OMRI HAYATII

19

by @asmybaliyu

by
Asmy b Aliyu

19...

hankali kwance malaak din taci abincinta a daki,Suna chart da noor sama -sama
har take tambayar yaushe Xata zo?
ta fadamata zuwa gobe bata jin shaawar fita yanzu koina,magiya noor din keyi Mata
ko ta aiko driver yazo ya dauketa.malaak
tace tayi hakuri zuwa gobe Xata shigo
ta gaisheda maama.da haka aka rufe maganar.tana  cikin chart da noor
taga mu'azzam ya tura mata sako
sharesa tayi ta cigaba da chart dinta da 
noor har kusan awa daya kafin ta shiga 
ta bude sakonsa still Yana online
tana bude sakonsa taga ya tura mata 
Hiii!!!! itama ta mayar masa da Hiii 
Sai taga ya sauka Sai ga Kiransa 
ya shigo a wayarta,ta dade tana kallon
Kiran nasa kafin ta daga.meyasa kike
wahalar da zuciyata?"ya fada cikin 
sanyi muryar da tasa itama xuciyartata
yin sanyi.bangane ba dama akwai abunda
ya faru?"meyasa Zaki Kashe wayarki?"
dan shiru tayi tana jin yadda amon muryarsa  ya canja Wanda akwai
bacin rai maiyawa acikin maganarsa,
meyasa zaka damu da Kashe wayana?"
na baka filine ka gudanar da aikinka
cikin natsuwa.tana jin dogon numfashin
da yake sauke mata cikin wayar Wanda
yake saukar mata da wata irin kasala
da wata irin kewarsa data gauraye jinin dake 
aiki ajikinta.batasan yaya yakeji ba wannan
Kashe wayar da tayi yau ko aikin da ya
kawosa a Lagos ya kasa fita yayi wata
irin mugun kewarta yayi.katse Kiran yayi
da mamaki  take bin wayar da kallo 
nan take ya kirata vidcall daman Kuma
datanta har lokacin a kunne take,
tun kafin ya bude baki yayi magana
ta jawo dan siririn mayafin dake gefenta
ta lullube tun daga saman kanta
har zuwa wuyanta.kwance yake akan
bed daga shi sai dogon wando ajikinsa
da farar singlet.dakin da take yake 
karewa kallo da mamaki yake fadin
kina Ina haka??"Abuja.ta fadamasa
tana kallon cikin fuskarsa da ta Kara wani irin fresh haka lebunansa suka Kara zama wasu red.wani irin feelings takeji Yana ratsata,tamkar ta runtse ido ta gansa 
a gabanta.dan hira suka taba kafin suyi sallama........bayan sun gama ta kira mum
da taga ta kirata tana waya da mu'azzam 
gaisawa sukayi da mum din suka taba hira kafin su sauke wayar......a daki ta yini
daga ita sai wayarta.washegari kamar 
yadda tayiwa noor alkawari driver 
ya dauketa ya kaita har unguwarsu noor din da itama take cikin jerin unguwannin 
sahun masu kudin abuja.har parking lot.
noor taje ta tarbeta suka rungume 
juna suka nufi cikin gida.har falon 
maama noor ta Kai malaak Suka
gaisa da farin ciki da sakewa maama
tayi mata sannu da zuwa tana tambayar mum dinta.kafin su nufi part din noor din Wanda ya gaji da haduwa tamkar a kasar turai dan kyau wata irin luxury CE acikinsa.

