Khaulat
abinda zuciyarki keda muradi “ sosai taji zuciyarta ta nustu lkc guda tausayin abbanta ya sake shigarta mutunne shi me saukin hali ta yanda Yana iya fahintar duk wani hali nata yanzu Abba ya yarda Tai Nisa dashi har haka? Hawaye na tausayin mahaifinta suka Shiga slanting ji take ba zata iya jure rashin Saba duk huya ta yarda it ta mutu shiya rayu Momy dake gefanta ta Shiga share Mata su tana fadin “ addah diyar balarabe Wanna kauna dake tsakaniku Allah ya dawwamar da ita nasan wanna kukan shi ake yiwa inde balarabe ne duk sanda Kika samu vacation u can visit him karki damu da wanna “ khaulat ta Shiga girgiza Kai cike da gamsuwa tana share guntun hawayen dake sake zuba kalama momyn sunyi tasiri kwarai taku ma rasa da wani baki zata gode musu tun zuwanta gdn duk wata kulawa tana samunta sau biyu dadyn ya tura Mata kudi Wei acewarsa na kashewan tane if she is in need of sth Wanda siyam ce ta basa account no karam cinsu agareta ba ze bayyanuba tun eight o’clock na dare ta kwanta amma ta kasa bacci lkc zuwa lkc take duba hotan abban nata Wanda ranar sallah ne Bayan an sauko daga idi itace da kanta ta daukesa hotan, murmushi ya kwace Mata koba komai tarage radadin rashin samun sa awaya datai yau ta Jima tana kallansa tana jin kaunar sa nasake diverging through her blood Dede Nan kiran fadila ya shigo wayanta ta daga tana me sawa hands free takuma rage murya tayanda baze distracting siyam dake gefenta tana bacii ba daga chan bangaren fadila ta fara mgn” tou mutanene Abuja halla u have been sanistered ko irin by mistake anne memu ba ayi ?” Khaulat ta langwabe Kai kamar tana ganinta tana cewa” kai fadila wlh ba haka bane kina raina koda yaushe kawei chance ne Allah be bani ba harki Kai nasara kirana” ta Dan tabe baki tana cewa “hum aiku dama shiru shirun Nan an bamu wani exco akanku Dan kunyi tfy Baku nemi Wanda kuka bari ba tou Kuna tare da tunanin sa Amma yanzu I’m expecting dat wani thief dinne ya sace zuciyar kawar Na tawa Dan voice dinta ya nuna yanzu haka kun Gama waya ko Kuna cikin yi nakira Ina fatan banyi kutse ta hanyar da Bata daceba “ tana iya jin saukar nufashin khaulat din Dan haka ta kyalkyale da dry “ ohni fadila Ina ganin life Anya kuwa khaulat? karfa ki Mana asara Dan Kinga kinyi mana wata anan dinma Ashe haka Kika fadawa ammar Wei kina da miji ni yazo Yana fada min Wei he is sorry about wat he did wrong akan bibiyan matar aure da yay na rasa gane inda ya dosa se daga karshe yake fahintar Dani ni Kuma se Bayan Dana kwafsa na fada masa waya fada masa kina Da aure se yake fada min Wei ke kika ce masa haka Banda wani zabi dan tun farko na Riga Dana karyata hakan ga duk wani Wanda ya fada Masa har da wani cewa na bashi no ki nade ta Masa hanya hanya zefi naji daga bakinki idan kinyarda tou sena basa “ khaulat da ke sauraranta Tai saurin cewa “ pls Kar ki basa Kuma ki karaci min hulakan ciki ki Dan na Saba ba yau farauba “ fadila ta shiga Mata dry sosai tana me cigaba da fadin “ haba kawata karki bari aji kan mu Mana Wei yaushe ne Zaki dawo ma tukunna hutu fah ya kusa karewa” very soon fadila zan dawo Amma to ke Ina Kika samu no sa I thought u have no any relation with him “ uhmm ta dalilin ki ne na sansa nima Kuma muka taba mgn after dat babu abinda ke tsakanina dashi Amma ya samu no ta ta hannun safna ne kinsan Suna shiri nd we are expecting gf din sace bcouse Kinga yanda take shi shige Masa “ khaulat ta gyara kwanciyar ta sanna tace “ nayi mamaki kuwa yanda Yasa mi no ki Ashe ta hanunn safna ne to y kowa da kowa” na Khaulat ta kauda hirar ammar din Wanda ta lura kamar fadilan like to be talking of it , kwanci tashi asara me Rai haka hutun da Khaulat ta diba ya Kare karkaf ta Shiga Shirin dawowa kano mama nafeesa da siyam din feel unpleasant of her leave haka siyam take ji kamar karta tafi Dan wani mugun sabo da sukayi ba su ka dei ba har itama