Chapter 17
by @mamyywriter
╔══════════════════════╗
🌺🌺 *KOWA DA RABONSA* 🌺🌺
╚══════════════════════╝
🌺 A Story Filled With Lessons, Destiny and Love🌺
✍️
> BY MARYAM USMAN MAMYY WRITER (FULANIN JAJIRTATTU)
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
🏆 JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION
✨ FIVE STAR WRITERS✨
📞 ***
📚 BOOK 2
📖 Page 17
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ
Bismillahir Rahmanir Rahim.
> Wane lokacin kaddara ce take zaɓa maka rabonka, wani kuma rabon nasa ne kaddara. Duk abin da ya zama rabonka dole ne ka yi haƙuri da shi.
~NOTE: Ban yarda da wani ko wata su yi amfani da littafina ba. Ban yi littafin nan da wata ko wani ba. Duk abin da kuka gani mallakina ne, bana so wani ya yi min copy ba tare da sanina ba.~
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Shiru Shatu ta yi da maganar dr Nadraa ta dubata.
Wannan a ranar suka koma gida, babu wanda ya sani, har ta gama jiyarta ta ji sauƙi sai dai ta sake komawa cikin damuwa sosai ko falon Daada ba ta fita.
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Tun bayan faruwar wannan al’amari, M Madawaki ya sauya gabaɗaya, tun A Maina bai fahimci abin da yake faruwa har ya gane, shiru ya yi masa domin ganin in ya yi magana damuwa zai ƙara masa.
Shatu kuwa sosai ta koma shiru shiru ba ta yawan magana, ba ta yawan dariya kamar da, ko da an kawo mata abinci, sai dai ta ɗan taɓa shi kawai, sosai damuwar da take ciki yake damun M Madawaki.
Da yammacin ranar wata Asabar M Madawaki ya dawo rashin ganinta a falon ne ya saka shi shiga master room ɗinsa, a can ya tarar da ita zaune a gefen bed hannunta riƙe da wayar hankalinta yana wani wuri.
Ya jima a tsaye yana kallonta na ɗan lokaci kafin ya furta.
"Eshaa."
A ɗan firgece ta ɗago kanta tare da cewa.
"Na'am."
A hankali ya ƙaraso ya zauna a gefenta.
"Me ya sa kika daina magana da ni?"
"Babu komai."
"Kin san ba na son wannan amsar, na san akwai abubuwa da suke damunki."
Kwatar da kanta ta yi a kafaɗarsa tare da cewa.
"Sau nawa zan sake samun ciki, sau nawa kuma zan rasa shi? Har na fara tsoron jin labarin cewa ina da ciki."
Shiru M Madawaki ya yi, yana kasa samun kalmar da za ta iya rage mata wannan raɗaɗin da take ji, ɗaurewa ya yi tare da cewa.
"Eshaa, listen to me, I will not let this continue to happen without us finding out the reason behind it."
"Abbana, what else are we going to do? We have already been to the hospital."
"I will take you abroad, because I am tired of seeing you suffer."
"Ƙasar waje kuma?"
"Eh, I have already started bincike on wani babban hospital da ke da kwararrun gynecologists da specialists na recurrent pregnancy loss. I want ki yi cikakken thorough investigation, ba wai kawai suna ba ki magani without sanin ainihin abin da ke happening ba."
Lumshe ido ta yi tana rungumoshi.
"Yaushe za mu tafi?"
"Da zarar na kammala shirye-shirye, na riga na fara magana da asibitin."
"Allah ya sa a dace."
"Amin.
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Falon Daada.
Zaune suke gabaɗayansu, abincin suke ci babu mai magana sai su Rima da suke murmushi ita da Shatu.
M Madawaki ne ya fara miƙewa tsaye yana goge bakinsa, ciki ciki kamar wanda aka yi dole ya ce.
"Na yanke shawarar tafiya da Eshaa UK domin a yi mata cikakken bincike......"
Da sauri Daada ta furta.
"Alhamdulilah Allah yasa mu dace, amma dai wannan ciki yana lafiya ko?"
Shiru M Madawaki ya yi mata bai amsa tambayar ba, Abubakar Madawaki ne ya ce.
"Uk kuma, mai zai hana ku tafi Germany?"
"Eh na gama shirye-shiryen komai a UK ɗin ina son a duba duk abin da ya shafi mahaifarta, hormones ɗinta da sauran abubuwan da likitoci za su ga ya dace."
