Khaulat
sausauta voice dinta tai sanna ta Soma mgn” take it seriously Mana siyam abinda ya faru yau duk lefin kine me kike so a daukeni pls understand me…..? Siyam ta karasa kan table din karatun ta aje cup din da bottle din ruwan sannanta dawo ta tsaya inda ta bari tana kallanta “ wanan hakin fah tsahon yaushe like fama dashi ?” Lkc guda khaulat din ta cika Tai fam ta marasa me zata ce Mata jin tayi shiru yasa siyam din cigaba da mgn “ kina fama matsalar numfashine har haka “ with serious intonation ta Fadi hakan har cikin ranta se a lkcn khaulat din ta Soma mgn “ raining hankalinki ya soma isana siyam Ina maki mgn akan abinda kikayi kina mgn akan breath dina me kike nufi ko shima Zaki fadawa dady ne kice a kaini naga likita ? Ganin yanda ta sake fititi kewa yasa siyam yin dry har seda khaulat ta fusata tukunna “ to Wei meye aciki ne Dan kin zauna tare da mu sede idan kice ba kyasan Zama bcouse muna threating naki da mugun hali Amma inde ba haka.ba meze Sa bazaki yardaba inde har Dan dady ne wlh babu wata dmw shi me iya daukar nauyin Kara tun kine tunda kina matukar kaunar hakan babu takurawa ko matsi inde fa har kin fahinta abinda nake nufi” tai shiru waiting for her response Zama Tai beside the bed Tai shiru Dan she don’t know how to make her understand “ idan Abba yaji ze dauka itace ta nuna bukatarta akan haka tunda yasan me acikin xuciyarta duk wani goal dinta da take futuring for,ya sani me ze tunani yanzu muddin lbrn ya iske sa”. tun faruwar hakan Bata sake Jin wani bayani akan zanchenba da safiyar wata washe garin khaulat ta farka daga bacci kenan dakin ta Shiga gyarawa tana tighten din gadon siyam ta same ta a haka “ yauwa kin tashi ma dama zuwa nai na tasheki be fast pls dady yace ki shirya Nima yanzu zan shirya zamu fita Dan Allah ki sauri kar yazo Yana jiranmu” ta fada tana me Isa ga drower ta Shiga fito da kayan da zata saka khaulat de kallanta take ganin yanda take kamar zata bi flight, siyam ta juyo tana duban ta “kinyi shiru lfy kuwa?” “ a ah babu komai “ ta amsa Mata tana me aje pillow din a saman gadon kamar yanda taga siyam din tayi wanka Anna bathroom din dakin.itama ta Shiga Bayan ditowarta siyam din lkcn data fito har siyam din ta shirya tayi kyau cikin shigar doguwar Riga haka ta karasa ga drower su ta Shiga duban kayanta babu wani kuzari atare da ita Dan yanzu ta fara tsoran siyam din Kar taje wani abu ta fada wa dady da har sece su shirya zasu fita Tai nasara dauko wata blue black din abaya me adon bead ta saka ya matukar Mata kyau duk da ita din bawei Dan Tai looking so adorable bane ahakan simple Shiga Tai Amma Tai matukar kyau kayan ya fito da slimmest face dinta me haske siyam ta kalleta tana murmushi “ gsky kinyi kyau let me snap pic to us ta karasa ta tsaya kusa da ita ta Shiga daukarsu hotuna da video nan siyam ta lalace har seda khaulat din ta ce” wei ba dady Yana jiranmu ba kin tsaya hoto semun Bata Masa. Lkc “ ta fada cike da nuna hanzarinta siyam ta tabe baki sannanta Soma mgn” ke wasa fah nake maki babu wani dady nayi Miki hakanne to make be u hurry bcouse nasan da tuni kin shareni” khaulat Tai dry Hadi ta sauke ajiyan zuciya da tafada Mata da Bata Sa Mata fargaba