duk da zuwa yanzu hankalin ta itama yayi gd he only want to take a look of her beloved fada da mama Wanda ke warsu idan suna waya yake victim nata zuwa yanzu ta Dan sarara itama Dan haka tfy ta ya kasance ranar talata momyn ta Shiga hada Mata tsaraba da zata dashi ta ware wani daban tace ta kaima Inna sanna ta ware wasu mAh daban domin in laws dinta tun karfe biyar na asuba dady ya ce Mata ta fito su tafi siyam ce ta tayata wajen daukar trolley dinta wacce yawan tsaraba kayan da momy ta Bata ya sata Kara nauyi ita da kanta ta dauka dayan jakar atare suka fito haraban gd momy ma na biye da su lkc da dady ya fito suka risna ita da siyam din Suna gaishesa “lfy Lau khaualat kun fito kenan yau se gd “ Khaulat kanta na kasa siyam na duban dady ta Soma cewa” dady Nima muna kammala bikin graduation din mu zan je kano I like to visit them since Dad” cike da iyar shagwabarta na kasancewar a auta a wajen nasa “ inde garin kano ne we are near with it Allah ya kaimu” sosai ta shiga Jin dadi ta dubi khaulat suka hada ido ta sakar Mata smile and turn to her momy “ momy se mun dawo perhaps I will not come back I will go with them” tai mgn cike da tsokana momy” ni ai bazan hanaki bah tunda de gdne zaki je sosamu ace mah ke Kika tafi khaulat ta zauna anan” itade Khaulat jinsu kawei take tare da Jin Babu dadi na tafiyar da zatai ta barsu haka dady ya Shiga mota mommy ta rungume khaualat tana cewa “ “ to Khaulat asauka lfy Allah ya kiyaye ki isarmun da sakon gaisuwa ta da kowa mungode da ziyara “ har cikin ranta take Jin babu dadi na tfy da zatai dan sabo tirken Wawa tun tana daga mata hannu har suka futa daga cikin gdn tare da rakiyar Jami an tsaro Wanda suka sa tasu motar a tsakiya Bayan sunyi Nisa sosai Amma ba Wanda ya ke mgn se broadcast din motar dake tashi ga lbrn BBC gaba daya yanzu Kuma tuna nin family members dinta take duk da gefe guda tana Jin rashin dadi tfyr tabar Abuja Amma Kuma tana Jin farin cikin komawa gd taga iyan uwanta da abokana arxiki tunawa da tai ga message din data ajiyewa y Husain seta Shiga chat dinsu taga ko ya Mata replay Amma seta ga be ma bude ba Dan haka ta ajiye wayan cikin sanyin jiki siyam ce ta shiga Mata mgn akan wani Abu daban hakan ya mantar da ita abinda take san tayi,NIA aiport suka shiga sanna dady ya samu huri yay parking and he turn back to them “mun iso filin jirgin “ Khaulat ta bude idanta dake lumshe Wanda ba bacci takeba ta Shiga tashin siyam wacce Sam Bata masan sun isoba a hankali suka bude kofan motar suka sassauko dady na dubansu Nan siyam din ta tayata fito da kayanta after they bodered with her den she walked through to check in counter har zuwa immigration to d departure, Nan da seven thirty five qatar airline dinsu ze tashi an dauki time sosai har seda ta gaji da zaman da Dan ta itane bazatai arrived so early bah dama siyam ta gaya Mata ai tunda dady ne zai kaita to shi baya delay muddin ya kasance the schedule prompted ko minti baze karaba ta yita kokarin kiran layin y husain Amma Kiran baya zuwa Dan haka tai deiling no abba but still rang no answering se ta hakura tasan yanzu bacci ma suke Dan garin be Gama wayewa ba tana ta zaune tana kallan sauran mutanen dake hada hadarsu after their boarding ta na zaune har aka fara sanarwa feeling unalacrity gami da damuwar rashin samu wani Dan gdnsu ta waya har jirgin nasu yakai ga tashi Suna gab da sauka sosai ta damu domin harn yanzu babu wani feedback tabbas sunyi da y Husain zaizo dau kanta but Bata fada masa da wani time flight din nasu zaiyi landing bah gashi tun jiya he refuse to respond her message dole de ta hkr till they land ta duba lkc ganin remain eight minute nine thirty tayi tabi ayarin fasinjojij itama lkc daya sauka, tfy take cike da rashin kuzari sanna tana me yakini ganin wani Dan gidan su ko Allah zaisa yazo daukarta ganin Bata ga kowa ba Dan haka ta tsaya, wayanta