Baba Malam ne ya gyara zamansa, yana fuskantarsu ya ce.
"Shawara ce mai kyau, amma ku tuna, tafiyar da neman magani ba yana nufin mun manta da Allah ba ne, a ciki gaba da addu'a, mu yi ƙoƙari, mu dogara gare shi, domin shi ne mai badawa, kuma duk abin da mutane bai samu ba, to ba rabonsa ba ne."
Daada ce ta yi saurin cewa.
"Tabbas, Baba Malam, ina sake godiya ga Allah da ya bawa Muhammad Madawaki haƙuri da tauwakali, kuma in sha Allahu za mu dace."
A Maina ne da ya jima da shiga yana duba takardun Shatu da ya karɓo a wajen Dr Maryama ya ce.
"Na yarda, da hakan domin na fahimci babu nasara a Hospital ɗin nan ɗin, amma ka tabbatar an zaɓi asibiti mai ƙwarewa sosai, ko kuma ka jira sai mu tafi tare hankalina sai ya fi kwanciya..."
Murmushi M Madawaki ya yi yana kallon fuskar Shatu da take turo baki.
"Na fahimta, dama sai da na tantance asibitoci wannan akwai ƙwararru."
Baba Malam ne ya ɗaga hannu yana addu'a.
"Allah ya sa a yi nasara, ya ba Shatu lafiya, ya kuma sanya wannan tafiya ta zama sanadin samun kwanciyar hankalinmu"
"Amin,"
Duk suka amsa a tare.
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Bayan kwana biyu.
An kammala shirye-shiryen tafiyar. M Madawaki da A Maina ya tabbatar da cewa an samu damar ganawa da ƙwararrun likitoci a wani babban asibiti mai suna The pertland hospitals, asibiti mai zaman kansa, wanda matsalolin mata da yara aka fi dubawa.
A ranar da za su tafi, Shatu sai da ta yi kuka, murmushi Baba Malam kawai ya yi, Daada ma kuka ta yi tana yi mata addu'a nasara.
Rahmah ce ta rararsheta ta yi da bata addu'a tana yi, su Rima ma sosai suka yi kuka kamar in ta tafi ba za ta dawo ba, A Maina ne ya gaji da zaman kukan da take yi, ya saka Yusuf jan motar.
Babu wanda ya san da Yusuf za'a tafiyar sai da suka je airport, Sayyid Madawaki ne kawai ya yi magana shi ma babu wanda ya ba shi amsa a cikinsu.
Har jirginsu ya tashi Daada na hawaye, ita da Inayaa da take kukan baƙinciki da hassada.
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━
UK.
Bayan sun isarsu, suka samu lafiyayen hotel mai kyau da tsadar gaske, room uku A Maina ya karɓa, shi ɗaya Yusuf ɗaya, sai M Madawaki da Shatu wacce tun da suka tawo bata iya magana ba.
Sai da suka yi kwana biyu sannan suka je Hospital ɗin, Bayan sun kammala rajista, wata ma'aikaciyar jinya ta kira su zuwa ɗakin likita.
Likitan, wata ƙwararriyar likitar mata, ta karɓe su cikin fara'a bayan sun gaisuwa, ta buɗe bayanan Shatu, na Najeriya.
"Mrs. Madawaki, I have reviewed the information you provided. I understand that you have experienced repeated pregnancy losses."
Shatu ta kalli M Madawaki, sannan ta mayar da kallonta ga likitar.
"Before we reach any conclusion, we need to investigate the possible causes. This is called a Recurrent Pregnancy Loss Evaluation."
"What kind of investigations are you planning?"
"We will start with a detailed medical and pregnancy history, pelvic ultrasound, thyroid function tests, and screening for antiphospholipid syndrome. Depending on the findings, we may recommend additional tests."
"Please understand that repeated miscarriages do not automatically mean you cannot have a successful pregnancy in the future. But we need to understand what may be happening in your case."
Shatu ta ji idanunta sun cika da hawaye ta ce.
"Doctor, does this mean there is hope for me?"
Murmushi matar ta yi tare da cewa.
"Yes, there can be hope. But first, let's find the cause, if there is one."
Wani room aka shiga da ita, M Madawaki kuma ya fita waje inda su A Maina suke, cikin sanyin jiki A Maina ya tambaye ko da nasara, ɗago masa kai kawai ya yi, yana zama.
