OMRI HAYATIIFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

OMRI HAYATII

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writing brings joy to my heart. It is more than just a passion; it is the dream my soul has always cherished. ❤️🖋️

More from @asmybaliyu

Sample · 1

OMRI HAYATII🩷byAsmy b Aliyu....DEDICATION TO MY SPECIAL PERSON (AYUSHERH MUHAMMAD)1.....Karfe 8 daidai ya fito daga bangarensa cikin fararen kayan da sukayi masa wani irin kyau.ya riqe hula a hannunsa,gashinsa ya wani irin kwanta tamkar na larabawan maroco tun kafin ya bude bangaren mahaifiyarsa wacce suke kira Mami.qamshin turarensa ya sanar dasu zuwansa ,mai aikinsu ce ta bude masa kofa dattijuwa ce sosai wacce shekarunta Zasu Kai a kalla hamsin da biyar cike da girmamawa da fara'a take gaishesa,Shima cike da kulawa da wata irin qamewa yake amsa gaisuwarta,Kai tsaye bedroom din Maminsa ya nufa,knocking kofar dakin yayi sai da aka basa izinin shiga ya shiga da sallama,Sai dai ganin wacce ke kwance a gadon Mamin  yasa ya dan hade rai,sanin halinsa yasa ta miqe zaune Yayanmu ina kwana."tamkar anyi mata dole haka ta gaishesa kallon da taga Yana aikawa ta saitin ta yasa ta qara kama kanta ,bai amsa ba yake tambayarta Mami fa?"tana kitchen.ke zaman me kike da bazaki bita kitchen din ba,dan marairaicewa tayitana yarfa hannunta.banfa da lafia Yayanmu.ka manta jiya kamun allura."ya qara hade rai,kina nufin tun jiya bakiji sauki ba kenan."itama hade ran ta karayi,to wai Yayanmu idan na maka Karya ribar me xanci dan Allah."cikin dakin taga Yana shigowa ganin yanayinsa yasa ta miqe tsaye tana wani Jada baya tana wani yarfa hannunta."wuce ki tafi ki taya Mami aiki kafin ranki ya baci Fareeda."afusace ta nufi kofa tana masa wani irin kallo tamkar Zata fashe masa da Kuka,Kara daga kafa yayi tamkar zai cafkota ganin haka yasa fareeda ta kwasa da gudu ta fice tana kwalawa Mami kira.kusan cin Karo tayi da Mamin,da gudu ta koma bayan Mami."ke meya faru?"wai meyasa bakya da natsuwa ne.Kafin Fareeda tayi magana ya qaraso wurin Mami ta kallesa ,Kara gaisheda Mamin yayi da respect dukda Sun gaisa da safe,bayan ya dawo sallar Asuba shida Abba.Mami ta kallesa,kafin tace har ka shirya kenan.Yana shafa kansa yake fadin na shirya Mami kin manta tafiyar mota zamuyi."Kai dai wallahi yayanmu allah ya dora maka wahala in banda wahala ta Yaya ga jirgi xaka wani dage Sai a mota.Mami ta juya a fusace tana watsa mata wani irin kallo take fadin"don uwarki zoki wuce kafin ya riqaki Mai masifaffen baki Ina ruwanki."juyawa tayi ta nufi dakintabatareda ta koma dakin Mamin ba,zo muje kayi breakfast gayacan na hada maka.dan dukawa yayi ya rungume Mamin,Yana fadamata thank you.murmushi mamin tayi tana dan shafa kansa,haka tana jin wata irin soyayyar yaron nata na Kara ratsata,har dinning area Mamin ta jasa tayi serving dinsa.zama tayi tana kallonsa Yana juya tea da mamin ta hadamasa,cikin damuwa Mami ke fadin''mu'azzam!!"Dan dakatawa yayi jin Mamin ta kira sunansa,Kai baka tsoron yadda hanya ta lalace saboda masu garkuwa da mutane haka zakabi hanya tun dag...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play