Yar mai gadi

Yar mai gadi Chap 3

by @lariryatouaziz

Da yama cen!!!! 
gurin karfe 4:30   bayan INNA   gama sallah da lazimu kuma har sanan Asiya na barci a cikin falo…. INNA  ta mike ta nihi kan kujerar ta daga carbin dake hanunta ta sawkewa Asiya  shi a tsakiyar bayan ta duk da cewa bah wani sosai ta buga bah …. Tace kaii!!! Tashi kiyi sallah kinzo kin baje min a falo bah sallah ba sallati… 
sai sakin iska kike !!!! 
A  zabure Asiya ta farka jin masifar INNA  Ah kanta ga zafin da taji sanda ta buga mata carbin nan…
Cikin dan magagin barcin da be ida sakinta bah tace….  Toh  dan Allah ina kike so naje na kwanta idan bah nan din bah kin san dai ban zanje gurin ammy bah …. 
Ta fada tana mikewa ta shige dakin tsofuwar kai tsaye…
Alwala tayi sanan ta bude wardrobe din dake dakin cen daga kasa taga kayan ta jawoo hijab bleu har kasa ta saka sanan ta tada Sallah….
Asiya  nada kawa sakawa a dakin INNA  dan tun zuwansu digan Take wajan INNA  kasan cewa tana son yaran mata kuma Allah be bata bah sai Usman da habib kadai….