Tsawon lokacin suna zaune, har lokacin sallah ya yi, suka fita domin yin salla, bayan sun dawo ne a kira M Madawak, yana shiga office ɗin ya zauna a kujerar da ke fuskantarta, idanunsa a kan takardun da ke gabanta.
"Mr. Madawaki, we have completed your wife's investigations, and I have some important findings to discuss with you."
Gyara zamansa ya yi tare da gyara murya ya furta.
"Okay, Doctor. I'm listening."
Wani file ta buɗe tana nuna masa sakamakon binciken.
"After reviewing her medical history, ultrasound findings and the assessment of her cervix, we have confirmed that your wife has a condition known as Cervical Insufficiency."
"Meaning?"
"Cervical insufficiency means that the cervix, which is the lower part of the uterus, is structurally weak and may open too early during pregnancy, even before the baby is ready to be delivered."
Shiru ya yi yana kallonta, sannan ya ce.
"Is this the reason she keeps losing her pregnancies?"
Ɗaga masa kai ta yi tare da cewa.
"Based on our findings and her pregnancy history, we believe this condition is a significant contributing factor. However, we cannot attribute every previous pregnancy loss to it with absolute certainty."
Ajiyar zuciya ya sauke tare da lumshe idanuwansa ya ce.
"Doctor, what can we do about it?"
Murmushi ta yi tana rubuce-rubuce a takarar gabanta ta ce.
"There is a treatment called Cervical Cerclage."
"Cervical Cerclage kuma?"
"Yes. It is a medical procedure in which a strong stitch is placed around the cervix during pregnancy to help keep it closed and prevent it from opening too early."
A hankali ya furta.
"So, you mean there is a way to prevent this from happening again?"
"Yes, Mr. Madawaki. Since we have identified cervical insufficiency, we can plan for cervical cerclage in her next pregnancy."
"What is the appropriate time?"
"Once she becomes pregnant again, she should contact us immediately. We will arrange an early pregnancy assessment, and if everything is suitable, we will usually plan the cerclage between 12 and 14 weeks of pregnancy."
M Madawaki shiru ya yi yana sauraronta ta cigaba da cewa.
"Please understand that this procedure reduces the risk of premature cervical opening, but it does not guarantee a successful pregnancy. She will still need regular antenatal monitoring."
A hankali ya furta.
"Doctor, will she be able to have children?"
Gyaran zama ta yi tana kallon fuskar M Madawaki ta ce.
"Certainly, Mr. Madawaki. Cervical insufficiency does not mean she cannot have children. Many women with this condition go on to have successful pregnancies after appropriate treatment."
Lumshe idanunsa ya yi yana sauke ajiyar zuciya.
"Alhamdulillah!"
"One more thing, Sir. I advise that when she becomes pregnant again, please do not wait until she starts feeling any symptoms before contacting us."
Jinjina kai ya yi yana duba wayar hannunsa.
"I understand, Doctor. Thank you so much."
"You're welcome. Please send her in. I would like to explain everything to her as well."
Murmushi ya tare da cewa.
"No, you don't need to explain to her, I will inform her."
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Zaune take a gefen da A Maina wanda yake duba wayarsa, Yusuf kuma yana tsaye yana kallon mutane da suke wucewa, ta yi shiru tun fitowarta, ganin M Madawaki ya fito ne ya saka ta miƙewa ta shagwabe fuska tare da cewa.
"Abbana!"
Murmushi ya yi yana ƙaraso inda take hannayenta ya kamo tare da cewa.
"Na'am Eshaa."
"Me likitar ta ce?"
Kallon fuskarta ya yi kafin ya kamo fuskarta
"Alhamdulillah, Eshaa. An gano matsalar."
Da sauri ta katse shi da cewa.
"Wace matsala?"
"Cervical Insufficiency. Wato rashin ƙarfin bakin mahaifa."
A Maina ne ya maida wayarsa aljihu tare da miƙewa tsaye ya ce.
"To, me za a yi?"
"Ta ce idan Eshaa ta sake samun ciki, mu dawo asibiti da wuri domin a yi mata wani aikin da ake kira Cervical Cerclage."
Kwantar da kanta Shatu ta yi a ƙirjinsa cikin sanyin murya ta ce.
"Menene wannan aikin?"
"Za a yi amfani da wani ɗauri na musamman wajen taimakawa bakin mahaifarki ya kasance a rufe yayin da kike da ciki."
Da sauri ta ce.
