KOWA DA RABONSA

Chapter 13

by @mamyywriter

,
╔══════════════════════╗
  🌺🌺 *KOWA DA RABONSA* 🌺🌺
╚══════════════════════╝

 🌺 A Story Filled With Lessons, Destiny and Love🌺

 ✍️
> BY MARYAM USMAN MAMYY WRITER (FULANIN JAJIRTATTU)

━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━

🏆 JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

✨ FIVE STAR WRITERS✨

📞 ***

📚 BOOK 2

📖 Page 13
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ


Bismillahir Rahmanir Rahim.

> Wane lokacin kaddara ce take zaɓa maka rabonka, wani kuma rabon nasa ne kaddara. Duk abin da ya zama rabonka dole ne ka yi haƙuri da shi.

~NOTE: Ban yarda da wani ko wata su yi amfani da littafina ba. Ban yi littafin nan da wata ko wani ba. Duk abin da kuka gani mallakina ne, bana so wani ya yi min copy ba tare da sanina ba.~

━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━

Cikin wani yanayi yake shafa inda yake so a jikinta har lafiyyun kirjinta masu taushi wanda babu bra a jiki, sake shigar da ita jikinsa ya yi sosai yana sauke wasu numfashi a jejjere wanda suka kusan sumar da Shatu wacce ta yi mutuwar tsaye cikin tsananin tsoro da firgici, domin riƙon da ya yi mata bana wasa ba ne, jikinta ne ya dauki rawa idanuwanta na rufe tana kasa motsawa dalilin bugun da zuciyarta take mata.

Cikin galabaitacen yanayi yake kissing nata kamar zautacen, bakinsa cikin nata ya ƙarasa da ita saman bed ɗin cikin yanayin da ya yi masa masifar daɗin yake aika mata da lafiyeyen kiss wanda ya haukata ƙwaƙwalwar Shatu ta saki jiki tana sauraran Abban nata.

Ƙarar wayarsa ce ta katse masa hanzari, a hankali ya sauka daga kan bed ɗin yana shigewa toilet, bai jima ba ya fito, kallon fuskar Shatu ya yi da take rufe har lokacin sannan ya fita.

A Maina ya samu zaune a falon yana aiki, Baba Jamila ce ta kawo masa breakfast ɗin da ta yi masa, kallon fuskar A Maina ta yi tare da cewa.
 "Ba zaka fita office ba?"

A hankali A Maina ya ɗago kansa yana tsare M Madawaki da ido, kawar da kai M Madawaki ya tare da tashi tsaye yana nuna wa A Maina agogo, murmushi A Maina ya yi tare da cewa.
 "Kai nake jira ka gama abin da kake yi sai mu tafi......"

Kafin A Maina ya ƙarasa maganar M Madawaki ya ce.
 "A'a yau ba fita zan yi ba..."

Cike da mamaki A Maina yake kallon fuskarsa ya ce.
 "Saboda me?"

Shiru ya yi bai ce komai sai master bedroom ɗinsa da ya koma tare da rufe ƙofa, girgiza kai A Maina ya yi, ya ƙarasa abin da yake ya fita.

Har ya koma Shatu tana kwance a yadda ya barta, shi ne ya ɗagata tare da gyara mata rigar jikinta wacce ya ɗage, sannan ya kamo hannunta suka fito, lumshe idanuwanta ta yi ganin babu kowa a falon sai ƙamshi da yake yi, a hankali ta kallon gefen fuskarsa domin ƙamshin turaren A Maina da ya ji.

Gira ya ɗaga mata tare da nuna mata kujera ta zauna, cikin sanyin jiki ta zauna ya fara bata breakfast ɗin, a hankali take buɗe baki domin ya gama kashe mata jiki tun a master room ɗinsa, shi ma ya fahimci hakan shi yasa ya yi murmushi yana cigaba da bata har ta ƙoshi sannan shi ma ya ci.

