KHAULAT

Khaulat

by @zainabbadam58

tun sfyar washe garin ranar fadila ta farka ta Shiga gyara abinda zata gyara ta kuma Yi simple breakfast Wanda farida zata samu ta ci ta tafi schll Dede sanda ta farka daga bacci taga agogan bangon daki ya kada karfe goma ta Mike ahankl sannanta Shiga bandakin deke cikin dakin bakinta ta wanke sannan ta dauraye face dinta tana cikin wanke wanne ta lura da Babu  zoben yaya wanda ta mallakesa bayan mutuwarsa lkc guda ta shiga duba hannayen ta amma babu shi to ina ta hullar dashi futowa tai lkc guda tana me shiga nazarin inda ta yardashi kai tsaye bakin gadon ta koma ta zauna sanna ta  dauki wayan fadilan wace ke ajiye ganin password yasa kneel dinta sagewa Dede Nan fadilan ta shigo tana dubanta “ kin tashi kenan yanzu nake kokarin tashinki muyi breakfast Khaulat ta girgiza kanta tana cewa da ita “ciremin password dinki dan Allah “ ba musu fadila ta karfa ta cire sanna ta Mika Mata number siyam ta saka aciki wacce already ta haddace ta kusan few no din dake awayanta ne kadei Bata haddace suba Bata wani ring da yawa ba siyam ta daga wayan Khaulat ta Soma Mata mgn “ siyam?” Daga bangaren siyam kuwa tuni ta dauki murya Nan fa suka Shiga gaisawa tana me Mata sannu da dawowa sanna ta ce ta Kira Sim dinta Bata samu Nan Khaulat ta Bata lbr abinda ya samu wayan sanna ta tafi Kai tsaye da tanbayan zobenta Wanda ayanzu idan ta rasa shi to tabbasa baza taji dadi ba siyam tace “ zoben ki Yana Nan cikin trolley ki ana na saka sa ganinsa nayi a bandaki maybe kina wanka ya sabule sosai Khaulat taji wani kalan dadi tana me lumshe idanta lkc guda ta saki wani murmushi fadila kuwa kallanta take da mamaki Wei dama akan wanna katon zoben mazan ta damu har haka ta sauke wayan tana me kallan fadila wacce ta saki baki “ fadila zoben ya abdul na Yar Ashe siyam ta saka min akayana gsky naji dadi” ta fada tana me mikewa ta nufi ga akwatin tata aikuwa daga sama sama ta gansa Wanda duk da jiya ta bude akwatun ama Sam Bata lura da Shiba ta dau kosa tana me placing dinsa a saman chest dinta tana hamdala fadilan ta karaso ta tsaya gabanta tana cewa muga zoben ?“ batare da tunanin abinda fadilan zatai dashi ba ta Mika Mata fadila ta daga sa tana me Kare Masa kallo sannan tace “ gaky ki Dena saka wanna zoben wlh ana gani an san na maza ne karki ja a fassara ki “ Khaulat ta tsuke fuska tana me amshe zoben “ den wat zoben y Abdul nefa kinsan kaf kayan gadonsa da aka bani wanna kadei na karfa ragowan duk sadaka nai dasu sabida tunda Abdul ya rabu dasu to ni banga amfanin me zasu min ba ni ina san zoben Nan “ dan tabe baki fadilan tai tana me jinjina wanna kalar soyayya da mataccen da kawar tata takeyi tana Kuma me fatan ganin karshenta “ yan zude barin kawo mana breakfast “ ta fada tana me futa daga dakin Khaulat ta zura zoben ta Wanda ko zamansa a babban yatsanta yawo yake haka Nan take Masa iyan dabaru duk Dan ya zauna ji take inama akwei yanda za ai Masa ya ragu ta Shiga murza zoben azurfan tana me yin murmushi fadila ta Shiga sarving dinsu da abin karin Khaulat dince ta rigata gamawa ta Shiga banda kinsu Tai wanka ta shirya tsaf har zuwa lkc fadila Nan a inda ta barta Sema latsa waya da take tana Hira da mutane a online for so long moment after she have tired with her sitting ta dubeta “ nifa na shirya tfy zanyi” Nan ta aje wayar hannuta tana mikewa “ nima barin yi wanka semu je naraka ki , tana Nan zaune tana kallanta harta shirya sanna ta futa samo musu me napep after few time se gata ta dawo Nan suka dauka duka abinda zasu dauka sanna suka futa Bayan sun Shiga me nape din ya jasu suka fara tfy Khaulat na jiyo kanshi gd dadi ya cikata yauzata ga abbanta Wanda Tai wata da watanni Bata gansaba