Yar mai gadi

Yar mai gadi Chap 9

by @lariyatouaziz

Karfe 2 na rana : dede Asiya ta dawo daga school ta gaji sosai dan ma dazun da safe Abbi ya rage mata hanya ya kaita sanan ya huce office….
gah tsuwan mara da take ji tasan maybe period 🩸 zatayi dan tana shan wahala sosai idan zatayi period wani sa’in sai an kaita asibiti anyi mata allura koh an saka mata drip sanan taji sawki….. zawne taje duk tayi kitsin.. kitsin da fuska …. Inna ta kwaleta tace Lafiya ???? naga sai bata rai kike koh wani ya tabaki ah makarantar ne ??  Asiya tace a’a cikina yaje yimin ciwon batason cewa marar dan yanzu inna zata tare mata mutaneh tace tana ciwon a dole sai an kai asibiti..
Inna tace subhanallah sannun koh ciwon marar ne ???? Asiya tayi shuru tana dawra kanta kan kujerar…. Inna tace baba ki ya dawoo dazun har ya shigo mun gaisa … Asiya ta mike tace bari naje na gaidashi zan dawoo Inna tace toh abinci fah  ?? Asiya tace meye kika yi ? Inna A’A  aka daii kawo daga cikin gidan dan ni ban dawra komai bah … Shinkaface da miyar kifi sai fanke da miyar kayan ciki…. 
Asiya tace toh bari na dawoo ba jan jima bah …
tahuce juwa bangaren su … Tana zuwa ta tarar dede baba ze shiga dakin dan ze dan kwanta ne ya kuma huta kafin la’asar… suka gaisa ta mishi sanun da zuwa dayake har ya mike kaway ya shige bah tare da sunyi dogowar fira bah !!! mama na daga ciki dan bata ma ganta bah … dan zawnawa tayi zuwa wani lokaci sanan ta mike ta koma wajan inna dan zuwa wanan lokacin har ta fara jan ido ciwon na kuma tsananta…. 😖😖😖😖 
dakair taci abunci dan ma tsakura tayi sai wani basarwa take dan kar ace ma tasha magani balle ayi maganar asibiti….
cen da yamma sai naga Asiya na kuka karshirban dan ta kasa jurewa ciwon ya tsananta… da fari har ta fara jin dadi dan wacen watan ma bata ji ciwo sosai bah amma gashi wanan wata sai abinda Allah yayi…
takair da taimakon Inna da ruwan zafin data dafa mata tasamu ta dan jin sawki inna da har tace zata yiwa Abbi magana ya kaita asibiti… Amma tace taji sawki sanan ta kwanta….



Ummy ce zawne tana waya da Muhammad dan yaba cewa waii da Inna zako zone Ummy ??? 
tace ehh kaima kasan dole zatace saita biyomu… yace ni kwana biyu ma bata kirani bah gashi ni ma ban kiraba saboda na dan yi busy amma zan kirata anjima … Saukayi sallama ta kashe wayar….
haka kwanaki suka su gaba da lulawa har zuwa lokacin da Asiya suka zana jarabawar shiga university wato Neco Waec …. 
Asiya na son karatun karatun likitanci tan bangarzn laboratory dan wanan shine burinta ita kuma Kawar pharmacy take so …..
sunyi rubuta jarabawa su cikin kwanciyar hankali dan baki dayan du sunada kokari sosai tun bama Asiya ….
lokacin yayi dede da sawran sati biyu tafiyar su Inna Algeria…
Asiya tunda batun tafiyar nan ta kwallafa rai dan Inna tace wa Abbi ah dole fah saida su tafi da Asiya… be musa mata bah … dan yaji dadin yada komai na gidan inna bata ware ahalin Baba Ali …  daya sanar dashi dan neman izini duk da yasan bazai hana bah … saida Baba yaji rashin dadi dan yace ai shi yabarwa inna asiya hakak malak kuma koh bah dan hakabah ma shi uba yake a wajen Asiya… 
Ummy da kadaren kadahen.. 
amma da tayi wayar da momyn Abuja ta fada mata tafiyar da kuma wanda zasu tafi da taji kuma harda yar mai gadi nan sai na ziga ummy a cewa me zata tafi yin ita da bah yar family su bah …  ummy dai har suka karashe wayar bata wani bah abu mahinmanci bah dan ah cewar ta ayy talaka da mai kudi duk Allah yayi su … 

Tafiya nata matso Asiya taje gidan su kwarta Nadia ta fada mata tafiyar .. 
Nadia koh cikin tsokana tace … waiii kawata wayaganki a jirgi yadda kike da tsoran nan tunda wanan First time dinki ne da zaki fara shiga jirji nasan akoy kwallon ta kuma kwashe take da dariya 🤣🤣🤣🤣 Tace hooo my Asiya Wallahi zan so ganin ki 🤣🤣 
 ta kareshe maganar cikin tsokana.. 
Asiya tace dina bari 😩🤣 wallahi har naji hanji su motsa… Nadia ta koma kwashe da dariya tana fadowa daga kan gadon dakin nata… …
sai kuma ta tsakaita tace kaida bakida waya taya zaki dawko mana picture din wajen mugani… Asiya tace ayy bikisani bah manta naya na fada da jimawa Abbi ya sayamin waya mama ce ta kwace wayar wai sai angama jarabawa zata ban abinda yasa ma bah tuna mata bah so nake se ana gobe zamu tafi idan Allah yasa tazo yiwa inna Sallama sai nace taban wayar dan koda hanamun inna zata ce aban !!!!
Nadia tace ok amma nifah ban ma taba ganin wana yaya Muhammad din bah duk zuwan da nake gidan nan duk da bah wani shiga bangaren Ummy nake bayan zuwa gaida ita da muke …
Asiya humm😒😒😒😒 kai bisan waye Yaya Muhammad toh wallahi in gayamiki koh ni da nake gidan nan sai na lisafa miki so nawa muka hadu tun tasowata kisan acen ake karatunshi koh yazo hoto befi ba yan satitika bah ya koma….
Toh yadda kikaga wani boss haka yake baya dariya idan bah fira suke da Ummy koh inna bah kaii har Inna ma yana sakewa da ita .!!!!
gashi da girman kaii kaii ni tunda na gaidashi yaki amsawa sai na watsar da gaisuwar kuma kinsan me ??? Asiya ta fada tana kara zamanta akan gadon tace …. koh yan uwanshi na Abuja haka yake musu amma matan kaya dan naga yana kula mazan !!  
Nadia tace wanan wani irin mutun ne 🧐🧐🧐🧐 Asiya tace bazai baki haoushi bah sai in zai ci abinci sai ah girka mishi sama da kwala 5 amma baifi yaci 1 bah kuma kadan … 
kai ni bama wani shiri nike dashi bah dan magana wanan dede data minta 1 bata tabah hadani dashi bah …. 


sunan nan zawne har aka kira la’asar suka tashi sukayi sallah kafin Asiya tace bari ta huce kar inna ta biyo bayanta dan dzya daga cikin aikinta ne sa zarar ta fita idan bah school bah fara mitar ta jima kaina 🫩🫩🫩🫩 
….