ba har haka” siyam baki da dama wlh” “ ai na sanki ne yanzu tunda kin gama siryawa ma iya tfy” parlor da momyn ke zaune suka shiga bayan sun gaisheta tafiyar kenan Wai?” Siyce “ eh momy kamar mun yi late mah” “ Allah yasa surajo yayi ready karya tsayar daku” siyam na duban momy tace “ mu kadei fa zamuje” “ ku kadai gsky ba Kya nemarwa kanki zaman lfy Amma baruwana keda dady” da sauri siyam taja hannu ta suka fuce Dan gudun karma wani Abu ya buyo baya, unlocked motan Tai sanna suka Shiga khaulat de tana mamakin Wei siyam ta iya mota Dan tunda tazo ba taga sanda take Hawa ba “ nide Allah yasa wata ta iya mota Kar taje ta jefar damu gefan titi”? “ aikuwa de ya kamata ki shirya ma tukina Dan da two sixty speed nake futa bana tsayawa go slow ko traffic regula... Dan haka ki gani kinki gani sa belt zata Miki amfani “ jin haka yasa khaulat yin dry ba shiri siyam akwei ta da zolaya ba kadan ba kusan haka dady nata ma yake hatta da kamanni shita debo “ ina Zaki kaimu yanzu?” khaulat ta fada Dede sanda take daure belt din “ ina ne ma bazamu ba yau ai kede kawei ki zuba idanu tunda muka fara exam ba Yi wani Abu Wei she brain refreshment bah yau Kam Sena fan she Kuma Kuma tare dake Ina San outing bana sati ban futa ba koni kadei Koda man dina Amma jiba yanda na Zama busy kina futa kuwa akano? Naga akwei different places na shakatawa gsky kano na burgeni sosai inde Zaki koma tare zamu tafi “ lkcn sunyi Nisa atfy cikin ma dede cin gudu ba kamar yanda siyam din ta fada bah “ a ah ba inda nake zuwa ni Kam Ammaa da zanji dadi kwarei Kinga se In rakaki ki Shiga ciki da wajen ta” Allah ya kaimu insha Allah tare zamu tafi zanyi ma dady mgn tun yan zuma” suna tfy suna hira sama sama Kai tsaye siyam millennium Park ta kaisu gurine me kayatuwa best for picnic, working relaxing nd taken pictures wajen ya burgeta sosai gani yanda mutane ke mararin zuwa wajen wasu tare da family wasu ma couple ne sun Bata lkc Anna sukai taking drink Anna saman kujeran da aka tana doma baki ko Ina na wajen ya Mata haka suka cigaba da zaga yawa siyam nata daukar su hotuna da video kana gani ta kasan acike take da farin ciki daga Nan kuwa Zuma rock ta nufa dasu called with get away to Abuja Nan din ma wajen Shaka tawa ne siyam taita janta daga Nan zuwa chan, a mota ne lkcn sun fito daga cikin Zuma rock din take tan bayanta” gsky ya kamata mu Shiga escape room so dat to make our self funniest” khaulat ta zaro ido waje tana kallan siyam “ nide bazan Jeba gsky rabani da wanna panic room din “ tana gani yanda mutane ke firgita idan suka Shiga a social media a wasu kasahen wajen “ Wei dama akawei shi a kasar Nan”? Ta tanbaya Dan duk tunaninta ba za asamu Anna Nigeria ba” “ to sarkin tsoro nima ban taba shigaba so nai mu gwanda yau, kawei shi a Nigeria Mana me ze Hana “ khaulat ta Shiga girgiza Kai sannan ta soma mgn “humm Amma yanzu gd zamu huce ko Dan Naga lkc yaja sosai “ waya fada Miki lkc yaja ko daya fa Batai ba Dan ma suna basa opening all the time sai early morning ko evening da yanzu muka fara yawo ma khaulat ta langwabe Kai da sit din ta take Kai tana lumshe idonta siyam ta kalleta ganin.abinda Tai “ to bari mu huce gd next time Kuma idan kinga