KHAULAT

Khaulat

by @zainabbadam58

around four o’clock ta farka tana mamakin yanda Tai barci tana me tuno dream dinta da tayi a iya iyan kwanciyar da Tai she saw her self with cute gurl like Zara Amma ba zaran.bace tana feeding dinta da jikinta.what that mean kenan ? Ya subhanallah wanna wanna kalar mafarkine she never do any kind of dream like today sosai ta Dan Shiga fargaba tana kallan fuskar Zara wacce still bacci take Tai shiru tana me dafe cheek dinta da palm dinta da kokarin San Tai remembering duk abinda ta gani a. Mafarkin tun daga wanna Rana ya kasance khaulat na wasu irin mafarki wanda Sam Bata Saba yin suba har tsoron ta kwanta ma take bcouse se tayi mafarkin da ze sata ta yini tana neman ma anarsa da Kuma tasirinsa abinda yadan sanyata damuwa kenan kwana biyu siyama Kam Bata San weinar da ake so Yawa ba she don’t even sit at d home ma balle sbd schll da take zuwa ko kudin futan da tace dady ya Bata su zaga gari basu jeba sbd bata Zama farkawa wan ta yan zuma kenan dan yanzu ta koyi wani kallan baccin Wanda not rarely take yin saba yawanci seta Gama exam take samun damar yinsa  sede na yanzu babu abinda ta lura bacii na mene face kasalanci domin babu wani Abu da take agdn komai iyan aiki suna Yi ga ciwan jiki dake damunta kadei ayanzu na rashin ta buka komai she is feeling hungry now and tun safe she didn’t take anything period dinta kete daweiniya da ita Dan haka yanzu matsannan cikin ciwan Bayan daya ke disturb dinta ya dan lafa Mata daga  samun back cramping duk sanda period dinta zeso kamar Bayan ze balle haka take , ta Mike ta fito daga parlon Wanda babu kowa har ta hau step na benan tana sauka da kyar tsaban tsamin da kafanta yay Mata kitchen din gdn dake kasa ta nufa Dan ta samu hot tea Tasha baba asabe ta gani achiki tana wanke wanke    tagaisheta cike da girmamawa“ lfy Lou khaulat kin fito ?”eh baba na fito da ruwan zafi kuwa?”” tou de yanzu na wanke plaks din babu sede a Dora Miki”  a ah baba dakin barsa ni barin daura kwei” kya Dora iyar nan dade kin bari na Dora Miki yanzu Nan “ khaulat Tai saurin katseta “ ba komai yanzu Nan  zan Dora ai bada yawwa nake soba”  Nan khaulat din ta karasa inda cooker gas din yake ta Shiga kokarin daura ruwan zafin few minutes left ta sauke ta zuba a karamin mug sanna Tai ma baba asaben slm Anna kofar fita Tai ci karo da momy “ ai yanzun na Shiga dakin naku Naga bakya ciki nasan bazaki huce Nan ba” Tai Dan murmushi tana duban momyn “ kina de lfy ko Dan kin killace kanki for no reason Koda yake u like stay reclusive?” khaulat ta Shiga kokarin neman mafaka bcouse she don’t want momyn tasan Bata Jin dadi ne “ kawei ban fito bane momy Amma I’m feeling better” “ haka ake so ai yau musab ze dawo kinsan Anna gdn yake da Zama so Zaki bini muje in dauko sa yanzu seki shirya” khaulat tace “ b damuwa momy zan shirya yanzu “ Bayan ta koma dakin nata ta Shiga Shan tea din me zafi sosai manufar hakan to warm her stomach so dat the blooded dots yay following out ta kan samu relief idan har Tai hakan wanka ta Shiga bayan ta fito ta shirya cikin doguwar bakar rigar abaya Wanda momyn ce ma ta Bata two days back  sosai taga yanda abayan ya Mata kyau ba Tai niyar shafa komai a face dinta ba kasancewar natural beauty dinta ma kadei is enough Amma ganin cosmetic  din siyama yasa ta Zama ka mirror chair din tana dubansa sosai lips gloose ne kadei yay attracting din ta Dan haka duk zaman a tai a wajen shi kadei taga ya burgeta ta saka kajal sanna ta yafi medium veil din abayan ta nufi dakin momyn lkcn ta shirya tsaf cikin atanfarta glitter me duhu Tai kyau kasan cewarta iyar gayu duk da ta manyanta sosai takekallan khaulat din kafin ta Soma mgn” my doter se how u look gsky inada kyakyawa iya a gdn Nan Masha Allah “ khaulat Kam kunyama momyn ta bata ta Shiga basarwa” kinyi kyau sosai nikam na Gama shirywa muhuce mu tafi ko? Hakan kuwa akayi driver. Momyn ne ya jasu a mota duk suna gdn baya a motar momyn ke cewa” da yeke yanzu na Dena driving da kaina yasa drivern alhaji ke futa Dani wasu lokutan Kuma baya Zama domin