ta Ciro wanna Karan mama ta Shiga kokarin kira “baiwar Allah jakarki a bude take ki gyara” ta riski murya agefanta ba tare data kalla Wanda yay Mata mgn ba ta aje wayan nata saman trolley dinta dan gyra zip din Bayan ta gyara Wanda har kayan ciki Suna kokarin zubowa tabbas tasan ba a nutsuwarta takeba ta Kai hannu Kan akwatin Dan daukar wayar Amma me empty na fa ta Shiga lalubawa Amma bako mai akai gaban tane ya Fadi tabbas a Kai ta sa wayanta waye ya dauke? na ta Shiga wai gaya wa randomly to see if she can find who stay close to her now har yake ce Mata ta gyara jakarta tabbas bakaken kaya ne ajikinsa Wanda ta tabbatar da hakan duk da Bata kalli fuskar Saba Amma sanye yake da black pant and black shirt tana ta kallan duk masu hulgata Amma Babu Wanda taga ya damu da condition dinta Dan haka ta dauki trolley ta da sauri Dan bin Bayan wanna me bakaken kayan ko Allah zesa ta gansa tana tfy da wani irin yanayi Wanda ita kanta taka sa sarrafa kanta sosai ta hangi wani sak me kalan kayan Wanda ke tfy ahnkli hannusa rike da trolley lkc guda zuciyarta ta Bata certain he is the one Dan haka ta Kara saurinta ganin Yana cigaba da Mata Nisa cikin wata kallan murya tai masa mgn “kaga mlm” Dede sanda ya juyo with his weared tinted eyes glass Khaulat ta zuba masa ido jitai ta kasa mgn ganin hakan yasa shi cewa” lfy de ko?” which kind of lfy zuciyarta ta raya Mata haka lallema guy dinan yazo da rainin wayo daga gyara kayanka seya Zama sauke mu raba “ wayata zaka bani daka dauka “ without expecting abinda Daman zata ce kenan ya shiga dubanta da tsananin mamaki she look so admired balle ya ce tana da tabin kwalkwalwa ya sauke bakin glass dinsa Wanda ya bayyanar da asalin fuskarsa mamaki dauke saman kan fuskarsa tasa ya dubeta sama da kasa kafin yace “ is it how a thief look like in ur village?” ya fada ya me nuna kansa da glass tip din fuskarsa babu alamar wasa sosai mgnr tasa ta taba ta lkc guda ta samu kanta da mayar Masa da amsa Dede da wacce ya mata” there is no a permanent facial exp to does who following through ur property to steal kaga mlm bani wayata daka dauka min yanzu tsabar San zuciya ace mutun da kayansa se anbi an lalube” har cikin ranta Tai mgn cos tayi imani shiya dauke, mamaki ne ya hanasa mgn Yana me San sake tabbatar da yanayin wasa ne ko Kuma raining hnkl ko hauka amma bega wata alama ta hau kaba atare da ita abinda yafi bashi ta kaicima shine ganin yanda mutane keta kallan su kusan duk Wanda yazo hucewa seya juyo Jin yanda suke mgn furiously lalle wanan yarinya Bata da kunya baya tsammanin takai ko sa ar kanwarsa ya soma mgn dis time around fuskarsa ta fitada rashin annuri” kee.. karki fusatani na Miki abinda ban shiryaba idan Kuma baki jiba continue following me to see” ya fada yana me maida glass dinsa sanna ya juya Yana me tfy kamar wani Abu be faruba kasa ko mosti tayi tsabar mamaki da Kuma fargaban yanayin da yay Mata mgn lalle mAh yanxu shikenan ya ci bulus mamaki tashiga yi na Anya ma shiya dauki wayan ? duk da cewa tasan barawo bashi da kama a yanxu ko kaffara ba zatai ba he is the person dat stole her phone borin kunyane yake nadesa da hauka tana tsaye Nan ta kasa Koda motsawa har ya kusa bacema ganinta tunanin abinda za tayi Nan gaba take Ina zata nufa tashiga Jan trolley dinta jikin ta babu kwari ta ma rasa meya kamata tayi she found a place near nd sat dat are kept to see what she could next a gaban idanta sauran passenger dasu ka sauka suka ringa bin iyan uwansu da suka zo dau karsu sosai ta kafe wani sashen anan da kallo dat guy din da take expecting with stole her phone taga wasu luxirious cars biu sunyi picking dinsa abinda yafi Bata suprice was the why they obeisances him zuciyarta ta shiga ayyanamata abubuwa kala kala sede har zuwa lkcn Bata yarda bashi ya daukar Mata waya ba ta kauda tunaninsa Hadi ta fadawa tunanin yanda zata je gd..