dama futa se muje restaurants mu Dan ci shawarma da iyar bugger” unexpectedly ta Soma bacci without knowing har bacci ya dauekta bayan isarsu gd siyam ta Shiga tabata tana cewa” we are back home fah sisi ki tashi “? Bata da nauyin barci tai saurin bude idanta da suka sayya color Dan bacci ne me nauyi ya kwasheta batareda da ta saniba suka huce cikin gdn tana zuwa ta kwanta a nan edge din gadon wani bacci me dadi ya sake daukarta . Kiran wayan fadila ta gani missed call har uku ta Dan zaro ido waje tunda ta bar kano Basu sake mgn da ita ba se kwanankin baya da taga status dinta ta daura juma at gift na adduoi ta Mayar mata ameen summah ameen Bata sake mgn da itaba gashi ta kira yanzu Bata gani ba Nan ta shiga kokarin kiran layin nata Amma switch up dan haka seta hakura da trying din tunanin tane ya Bata ta Mata mgn tata WhatsApp idan ta hau online zata gani ta bude chat dinsu da ita Tai recording voice Bata cike da Bata hkr akan rashin samun nata da Tai a waya sanna ta tura mata mikewa Tai Dan Tai sallah axahar Bayan ta idar ta huce zuwa parlon momy na zaune tana Danna waya ta Shiga ta zauna “ momy barka da Rana “ yauwa sannu khaulat Ina siyam Tai ne ta shigo tana min mgn Ina waya” khaulat na dubanta tace “ tace min kafin ta futa zata karfo sako “ moym ta jinjina Kai cike da gamsuwa sannanta fara mgn “ yauwa khaulat dazu da safe munyi waya da abbanki yake ce min zanchan da sukayi da dadyn siyama atakai cede Abba ya aminta daki Dora karatunki a nan ban zaci haka cikin saukiba ko kadan domin nasan tsananin shakuwar dake tsakaninku and tun da jimawa naso ya banke Amma yaki Dan hakan yace idan hutunki ya kare seki koma daga Nan idan komai ya kammala se ki fara karatunki na Nan” she look so perplexity duk abinda momyn ta fada ta rasa gane da wani kwalkwalwa zata sarrafa su se kallo kawei take bun momyn dashi yana yinta yannuna tsantsar damuwa da rashin walwalarta “ Yana ga kamar baki ji dadiba khaulat keda Zaki murna da cigaban da Zaki samu Kinga a Nile Crest makarantace ta hazikai kalar ki duk wani issues da student ke facing ta bangaren retards babu shi achan duk da ta kasance makarantace masu hali Amma duk wani dalibi baya cimma nasarata face yayi abinda ya Dace ki kwantar da hanklinki komai da kike gani a rayuwa bawa rubutaccen Al amarine Wanda baze sauya ko a goge saba sanna idan ki kai duba ga rayuwar da Kika fuskanta da kalu bale shi kadaima wani illimine da me illimine kadei ze fahinta kamar yanda nake ko konto akan amincewar Abba ki wlh se Naga Ashe ba haka abin yake ba iya mgnrsa ta nuna farin ciki duk da ya cemin ba dawei niyanki ya kasa cika waba a ah duk yanda yaso ya baki farin ciki irin Wanda kike bukata be Isa ya sauya Miki abinda Allah ya sahale ki samu ba Amma idan kinyi tunani maybe ta wanna hnaya ki samu duk abinda kike da muradi Dan haka karki wani damu ki dauka shi abban ne yake daukar wanna nauyin ma ayanxu nasani khaulat bake Kika dorawa kanki muradin Zama wata arayuwa ba kowa da kike ganinsa baya rasa muradai nasan cimma wasu burika na rayuwa Amma zanen kaddarori suke fayyace komai abbanki Yana goyan bayanki dari bisa dari akan hazikan ciki nasan samun abinda zuciyarki keda muradi...