Yar mai gadi Chap 6
INNA na yin Alwala sallar Asuba taji mocin mutun a dakin tana dubawa sai taga Asiya ta tashi tayi zawne bakin gwadon sai murza ido take irin baci be saketa in nan bah …
Inna tace … kin meke kin tafi kin dawrau alwala koh sai na karaso inda kike !!!
Asiya tace…. baci be isheni bah , yanzun kuma zakice bah kyau komawa baci asuba yana kawo talauci…
Inna na shinfida dardumarta ta kuma kwallon Asiya tasce!!! ina fah baci ze isheki daga yin karatu kin fake da kwallon ….
Asiya ta mike ta shige toilet din dan sai yanzu ta tuna da karyar da tayi jiya dan tayi kwallo,
Tana fitowa itama ta shimfida tata darduma gefen Inna ..
Bayan sun gama Sallah inna ce ke kwallon yada Asiya ke lumshe idanu da Alamu baci dai take ji da gaske… ga carbi irin na na dannawa nan a hanunta sai dannawa takeyi ….
Inna tace !!!! ki dan kwanta kafin karfe 7 zan tasheki …
Asiya kamar umar take jira anan kar dardumar ta kwanta kanta kuma kan tsinyar inna…
Ummy ce keta safa da narwa cikin katon kichten din tana ta sawri dan 7 ta kusa … so take ta kammala komai da huri dan Abbi yace kafin 8 zai fita akoy meeting din da zai tafi …
sawri sawri ta kamala duk wani abinda zata gwra ta fito da breakfast din kan dining table…
Abba sanye cikin manya kayan shadda bleu da babar Riga sai zuba kamshi yake yafito , shar abinshi kamar bashi bayada da’ me shekaru irin na Muhammad….
ya zawna cin breakfast din yana cin suna dan taba hira…
Ummy na tambayarshi yadda zasuyi da Inna idan zasu tafi kasar Algeria celebration din kamalan karatun Muhammad..
yace mata bari na dawoo zan mu tatawna akai idan sai mun tafi da ita ba damuwa ni kawy banso tana yawon tafiye tafiye duk da jirgine amma yanzu inna ta tsufa dayawa hutu take bukata bah yawan zirga zirga bah !!!!
abbi na gama cin Break
ya dawki jakarshi ya huce bangaren Inna dan ya gaida ita,
ummy koh ta bishi Da Adawo lafiya..
Abbi na zuwa bangaren Inna ah gwagwaice ya gaida ita sanan ya kwalli Asiya da har lokacin take kwance bata tashi bah !!!!
yace. … Inna meye ya sameta take baci har yanzu bata shiya ta tafi school bah …
Inna tace … wallahi usmanu yarinyar nan ina jin Aljanu kwallan TV ne da ita jiya fah tana karatu nace mata idan ta gama ta kashe kwallon tazo mu kwanta Amma Yarinyar kaway sai tarar da ita nayi yayi baci gaban TV ….. harda rage volume dan karnaji…
Abbi yace …. No bah wani aljanu kaway tana son kwallon ne …
Amma Inna ki tasheta zara makara fah !!!
Inna toh kah tafi kar kah makara …
Abbi ya mike ya futa daga dakin yana tunanin dole yayi mata fada dan karta shagala da yawon kwallo tazo tayi wasa da karatun ta…
Bayan Abbi ya fita iina ta tasheta tayi wanka ta saka uniforme dinta tayi break din da aka kawo daga bangaren Ummy ta huce koh bangaren su bata tafi bah dan ta makara tana tunanin anya kuwa ta kyauta…
cikin ranta tace Wallahi na tsaya duka zansha bah kadan ba
a kafa taje duk da akoy yar tafiya saida school din tasu bah wani nisa ne da ita sosai bah befi tafiyar minti 10 bah ….
tana zuwa school din ta huce ajin su cen ta hango kawar Nadia zawna sai waige waige take …
Tun tasowar asiya kawa daya ce da ita watoo Nadia duk da cewa akoy kawan ta na makaran wanda ba wani sosai suke tadi bah ….
dan makarantar su daga islamiya har boka ta masu dashi ne …
mutaneh daya daya basusan cewa Asiya yar mai dadin gidan Alhdji Usman bace !!!!! Dayawan su susan da’ daya ne dashi tun tasuwarshi shiyasa asiya bata tsusa kanta gurin yaya masu kudi dan tasan matsayinta….
tasha yin fada koh rigima a school kawayan ta su mata gurin cewa ita bah kowa bah ubanta mai gadi amma sai iya yin tsiya !!!!
kaff cikin kawayanta tafi shiri da nadia dan yarinya da arzikin mahaifinta be rufemata ido akan kamar talaka bah sanun an basu tarbiya mai kyau a gidan su …
baban lawyer ne me zaman kansa sanan yada kamfano ni da dama….
tanada yayu maza da mata kuma mata daya ce ah gidan su wato mamar ta itace auta ah gidan
gidan su bah nisa da gidan su Asiya saida
nasu nadaga gaba ne ….
Baba Ali ne rataye da wata jaka kamar ta ma tafiya yanawa mama Zara’u bayanin yadda tafiya ta tasau mishi bai shirya bah dazun bayan ya fita kaii wani sako shineh Abbi ya mishi waya zuwa office dinshi yana fada maya cewa akoy kayan da zai kai abuja cikin wata babar mota … ana bukatar su a company su na cen abuja ne sanan is urgent….
shineh yadawo ah gwagace ya daw jakar sa ta tafiya ….
Baba yace idan … Asiya ta dawo sai ki fada mata .. zan biya nayiwa Inna sallama..
mama ace …toh Allah ya tsare ya kiyaye hanya ya rabaka da sharin karfe… yace Amine saina dawoo
ya huce yayi Inna sallama ita ma ta bishi da adu’a ….