aikin nasa yakan rabu biyu Amma yace ze samo wani ya riga driving saukinta ma daya idan Ina San fita  siyam ta iya mota ita ce ke futa  Dani “ khaulat tace” gsky Kam momy ai yanzu kin girma da tuki mAh” suna tafe suna hira sede ragaman hiran mAh momyn ce ahaka har suka Isa zone area unguwa ce ta masu kudi ko Ina anyi numbering everywhere look neatly baruwan wani da wani babban get din gdn sukai horn few secons get man ya wangale musu shi Yana me musu maraba bcouse ya San momyn farin sani har kasa ya zube Yana kwasar gaisuwa driver yay parking Anna inda suke ajiye motocin gdn Yana da girma Amma be Kai nasu momyn ba suka nufi entrance na gdn  khaulat na biye da ita kasan cewar Bata San ya Kan gdn yakeba  parlor suka Shiga Wanda Banda kamshi babu abinda ke tashi ya gaji da huduwa komai tsaf tsaf gwanin burgewa safina na ganinsu ta zo ta rungume momy tana cewa” hjy momyn na ki kace bazaki zoba  har Ina Nan Shirin zuwa in kawo sa da kaina “ “ se kuma gani nazo da kaina ba?”cewar momyn tana duban iyartata jikin safina har rawa yake ta Shiga kai kawo khaulat ta kame cikin daya daga  kujerun parlon kusa da Wanda mama nafeesa take Kai tana bin safina da kallo duk hulgawanta ganin yanda da alama Bata ganetaba Bayan safina.ta zauan ne momy take tnbyar ta “ ya kuka baro su fatan duk sun lfy?” Safina  na murmushi ta dubi maman tata”lfy kalou momy se cewa suke na gaisheki ma” Masha Allah” ta fada tana duban khaulat Hadi da tanbayar safina “ baki gane ta bane safina ?”Safina ta shiga duban khaulat wacce  tabbas ta san momy ba ita kadei ta zoba amma sam hankli ta be luraba ta dafe face dinta da palm dinta tana zuba salati “ amma anyi abin kunya wlh khaulat wei dama kece kiyi hakuri wlh sam ban luraba kinsan ance hankali shike gani ba idoba na rude gaba daya na “ ta karasa fada tana me dafe kai cike da  takaici she just smile tana me mgn muryanta so calmly “ bankomai ai nasan baki lura sosai bane” nan safina ta taso ta dawo gefan ta tana me tanbayarta duka sibling din nasu na fah hira ya barke tsakanisu har momy dan uwa yaga dan uwa duk yaran mama nafeesa  sun gaiswa ta waya lkc zuwa lkc Amma Bata da sabo da safina kamar yanda dake dashi ga siyama bcouse mate din ya Husain ce kuma Suna matukar shiri da ita “ saukar yaushe kuma khaulat “ ta tanbaya lkcn da take aje musu juice ta kuma mikawa  khaulat din Dan murmusawa momy ta ce” yau satinta daya da kwana daya Bata wani da deba” kadan khaulat ta sha Dan ba wani San kayan sanyi ta ke ba, Bayan few time Kuma ta Shiga aje musu abinci duk yanda tai da khaulat seta ci sosai Amma ta kasa amount of food din da take iyaci befi cin yaro bah Nan momy ta Shiga tan bayar inda Dan jikan nata yake safina tace” Yana sama yana bacci during tafiyarsu tasu ne mus ab ya tashi safina ta hada Masa trolley  kayan sa tana Masa bye bye momyn ta harareta tana cewa” infa ya girma ba baku zanyiba yanzu kina murna ya tafi ki huta to Wei me ki keyi acikn gdn ne ma bacci?” Safina ta langwabe Kai gefe “momy schll din nawa fah” hakade ! Shi ze hanaki zuwa”? “ Momy bazaki gane ba wlh ku gaida gd kawei”  “ au korar mu ma kike sai in Kama hannun iyata wlh in aje miki danki” tasan halin momyn dan haka ta Shiga lallaba ta ledder bag ta mikawa khaulat me dauke da sunan complete corner “ khaulat ga wanna ba yawa” khaulat na murmushi Tai Mata gdy sanna suka bar gdn , yau tare suke da siyama tana gd ta zuba tarin littafanta a gaba tana viewing some pages da take kokarin hada theory khaulat Banda kallan ta kawei take tana Sha awar Kara tunnata ,,” wani course kike karanta Wei?” Siyama ta dakata da abinda take tana duban khaulat kafin tace” pharmacy nake studying kefa kinsan na sauya course neh daga art class zuwa science” khaulat ta dan Mike zaune daga kwanciyar da Tai ta zauna dei dei tana duban siyam din “masha allah nikuma english lang nake”siyam tace “ waw abun burgewa Amma kina da wayo kin iya zabar couse na dauka zakice irinsu mbbs manyan Nan” Khaulat dake jinta tace “ ni iyasu wace ni ko sanda nai burin course me kyau ai bankai Nan ba”   tai shiru she feel