wuraren 5 Sun fita da noor din shakatawa sai ga Kiran mu'azzam din ya shigo
a wayarta.bayan ta dauka yake tambayarta tana gidan maleeka har yanzu ko ta fita wani gurin??"da mamaki 
take jin tambayar da yayi mata.
bata kawo komai aranta ba ta fadamasa
sun fita tareda noor ne.ki turamun address 
yanxun nan.ya fada Yana sauke wayar,
da sauri ta juya tana kallon noor
Wanda itama ita take kallo,
noor kin San me?"girgiza Kai noor din
tayi tana murmushi ganin farin ciki
sosai akan fuskar malaak din
mu'azzam dina yabaro Lagos
Yana Abuja yazo domin ya ganni.
nan take malaak din tabi ta rude ta fita 
hankalinta ,ko cikakken minti daya baayi ba ta tura masa address din gurin da 
take.wani irin juya ido noor din keyi
itama da tsantsan mamaki da gaske
dai mu'azzam din na son kawarta
mahaifiyarsa ce ke shiga tsakaninsu.
suna zaune a wurin kusan minti talatin
ya kirata a waya ya fadamata ta fito
gashi a kofar get din shiga gurin
ba shiga xaiyi ba.tareda noor suka
fito har wurin motarsa fara tas.a hankali
ya sauke glass idanunsa cikin na noor
suka gaisa Cike da wayewa da class
Yana tsokanarta Yana fadin."shine
ta dauko masa mata tun daga kaduna zuwa abuja batareda izininsa ba.
murmushi kurum noor din tayi
kibani aronta na wani danlokaci zan samu alfarmar haka miss noor?"murmushi noor din tayi tana fadamasa babu matsala
itama akwai Wanda take jira.ita ta budewa
malaak din frontseat daidai saitin kunnenta take fadin."DANGEROUS MALAAAAK!!!"wani miskilin murmushi
malaak din ta saki jin sunan da ta kirata dashi,ta shiga motar ta rufe kofa
ta kalli mu'azzam da murmushi a fuskarta 
take fadin"a huta gajiya MR.marafa 
murmushi yayi Yana mata godiya kafin
ya tada motar subar gurin.ko kusa
bai bi hanyar (MARAFA MANTION) ba
koda ya sauka a airport Kai tsaye drivern gidan ya kira ya kawo masa mota
sai da yaje hotel ya kama daki 
yayi wanka ya dan huta.kafin ya fito
neman inda malaak din take ,dan tun 
jiya da sukayi waya da chart.kewarta
da yake dannewa ta taso masa
jin yayi kawai Yana son jin malaak ajikinsa
sau biyu Yana jika kansa cikin shower 
ya kasa jin sassaucin abunda yakeji.
tun a daren ya nemi ticket din zuwa abuja.

Yana tuki da dayan hannunsa dayan
hannunsa na rike da hannun nata,
wani irin kallo take masa mai narka zuciya.
dakyar ya karasa dasu hotel din da yayi booking.hannunsu cikin na juna har suka isa kofar dakinsa ya saka key ya bude kofar,Suna shiga ya mayar da kofar ya rufe
ya jawota da Karfi ya hadeta da kofa 
Yana kallon cikin idonta.......murya kamar me rada yake fadin"I miss your kiss  touch everything about you my baby......."
wani irin sanyi taji Yana ratsata sosai
ya hada jikinsa da nata ya zagaye hannayensa da kugunta Yana jin 
yadda zuciyarta ke bugawa a kirjinsa,
fuskarsa ya Kai gafda tata Yana shakar
dumin numfashinta,a hankali ya fara goga hancinsa akan nata cikin fita hayacinsa
wani irin lumshe idonta tayi sautin numfashinta na fita da sauri mai Kara haukatasa,hannunta duka biyu tasa 
tana kankame wuyansa jin yadda yake
yawo da hannunsa cikin jikinta bai taba yimata kalar wannan wasar ba,
gaba daya ta fara rikicewa.a hankali
numfashinta ya fara walwale masa duk 
wani noti dake aiki cikin kansa,
agigice ta fara tsotsar lips dinsa.
shiru yayi Yana karban sakon nata,
kafin tayi nasarar hade bakinsa da nata
ta fara yimasa wani irin hot kiss
da tsayuwa take neman gagararsu,
daukarta yayi cak ya nufi bedroom
da ita akan dresser ya daurata ya shiga tsakanin cinyoyinta suka rika saukewa junansu kiss mai zafi.gaba daya jikin malaak din rawa ya fara duk yadda taso
ta boye feelings dinta hakan ya gagara,
wani irin hot kiss yake yimata 
Yana saka hannunta Yana yiwa jikinta wata irin zazzafar shafa,Yana shafa cinyoyinta 
da wani irin salo mai gigitarwa,
wani irin rawa jikin malaak din keyi
tana Kara laso duk wani xaki da yawu dake cikin bakinsa tana hadewa,
irin shafar da yakema cinyoyinta 
yasa jikinta ya fara mugun rawa
bazata iyaba wata irin bukatar kasancewa
tareda shi ke binjiro mata.