suna gab da Isa ne fadila ke cewa “ ya zuwa a rufe account dinki karfa kije kina Nan ana chan ana zarar Miki kudi yakamata idan kin huta na rakaki kije arufe “ Khaulat na kallanta da yarda da mgr tata ita Sam Bata ma wani damuba duk da cewa akwei kudade masu yawwa a account din Wanda duk tasa me sune a gdn mama nafeesa ta Shiga girgiza Kai tana me amincewar da mgnr fadilan tun daga harabar gdn su tai karo da Bilal ya Shiga tsallan Munna yana me rungumeta “ addah oyoyo addah ta dawo” sekuma ya saketa ya shiga gdn da gudu Yana me sanar musu da dawowar Khaulat din tana dry sosai tabi bayan sa still fadila na biye da ta dan se ita cema ta dauko kayan Wanda ta lura Khaulat din ta manta dasu tana Shiga gdn nasu Tai ido hudu da mama ta karasa da farin ciki ta rungume ta “ sannu da zuwa ummin mama mama tayi kewarki harta gaji “ Khaulat ta dago tana kallan fuskar mama lkc daya hawaye har ya taru a idonta “ nima nayi kewarki mama “ sukayi dry atare tana me kallan Bilal da keta Mata sannu da zuwa “ yauwa Bilal din addah ykk kaima kayi kewata ?” Ta fada tana me shagwabe fuska “sosaima  addah “ cewar Bilal din se asanna ta kula da ummanta wacce ke tan kade garin alkama ta Mike kafafu idanta ya kai ga Kan Dan karamin cikin jikin jikinta data lura da yanda ya zauna ajikin nata ta gaisheta batareda da nuna damu waba sannan ta ja hannun fadila wacce ke tsaye tana kallan yadda love yake diluting ajikin ko wanne su seda ta huta sosai sanna ta samu kanta da tanbayar lfy iyan gdn nasu maman ce ta kawo ma fadila ruwa tana me tanbayar ta iyan gdn su sunyi hiran yaushe gamo har fadilan wacce sabo da kaunar da ta kewa Khaulat yasa kowa na gdn nasu yake kaunarta itama se Bayan wasu awanni lkcn Khaulat na kwance saman gdon dakin ta gefanta Kuma fadila ce se mama wacce ta futa daga dakin ba dadewa kamar daga sama ta jiyo muryar Inna na mgn da mama data futa “ ai shine nace ni barin taso da kaina inganta tunda ita Bata damu daniba tun Ina tsammanin zanga ta bullo harde na yunkuro da kaina “ Dede Nan innar ta ban kade labulen tana me cewa “ sannu diyar balareba jikar haule iyar mutanen Zaria keda bakizo kin gaisheni niba ni ai gashi nazo da kaina “ Khaulat ta Mike zaune tana me gyara zaman ta sosai Dede Nan innar ta shigo dakin “ haule kin kyauta Sam baki damu da kakar Nan taki bah Dan in rayu da in mutu ke baki damuba sbd kina da balarabe ko? to ai shi idan na Fadi na mutu zeyi Rashi ba kadan ba Kinga Nan ta fada tana me nuna Mata saman kanta “ annan na daura talla naita yawo sako da lungu Ina Zaki neman kudi daga Ina kike neman kudi duk Dan balarabe yay karatu Kuma daga karshe burina ya cika na samun abinda yay ta fafutikar neman “ duk yanda Khaulat ta kaiga winkling to her just to understand kunce musu zani akasuwa da  take Amma Tai kirmisisi daga karshema cewa Tai” naki yin shirun ja ira fadilan ce bakuwa ko ke ?bari ma Kiga tfy ta zanyi duk sanda Kiga dama  Kyazo gaisheni “ daga haka ta juya da zummar barin dakin nan fadila ta Shiga gaisheta da karfi yanda zataji Amma se cewa Tai “ naki amsawa ku sameni a bangarena ja irai yara kawei” fadila ta Shiga dry tana cewa” gsky baki kyauta ba da baki fara shiga kin gaida Inna ba “ Khaulat dake kallanta tace “ humm ke  bakisan Inna ba har yau itafa haka take just for jorking she can create sth dat will make both of us lough “anya kuwa da wasa take se how she is talking to u mana” Nan Khaulat ta zauna ta fara Bata lbrn innar ,seda suka ci girkin da mama Tai musu sanna suka Shiga bangaren innar wacce zuwa lkcn ta yi wanka ta sauya Kaya dikin buba da zani ta ci dauri wanda ya tsaya gaban goshinta yay tsini se karar MF tana Jin radio dake tashi khualat ta Shiga tana me toshe kunneta