A ranar dai babu inda M Madawaki ya fita sai Masallaci, duk wani matsi da Shatu za ta yi tana jikinsa, tun tana hawaye har ta haƙura ta rabo da shi yake yadda yake so da ita.
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Yau tsawon sati guda kenan da dokar A Maina da ya kafawa Shatu kuma har yau ɗin ko ƙofar falon bata buɗe ba, amma kullum tana cikin waya da su Rima, su ma duk nacin su,Baba Malam ya hana su shiga ɓangaren M Madawaki duk da su ma ba iya shiga za su yi ba.

A ɓangaren Daada kuwa hukunci da A Maina ya yanke, ya yi mata daɗi sosai, domin so take Shatu ta sake samun wani cikin har Baba Jamila ta sa tana gane mata duk motsi Shatu ko za ta ga wata alama ta ciki a jikinta.

A ɓangaren M Madawaki kuwa a cikin satin ya gama haukanta wa Shatu ƙwaƙwalwa da zazzafan romance ɗinsa wanda duk daren duniya baya barin daren ya wuce a banza, sai ya haukata ƙwaƙwalwar Shatu da manyan manyan hot romance ɗinsa.

A satin bai fita office da yawa ba, ko zai fitar ma to sai sha biyu yake fita, Yusuf ma ganin Uban gidan nasa hutawa yake yi, shi ma bai fiya fitowa da wuri ba, tun da A Maina ya ja PA ɗinsa Usman suna harkokinsu domin ganin M Madawaki baya aiki sosai.

Gama cin abincinsu kenan ta ji ƙarar buɗe ƙofa ta yi saurin shigewa master room ɗinsa, domin har lokacin ba ta sake yadda sun haɗe da A Maina ba, saboda shi ne bata zama a falo da daddare domin ta san zai shigo.

Haka ma da safe, har sai ta tabbatar yana office sannan za ta fito, duk abin da take M Madawaki ya san A Maina ne bata so ya ganta shi yasa, baya hanata gudu suna gama cin abincin dare.

A hankali A Maina ya shigo idanuwansa ne suka sauka akan Shatu da take rufe ƙofar master room ɗinsa, da sauri ya kalle M Madawaki da yake zauna, sannan ya sake kallon ƙofar da Shatu ta rufe murmushin gefen baki ya yi tare da girgizar kansa.

Har ya zauna M Madawaki bai ɗago ba, cikin kame fuska A Maina ya ce.
"MAMUB ka gama shirin tafiyar ka san da wuri za mu tafi?"

A hankali ya ɗago kansa fuskarsa babu walwala ya ce.
"MAMUB wai kai ɗaya bai isa ka yi tafiyar nan ba?"

Dariya A Maina ya yi yana girgiza kai ya ce.
"Mai mace ɗaya ma yake ƙoƙarin gujewa tafiyar bare mai mata biyu...."

Pillow ɗin kusa da shi ya jefa wa A Maina yana miƙe wa tsaye, dariya A Maina ya yi tare da cewa.
 "Office fa ka daina fita, kuma yanzu tafiyar ma kana ƙoƙarin guje mata."

Murmushi mai kyau M Madawaki ya yi yana nuna wa A Maina hanya, murmushi A Maina ya yi tare da gyara zama alamun ba fita zai yi ba, hannayensa M Madawaki ya kamo sai da ya raka shi bakin ƙofa ya buɗe masa ya ce.
"Ka sauya lokacin tafiyar zuwa karfe takwas na dare, zan yi ƙoƙarin fitowa a lokacin sannan MAMUB bana so kana shigo min...."

Dariya A Maina ya yi tare da ƙarasa masa maganar.
"Baka so ina shigo maka falo ko? Saboda matarka? Ina ruwana da ita ban hanata zama a falonka ba, ita ma ba za ta hanani shigowa ba..."

Tura shi waje M Madawaki ya yi zai rufe ƙofa, A Maina ya dawo ciki, cike da takaici M Madawaki ya dafa kai yana kallon fuskarsa, dariya A Maina ya yi tare da cewa.
 "Babu wata mace da za ta hana Ni shigowa inda kake."

Tsaki M Madawaki ya yi tare da cewa.
 "Allah ya tashe mu lafiya..."