"Kenan idan na sake samun ciki ba zai zube ba?"
"Ta ce zai taimaka wajen rage haɗarin zubar cikin da ke da alaƙa da wannan matsalar, amma za a riƙa bibiyarki lafiyarki sosai."
Kafin wani ya sake magana Yusuf ya ce.
"Alhamdulillah! Allah ka sanya wannan bincike ya zama sanadin samun mafita."
A Maina ma abin ya ce kenan.
"Alhamdulillah!"
━━━━━━━━━━━★━━━━━━━━━━━
Wani babban ɗaki ne na saukar baƙi na musamman, ɗaki ne mai yalwar faɗi da ƙayatuwa a cikin kayataccan hotel ɗin da suka sauka, cike yake da kayan alatu na more rayuwa, ga wani tamfatsetsan gado mai siffar ɗawisu, zaune Shatu take a gafen bed ɗin, tana murmushi da waya a hannunta da alama chatting take yi.
Ƙarar buɗe ƙofar ƙayataccan toilet ɗin ta ji, tana ɗago kyakkyawan idanunwata, ta sauka a fuskar Abbanta da ya fito ɗaure da towel ƙarami a ƙugunsa, murmushi ta yi tana yin ƙasa da kanta.
A hankali ya ƙaraso inda take zaune, tare da saka hannunsa ya karɓe wayar, ya kamo hannunta zuwa toilet.
Cikin nutsuwa ya saka hannunsa ya kama rigar jikinta yana cireta tare da jefar da ita a tsakiyar toilet ɗin, shigewa jikinsa Shatu ta yi domin neman mafaka.
hannayensa masu taushi ya ɗora saman laulausar fatar jikinta ya fara yamutsata ta ko'ina, tare da sanya bakinsa cikin nata, wani irin rough kiss yake aike mata da shi da yasa gabaɗaya jikinta, mutuwa da salon Abban nata, domin ya jima bai mata irin wannan riƙon ba.
Dan kuwa duk yadda ta so ta ƙwace kanta kasawa ta yi tana jin hannuwansa a duk sassan jikinta babu inda baya ya tabawa cikin wani yanayi mai daɗin gaske.
Numfashinta ta ji yana ƙoƙarin ɗaukewa, sakamakon
ɗagata cak da ya yi a jikinsa ba tare da ya raba bakinsa da nata ba, fita suka yi daga toilet ɗin ba tare da ya yi mata wankan da ya yi niyya ba.
Cikin shauki, ya nufi lafiyayyan ƙaton bed ɗin wanda yake shimfiɗe da flowers da zanen heart an kuma rubutun.
I Love You.babu ɓata lokaci ya haye da ita sai a lokacin ya zare bakinsa a nata, ya fara kissing duk inda bakinsa ya sauka.
Shiru Shatu ta yi tana sauraran Abban nata, domin bata da wani zaɓi da ya wuce hakan,
M Madawaki kuwa yawo yake a gajimare, yana ji babu wani mutum da ya kai shi sa'a a rayuwa domin yau ɗin wata rana ce ta daban, Eshaa ta gama kashe duk wata nutsuwarsa ta kaishi wata duniya ta musamman.
Da kansa ya gaji ya sarara mata, tare da yi mata kyakkyawar runguma domin yasa mu kyakkyawar gamsuwa, wanda ya kusa sati biyu zuwa uku bai sameta ba, domin ɗaga mata ƙafa da ya yi.
Gefenta ya mirgina da ƙyar saboda jikinsa ya mutu, kwanciya ya yi yana rungumota a hankali suke sauke nunfashi daga ita har shi.
Sun jima tsayon lokacin a haka sannan ya fara jin karfin jikinsa yana dawowa wata kyakkyawar nutsuwa ya samu cikin sanyin murya ya kira sunanta.
"Eshaa! Eshaa!"
Cikin sanyin murya ta buɗe baki tana cewa.
"Abbana, ina so zan sha ruwa.."
Har cikin zuciyarsa ya ji maganarta, a hankali ya tashi, tare da ɗauko towel ɗinsa wanda ya yi cili da ya ɗaura, ruwan ya ɗauƙo mai ɗan sanyi ya bata, sosai ta sha ruwan, sannan ta ce ya isa.
Sannu ya yi mata sai yanzu yake jin tausayinta kamata ya yi suka shiga toilet, shi ne ya yi musu wankan. Sannan suka kwanta baccin gajiya.