Dan karar har tsakiyar kanta “ inna karar radion ai tayi yawa barin rage Miki” ta fada tana me tsugunnawa gaban innar ta Shiga rage murya “ ko kefa yanzu kyafi tan tance abinda ake cewa ma tare suka kara sa suka zauna fadilan ta gaishe da innar “ lfy kalau ya mutanen gdn naku kowa lfy de ko”? Lfy inna ya jiki jiki”? Jiki alhamdllh , khualat dake kallan daurin Kan innar tun zaman ta ta soma.mgn” Inna wAnna fah? Kamar Zaki tashe “ with serious intonation tai mgn aiko inna tace “ da dinna dake sa ido ikko ta tuntsuro kenan daurin kallabina tun muna iyan Mata a memakon inyi kitson tunda de yanzu kan ba gashi senayi wanna daurin ” Khaulat tace oho na gane an tuna da kenan” Nan ta gaisheta itama tana me tanbayar ta nafeesa , sun Dade Nan tare da innar fadila ta biye Mata se hira suke seda fadila Tai shrin tfy sanna suka futo fadila na duban ta tace “ kinga yanzu yamma tayi ni tfy zanyi Dan yanzu momy da dady na hanya duk yanda za ayi ki bincika halin da asusunki yake bcouse karkije a kwashe Miki ajiyanki u have take it unserious mAh duk nina bi  na damu mAh “ Allah ba haka.bane fadila kawei kome ma ya futa kaina.amma zan yi mgnr da y Husain if he come back and I promise to solve the issue bfore tommorow  “alright I will leave right now semun had a schll ranar Monday “ zata rakata Amma fadila tace ta barsa karshe de iya bakin get ta rakata sanna ta dawo ciki, haka kuwa akayi lkcn da ya Husain ya dawo take sanar Masa ta kuma Masa mgn akan rashin samun layinsa da bataiba ajiyan na ya ke fada Mata shima wayarsa aka dauke a wajen daurin aure shiyasa shiya rakata ta banki aka katse hanyoyin asusun ta yanda barawon wayar baze samu damar cire ko sisi ba ita kanta tayi mamaki yandA har zuwa lkcn Babu ko biyar da aka taba acikin kuddin Wanda their amount is more Dan six hundred thousand , ranar litinin ta shirya tsaf domin tfy schll sede ta manta da zuwa yanzu Bata da number Yusuf Kuma bashi da masaniya koma wanta schll din tana ta zaune har takwas da kwata tayi tasan ta Riga data mkr ta tsaya Nan bakin kofar dakin Abba after few time ya futo sanye da manyan Kaya ta durgusa tana gaishesa ya amsa Yana me gyara hular kansa “ ummi  baki tafi mkrn taba ko ba yaune komawar taku bah” Khaulat na dubansa tace “Abba na manta Banda no Yusuf se yau da safe na tuna shine nazo ka bani nakira sa da wayar mama” yay jim sanna ya futo da wayar tasa “ Amma yanzu ko Kin kirasa ai lkc ya kure yaushe yazo yaushe kuka tafi sede na baki ki ajiye a wayar in yaso seki fada Masa da huri Dan ya samu yazo ya daukeki da huri yanzu muje Sena ajeki kawei” sosai taji dadi Dan haka ta Shiga rubuta no Yusuf din Yana fada tana rubutawa,ta koma ta dauko mayafinta da jakar ta sanna ta bi bayansa abban Suna tfy ahanya Yana Mata Hira sama sama har suka gangaro Kan mgnr da alhji mujittafah madaki na hajji wato mijin mama nafeesa “ se mukaji mgnr makarantarki lkc daya Allah sarki ai mutane ne ne masu kirki kwarei da karamci allah ya tabbatar da alkhairinsa kema Kita addua Allah yasa ki karasa wanna din asa a ya Kuma sa kina da rabo kin san sauda dama mutun yakan saka ransa Kan Abu Amma se kiga Allah ya juya shi ta wani fannin “ mgbr abban gsky ce tasan da haka Amma tana fatan ta cigaba da samun nasara a koma mene  tana kaunar yadda abban yake supporting dinta duk wani imagination dinta da dukiyar sa da jikin sa da Kuma zuciyarsa yake Bata he is everything to her the genorous father dat have familiar with all her hopes Allah  yaja da ran iyayenmu sune garkuwanmu if u have loss ur father just cry enougly..

I think  you people we have sth to discuss. if you're enjoying my writing drop a massage so we can go through, thank for walking together with me