cikin wani irin kuka na fita hayaci
ta fara rokonsa akan suyi sexxx duk ta gigice masa.dan tsayawa yayi Yana kallonta,cigaba da kissing dinta 
yayi Yana Kara shiga cikin cinyoyinta
kankamesa tayi tudun kirjinta na gogar jikinsa.wani irin shafa mata baya ya rikayi
Yana mata duk abunda yasan Xata samu 
natsuwa Sai dai tamkar dada tun zurata 
yake shi Kuma yasan  kansa idan suka
wuce wannan matakin komai zai iya faruwa.shi Kuma har ga Allah bayason
a wuce only kisses and romance
baya son ya kasance daita ta wannan
hanyar Sai ta hanyar aure.yana ganin 
yadda take Kara shigar dashi cikin 
cinyoyinta tana kankamesa.kara rike wuyanta yayi Yana mata deep kisses din
da yasan Zasu saukar mata da natsuwa
cikin minti biyu saiga gumi tana tsiyayarwa wani irin kankamesa tayi 
tana sauke numfashi.duk sanyi AC dake aiki cikin dakin zufa yake hadawa daga shi har ita bayan ya tabbatar ta dawo daidai
Sai yaja da baya Yana sakinta.kai tsaye ya juya ya nufi bathroom,da wani irin mayen kallo ta bisa tana jin wani abu na sauka
a jikinta............ruwa ya sakarwa kansa,
nan take idanunsa suka juye zuwa wata 
Kala wani irin tauri yaji mararsa tayi masa,
yafi minti goma sha biyar a hakan.kafin
yayi wanka acikin toilet din ya tsane jikinsa da babban towel kafin ya fito 
daure dashi. Kai tsaye kan dresser din
ya nufa da har lokacin malaak din na a zaune ,daukarta yayi bai ajeta koina ba sai toilet.wani irin mayen kallo take bin 
gangar jikinsa dashi.daa yake acike a Kuma murde alamar Yana motsa jiki bana wasa ba,Yana ajeta batareda yace komai ba
ya fito Yana rufo mata kofar.jingina bayanta tayi jikin kofar tana dan runtse idonta.a duk duniya bata da burin da ya wuce yanzu ta auri mu'azzam ta mallakesa ita kadai......da yadda yake taba jikinta cikin wani irin salo mai Jan hankali
da yadda yake mata xafafan romance 
masu Kashe duk wata lakka dake aiki cikin jikinta Suna sakar mata wata irin kasalar
da son kasancewa tareda shi wani irin feelings takeji a dukka sassan jikinta
runtse idonta tayi jikinta na dan shaking
wani numfashi take ja tana saukewa
jin hannunsa take tamkar har lokacin
Yana yawo ajikinta......rabonta da shiga kalar wannan yanayin anfi shekara biyu
tun kafin su fara dating da mu'azzam marafa.sai yanxu taji Yana dawo mata a hankali Yana shiga cikin gangar jikinta.........



#ASMY B ALIYU 
#LOVE /FATE
#LOVE/ROMANCE 
#MU'AZZAM MARAFA
#MALAAK FAROOK RANO 
#OMRI HAYATII ❤️
#***.....