Dariya A Maina ya tsaya yake masa yana tsokanar shi, duk tsokanarsa da A Maina yake bai sake magana ba, har A Maina ya gaji sannan ya tafi, A Maina na fita M Madawaki ya sauke ajiyar zuciya, rufe duk ƙofufin ya yi sannan ya shiga cikin room ɗin.

A zaune ya sameta a tsakiyar bed ɗin tana magana a waya, toilet ya shiga har ya fito tana waya, cikin sanyin jiki ya shirya yana kallonta ta cikin mirror, wayoyinsa ya kashe tare da hawa saman bed ɗin yana karɓar wayar kasheta ya yi yana zuba mata ido.

Inda ya zubawa ido, ta duba brest ɗinta ta ga duk rabinsu a waje, da sauri tasa hannunta za ta gyara, ya riƙe hannun yana saka nasa hannun tare da shafo wuyata har zuwa kirjinta lumshe idanunta ta yi, saboda shafawar da yake yi wa wuyanta zuwa kirjinta, ta yau ta musamman ce.

Lafiyeyan kiss ya yi mata a wuyanta yasa ta yi saurin ƙamƙameshi, tana sauke ajiyar zuciya domin abin na Abban nata yafi karfin ƙaramar ƙwaƙwalwarta a kullum rasa inda za ta saka kanta take in tana hannusa.

Shinshinar fatar wuyanta yake wace ta sha gyara da hutu har santsi take, saukar numfashinsa a wuyanta ne ya sa ta ƙara ƙamƙameshi tana rasa sauran tunaninta, magana take son yi masa amma bakinta nauyi yake bata iya masa magana a irin wannan yanayin da suke kasancewa.

Jajayen idanunsa ya zuba mata yana kallonta shi ma maganar yake son yi amma ya kasa, sauran rigar jikinta wace bai ƙarasa yaga ta ba, ya ƙasa tare da cinli da ita.

Kwanaciya ta yi a jikinsa tana boye kirjinta da ya bayyana, wani cool kiss ya sakar mata a kyakkyawar breast ɗinta, ya sata sakin wani marayan sauti tana ƙara rikeshi da kyau.

Bakinsa yasa yana rufe mata baki, wata kyakkyawar zuƙa yake wa yawun bakinta da tasa babu shiri ta cafko harshen sa tana tsotse.

Shiru ya yi yana rasa duk wata nutsuwa da kamewarsa, domin Shatu ta gama tafiya da duk nutsuwarsa kasa controlling ɗin kansa ya yi da zuciyarsa haka ma gangar jikinsa ya miƙa kansa zuwa gareta.

Azabar da ta ji ne ya sa babu shiri ta cire bakinta ta buɗe murya ta karma ihu, da sauri M Madawaki ya saka bakinsa yana rufe bakin nata.

Shirun dole ta yi tana girgiza kai, M Madawaki kuwa samun karɓuwa da ya yi ya saka shi manta da wacce yake tare, ba sassauci ko ɗaya a lamarinsa har sai da ji ya gamsu sosai sannan ya farga da mummunan aikin da ya yi.

Lumshe idanuwansa ya yi, yana sauke numfashi cikin sanyin da nutsuwa, wacce ya samu yau, domin ko ranar farkon ba ji nutsuwa irin ta yau ba, a hankali ya janyota jikinsa a tare suka sauke ajiyar zuciya tana riƙe shi da kyau.

Luu idanunta ya yi tana jan dogon numfashi, kumatunta ya buga cikin ƙaramin sauti ya furta.
"Eshaa buɗe ido Eshaa! Eshaa!"

Amma shiru bata motsa ba,a mutuƙar kasallace ya tashi yana saɓa ta a wuyansa toilet ya shiga yana sakar musu ruwa domin ganin sume masa ta yi.

Saukar ruwan ne yasa ta dawowa tana saurin riƙe shi tare da sakin kuka, wankan ya yi musu yana sakata cikin ruwan zafi, sun jima a toilet ɗin sannan suka fito

Kallonta ya yi yaga sai rufe idanunta take, taki budewa, ga ƙafafuwanta sai rawa suke, murmushi ya yi yana sama wata yaloluwar riga, wacce da ita gwara babu, shi ma ya shirya, sannan ya gyara saman bed ɗin tare da kwantar da ita, shi kuma ya fara sallah.