Mallan Ali shine aynahin sunan baban Asiya sanan asalin su fulanin Cameroon  ne a lokacin rashin aikin yin da kangi rayuwa da rashin kwanciyar hankali irin wanda fulani daji kaii fuskanta shiya saka dayawa daga cikin su barin mahaifar su zuwa kasashan dake kusa dasu dan neman aiki da mafaka !!! Mallan Ali shida matar sa Zara’u kaf sun rasa iya yen su dama ita mahaifin zara’un ya dade da rasuwa… 
haka suka baru cikin dajin inda dayawa daga cikin su suka nuho Nigeria…
ah ciki harda Mallan Ali shiga matarsa kwalli daya dan har sanan koh cikin bata dashi….
shigowar su Nigeria sai suka Rarabu Mallan Ali shida matar sa cika nufi Cikin birnin KANO !!  
suna shigowa cikin garin yan kudin dake hannu shi suka kama hayar wani dan daki cikin ungowar kabuga da taimakon wani bawan Allah dan saho….
haka suka ci gaba da zama yau dadi gobe akasin shi yar Allah ya azurta zara’u da samin cikin cikin yayi ta bata yuwa bayan sati 9 wanan cikin yazo ya zube saida tayi bari har so 3 sanan a na 4 Allah yasa ya zawna…. 
su raini cikin cikin kulawa da taka tsentesn dan … kar ya kuma zubewa a cewar likitotin mahaifar zara’u ce take bude…. 
har wanan lokacin mallan Ali bayada tsayayar sana’a saida ya fita kasuwa yayi buga buga…
Wata ranar litinin da asusubah  zara’u ta haihu ta haifi yarinya mace kyaykyawa kuma fara sall!!!
sai ya zamto mallan Ali bayada abinda zai yiwa yarsa hakika dashi dan bayada halin sayan ragon suna koh kadan zara’u bata damu bah dan tasan mijinta baya dashi ne !!!
haoussawa ke cewa RABONKA AH DUK INDA YAKE YANA BIYE DAKAI !!!!!!
 ah dede lokacin ne Mallan Ali ya fito daga cikin asibitin sam be lura da wanda yake gabanshi bah kaway yaji yayi karo da mutun yace..  
Yi hakuri Alhdji… Dan yaga baban mutun ne !! ga kuma kayan Alfarma a jikinshi.. 
Alhdji Usman ya kwalli Mallan Ali yace bakomai har yayi gaba yace bawan Allah meke damunka haka … 
sai Mallan Ali yace bah komai Alhdji…
sunan tsaye kaway sai wata nurse ta fito da wani office ta kwalli mallan Ali  tace Baba ..
bafa abinda kuka biya na maganin da aka yiwa matar kah bayan kudin gadon da kuka biya bayan hakan nan za’a yiwa mataka aiki dan bah lalle ne bah ta kwara haihuwa tunda tun farko dama mun gaya maka sakama kon barin da tayi tayi ta samu matsala ah mahaifarta…
Mallan Ali yace “ Innalilahi wa’ina ilaihi Raji’un ” …. 
Alhdji usman na daga gefe da har sanan be tafi bah …
wanan nurse din kaway ji tayi Alhdji usman yace Muje zan biya duk kudin da ake bukata …
cikin sawri Ali yace nagode Alhadji… nagode … nagode sosai Allah ya biyaka !!! 
haka yayi ta yiwa Alhji usman adu’a shikuma yana cewa fadin Amine ya Rabbi 
bayan komai ya dede ta sun kebe sanan Alhdji usman yace ga kati koh yanzun ina sawryi zanyi wani meeting ne gobe karfe 10 sai ka sameni a office inna … 
ya karba cikin hanzari yace nagode sosai… 
sanan ya fido da kudin da zasukai dubu 40 ya mika mishi yace gah wanan koh … 
haka ya kuma gode mishi …
washe gari karfe 10 dede tayiwa Ali a office din Alhdji Usman bai karasobah sai 11 dede … 
yana zuwa tun bakin reception suka fara maga da Mallan Ali 
ya bashi labarin su kaff ..
Alhdji Usman ya tawsaya mishi sosai ya kwalli shi yace nace zaka iya aiki gadi ah gida na kagin muga abinda Allah zaiyi … 
da sawri Ali ehhh!!!
amma fa ah gidana zaka dawoo da zama …
Allah Ali yayi jimmm..
yace ina da mata ga jaririyar ya ta …
Alhdji yace bah komai da akoy bangaren dana tanadarwa duk wanda zan dawka gadi sanan nafiso ace duk wanda zan dawka gadi ace yana zawne tare dani… 
akoy bangare da daki 3 sai karamin kitchen a waje…. 
Mallan Ali yace Bakomai..
dan yasan matar sa duk abinda ya yanke dede ne …
bayan Alhdji Usman ya kuma gidan shi ya sanar da matar shi cewa ya dawki me gadi kuma zai tarr da matar ah bangaren daya tanada na masu aikin … 
sanan ya sanar da mahaifiyarshi hajia bakura…
bayan su Ali sun tare ah gidan …
Alhadji usman shi ya dawki nawyin duk wani abu da akeyi ya ya zama mahaifin wanan jaririyar yarinyar haka hadjia bakura tunda ta kwellara ido take zara’u taji yarinyar ta kwanta mata ah rai sanan ta kara tawsayi. su 
yar da ta haifa ko ta zama yar gatan Alhj da bakura dan katsokan ta dawketa suka kuma bangaranta da zama ah cewar ta so take zara’u tayi wanka jego mai kyau …. 
hadjia binta matar matar alhadji Usman ita tana kaunar yarinyar amma ba wani sosai bah … 
lokacin ana shirye shiryen fitar da Muhammad dan Alhdji Usman karatu likita ah kasar Algeria….
 Muhammad na mugun son yar baba mai gadi dan haka yake kiranshi tunda duka zo gidan …. indan baya komai haka zai tafi gurin 
Anty tashi yace yazo ganin baby doll dan a cewarshi yarinyar kama take mishi da yayan turawa….
idan kuma tana gurin Inna wato hajia bakura 
cen yaje yuni sai mamarshi ta ei nemanshi 
Inna koh tayi ta masifah cewa bata da kawai ci 

haka rayuwa taci gaba da tafiyar har zuwa yanzun da asiya keda shekara 16 komai ah gidan daya shafi karatu da bukatu alhaji keyimata koda mallan Ali yayi mata sanan ah wanan shekarun Muhammad yana zuwa huto idan ya samu sararin kuma baya jimawa sai ya koma ….
baba Ali koh yanzu ya daina zaman gadi  bakin kofar gidan yana bin Alhaji ma’aikarshi idan wani aike koh wani ya saya karafona koh mota shi zai kai wa mutun duk inda yake kamar dai wanin baban masinja….
DAWOWA CIKIN LABARI…..