so bad akan abinda ta fada mata ta soma mgn cike da nuna damuwa” sorry yeah ! What u have being plan since Allah be nufa ba Allah yasa hakan shine mafi alkhairi Amma inaga da Zaki samu certificate seki daura degree dinki Anna an I promise u Zaki samu very successful “ shiru khaulat Tai Bata ce komaiba ta shiga lissafa mgn ta for few minutes sanna ta Soma mgn”  “ me kike nufi ? Wei inyi karatu Anna Abuja nii iyasu vacation fah nazo ba Zama gaba daya ba” “ siyam ta sake gyara Zama to be comfortable tana duban khaulat cike da nutsuwa” “ I’m sure bada wasa nake ba  nd I will discuss it with my dad he will stand for it just wait kiga abinda xe faru”mutuwan zaune khaulat din tai jin abinda siyam din take fada with confusion ta zauna da San yi Mata baya nin Abba baxe bari ba Amma seta Mike tsaye tana cewa”  “eh ai Nan dinma gdne Dan haka just keep ur mouth shut “ta fada tana me Dora hannuta saman lips dinta bin bayanta da kallo kawei tai lkc data bar dakin “inpossible” ta fada tana me San sake tuno abinda siyam din ta fada. today morning during  breakfast suna zaune ko wanne Yana karyawa a hankali take ci abinci Dan har zuwa yanzu ta kasa sabawa da zaman Kan dining din jinta take a takure kawei tana karfin hali neh Jin dady yakira sunan ta ya sata dago wa da sauri gaban ta na tsananta faduwa “ jiya siyam ta sameni da mgnr karatunki tamin bayani harda kawo shawara Akan a Samar Nile Crest International University  na ji dadi kwarei Dan hajja karama ma chan tagama wato Khadija ta kuma ce baki da matsala da hakan  Dan haka yanzu zanyi mgn da abbanki insha Allah komai ze kammala” ido waje khaulat ke duban siyam wacce hankalinta kwance take sipping tea dinta tana Mata gwallo  wato sharin da zata Mata kenan harda cewa ta aminta wani masifa siyam din kesan sata ne? momy tada dige Dan mamaki Dan Bata San sanda akai wanna lamarinba ta Soma mgn “ alhaji kun rufe ni fah idont understand wat both of u are talking about khaulat din ce ta yarda ta zauna tai kara tu Anna tare da mu”? “ dady yay raising head d nasa yace “ eh inde Nayi mgn da abban nata ya amince I will do wat is better “ sosai momy Tai farin ciki da Jin abinda mijin nata ya fada ta tabbatar balarabe baze kiba Koda ma ace itace da kanta ta  Masa mgn khaulat kuwa jira take siyam ta shigo dakin like tasan abinda ze faru Amma kusan thirty minutes Tai spending Amma babu ko keyanta sosai take za Gaye dakin dasan gaskata abinda kunnuwan ta suka jiye Mata da gske itace dady yace ze samarwa Nile Crest the most expensive nd adimirable schll in Abuja da ta danji lbrinta a gari ta yaran gata Wanda suka amsa sunan su Anya kuwa ta saurara Dede siyam data shigo Tai turus tana kallan yanda khaulat din keta zagaye dakin  ba tare da tasan ta shigo din bama  “ lfy ki kuwa khaulat wani Abu ne ya faru? Kiketa safa da marwa  “ ta tanbaya without showing dat tasan akan me take yi“ da sauri ta juyo Jin siyam din ta nufi gurinta da saurinta rudly “ meye ma be faru ba daga tsara mafarkinki jiya Anna wajen shine har Kika je ki fada ma dady na amince gaky baki kyauta minba ya kike so dady ya kalleni daga zuwa hutu kuma se sponsorship ya biyo baya wat do u think abbana ze dauka like ninai demanding hakan “ ganin yanda take mgn kamar yaki yasa siyam din zuba Mata ido from the deep na heart dinta take fadan duk abinda yazo bakinta har wani haki take kamar wacce take fada da wani ganin siyam din na Mata wani silly looking yasa ta daka tawa ganin hali da take kamar wacce Tai chachan baki ko danbe siyam ta nufi gaban fridge din dake ajiye in one side ta Ciro bottle na ruwa ta hado da glass cup din dake ciki duk khaulat din na kallanta da tunanin meye takeyi hakan ta karaso ta tsaya close to her ta bude ta tsiyaya sanna ta Mika Mata cikin nuna ko inkula khaulat tabi hannunta da kallo ” meye haka kuma?” Siyam sake Mika Mata tana cewa “ take dis first Kisha so dat temp dinki dayay high ya sauka before kici gaba “ wato ma me siyam ta dauketa kenan ihun banza take harda wani dauko ruwa ta Bata ta sha? sausauta voice dinta tai sanna ta Soma mgn”..