tayi saboda bah kwanciyar hankalin  gashi tsaff za’a iya ganeh dan Riya nada jiki irin nan yarin tar nan idan bah kasan shekarunta bah zakace takai 17 alhalin 14 da ita ga ciwon cikin kwana biyu ya sakota ah gabah … ita da har yanzu. bata fara period 🩸🩸 balle tace shineh dan tasan komai shima zai iya sakata ciwon amma ita har wanan lokacin bata fara bah .. 


    Karfe 7na safe tana zawne tarabka uban tagumi taba tunanin yada abban baya sa’a ya fahimce ta koh ance tayi abun baya bin ba’asi kaway sai yahao dokin zuciya ya rufeta da fada…. ta kare bata fuskarta tana turo dan karamin bakinta gaba taba maganar zuci !!!
har saida sa’adatu ta huto tana cewa .. Kaii isasa har yanzun biki tafi bah uban me kike jira  ehh !!!!! 
Riya ta mike ta dawki jakarta koh uffan batace mata bah , dan idan ta tsaya mata  maga tsaff zata iya rufeta da duka…
 
  Tana zuwa islamiya sai lokacin ta lura ta makara sosai … Tazo shiga bakin ajin  kofar ajin  kaway taga lallan Abdul na dukan wata daya daga cikin yan matan ajin da ledar dan wake nan ah hanunshi , tabacin yarin abinci take ci aba karatu..   
Ta shiga da Sallama a bakinta taje idan yake zawke ta tsaya dan har lokacin yanawa Yarinyar fada ne bayan ya gama zabga mata bulalar … 
Ya huce Riya dake tsaye ya zawna kan kujerar 
, Ya zuba mata ido yana kwallan ….
Tunani yake da ramar da tsyi kuma yasan dai bah rashin lafiya tayi bah dan kullin sai tazo makaranta .. …
kuma ya lura yadda bata walwala bah kamar da bah da … Dayuya ya shigo ajin beyi mata magana bah kan surutu koh wani abun … 
dan yan ya daina dukanta bah sosai bah .. 
Dan ya riga ya yadda cewa yana son yarinyar kuma tunda ya fada mata yaga ta daine kulashi yanzu koh sako zai bata koh aike sai tayi ta bashi exuse…
Kuma tun lokacin daya furta mata kaman karaai soyeyar akayi… 
ya kuma kwallanta cikin siririyar muryarshi mai jan hankalin yan mata daya wace ita ce kaso mafi yawa a san da yan mata suke mishi … Sai yanzu  kikaga damar zuwa kenan !!!
    Tadan kwalleshi ta kasan ido  tace…. No Kayi hakuri dan Allah mallan banji dadin jikina ne shiyasa na makara  … ta kware maganar kwalla na cika idonta…
Mallan Abdul yace tunda bakida lafiya ayy sai ki zawna gidanku koh ??  
Tayi shuru batace komai bah tana wasa dan wasu duwatsu masu kyau da suke jera ah hanunta irin na buzawan dan sawran na azurtfa ne na kwalli hanun nata yace 
Ok harda tafi ki zawna ….