Kafin ya idar da sallar har baccin wahala ya ɗauketa, cikin bacci ta ji motsinsa a kusa da ita,a hankali ta buɗe idanunta tana kasa kallonsa domin bata da bakin magana, lamarin Abban nata ya yi mata nauyi a zuciya, murmushi ya yi yana rungumota.
"Zo mu yi bacci dare ya yi sosai har biyu ta yi."

Shiru ta yi, tana rufe idanuwanta, a hankali bacci ya sake gaba da ita, ko da asuba da ya tasheta kasa tashi ta yi har ya dawo daga masallaci, taimaka mata ya ta yi wanka ta yi sallah a zaune domin ba za ta iya yi a tsaye ba.

Yana gefenta ta idar tana kasa motsawa cikin sanyin murya kanta a ƙasa ta furta..
"Good morning Abban....."

Janyota jikinsa ya yi yana shafa kanta, a hankali ya cire mata hijabin jikinta suka koma bacci, ba su tashi ba sai sha biyu, da kansa ya yi mata wanka ya shiryata, breakfast ma shi ya fita ya kawo mata tana zaune, a hankali ya fara bata breakfast ɗin.

Hannunsa ta riƙe tare da cewa.. 
 "Na ƙoshi."

Idanuwansa ya zuba mata yana kallon fuskarta, ƙasa ta yi da kanta hawaye na zubowa, goge mata hawayen fuskar ya tare da kwantar da ita a cinyarsa ya fara breakfast ɗin, yana ganawa suka koma saman bed ɗin a hankali ya fara matsa mata jikinki ganin alamun bata jin daɗin jikin, hakan da ya yi mata kuwa ta ji daɗi sosai.

"Akwai inda yake miki ciwo? Na kira DR Maryama?"

Girgiza kai ta yi ba tare da yi magana ba, tare suka zauna har lokacin sallah, fitar da ya yi ce ya bata damar kiran Dr Maryama, kafin Dr Maryama ta ce komai ta fashe da kuka, sosai ta yi kukan Dr Maryama na rarrashinta sannan ta buɗe baki cikin muryarta da ta dashe ta ce.
"Dr Maryama ko'ina ciwo yake min ban san yadda zan yi ba na kasa jurewa..."

Shiru Dr Maryama ta yi domin ta gano abin da ya sake faruwa, cikin sanyin murya ta yi wa Shatu bayanin yadda za ta kula da kanta, tana kashe wayar kuwa ta yi amfani da shawarar Dr Maryama, gasa jikinta ta yi sosai sannan ta fito sai lokacin ta ji daɗi, sallah ta yi ta fito falo.

Abinci Baba Jamila ta kawo mata, za ta fara ci A Maina da M Madawaki suka shigo, rufe ido ta yi tana kasa tashi, domin gani take tana tashi Abbansu Nadiya zai gane abin da Abban nata ya sake yi mata, tana cikin tunanin M Madawaki ya zauna a gefenta yana taɓa wuyanta.

Riƙe hannunsa ta yi cikin sanyin murya kamar za ta yi kuka ta ce.
"Abbansu Nadiya good afternoon."

Bai ɗaga ya kalleta ba, ya amsa yana amfani da wayarsa bai yi tunanin zai sameta a falon ba, shi yasa ya shigo, hannun M Madawaki da ta ji yana ƙoƙarin maidawa jikinta ne ya sa ta yi saurin miƙewa tsaye.

Bedroom ɗinta ta shiga wanda ta ɓata rabon da ta shiga domin Abban nata ya riƙe wuta kullum suna master bedroom ɗinsa, bata da damar motsawa ko'ina.

Tana rufe ƙofa A Maina ya sauke wayar hannunsa yana kallon fuskar M Madawaki.

"MAMUB shiga ka fito mu wuce jirgin ƙarfe uku za mu tafi.."

Tsaki ya yi tare da tashi bedroom ɗin Shatu ya shiga, a zaune ya sameta, zama ya yi yana kwantar da kanta a kafaɗarsa tare da shafa gashin kanta.
"Eshaa!"