Yar mai gadi

Yar mai gadi

by @lariryatouaziz

Bismillāhi Rahmāni Rahī

  
     kano - Nigeria 
rigiyar zaki , Layin dorawar yan kifi….

Misalin karfe 4 na yam macin ranar wata  Juma’a  …. 
gidan  Alhaji usman….
Gidan alhadji Usman na daya daga cikin gidan da sukafi kowane kyau a ungowar , dan gidaneh na alfarma ya jiku da ruwan   Naira  ….. Gidaneh wanda girmanshi yake akirashi da state … idan kuma nace zan tsaya baku labarin toh bah abu bane me sawki ,  
Alhadji Usman Shine mamalakin wanan gidan … su buyu kacal Allah yabawa Mahaifinsu Mallan mai almajirai baban su dan kasuwa ne kuma baban malami a garin Maiduguri kafin zaman kasuwanci ya kaishi garin kano da zama , Matar shi daya Hadjia bakura  yar Maiduguri ce itama… auren soyeya sukayi da Mallan mai almajirai.. .. Har ya komo garin kano baibar koyarwar addini bah. Dan duk da cewa yana zuwa kasuwa dan kasuwanci saye da sayar wa na motocin irin manyan nan yake irin wanda ake fitar da kayan abinci koh treler… 
yana ware lokacin da yake koyar da litatafen addini kuma har zuwa wanan lokacin Allah be bawa matarshi Hadjia bakura Haifuwa bah haka kuma mallan bai damu bah duk da cewa abun na daminshi a rai , Danshi irin mutanan nan ne masu son yara… Duk ahalin su biyu babu wanda ya tsawallah mudu dan lokacin babu irin wanan abun .. 

Saida auren su yayi shekarar 15 sanan Allah ya zurta da samin cikin sunyi murna marar musaltuwa bawan lalayinda rashin lafiya da cikin , ya sakata ta haihu cikin koshin lafiya , Ta dan abinda ba’a rasa bah , kyakyawan da namiji ta samun Fari sosai dan da fara da aka mika mata yaran saida ta dan kwara bude ido da malaki dan ita dai bata da wani fari sosai , haka ma mallan ..   
Yaro yaci sunan Usman…. 
Bayan haihuwar yaronya da sheka daya ta kuma haifuwar wani dan namiji  saida wanan din kamar mallan yayi kaki ne sak komai kama suke … yarin yaci sunan Habib … 
  

 BAYAN WASU SHEKARU …..
Allah yayi wa Mallan Rasuwa suwar da tataba ahalin mallan dama na Bakura sosai . … 
lokacin Usman nada shekara 20 shikuma Habib 19 Hadjia Bakura ta tsaya kan yaranta suyin karatu sosai sanan ta dakatar daya daga kasuwansci mijin ta ah cewar ta yayan ta zasuyi karatu ne Amma saida yaran mata dun ringa sun dawku a jini … Dan cewa sukayi su kasuwanci zasuyi ba’a ji shekaru masu yawa bah matasan yaran duka fada kawuwanci saye da sayar wa ta jinariya  wato gold…. 
Allah ya dafa musu kuma kasuwancin ya karbe su sosai …
sai lokacin hankalin su ya karkata kan yin aure … 
anan cikin unguwar da suke da zama ta rigiyar lemu tun bayan rasuwar mahaifin su usman ya samu mata, suka dedeta … 
   
 Binta shineh sunanta haifarfiyar yar kano ce mutanan gidan yan mutunci da datako.. 
whima Habib yasumu mata amma shi hadin gida ne dan yar yayar su bakura zai aure !!!
Haka aka hada bikin nasu akayi ,,, Lokacin da kafin aui bikin sukace zasu sayin gida subar unguwar nan dan Alhamdulilah sunada kudinda koh gidan nawa sukesu zasu iya saya .   ga dukiyar su gata mahaifinsu …
  Hadjia bakura  ta rantse ta kuma rantse tace babu le rabata da unguwar nan … gashin gidan da suke ciki inda zasuka matan toh fah zai zamo da takura .. …. 
ana haka mai fillin dake bayan gidan ya saka ah kasuwa duka saya sanan suka kara da sayan gidajan da gefe da gefe dasu su tada katin gini … 
cikin lokaci kalilan akan gama ginin gidan Hadjia bakura. harda kukan da taga  wanan tafacecen gidan dan ana fara ginin ta kuma Maiduguri da zama har aka kamala ….
kaduwanci nata habaka dan zasu bude wani office din a abuja Toh matsalar dole sai dayan su. ya koma san da zama .. … sunsan koh bah abu bane mai sawki mahaifiyar su ta yarda … 
da suka saleta da maganar tashi daya tace ba wanar maganar saida aka dangana da yan family nata da wasu mayan ta dakai ta yarda amma Habib ne ze koma dan dama ta bangaren shineh .. 
gida ya rage daga Hadjia bakura sai Usman da matarshi Binta. 


BAYAN WASU SHEKARU 
dukkanin matan yayan Hadjia bakura sun hayayafa 
Habib yayan shi hudu  mata biyu maza biyu ..Salma itace ta fari sai Abdul , uzaif and anifa yar auta … kuma har wanan lokacin suna abuja idan sun samu hutu shida yaran shi da matar gidan wace Bilkisu wace suke kira da ammy ita Salma tayi aure a garin Maroc dan abokin Usman ne yanzun yaran gidan abdul uzaif sai anifa 
yayin Usman Allah ya  azurtashi da da daya … 
matashi koh batan wata bata taba iya bah amma Hzkan Allah yayi ikon sa dan daya daya ne dadu wato Muhammad dakai Binta tasha ah cikin yaran nan dan har cire rai da ita shekarunshi daya da Abdul dan yabawa abdul din kwana 42 ….
Hadjia bakura ta kwalafa rai akan Muhammad a cewar ta yaran karatu zaiyi kuma tana so ya karanci harkar likitancin …. 
wanan shineh labarin Alhdji Usman da family shi 
 cigaban labari ……….